Sashe 2
Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jalal, maganar Plaza
innan ne, na ce har yanzu ba a yi komai akai ba"
Sai da ya
au kusan sakan talatin yana
arin saita nitsuwarsa kafin ya juyo ya kalleta ya ce "idan na dawo za mu yi maganar, ban manta da Plazar ba"
Hajiya ta sake
aukan mug
in da ta ajiye ta ce "to sai ka dawo
Wucewa ya yi ba tareda ya sake cewa komai ba.
Yana fita ya shiga mota Direba ya ja mota suka bar cikin gidan.
Sai da suka yi nisa da gidan sannan ya saka hannunsa a
irji yana furzar da iska.
A duk lokacin da Hajiya ta yi su
utan baki ta kira shi da Jamal sai hakan ya tuno masa da wannan mummunan rana da komai na rayuwarsa ya chanja.
Shekaru uku kenan amma kullum ya tuna da wannan mummunan rana sai zafin abun ya dawo masa sabo.
Duk sadda Hajiya ta kira shi da Jamal ji ya ke yi kamar gazawarsa ya sa ta ke auna shi da sunan
an'uwansa.
Wata
ila hakan shi ya ke sanyaya mata zuciya.
Wata
ila idan ta kira shi da Jamal zai riki
a ya koma Jamal
in na gaskiya.
He was never her favourite.
Jamal shine perfect son.
an Albarka.
Wanda kowa ya ke alfahari da shi a family.
Ba zai ta
a mantawa da abinda ta fa
a masa ba ranan da ya ce mata zai auri Cassy.
"Jamal ba zai ta
a kawo min suruka wacce bata Sallah ba" abinda ta fa
a kenan, and it breaks him.
Lokacin da aka saka bikin Jamal ta fi kowa farin ciki.
As if a lokacin ne
anta zai fara aure.
She was all over the place tana ta shirye-shirye, yau Dubai, gobe India, jibi China, tana ta siyayyan biki.
Lokacin aurensa da Cassandra saboda ma kar a yi auren tana kusa barin London ta yi ta wuce Nigeria.
Jamal da Daddy ne suka zo kotun da aka
aura aurensu.
Bayan auren Hajiya bata sake saka baki a maganar auren ba sai lokacin da Cassy ta haihu da ta zo ganin yaro.
A lokacin ne ta maimaita masa abinda ta fa
a ranan da ya zo mata da maganan Cassy.
"Kai da baka zama ka san dai kwacokam tarbiyyansa yana hannun uwarsa ko" ta
are da fa
in "Allah ya bashi hasken musulunci" tsabar sanyin jiki bai iya amsa addu'ar ba.
Jamal ne ya amsa yana yiwa yaron wasa yana fa
in "Hajiya kar ki damu, Ni da hannuna zan ri
a tafiya da yaron nan Masallaci" yai maganar yana dariya.
Jamal kenan, Sarkin dariya.
Har yanzu yana iya tuno sautin dariyar Jamal na
arshe a duniya.
"Yalla
ai mun iso" Direbansa ya fa
a ganin Ogan nasa bai fito daga motar ba minti biyu bayan ya yi parking a parking space na Kamfanin.
"Thank you, Abdullahi" Jalal ya fa
a bayan ya farfa
o daga duniyar tunani da ya tafi.
Yana shiga Kamfanin mutane suka fara gaishe shi yana
aga musu hannu har ya shiga elevator ya wuce 7th Floor inda office
insa ya ke.
Yana zuwa Sakatariyarsa ta gaishe shi ta ce masa ba
in da za su zo sun iso.
Kar
an file
in hannunta ya yi ya shige cikin office
insa.
aton Hoton da ya yi tozali da shi a office
inne ya sake tuno masa da rashin dacewarsa da wannan office
in.
Kowa ya sani ba shi ya dace ya mallaki wannan office
in ba.
Mamallakin Office
in Jamal ne.
Shi yasa ya kasa cire hoton tun shekaru biyu da ya amshi ragamar tafiyar da kamfanin.
Ji ya ke kamar idan ya cire hoton Jamal zai gani.
Sannan Hajiya ba za ta ji da
i ba.
Shi ya sa ya kasa cirewa.
Amma a kullum ya shigo office
in ya kalli hoton sai gabansa ya yi ras!
Zama ya yi a kujera ya gyara tie
insa sannan ya bu
e file
in da Sakatariyarsa ta bashi dan ya duba takardun kafin ya wuce
akin da zai gana da ba
Haka ya gama duba takardun har ya kai wajen da aka rubuta sunansa JALAL KABEER MAIYA
A baya sunan Jamal ne a wajen ba nasa ba.
A baya Jamal ne zai yi signing a wajen ba shi ba.
"JayKay" aka kira shi.
ago idanunsa ya kalli
ofar.
Mr Munir ne abokin Jamal kuma CFO na kamfanin.
"Time" ya fa
a yana nuna masa agogon hannunsa.
"Oh, yes" yai saurin saka biro a wajen sunansa ya yi signing.
Sannan ya mi
e hannunsa ri
e da file
in ya bi bayan Mr Munir suka fita.
*Marubutan TopNotch Writers sun sake zuwa muku da sabon labarai masu
ayatarwa a tafiyarsu ta Season Four:*
*SHATUUU ta taho muku da dadda
an labarinta da zai bayyana mana
arfin soyayya da kuma rikitacciyar
iyayya a labarin HALIMATOU.*
*MAI_DAMBU kuwa ta faso muku ne da labarin da ya ha
a da Sarauta, Siyasa da kuma Soyayya, duka a littafin ROYAL POLITICS: An yanka ta tashi.*
*AZIZAT kuma ta tattaro muku rikitacciyar soyayya ne da ya hawo jirgin JayKay ya dira a Kitchen
in Ziyada.
