← Book details Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 48 OF 95

Sashe 48

Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Bayan aurena" da Jamal ya bashi yake tunowa duk lokacin da yayi tunanin rabuwa da Cassy.

Gani yake kamar Jamal zai zo ya same shi su tattauna maganar su samu mafita.

Bai san ya yi nisa a tunani ba sai da Hajiya ta ce masa za ta je ta kwanta.

Ita da Junior suka haura sama aka barshi shi ka
ai a falon.

Maybe it's time to let go.

Ya dena jiran Jamal
in da ba zai dawo ba.

Ya dena jiran shawaran Jamal ya fara amfani da nasa shawaran.
aran kira ne ya dawo da shi daga tunanin da ya ke.

Lazily ya jawo wayar dake gefensa ya ga sunan da ke yawo a screen
"JLove" ta kira sounding excited.

"I miss you"
Ya yi shiru.

Wai so take su yi video call za ta nuna masa recent collection na fashion brand
inta.
aga wayar ya yi yana kallonta dan gaba
aya jikinsa a sanyaye yake.

Wani red tight dress ta saka.

Ta fara juya jikinta tana tatta
irjinta.

Ya san me take
arin yi.

He's not in the mood for wannan shirmen.

Ta tambayeshi ya yaga kayan?.

Ya mata shiru fiskarsa blank.

Sai ta fara wani moaning tana kwatanta masa yadda zai saka mata hannu a cleavage
inta ya jawo boobs
inta ya fara mata...

Shirmenta kawai take.

Idan akwai wacce zai so ganinta cikin kayan har ya ji marmarin sa hannu a cleavage
inta to Ziyada ce.

Yana gani Cassandra ta zuge rigan
asa ta fara masa wasa ta waya ya kifa wayar akan kujera ya mayar da hankalinsa kan TV.

A yanzu mace
aya yake son ganin komai nata.

And very soon zai gani
Yana jin muryan Cassy ta wayar tana tambayar ya take ganin duhu bai kulata ba.

Idan ta gaji zata kashe call
in da kanta...
*Pay 500*
5921536136
RAMLAT MANGA ABDULRAHMAN,
Moniepoint MFB
Evidence to: 08137311900
CZ 33
*JAYKAY*
"Ranka shi da
e, na ce, ko ka manta na jika shiru.

Inata kiran wayarka baka
auka" yai maganar yana wage baki.

Ba dan ala
ar da yake shirin
ullawa da Ziyada ba, da sai ya gayawa mutumin nan magana.

Zuwa masa gida da sassafe haka sai kace wanda ya sace masa 'ya.

Baffa Lawalli ne ya yiwa Jalal sammako.

Dake masu gadi ba su yarda da bayaninsa na cewa shi sirikin Yalla
ai Jalal bane sai suka
i yiwa Jalal
in magana suka ce ya jira har sai ya fito.

Haka Baffa Lawalli ya zauna tareda masu gadi har sai da Jalal ya fito zai fita office shine ya taso yana masa magana.

Jalal ya amsa gaisuwarsa sama-sama.

"Baba, ka ga ina sauri" ya fara magana yana danne
acin ransa.

"Ban manta maganarmu ba.

Zan kiraka da kaina idan na shirya"
"Ko kuma na baka akawun nambana ka tura kawai.

Ina da babban akawun har biyu da Fez Bank da..."
"Baba ka yi ha
uri zan kiraka zuwa gobe Insha Allah"
i ya sake fitarwa ya bashi ya ce yai ha
uri yai ku
in mota.

Baffa Lawalli ya kar
i ku
in fiskarsa babu fara'a.

Shi fa bai zo dan Jalal ya dinga bashi dubu goma dubu biyar ba.

So yake ya tura masa Miliyan
ayan nan ya cirewa Alhaji Nafi'u nasa shima ya samu kusan rabin Miliyan a ciki.

Aure zai
ara.

Akwai wata Bazawararsa da ya ke son aura zuwa
arshen shekarar nan.

Ya dai saka dubu biyar
in da Jalal ya bashi a aljihu ya nufi gate zai fita yayin da masu gadi suka bu
ewa Jalal gate ya fice da motarsa.
*ZEEY*
"1,2,3, Action" Jide dake gefen Camera Man ya fa
Content ake shooting wanda za a ri
aura tallace-tallace a gidan TV da kuma wanda za a ri
aurawa a social media.

Yanzu haka daga Makaranta nake.

Ina zuwa na chanja kaya na saka ba
in Chef Coat da aka rubuta Chef Zeey's GIDAN GIRKI a jiki.

Yana daga cikin branded uniforms da Agnes ta sa aka min.

Hatta Apron
ina shima sunan da ke jiki kenan.

Kwanaki gudu suke.

Mun gama staff training last week yanzu kuma ana creating content wanda za a ri
a tallata Restaurants
Ga shi kuma wannan Asabat
in Magabatan Jalal za su zo gidanmu.

Nan da kwana biyu fa kenan.

Idan na ce muku tun daga ranan da Jalal ya kaini ganin Hajiya ban sake samun sukuni ba to ba
arya na yi ba.

Yanzu da komai ya fara matsowa.

Aure.

Restaurant.

Sai na ke ganin ashe fa ba
aramin risk na
auka ba.

Idan ba karambani irin nawa ba.

Ta ya zan joggling aikin Restaurant, final year a makaranta, da kuma maganar aure?.

Koda yake aure kam wahalar a yi shi ne.

Tunda ba auren soyayya bane I don't think akwai wata hidima da zan yiwa mijina.

I mean mijin da zan aura.

Koda yake idan aka yi auren fa a wajen mutane Jalal MIJINA ne.

