← Book details Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 37 OF 95

Sashe 37

Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A lokacin sai da muka yi kusan wata biyu bama magana.

Daga baya da dayake maye ne ya sake dawowa yana bani ha
uri wai ba laifinsa bane na yi ha
uri.

Wai ni
ince idan yana tare dani kamar magnet haka sha'awata ke jansa.

Dama namiji ba abinda ba zai iya fa
a na da
in baki ba dan ya yaudareka.

Yanzu da nake ganin
wayar idanun Jalal da wannan maitar gara na fita daga motarsa.

Dan da alama she
anin da ke zuciyata ba zai bari na kai masa mari idan yayi attempting kissing
ina ba.

Ai yana cire lock
in motarsa na saka
afata na fita ko maimaita mini lokacin da zan je restaurant gobe da yake ban saurara ba.

Ina zuwa gida sashenmu na shiga straight.

Na ci sa'a Kaka bata shigo ba.

Na
au key na bu
ofa na shiga
akin sai kuma na tsaya.

Sautin da
irjina ke bayarwa ya sa na kai hannuna dai-dai wajen.

Bugun da zuciyata ke yi tamkar na zaga stadium da gudu sau uku.

Me yake shirin faruwa dani?.

Me yasa nake jin wani abu akan Jalal?

Auren da za mu yi DEAL ne.

Babu maganar soyayya ko kuma tarayyar aure.

To me yasa zuciyata ke gudu haka?

Tabbas zuciyata ta haukace.

Ban bata wannan umurnin ba.

Duk abinda take babu sa hannuna a ciki.

My HEART has gone MAD...
*Pay 500*
5921536136
RAMLAT MANGA ABDULRAHMAN,
Moniepoint MFB
Evidence to: 08137311900
CZ 25
*Paid Book.

Tsakani da Allah, ka biya kafin ka karanta*
*ZEEY*
arfe tara daidai na safe na riga na gama shiryawa ina jiran kiran Jalal.

Sai na ji sallamar yaro wai na fito ana nemana a waje.

Na
au jakata na yiwa Kaka sallama na fita dan na san ba zai wuce Direban Jalal bane ya iso.

Shi
inne kuwa, wanda ya kawo min nama kwanaki.

Ina isa bakin motar zan shiga gaba ya ce kar na damu na shiga baya kawai.

Na bu
e gidan baya na shiga sannan na gaishe shi.

Ba tsoho bane, amma a
alla zai iya kaiwa shekara arba'in haka.

Maimakon mu yi hanyar Plaza sai naga mun yi wani hanyar daban.

Na kasa shiru na tambayeshi ba Plaza za mu je ba?.

Ya ce mini Yalla
ai ne ya ce ya kawoni Kamfani ba Plaza ba.

Na yi shiru kawai ina mamakin chanjin plan
insa.

Wani katafaren Kamfani muka isa.

Ni ban ta
a zuwa ta arean wajen bama.

Dana fito daga motar na yiwa Direban godiya.

Ya ce ba komai.

Na shiga ciki ina mamakin girman wajen.

Receptionist zaka fara tozali da su da ka shiga cikin building
in.

Maza biyu ne a wajen dukkansu sanye da uniform.

"Na zo wajen, Mr Jalal Maiya
i ne" na fa
a bayan na musu good morning.

"Ki hau lift, office
insa yana 7th Floor"
Na kalli receptionist
in sannan na kalli inda yake nuna min.

A duniyar nan sau
aya na ta
a shiga elevator a rayuwata.

Nan ma da
yar na yadda na shiga saboda ni da Faty ne.

Har muka fito jikina
ari yake sai da Faty ta ri
e mini hannu tana kwantar min da hankali.

Ban san ya aka yi nake tsoron abun nan ba.
ila yana da nasaba da wani film dana ta
a kallo na ga elevator
in ya tsaya mutanen ciki suka kasa fita kuma babu iska, suka yita
aren numfashi kamar za su mutu, da
yar aka zo aka bu
esu.

Nima idan zan shiga sai na dinga ji kamar abin zai ma
ale a hanya mu kasa fitowa.

Duk inda na je na ga sai an shiga elevator kafin akai wajen to kodai na bi stairs ko kuma na ha
ura da zuwa wajen.

Yanzunma ce musu na yi zan bi stairs suka bini da kallon mamaki.
arshe
aya daga cikinsu ya ce zai shiga ya nuna min yadda zan yi nace masa a'a.

Ya ce zai shiga mu tafi tare na ce masa ya barshi kawai ba zan iya shiga bane.

Na kalli takalmina da
an tudunsa na ce zaka sha aiki yau.

Na fara hawa stairs
in da
an sauri.

Ai tun kafin na kai hawa na biyu idona ya fara rena fata.

Hawa nefa ba ka
an ba.

Dana kai hawa na uku sai ga shi na nemi waje na zauna inata hakki.

Ya Subhanallahi!

Dana sani na bar receptionist
innan ya rakani ta elevator, da yanzu na manta da cewa ma na isa office
Gashi ni ba 'yar firi-firi ba, daga hawa na uku har na fara jin hajijiya.

Gaskiya dole na fara exercise a gida.

Da can na ta
a yin karambani na siyo igiya duk safiya sai na fito tsakar gida na fara tsalle kamar mai shirin zuwa aikin soja.

Daga baya dana ga go-no-go sai na watsar da komai.

'yan gidanmu dama sun samin ido.

Dana fito ina tsalle sai su kama dariya.

'Yan iska.

Yana
aya daga cikin abinda ya kashe min motivation
in exercise
in ma .

Ga dangin Babana dama tsigarallahu da su, ni kuma na
auko jikin Ummana, na yi daban a gidan.

