← Book details Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 93 OF 95

Sashe 93

Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Dake na ta
a amfani da shi yana da da
i sai na yiwa Jalal magana.

Shi ya tayani duba Email
in ya tabbatar daga Marketing Agent
in Kamfanin Ajino
inne sannan ya ce na kar
i aikin amma na fa
a musu ku
i masu yawa.

Tare da shi muka rubuta musu reply, 'yan renin hankali wai ku
in dana ke bu
ata ya yi yawa ga abinda za su biyani har zan amince tunda still ku
in dayawa amma Jalal ya ce kul, kada na kar
i haka za su rena ni.

Ai su suke bu
atata suka neme ni, ba ni na neme su ba.

A satin ya sa Agnes ta mini Registar sunan Food Content business
ina.

Dake sunan CHEF ZEEY's KITCHEN an riga an
auke sai na registering Business name
ina da CHEF ZEEY's MENU AND MORE.

Bayan sati
aya sai ga shi sun sake yi mini email wai sun amince da ku
im dana fa
a, suka turo mini Contract
insu.

Wa
anda na saba yiwa talle a Instagram
ananun Vendors ne babu maganar Contract wannan ne karon farko da zan yi aiki da babban Kamfani.

Lawyan kamfanin Jalal na turawa Contract
in dan ya yi mini bayani dalla-dalla dan Jalal baya gari kuma bai san ya Kamfani suke amfani da Influencers wajen talle ba.

Barin fa
a muku wani abin mamaki.

Bayan an turo min Contract
in sai na yiwa wata babbar Food Influencer na Arewa magana ta DM ina neman shawara.

Ashe, Ashe mu masu food content kanmu ba a ha
e yake ba kowa ta kansa yake.

Sai daga baya ma bayan na signing Contract
in nake jin wai ai an so ma a hanani samun Contract
in amma dake ina cikin manyan Food Content Creators da suke Content
in gargajiya zalla shi yasa aka neme ni.

Kuma a lokacin nima social media followers
ina sun
aru sosai musamman a lokacin farkon aurena da na yi trending aka yi ta yawo da maganata.

Bayan an cire abinda za a cire a Contract
in an yi mata kwaskwarima sai suka biyani 70% na ku
in kafin na fara musu aiki.

Lokacin da alert
in ku
in ya shigo wayata sai dana yi
walla.

Wai yau ni Ziyada jikar Altine mai Tuwo ne na samu ku
i masu yawa haka.

Ashe zan iya samun sama da Miliyan
aya akan aikin talla kawai.

Gaskiya Alhamdulillah da ban cire rai ba a harkar food content a lokacin da wasu tsirarun mutane ke kirana da Chef
in Talakawa.

Yau gashi saboda girkin Talakawan dai wannan kamfanin suka neme ni.

Idan na waiwaya baya ma to ai ha
uwata da Jalal ma ta dalilin shafin CHEF ZEEY ne.

Ba dan Hajiya Layla tana ganin abincin da nake a Instagram ba da babu yadda za a yi na ha
u da ita saboda akwai tazara mai yawa a tsakaninmu.

Kamar sihiri daga fara yiwa mutanen nan Content
in tallata DeliDawa sai na fara ciwo, kasala da amai ya sakani a gaba.

Ranan dai Jalal ya ce mu je Asibiti.

Da muka je sai suka gwadani.

Da gaske mantawa na yi da lissafin kwanakina, sai da aka ce mana ina
auke da
aramin ci
ki sannan na tuna ashe fa sati biyu kenan ban ga period
ina ba.

Lokacin da muka iso gida Jalal ya
agani sama ya fara juyi dani sai dariya yake.

"Ka sauke ni, Hajijiya..."
"Oh sorry, sorry" ya saukeni sai Hamdala ya ke yi.

Ciki fa kaman jira yake a san da shi sai laulayi ya
arke mini.

Amai daga safe har dare.

Ranan Hajiya ta zo dubani ta ga yadda na dawo ta ce za ta samo mini 'yar aiki na ce mata to.

Nima a lokacin kam ina bu
atar taimako.

Kwana biyu Jalal bai fita aiki ba, haka ya taimaka mini har muka gama shooting content
in tallen da aka bani.

Bayan na tura musu sun yi approving sannan na fara
aurawa a shafukana.

Ranan da Jalal ya dawo ya ga 'yar aikin da Hajiya ta kawo mini sai ya ce me zai hana in kawo wata
anwata daga gidanmu, yarinyar da Hajiya ta kawo ta yi
arama sosai.

"Wallahi Captain yanzu sai su fassarani idan na ce zan
auko yarinya na kawo gidan nan.

Tun maganar Rabi'u Baffa Lawalli baya kulani"
"Idan Kaka ta dawo gidan nan fa" ya fa
a yana kallona.
an tashi zaune daga kwancen da nake.

Kuma fa da gaskiyarsa.

Zai yi kyau Kaka ta dawo gidana da zama dan tunda na yi aure sai lalacewa take mutanen gidanmu ba kula da ita suke yadda ya kamata ba.

"Zan yiwa Kaka magana amma ba lallai ta yarda ba, za ta iya cewa ba za ta bar gidan Mijinta ba"
Jalal ya kalleni ya ce "what if muka ce mata jinyar ki za ta zo ta yi na kwana biyu kafin ki warke.

Idan ta zo kin ga sai mu hanata tafiya"
"Hakan zai fi kam.

Dan Kaka za ta iya cewa mutane za su yi magana"
Magana kam tabbas na san sai an yi, shi yasa na toshe kunnena lokacin da muka
auko Kaka.

