← Book details Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 95

Sashe 14

Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Juyawa yai zai tafi na ce masa "Ha, Haajiya...Hajiya ce ta ce..."
*A nan muka kawo
arshen Free Pages na littafin CHEF ZEEY: Love in the Kitchen*
*Marubutan TopNotch Writers sun sake zuwa muku da sabon labarai masu
ayatarwa a tafiyarsu ta Season Four:*
*SHATUUU ta taho muku da dadda
an labarinta da zai bayyana mana
arfin soyayya da kuma rikitacciyar
iyayya a labarin HALIMATOU.*
*MAI_DAMBU kuwa ta faso muku ne da labarin da ya ha
a da Sarauta, Siyasa da kuma Soyayya, duka a littafin ROYAL POLITICS: An yanka ta tashi.*
*AZIZAT kuma ta tattaro muku rikitacciyar soyayya ne da ya hawo jirgin JayKay ya dira a Kitchen
in Ziyada.

CHEF ZEEY: Love in the Kitchen*
*Account Details:*
*5921536136*
*RAMLAT MANGA ABDULRAHMAN*
*Moniepoint MFB*
*POSTING*
aya: 500*
*Biyu: 1000*
*Uku: 1500*
*DOCUMENT (da zaran an gama posting zai koma)*
aya: 1k*
*Biyu: 2k*
*Uku: 3k*
domin tura shaidar biya ko
arin bayani, ku tuntu
*08130269641*
*08137311900*
Ko kuma
*09063467258*
CZ 10
*JAYKAY*
Yana jinta tana
arin yi masa bayani amma ya shareta ya fice daga kitchen
in.

Ya riga ya gama making decision
insa, wannan fake Chef
in babu abinda za ta masa.

Maybe idan yana bu
atar bu
e restaurant na 'yan Maula da Maro
a then zai iya employing
in service
inta.

"Jalal, kun ha
u ko?" Hajiya ta tambaye shi yana
arin hawa sama.

"I think..." fitowar Ziyada daga kitchen
in ya sa shi maida dubansa gareta.

A tsorace ta ke, sai rarraba idanu take kamar za ta yi kuka.

Whether Hajiya ce ta bata damar
iban nama ko kuma sace naman take
arin yi ba damuwarsa bane.

A Shekara biyu da yai a Nigeria yana running Kamfaninsu ya fahimci halayen akasarin Artisan 'yan Nigeria na rashin gaskiya da cin amana.

Ko aikin plaza da ake yi ba sau
aya ba ba sau biyu ba ana kawo complain
in sata da wasu ma'aikata ke yi.

Yau wannan ya zari abu
aya ya siyar gobe wani ya siyo abubuwan da basu da quality ya kawo bayan an bashi ku
in masu quality.

So, Chef
in da ke satan nama a gidan da tayi aiki, to him halin rashin gaskiya irin na 'yan Nigeria ne.

"Hajiya zan tafi, an kirani a gida, Kaka na nemana" ta yi maganar muryarta na rawa.

"Lah!

Kaks ta ji ki shiru kenan.

Ba matsala Ziyadah, ina ga kawai Jalal zai kiraki cikin satin nan sai ku yi maganar"
Bai
arisa jin maganarsu ba ya fara hawa stairs.

He's already tired.

Ba dan Hajiya da ta dameshi da kira ba da ba zai dawo yanzu ba.

Yana shiga
aki sai ya cire kayansa ya shiga ban
aki ya sakewa kansa ruwa.

Bai sauko
asa ba sai da ya shirya fita sallar Magariba.

Kiran Junior ya yi suka wuce Masallacin tare.

Da ke sun rasa jam'i wani ne ya ja su sallar Magaribar suka yi sallar su kusan biyar.

Tsayawa ya yi har aka yi isha saboda yana so idan ya shiga gida ya je ya
arisa aikin duba report da bai samu ya yi ba.