Kuma nima idan zan yi maganarsa hakan zan fa
Wa ya ga MIJINA.

Na
an sake murmushi.

Amma fa.

Ai ba zan zauna a gidan Jalal kamar kayan wanki ba ko?.

Dole zan kula da gidan, and probably ni zan ri
a yi masa girki.

Idan ma tare za mu zauna da Hajiya na san ni za ta ce na ri
a dafa mata abinci.

Wohoho!.

Ni Ziyada na
aukowa kaina Dala babu gammo.

Na maida hankalina kan abinda nake yayinda Camera Man
in ya matso kusa da hannuna inda na ke zuba daddawa a cikin miyar kukan da nake girkawa saboda ya samu close up shot.
azu a Makaranta daga practical na taho nan.

Yanzu ma kuma na fi awa biyu ina tsaye ina girki ana
auka.

Tuwo miyar kuka shine abinci na uku da muke
auka a yau ka
ai.

Bayan nan zan sake yin miyar taushe shima a
auka.

Ya Ilahi!

Neman Halal akwai wahala.

Musamman mu mata da muka
aura
amara muka ce muna so mu samu nakanmu.

Yanzu da aka yi nisa da shooting
in sai na fara jin cramps ka
an-ka
an.

Subhanallahi!

This cannot happen.

Sai gobe za mu
arisa shoot
innan fa.

Idan period
ina ya zo yau ba zan iya yin komai gobe ba.

Silently na fara addu'ar Allah ya sa ba yau ko gobe abin nan zai zo mini ba.

Kuma fa busy dana shiga ne ya sa ban duba Period app
ina na ga prediction na ranan da zai zo ba.

Na san dai ba zai wuce tsakanin daren yau
in ko gobe ba.

Tun shekaranjiya nake jin cramps
in ka
an-ka
an na shareshi, yanzu ne da na sha aiki cramps
in ya fara yawa.

Idan kuma ya fara yawa hakan nan to Anty Red tana nan tafe kenan in 24hrs ko
asa da haka.

Thank God shooting
in da ake ba wai fiskata ake nunawa ba.

Da yanzu fiskata ya nuna discomfort
in da nake ciki.

A videos
in da aka yi jiya an
auki fiskata inda na yi short Intro sannan ni da sauran staffs muka welcoming mutane zuwa GIDAN GIRKI Restaurant.

Amma bayan nan hannuna da kuma voice
ina kawai ake na
a.

Mun riga min
auki
arshen part
in inda na sake fa
in scripted lines na call to action da zai ja hankalin mutane ya saka su anticipating ranan da za a bu
e Restaurant
in.

Agnes ce incharge of Creatives and Marketing na Restaurant
in.

Idan aka bu
e wajen Jide ne zai zama temporary Manager.

Idan wajen ya zauna da
afafunsa sai a hiring wani Managern a training
insa.

Lokacin da Jide ya ce CUT!

Kwantar da kaina na yi kan kitchen island
in ina numfashi sama-sama.

Na saba a baya ni ka
ai nake recording videos
ina da 'yar wayata, tripod da kuma Kaka da take taimakawa wani lokaci.

Ni ce Director, Producer, Creator da komai.

Yanzu kuma ina girki ne ana
auka a gaban mutane.

It's overwhelming.

Ga Director Jide da ya dage sai komai ya tafi dai-dai.

"Zeey, are you okay?" Jide ya tambayeni lokacin da ya matso kusa da inda nake.

"Kawai na gaji ne"
"Sorry, gaskiya kin yi aiki.

Ki je office ki
an huta before you go.

Shoot
in gobe babu yawa"
Na gya
a masa kai.

Office
in Manager na shiga na cire Rigar Chef na mayar da Abayar dana saka na je class da safe na zauna a kujera.

Ina jin surutun su Jide sunata fa
a akan abincin dana girka.

Wayata na jawo na duba lokaci.

Ashe har biyar ta wuce.

Sallar Azahar kawai na yi, dan haka ban ga ta zama ba.

Na fara contemplating in yi sallar la'asar a nan ne, ko kuma na bari sai na je gida kawai sai na yi?.
arshe kawai na yanke shawaran in je gida kawai dan ba zan iya sallah a haka ba.

Jikina gaba
aya warin gumi da kayan miya da spices yake.

Barin tafi gidan kawai in yi wanka, in yi sallah.

Dole na nemawa kaina mafita incase abin nan ya zo mini daren yau ko gobe da safe.

Kai mata ma sun ga takansu.

Ga fama da matsalar rayuwa, ga matsalar period duk wata.

Wasu ma suna business
in suna fama da laulayin ciki ko kuma shayarwa.

Kai duk macen da period yake zuwa mata da sau
i to ta godewa Allah kawai.

Ga shi an ce yawanci sai Mace ta haihu za ta dena.

To ni yaushe na san zan haihu?.

What if ban haihun ba?.

Lissafin haihuwa ya sa tunanina ya koma kan mutumin da zan aura.

JALAL.

Da ace auren soyayya za mu yi, da shikenan fa daga aure Jalal zai fara hawa kaina.

Ya Allah!

Ni da Jalal a gado
aya!.

Manne da juna!.

Probably kissing!.

And maybe naked...

Na shiga uku ni Ziyada!

Me yasa nake irin wannan tunanin.

Cikina ya juya a dai-dai lokacin da marata ta sokeni.

Cramps.

Na fara ha
a jakana dan na gudu gida.

Shi gogan ma ko sau
aya bai zo Restaurant
in ba tunda muka fara shooting content.

Ni na kawo kaina, dan haka ni zan komar da kaina gida.

Na tattara kayana har da practical report book da ban san yaushe zan yi ba.
Chapter 48 · 0% Book details