Itama wayo muka mata muka ce mata kwana biyu za ta yi ta koma.

Da ta zo ta ga yadda na rame nake wahala sai ta manta da batun kwana biyu ta ce sai na warke kafin ta tafi.
asa muka gyara mata
aki saboda ba za ta ji da
in hawa da saukan stairs ba.

Ranan Hajiya ta shigo dubani sai ta ke cewa an kawo ku
in auren Saudah.

Haka kawai sai na ji zuciyata ya buga.

Ba dai Abujan da Jalal ke ta sintiri kwana biyun nan auren Saudah yake shirin yi ba.

Hajiya ta ce Saudah ta ce bata son hidima dan haka aure kawai za a
aura ta tare.

Na ce Allah ya bata zaman lafiya.

Dama Jalal ya ce mini washegari zai je Abuja.

Da dare sai na ha
e masa fuska na
i sakewa da shi.

Shi ya
auka saboda ya ce zai yi tafiya ne nake fushi.

"Me nene?" Ya rungumoni lokacin dana ce masa zan sauka
asa wajen Kaka mu yi hira.

"Na san fushi kike.

Fa
a min laifin me
an Hajiya ya miki?"
"Ni fa babu komai.

A gaishe da Amarya Saudah idan ka je" na fa
a ina kau da kaina gefe.

Murmushi ya yi mai sauti ya sake matseni da jikinsa ya ce " Zeeyaaadaahhh"
"Ni ka sake ni" na yi
arin barin jikinsa.

"Ina jin da
i idan na ga kina kishi na"
"Ni ba kishinka nake ba"
"To me kike?"
"Kawai dan na ce a gaishe da Amarya Saudah sai ka ce wai kishi nake.

Kai da kake ta sintirin zuwa Abuja ai ka san me yake kaika can"
Ya sa
alo kansa wuyana ya ce "kishin dai kike 'yanmata.

To Albishirinki" na yi shiru.

"Da gaske ne Saudah za ta yi aure.

Amma ki kwantar da hankalinki ba ni ne Angon ba"
"Dama ni na ce kaine Angon ne" na fa
a ina sake fuskata
"Ga shi nan har kin yi dariya.

To wani abokin Jamal ne yake sonta tuntuni tana
insa, amma yanzu Allah ya ha
a kansu
arshen watan nan za a
aura auren"
"Allah Sarki.

Allah ya basu zaman lafiya" ya amsa da Amin.

Kwana uku da tafiyarsa sai ga shi ya dawo.

Bai ce min zai dawo bama ina kwance ina jin jiki ban jima da amayar da duka abinda na ci ba sai ga shi ya shigo
akina.

"Ka ce min sati
aya za ka yi" na fa
a ina kallonsa ko mi
ewa na kasa yi.
arasowa ya yi idan nake ya ce ko zamu je Asibiti na ce ba sai mun je ba.

"Seriously ki shirya na kaiki Asibiti"
"Magani za su
ara min ko suce za su saka min ruwa, na gaji da komai"
"Ko na kira Likita ya zo gida ya duba ki?" na girgiza masa kai.

Sai bayan Isha dana sha tea na
an samu
arfin jikina.

Tea
in ka
ai ya zauna a cikina.
o min wani babban envelope ya yi ya ce na bu
"Takardar miye?"
"Ke dai ki bu
Takardar Final Order
insu ne dake nuna shaidar Kotu ta raba aurensa da Cassandra.

Na
ago na kalle shi na ce "dama London ka je ba Abuja ba"
"Na je Abuja mana... amma na
an kar
o sa
o a London briefly"
"Allah ya shiryeka" na fa
a ina mayar da takardar cikin envelope.

Dawowa ya yi bayana ya rungumeni ya ce "daga yanzu ke
aya ce babu
ari"
"Kama
ara mana"
"Ki
an yi murmushi mana kar Princess
ina ta yi gadon fushi"
an ture shi sai ya kamo ni.

Na shiga jikinsa sai na sa masa kuka.

Ni kaina ban san kukan me nake ba.

Kukan finally ya rabu da Cassandra ne ko kuma kukan laulayin dana ke fama da shi.

Duka biyu ma dai laifinsa ne.

"Sorry, 'yanmata" ya fara shafa mini baya...
arshen Second trimester
ina muka fara Jarrabawar
arshe a Makaranta.

Har zuwa lokacin sai dai abinda ya ragu amma ina jin jiki.

Allah na tuba ko dan na yi gulman Faty ne lokacin da take da ciki nima Allah ya jarrabceni da laulayi mai tsanani, sai Allah.

Ahamdulillahi ina da supportive Husband.

Abinda Faty ta rasa na support
in Miji lokacin da take da ciki ni kuma Allah ya bani.

Na sani ba iyawata bane shi yasa babu abinda zan ce sai dai na cigaba da yi masa godiya bisa wannan ni'imar.
angaren Business
ina duk da bana zuwa sai time to time komai na tafiya dai dai.

An chanja Manager, Jide ya koma JK Group.

Shi kan ma sabon Managern ya fi Jide tsauri.

Sannan sabon training da aka yiwa staff akan customer service da kuma updating policy
inmu da muka yi ya saka abubuwa suna tafiya normal fiye da da, sai
an abinda ba za ka rasa ba dan ko last week an kori wani Waiter.

Food content
ina kuma tunda na yi Contract
in tallen DeliDawa na kamfanin Ajinomoto sai
ofar talle ya bu
e mini.
Chapter 93 · 0% Book details