← Book details Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 42 OF 95

Sashe 42

Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Shi ya kawo ni gida a mota dai-dai ana kiraye-kirayen sallar Azahar.

Na fito daga motar ina murmushin abinda ya fa
a mini kafin na fito.

Cewa fa yayi idan ya je gida zai fa
awa Hajiya na bashi one of her favourite food.

Shine na ce masa sannu
an Hajiya.

Shi kuma ya kirani da Ghetto Girl.

Cak na tsaya lokacin da Baffa Lawalli ya kira sunana.

"Waye ya saukeki a mota yanzu, Ziyadatu?" Ya tambaya yana bina da kallon tuhuma.

"Dama kwana biyu an fa
a mini kullum sai wata ba
ar mota ta zo ta
aukeki.

To yau Allah ya kama ki, na gani da idona"
Na yi shiru ina jinsa.

"Ba magana nake miki ba?.

Ina kika je? kuma waye ya kawoki a mota?"
"Baba aiki fa na je yi, kuma Ogana ne ya rage min hanya" na fa
a dan bana so Baffa Lawalli ya san Jalal nake shirin gabatar musu.

"Aiki a ina?"
"Aikin girki ne a wani restaurant" na bashi amsa kai tsaye.

"Yanzu ke da muka ce ki fitar da miji shine kika buge da aikin abinci a restaurant?"
"To Wallahi zan kira Adamu ya zo mu kar
i sadakinki a wajen Alhaji Nafi'u kawai mu huta.

Tunda wasa da hankalinmu kike yi, ba auren kike so ba"
Ina jin ya fa
i haka na ce "To Baba ai wata ukun da kuka bani bai cika ba".

"Ina magana kina magana, Ziyadatu!" Ya daka min tsawa.

"Ka yi ha
uri" na fa
a a hankali.

"Ki wuce ciki.

Bari na dawo daga Masallaci na kira Adamu.

Ba za mu zuba miki ido ki
i aure ki zauna mana a gida ana zuwa ana
aukanki da mota ba"
Na wuce ciki ina fa
in ta Allah ba taka ba a zuciyata.

Ina shiga gida Kaka ta tambayeni ya ta ga raina a
ace?.

Na ce mata Baffa Lawalli ne fa na ha
u da shi a
ofar gida ya fara gaya min magana wai ana zuwa ana
aukata a mota.

"Ki yi ha
uri.

Zai wuce kin ji" ta fa
a da sigar lallashi.

A wannan ga
ar na ga ya kamata na sanar da Kaka maganar Jalal, saboda ta bani shawaran yadda za a yi.

Dan Wallahi bana so Baffa Lawalli ya shiga maganar aurena.

Idan ya san Jalal yana da ku
i Allah ne ka
ai ya san abinda zai yi.

A ta
aice na fa
awa Kaka Jalal yana son aurena.

'Yar tsohuwar nan sai ta saka kabbara kamar wacce na ce mata zan je Hajji.

Ta fara cewa wai tun cikin Azumi take ta min addu'ar Allah ya bani miji na yi aure bayan sallah.

Har da cewa dama ta fa
a mini
an Hajiya Layla yana sona.

Kai!

Kaka ma dai a gaisheta.

"Kaka dama so kike na yi aure na barki ke ka
ai ko?" Na fa
a ina turo baki.

Kaka ta ce " ai tun ba yau ba na san watarana za mu rabu idan kika yi aure, Ziyadatu.

Dan haka a shirye nake.

Kin ga nan gidan mijina ne.

Kema ina miki addu'ar Allah ya kaiki naki gidan mijin lafiya"
"To ni ba zan je gidan miji ba.

A nan zan zauna" Na fa
a ina shigewa jikinta.

Kaka ta fara dariya tana fa
in gidan miji fa akwai da
ago na ce "ba wani.

Ke da kishiya ta hanaki jin da
in miji"
"Wa ya fa
a miki?.

Idan na kwaso gajiyar aikin Tuwo da dare idan Malam ya shigo sai ya ce mini, Fatima, kwanta na miki tausa"
"Iyye!" Na saka shewa.

"Kice Kaka kin sha love a
aki"
Kaka ta yi murmushi ta
an sosa kanta ta ce "ba dan kyautatawar Malam gareni ba, da
unci ya kasheni a gidan nan.

Ga mutuwar 'ya'ya ga masifar kishiya.

Allah ya ji
an Malam, ya ha
a fiskokinmu a Aljannah".

Na amsa da Amin.

Ina jin hiran LOVE na manta da maganar Baffa Lawalli na bu
e kunnena da kyau ina shan labarin auren Kaka da Malam
inta.

Ashe dai suma fa zamaninsu ana soyayya.

Idan har bayan shekaru masu yawa da mutuwar miji ka ji mace na fa
in kyawawan halin mutum.

To tabbas ya kyautata mata lokacin da yake raye.

Da wannan tunanin na fara tambayar kaina.

Shin idan na auri Jalal, zai kyautata mini?.

Ban sani ba.

Lokaci ne kawai zai nuna wannan.

Wajen
arfe tara na dare na turawa Jalal text akan Dan Allah idan baya komai ya kirani ina so mu yi magana.
*JAYKAY*
Jalal yana tareda Hajiya text
in Ziyada ya shigo.