CHEF ZEEY: Love in the Kitchen*
*Account Details:*
*5921536136*
*RAMLAT MANGA ABDULRAHMAN*
*Moniepoint MFB*
*POSTING*
aya: 500*
*Biyu: 1000*
*Uku: 1500*
*DOCUMENT (da zaran an gama posting zai koma)*
aya: 1k*
*Biyu: 2k*
*Uku: 3k*
domin tura shaidar biya ko
arin bayani, ku tuntu
*08130269641*
*08137311900*
Ko kuma
*09063467258*
*CHEF ZEEY*
*Love In The Kitchen*
Topnotch season 4
AzizatHamza2025
ArewaBooks @Azizat Hamza
*ZEEY*
Ina jin Lecturer
inmu yana cewa kowa ya dena rubutu na ja wata siririyar tsaki a zuciyata.
Haba Jama'a!
Ta ya mutum zai iya amsa Questions uku masu 'ya'ya a minti shabiyar.
Shima dai wannan Malamin ba so ya ke mu ci course
insa ba.
Allah na gani Question
aya na amsa da
yar.
Kwata-kwata ba inda na karanta mutumin nan ya fitar ba.
"Zeey, me kika rubuta?
Ni fa babu abinda na sani, Ban rubuta komai ba" Bestie na Faty ta fa
a gaba
aya ta rikice.
Course
in da muka gama rubuta test
insa 3 credit unit ne, kuma mutumin ba shi da mutunci.
"Nima an gaya miki na rubuta wani abun kirki ne.
Ke dai kawai Allah ya taimakemu ya bamu Assignment mu
an samu wani abu a nan in ba haka ba CA
in Dr Farouq zero za mu samu"
"Ni kinga gaba
aya wannan bikin da aka yanka mini ya bi ya hana ni karatu.
Sai da na cewa Baby ya bar bikin nan sai na gama Makaranta"
"Tab
i!
Abeg!
Gara da aka sa mana shi nan kusa, kinga next year idan za mu yi graduation kina nan da cute Baby girl ko Baby boy" Faty ta kai min duka na sa mata dariya.
Fatima Jibril, ita ce Bestie na a gaba
aya duniya nan.
Idan aka ce in kira sunan
awa guda
aya da zan so mu yi
awance har tsufa, to Faty zan fara kira.
Faty mutum ce, Faty na da mutunci overrrr.
Ba a iya shaidar mutum 100% saboda
an Adam ajizi ne, but gaskiya zan bawa Faty 99.9% cewa mutuniyar kirki ce.
Za ku
auka mun jima tare da ita but a wajen registration muka ha
u lokacin muna Level One.
Right from day one muka clicking and tun daga lokacin Faty ta zame mun
awar arzi
i.
Ko lokacin da matsalar soyayya ta sakani a gaba Faty was there for me.
Lokacin da abubuwa suka mana zafi ni da Kaka Faty ta bani taimakon da ba zan ta
a iya biyanta ba.
Lokacin dana fara
an posting video a FaceBook sama-sama haka, Faty ce ta bani
arfin gwiwa ta ce na cigaba watarana page
ina zai yi girma har na fara samun ku
i.
Ita ta sa na fara posting a Instagram saboda ni lokacin ina ma na samu ku
in datar da zan shiga IG.
Faty za ta mini sub
in data ta ce Zeey ki dinga Posting a Instagram
innan watarana za ki blow.
Faty ce ta bani shawarar na je culinary school a Kaduna na koyi girki Professionally.
Kada kuce na cika ku da labarin Faty, gaskiyar shine, without Faty wata
ila da babu Chef Zeey.
arfe uku muka baro cikin school.
Kasuwa muka wuce saboda Faty ta ce za ta duba wasu kaya.
Bikinta saura sati shida yanzu.
Mun jima a kasuwa.
Bamu muka dawo ba sai ana kiran Magariba.
Na riga na kira Kaka na fa
a mata ina gidan su Faty dan haka bani da matsala.
Ba wani kayan arzi
i muka siya ba duk yawace-yawacen da muka sha a cikin kasuwa.
Sai da muka ci abincin dare kafin ta rakani har titi na hau Keke na taho gida.
Ina zuwa
ofar gidanmu na samu su Baffa Lawalli da Baffa Zakari da wasu ma
otanmu akan tabarma suna cin tuwo.
Na ha
e fiska zan shige ba tareda na gaishe su ba Baffa Lawalli ya kira sunana.
Na waske na
an risina na gaishe su.
"Daga ina haka?"
"Gidan su
awata Faty, na rakata kasuwa ne siyayyan biki"
"To a kula, banda yawon dare"
Har na shiga zaure ban dena jin haushin maganarsa ba, wai "banda yawon dare".
arfe takwas ne fa yanzun.
Kumama in ba neman magana ba ai ya san su waye masu yawon dare a gidan.
'Ya'yansa ne ba na kowa ba.
ofar
aki na tarar da Kaka tana zaune akan tabarma ta kunna radio tana ji.
Wasu jikokinta kusan su biyar suna gefe ta zuba musu tuwo a tray suna ci.
Kullum abin kenan.
Babu mai bawa Kaka naira biyar a gidan nan, amma da zaran ta yi girku sai su sako zugan 'ya'yansu su zo su cinye mata abinci.
"Kin dawo?"
"Kaks, Na dawo" na fa
a ina rataye gyalena a kan igiyar shanya.
Wata
aramar kujerar katako na jawo na zauna na ce "Kaks, kin ci abinci kuwa?"
"Dama na ce in jiraki ko za ki ci tuwon idan kin dawo mu ci tare"
"Kai Kaka!