Lokacin da suka fito daga Masallaci sai Junior ya ce ya kai shi shan ice cream.

Jalal ya ce masa to.

Lokacin da suka shiga gidan sai suka samu Janan da Saudah sun ci kwalliya za su fita.

Ya tambayesu ina za su je, suka ce masa za su je cin pizza, wai Hajiya ta hana a yi musu girki su kuma ba za su iya cin Tuwon da aka yi ba.

Nan Junior ya kama tsalle wai shima zai ci Pizzan.

Jalal ya kalli Junior ya ce ya bisu kawai.

Lokacin da suka fita har zai haura sama sai ya ce bari ya ha
a coffee ya haura sama da shi saboda ya ji da
in aiki.

Yana shiga kitchen
in sai ya samu Hassana tana mayar da nama daga cikin leda zuwa Freezer.

Kenan yarinyar can bata
auki naman ba.

"Yalla
ai, barka da dare, akwai abinda za a maka ne?"
aga mata hannu yai ya nufi gaban coffee maker zai ha
awa kansa coffee.
asa-
asa yake jin Hassana na fa
in "Ziyada za ta ji babu da
i idan ta isa gida ta lura bata sa nama a cikin kayanta ba.

Kai!

Ba rabonta bane"
So, ZIYADA sunanta.

Ya
auka Zainab ne saboda yadda Hajiya ke ta nanata masa Chef Zeey tun jiya.

Ya gama abinda zai yi ya fita daga kitchen
in ya bar Hassana mai aiki tana goge-goge.

A can
asan ransa sai ya ji babu da
i da yarinyar ta bar naman saboda shi, musamman da ya fahimci Hajiya ce ta bata damar
iba.

Ya girgiza kansa kawai ya kur
i coffee yana mai cigaba da aikin da ya ke.
*ZIYADA*
Zuciya babu da
i.

Yin zuciya wa abinda kake so akwai cin rai.

Gani nan ina kwance amma
arfe
ayan dare bacci ya
i zuwa mani.

Tunanin naman dana yi fushi na bari a gidan Hajiya Layla ne a raina.

To ni inama ruwana da shi da zan ha
ura da naman saboda ya ganni.

Ai ba sata na yi ba, cewa aka yi na
ebi nama yadda zai isheni.

Kallon da yai min ne na rashin yarda duk ya sa na ji gara kawai na ha
ura da naman.

Ko lokacin da zan fita da
an Bagco bag
ina Hajiya na cewa ban de manta komai ba na ce mata ban manta ba.

Direban gidan ta sa ya kawoni gida.

Ina zuwa na samu yaya Aminu ya zo yiwa 'yan gidanmu Sallama gobe zai wuce Yola.

Ina ji Kaka na masa tsiya wai har yanzu bai kawo mata kishiya ba amma ban tanka musu ba.

Lokacin da muka ke
e dan ya min sallama ce masa na yi kaina na ciwo muka yi sallamar a gurguje ya tafi.

Da gaske ne kaina na ciwo saboda gajiyar aiki dana kwaso, amma musabbabin rashin jin da
ina saboda haushin rashin
aukan naman da ban yi bane.

Da yanzu na gama soya naman nan, koma na yi dambun kaji da shi.

Wani
aci ya taru min a wuya ya hanani sukuni sai juyi na ke akan gado.

Tin dana dawo nake jira na ga ko Hajiya za ta kirani ta ce mini na yi mantuwa za ta aiko Direba ya kawo min kayana amma shiru.

Saboda na ankarar da ita ma sai na yi mata text na tura ina mata godiya bisa karamcinta.

Gajeriyar amsa ta turo min wai "you're welcome, Dear".

Text message
in ya sake tunzurani.

Na dinga jin haushin kaina ni ka
ai.

Koda ya ke ba laifinta bane.

Ita kam ta yi nata da ta ce min na je na
ebi abin dana ke so.