Kaf 'yanmatan gidan idan wata ta
aga igiya tace za ta yi tsalle Wallahi iska ne zai yi wurgi da ita.

Ni kam sai dai mu yi kokawa da iskar dan ba zan kai
asa ta da
i ba.

Sometimes ma dai sirara suna da ranarsu.

Yanzu gashi tun ban yi rabin inda zan je ba har na gaji.

Ina zaune ina jiran numfashina ya
an daidaita na cigaba da hawa sai ga kiran Jalal.

"Where are you?, Abdullahi ya yi parking tun
azu"
Ikon Allah!

Ta ya aka yi ya san Direba yayi parking tun
azu?.

Ko dai yana waje ne?.

Kai ina ga ta office
insa ya hango motar.

"Gani nan
arasowa.

Na
an tsaya ne
afata ta huta"
"Staircase kika bi?" Ya tambaya da
arfi.

"Ni bana shiga lifter, yana bani tsoro"
"God!" Ya fa
a ina jin sautin dukan table.

Kashe kiran ya yi.

Nima na cire wayar a kunnena ina
uni.

To nina ce su gina kamfani mai hawa-hawa ne.

Ina laifin a yi shi flat flat, tunda suna da enough space a wajen.
ewa na yi na karka
e jikina na cigaba da hawa stairs
in.

Ina yanko kwana a hawa na hu
u na hango shi can tsaye ya saka hannunsa a aljihu yana kallona fiskarsa
auke da mix
in mamaki da kuma disappointment.

To ni ina ruwana.

Na cigaba da hawa har na zo last stair inda yake muka tsaya kallon juna.

Ni ina numfashi sama-sama shi kuma yana min kallon daga wani duniyar aka tsamoni da zan
auki wahalar bin stairs akan na shiga lifter ta kaini inda zan je cikin sau
"Ai gashi na yi rabi" na fa
a ina
aro murmushin
arya.

Nan kuwa
afata har ta fara ciwo.

Ji nake ma kamar na cire takalmin
afata na wurgar.

Wa ya kaini saka 39 ni dana ke saka size 40.

The thing is, 40 shine dai-dai size
afata amma idan takalmi ya min kyau na ganshi a size 39 sai na siya.

Dan dai zai matseni ka
an kam ba komai bane.

Ko a gida idan aka duba takalmana to size 39 sun fi 40 yawa.

"Ghetto girl" ya fa
a yana juyawa.

Na bi bayansa ina fa
in "dama tun farko ai ban maka
arya ba"
Still dai wajen lift
in ya kaini.

Na ce masa ba zan iya shiga ba ina tsoro.

"Idan baki shiga ba zan
aukeki ta
arfi" ya fa
a sounding serious.

Hehe!

Wai zai
aukeni ta
arfi.

Na kalleshi, sannan na kalli kaina.

Koda yake maza fa
arfi garesu.

Sai ka ga yaro
arami yana iya
aukan abu mai nauyi.

Saura kuce na fi buhun siminti nauyi.

Ban fa kai 70kg ba.

Tsakanin 65-67kg weight
ina yake tsayawa.

Yanzu nema nake kai haka.

Da can dana yi Medical exams lokacin registration a level 1, 58kg nake.

Wani tudu wani gangare, yanzu na ci Tuwo na
ara nauyi.

A hankali na fara takawa ina
ari-
arin shiga.

"Get in" ya fa
a da
arfi
Na yi sauri na shiga amma na tsaya kusa-kusa da shi.

Ina gani ya danna 7.

Na fara karanto addu'o'in tsira a zuciyata dan gaba
aya a tsorace nake.

What if wannan lift
in ya tsaya aka kasa bu
ewa har nimfashinmu ya
are muka mutu? .

What if Jalal ya min wani abu da bai kamata ba a cikin lift
innan?.

Babu mai ganinsa fa, daga ni sai shi a cikin wannan
an tsurkukun akwati mai tafiyan.

Ban san har abun ya tsaya ba.

Sai dana ji ya ce "idan baki fito ba zan barki ke ka
ai a ciki" na yi saurin bu
e idona ina sake hannun blazer
insa dana ri
e gam.

Ashe rufe idona na yi lokacin da lift
in ya tashi.

"Ghetto girl" ya fa
a yana yin gaba ya barni ina jin haushin kaina.

Harda wani ri
e masa hannun riga, salon yace dama son ta
ashi nake.

Bin bayansa na yi da sauri kafin ya min nisa.

Wani hall muka shiga akwai kujeru da projector da TV.

Kamar dai
aramin conference room ne.

"Sit.

Jide zai zo ya sameki" na gya
a masa kai ina hararan
eyarsa bayan ya tafi.

Minti uku sai ga wani young Saurayi ya shigo, irin
an early 30's haka.

Daga ganinsa ka ga Bayarabe.

Yana da zanen 1-1 a fiskarsa.

Bashi da gemu sai
an traces na gashin baki ka
"So, you're the famous, Chef Zeey?" ya fa
a lokacin da ya zauna opposite da kujerar dana ke yana ajiye laptop
insa akan table.

Na gaishe shi Good morning ina fa
in ni ba famous Chef bace.

"Sunana Sodiq Olajide Adeleke.

Amma an fi kirana da Jide"
"Ashe kana jin Hausa" na fa
a ina
an murmushi.

Dan ya hutassheni
ale-
alen turancin dana shiryo daga gida.

"Ahh!

Ni haifaffen garin Zaria ne ooo"
"Duk da haka.

Da an ji Hausarka an san kai yare ne"
"Abi?" Ya fa
a yana danna laptop
insa.

Sai da ya
an yi ta
e-ta
ensa kafin ya
ago yace "so, Zeey.
Chapter 37 · 0% Book details