← Book details Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 73 OF 95

Sashe 73

Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

With every step
insa ji nake kamar zuciyata zai yi tsalle ya fa
Damn it!

Har yanzu Jalal yana da tasiri akaina.

"Sannu da aiki" ya fa
a da muryarsa da ke tattare da gajiyar da ke jikinsa.

Maimakon na ji tausayinsa sai na ji zafin abinda ya fa
a.

Wato matarsa ta saka ni aiki har yana da bakin ce mini sannu.

Hannunsa ne ya gogi nawa lokacin da ya tsaya a gefena.

Wani spark ya wuce tsakaninmu.

Ban sani ba ko shima ya ji abinda na ji.

Zuciyata ya
ara gudu saboda kusancinmu da yai yawa.

Ba zuciyata ka
ai ke kewarsa ba.

Ilahirin jikina ke bu
atarsa.

Ta ya soyayya da sha'awarsa za su cikani alhalin shi bai damu dani ba.

Ni da na yi al
awarin ya
ice shi a zuciyata me yasa jikina ke adawa da hakan.

Hannuna
aya da ya ri
o ya jefa ilahirin jikina kakkarwa, tsikar jikina suka tashi.

"I'M SORRY, Zeeyadah.

Wallahi ban san da zuwan Cassandra ba.

I will fix this.

Zan lalla
ata ta koma London ranan Monday"
Kutmelesi!.

Zai lalla
ata ta koma London ranan Monday.

Kenan ba shi da niyyar rabuwa da ita?.

Gaskiyar Janan da ta ce dole na nemawa kaina 'yanci.

Zan fara samarwa kaina 'yanci ne idan na nuna masa ban damu da abinda ya ke ba.

Ba zan bari ya fahimci tasirinsa akaina ba.

Ya
ice hannuna na yi daga ri
onsa na matsa gefe na ce "ni ban ce ka kori MATARKA ba.

Wajen MIJINTA fa ta zo saboda ta yi missing
insa.

Haka kawai sai ka ce mata ta koma.

Ta yi zamanta, duk lokacin data ga damar komawa sai ta koma.

Ni Chef Ziyada zan yi
ari na cigaba da girka muku favourite food
inku"
Ina maganar ne ina juya kifin dake wuta ina avoiding idanunsa.

"Zeeyadah, ba abinda kike tunani bane.

Idan Cassandra ta san abinda ke tsakaninmu za ta
auke Muhammad"
A fusace na juyo na ce "Minene a tsakaninmu, Mr Jalal?".

"Oh!

Ka
auka zan ji haushi dan ka kirani da Chef
inka ne.

Ai ba
arya ka mata ba.

Babu wani abu tsakanina da kai.

Deal
in da ke tsakaninmu shine, za ka bani Restaurant idan na aureka.

Aurena kuma zai farantawa Hajiyarka rai.

Win-Win.

Ranan Asabat za a bu
e Restaurant
ina Gidan Girki ko ka fasa bu
ewar?"
"Zeeyadah, please ki fahimceni..."
"Na fa fahimceka Mr Jalal.

Na fahimceka sosai"
Zai yi magana muka ji muryar Cassandra tana kiran "Jalol"
an matsawar da ya yi daga gefena bayan ta kira sunansa ya sa dukkan wani hope da nake tunanin samu idan na tunzura Jalal ya tarwatse.

Jalal bai shirya fa
awa Cassandra gaskiya ba.

Idan kuma ba zai fa
a mata gaskiya ba to ni ba zan ta
a bashi dama akaina ba.

Mu tafi a auren deal
in.

Ranan da ya shirya bu
e baki ya fa
awa Baturiyarsa gaskiya ma
aura daga nan.
arisowa ta yi ta rungumeshi tana
arin kissing
insa tana fa
in ya shigo bai zo ya sameta a
aki ba.

"I asked the Chef to make your favourite.

Let's have dinner together"
"I'm not hungry, Cassy" ya fa
a yana
arin cireta daga jikinsa.