Ni ce dai zuciya ta
ebe ni na bar kayan saboda
anta ya min kallon
arauniyar nama.

Shima
an nata shegen girman kai, ina
arin yi masa bayani ko kallona bai yi ba ya fita daga kitchen
in.

Gaskiya Hajiya Layla bata ci sa'ar 'ya'ya masu hankali ba.

Na rufe ido ina tuno yadda komai ya faru.

Wani tingling na ji a zuciyata lokacin dana tuno handsome face
insa.

Na girgiza kai, handsome or not handsome yana da girman kai, ni kuma bana harka da masu girman kai.

Besides ma na san babu abinda zai sake ha
a mu.

Maganar restaurant
insu ba zai yiwu ba.

Zan cigaba da neman ku
in da zan bu
e nawa restaurant
in kawai.

Ina son yin bacci, amma bacci ya
i zuwa.

Duk wannan dogon mutumin ne ya jawo mini.

Da wani
wala-
walan idanunsa a wajen.

Na ja tsaki a raina na sake juyawa a karo na ba adadi tunda na kwanta akan gadon.

Ya jima ban ji wani namiji ya tsaya min a rai ba.

Bayan rabuwarmu da yaya Aminu kulle zuciyata na yi gaba
aya na jefar da key
in zuwa lokacin da abubuwa za su daidaita mini har na yi tunanin soyayya da aure.

Hana
arya lokacin da nake level 2 akwai wani Lecturer
inmu da na ji yana
an burgeni ka
an.

Shima kuma tunda ya tafi
aro karatu na watsar da batunsa.

Dama kawai crushing nake ba wai ina sonsa ko wani abu bane.

Wayyo Allah!

Ashe ba maganar nama bane kawai ya tsaya mini a rai.

Ya Allah!

Na girgiza kaina saboda na dena day dreaming abinda ba zai yiwu ba.

Saurin kawar da tunanin da ke
arin shigo mini kai na yi na koma lissafin hidimar bikin da ke gabana.

Gobe Talata zan je gidansu Faty mu fara shirye-shirye.

Ranan Laraba za ta yi bridal shower, Ranan Alhamis za a yi kamu.

Friday kaman yini kawai za a yi a gidansu, sai kuma Asabat za a
aura aure a kuma yi reception.

Ta so a yi dinner ranan Friday amma mai girma Ango ya ce ba za a yi ba wai baya so.

Ni dai na san saboda bashi da ku
in yi ne.

Ina tausayawa Bestie, ta saka ku
i sosai a hidimar bikin nan.

A matsayina na aminiyarta na yi
arin bata shawarar ta rage kashe-kashen ku
in nan saboda bayan biki zata ji jiki idan ba ku
i.

But sai ta nuna mini babu yadda za a yi Tyma Glams guda ta yi biki a garin Zaria kuma a ce bikin ba zai kece reni ba.

Iyayen Faty dai ma'aikatan Gwamnati ne.

Babanta na aiki a Ministry ita kuma Mamanta na aiki a Asibiti, duk da kusancinmu har yau ban sani ba ko Mamanta Nurse ce ko kuma Matron, ni dai na san a Asibiti take aiki.

A rayuwata ban cika bin
wafin mutane ba, musamman abinda ya danganci iyaye ko asalin mutum.

Ban san yaushe na yi bacci ba.

Na dai ji sama-sama Kaka na tashina da Asuba wai na tashi na yi sallah.

Sake rungumar pillow na yi saboda kamar ma yanzu ne baccin ya fara mini da
"Ziyadatu, ki tashi ki yi sallah sai ki koma baccin kin ji"
"Zan tashi, Kaka" na sake
udundunuwa cikin bargo na rufe idona na cigaba da bacci.

Alarm
ina na
arfe biyar da rabi ne ya fara
ara.

Na sa hannu na lalubo wayar na dismissing alarm
in.
Chapter 14 · 0% Book details