Fita ya yi daga kitchen
in ta bi shi da sauri tana tambayarsa me ya ke damunsa.

Na ja doguwar tsaki.

A dining na ajiye musu 'Favourite Dinner'
insu na wuce
akina da kofin shayi.

Shine ni bai ta
a fa
a mini favourite
insa ba, har da ce mini wai shi bai cika son cin abinci mai nauyi da dare ba.

Ina shiga
akina na saka key na kulle...
*JAYKAY*
Daga Massalaci Jalal ya wuce gidan Hajiya inda ya sha fa
a sosai a wajenta.

Ta kuma garga
eshi da cewa kada ya yarda ko da wasa ya ce zai wala
anta Ziyada saboda Cassandra ta zo.

Lokacin da ya ga Cassy a gidan he was confused.

Ba dan Janan ta yi saurin magana ba, a lokacin ya shirya fa
awa Cassandra gaskiya ne.

Da Janan ta yi magana kuma sai ya ga gara a tafi a hakan zuwa lokacin da zai zaunar da ita ya fa
a mata a nitse.

Bai san hakan ya yiwa Ziyada zafi ba sai yanzu da ta gama fa
a masa ba
en maganganu.

Kafin ya bar gidan ya yi
arin samunta ya bata ha
uri amma ta
aukan kiransa sannan ta rufe
akinta da key.

Abubuwan da Ziyada ta fa
a masa a kitchen suka sake jefa Jalal cikin tashin hankali.

Me ya sa za ta kawo maganar deal
insu bayan sun riga sun wuce wajen.

Idan ba zuwan Cassy da ya
ata komai ba, a yadda ya tsara wannan dare was supposed to be a romantic night.

Ya shirya bu
e musu sabon babi ne a rayuwarsu.

Ya shirya cikata da soyayyarsa, da kuma kulawarsa.

A Yanzu dai ba zai iya fayyacewa Cassandra gaskiyar magana ba har sai sun yi magana da Lawyansa.

Zai kira Lawyansa dake London gobe ya ji ta yadda za a yi ya filing divorce ba tareda Kotu ta bawa Cassandra custody na
ansa ba idan ta
i bar masa yaron.

Yadda Cassy ta saka shi a gaba da tambayar me yake faruwa?

Wani magana yake da Ziyada kafin ta zo kitchen
in ya sa shi sake mata fiskarsa ya ce kawai gajiya ne.

Afterall tun safe ko hutawa bai yi ba.

Tun breakfast da ya yi sama-sama a Abuja kafin su taho ma har yanzu ko ruwa ya kasa sakawa a bakinsa.
azu bayan ya bar gidan Masallaci ya wuce saboda ya samu nitsuwar tashin hankalin da ya shiga.

Fakewa Jalal ya yi da aiki ya
au Laptop
insa ya ce ba zai ci abinci ba a
oshe yake.

Lokacin da Cassandra ta bar
akin wayarsa ya jawo ya sake kiran numbar Ziyada dan su yi magana sai ya ji numbar a kashe.

Hakan ya sake
aga masa hankali.

Kenan da gaske so take ta
ata masa rai ta hanyar dawo da maganar deal
insu na baya.

Fuck!

Deal.

Yana sonta.

Yana bu
atarta. kuma idan abinda ya gani a
wayar idanunta kwanakin da suka yi tare kafin ya tafi Lagos gaskiya ne, to tabbas itama tana son shi.

Bai san time ya tafi ba sai da ya ga Cassy ta shigo bayan ta je ta ci abinci ta dawo.
arin shiga jikinsa ta yi za ta fara ta
alarsa ya dakatar da ita.

Babu abinda ya ke ji a kanta yanzu.

Idan akwai macen da yake bu
ata a yanzu to Ziyada ne.

Ba zai iya tarayya da kowacce mace ba idan ba Matarsa Ziyada ba.

Aurensa da Cassandra ya
are.

Abinda ya saura shine Kotu ta tabbatar da rabuwan.

Masifa Cassandra ta fara yi wai ta zo Nigeria ne saboda ta yi missing
insa mi ya sa zai shareta.

"Are you cheating on me, Jalol?" Ta jefa masa tambaya tana binsa da kallon tuhuma.
ewa ya yi ya
au laptop
insa ya bar mata
akin.

Gara ya occupying kansa da aiki kawai dan ba zai iya biyewa masifar Cassandra ba.

Yana zama a kujera tunanin Ziyada ya sake fa
o masa.

So yake ya ganta, ya jita a jikinsa.

So yake ya sake bata ha
uri.

Ya nemi alfarma a wajenta ta bashi wata
aya ya je har London ya filing divorce.
*CASSANDRA*
arfe shabiyu na dare Cassandra ta fito daga
akin Jalal.

So take ta je ta kama Jalal a
akin Chef
innan red-handed.
azu da rana da ya mata
aryar yarinyar Chef
insa ce bata gama yarda ba.

There's more.

Especially yadda ta lura Jalal yana yiwa yarinyar wani irin kallo da bai ta
a yi mata ba.

Tsayawa ta yi chak ganin Jalal kwance a falo Laptop
insa a kunne yana bacci.

He looks so tired.

Maybe da gaske yarinyar Chef
insa ce kawai babu komai a tsakaninsu.

But wacce ta turo mata hoton Ziyada ta tabbatar mata ita ce yarinyar da Jalal ya aura kuma tare suke zama a gida
aya.

Wannan ya sa ta taho Nigeria babu shiri dan ta tabbatar da gaskiyar.

Komawa
aki ta yi tana ayyanawa a ranta cewa idan ma
arya Jalal ya mata to za ta gano gaskiyar komai kafin ta bar Nigeria.

Wardrobe
akin ta fara bu
ewa tana neman passport
in Junior.

Dole ta ri
e makamin da zai illata Jalal idan gaskiyar da take tsoro ya fito.

Passport
in yaron a wajen Jalal yake.

Duk yadda za a yi passport
in yana cikin
akin nan.

Ta fi minti talatin tana birkita
akin tana neman Passport
in kafin Allah ya sa ta gani a wani briefcase
in Jalal.

Canka biyu ta yi ta dace da code
in da ya bu
e jakar.

Da farko Birthday
in Junior ta saka bai bu
e ba.

Sai ta gwada date
in mutuwar
anin Jalal sai ya bu
e.

Over the years, ta san wani irin mutum ne Jalal.

Ko password
in Gidansu na London wedding anniversary date na iyayensa ne.

Tana ganin Passport
in yaron ta yi hamdala ta ciro ta rufe jakar ta mayar inda ta same shi.

Da wannan duk sadda ta samu evidence na cin amanar Jalal za ta
auki
anta ne ta mayar da shi London, kuma ba za ta ta
a bari Jalal ya sake ganinsa ba har sai ya bata ha
uri ya yi nadamar abinda ya mata.

Sannan dole ne ya ri
a raba zamansa tsakanin London da Nigeria dai-dai.

Da wannan ta samu damar yin bacci.

CZ 49
*ZEEY*
Ban yi tunanin ganin Jalal a kitchen ba lokacin dana sauko.

Na fito da wuri ne saboda in gyara kitchen
in dan haushin jiya ina gama girkawa mai girma Cassandra matar Jalal abinda ta ke son ci na bar kichen
in ba tareda na gyara ba.

Ga kuma yunwar da ta isheni tun dare.

Ba yunwar ka
ai ba, bacci ne ya gagare ni.

Tunanin abinda Jalal ya ke yiwa farar Baturiyarsa
aki ya hanani sukuni.
ila yana can yana wasa da ita.
ila yana can ya kafa kansa yana wasa da matattarar ma'adananta kamar yadda ya mini ranan.

Tunanin hakan shi ya hanani bacci.
Chapter 73 · 0% Book details