Yanzu ya gama fa
awa Hajiyar akan cewa sun onboarding Ziyada ita zata zama Head Chef na restaurant da za a bu
e a cikin Plazar su.

Lokacin da ya briefing
inta abubuwan da suka yi da kuma sunan da aka sakawa restaurant
in, sai Hajiya ta ce dama ta fa
a masa idea
in Ziyada yana da kyau.

Ta ce masa Allah ya sa a bu
e a sa'a.

Yana gama karanta text
in Ziyada ya yiwa Hajiya sallama ya baro
akinta ya nufi nasa
akin.

Sai da ya gyara kwanciyarsa da kyau sannan ya kirata.

Ciki-ciki ya ji sallamarta alamar itama a kwance take.

"Ya aka yi Ghetto Girl.

Sauro sun hanaki bacci ne?"
"Kutmelesi!" ta fa
a daga
angarenta.

Yana iya picturing yadda bakinta ya fa
i kalmar.

"Ni ba sauro ya sa na kiraka ba.

Kuma da kake maganar sauro, hala baka da labarin akwai Net.

Ga mosquito coil.

Har maganin sauro na shafawa a jiki akwai.

Dan haka 'yan Ghetto suna da hanyoyin magance matsalar sauro"
Ta masa dogon bayani.

Daga yanayin muryanta ya san a kufule take da shi.

Ba zai barta haka ba.

He likes teasing her.

Yana jin da
i idan tana full ZIYADA mode
inta.

Fa
a-fa
a, sanyi-sanyi, da kuma full pride na inda ta fito.

Tana burgeshi idan ta nuna masa tana alfahari da inda ta fito.

Ya tsani ya ga mace ko ma namiji yana
yashin asalinsa.

"Oh really!

Duk saboda sauro kuka tanadi wannan?.

Lallai mutanen Ghetto akwai su da dabara" ya
arisa maganar yana
an murmushi.

"Sai ka yi kuma.

Masu ku
i ma suna kamuwa da Malaria.

Ka ga sauro babu ruwansa da mai ku
i ko
an Ghetto" ta bashi amsa.

Zai iya rantsewa sai da ta harareshi ta wayar.

"Ni fa ba maganar sauro na ce za mu yi ba" ta sake fa
"Ina jinki" wannan karan sai ya cire wasa ya bata full attention
insa.

Ya ri
e wayar yana jin bayanin da take masa.

So take ya kira Baffanta da ke Katsina ya gaishe shi ya kuma gabatar da kansa akan shine wanda zai aureta.

A yadda ya fahimta.
aya daga cikin Uncles
inta da ke nan Zaria ne ya sakata a gaba.

" ka ce masa Muhammad Jalal sunanka.

Kada ka ce Jalal ka
ai" ta fa
a masa.

"Why?"
Ta yi shiru.

"Kin musu
arya a kaina ko?"
"Ni ban yi
arya ba.

Kawai dai ya fi son masu suna Muhammad ne" bai yarda da bayaninta ba.

Bayan ta gama yi masa bayani sai ya fahimci akwai pressure daga gida akan ta yi aure.

That explains abinda ya sa ta amince da deal
insa.

Ba kawai saboda al
awarin da yayi mata bane ya driving
inta ta amince da shi.

Yanzu ya fahimci wani abu.

Uncles
inta suna so ta yi aure.

And luckily sai proposal
insa ya zo mata a dai-dai.

Koma menene.

Lokaci yayi da zai
au next step akanta.

Bayan sun gama wayar sai ya kalli numbar data turo masa.

Baffa Adamun Katsina ta rubuta sai kuma numbar.

Bai kira numbar ba.

Sai ya dannawa Ibrahim kira.

Gobe Jummu'ah, akwai yiwuwar a garin Katsina zai yi sallah...
*Pay 500*
5921536136
RAMLAT MANGA ABDULRAHMAN,
Moniepoint MFB
Evidence to: 08137311900
CZ 29
*JAYKAY*
JALAL MAIYA
I bai ta
a zuwa garin Katsina ba.

Amma sai ga shi yau saboda mace ya shiga garin.

A shekarunsa ya san cewa maganar aure ba maganar waya bane.

Tunda Ziyada ta nuna masa Baffa Adamu shine Uba a gareta.

To kuwa ya dace a ce ya je har gida ne ya same shi su yi maganar face to face, ba wai ta waya ba.

"Man, seriously ina taya ka murna.

Kowa maganarka yake a family ka dawo ka tare gidan Hajiya kamar wani Gauro"
Ibrahim ya fa
awa Jalal lokacin da ya zo gida ya sameshi da safe kafin su taso.

Wato har gulmansa ake a family.

Ba zai sani ba, tunda shi ba shiga cikin mutane yake ba.

Da safen ya kira Baffa Adamu ya ce masa za su zo daga Zaria kan maganar Ziyada.

Baffa Adamu was so happy da ya ji haka.

Ya masa kwatancen gidansa tareda addu'ar Allah ya kawo su lafiya.

Lokacin da suka shiga garin Katsina sai suka kira shi akan gasu nan
arasowa gidan.

Ya ce musu yana kasuwa yanzu shima zai juyo su ha
u a can gida.

Tarba na girmamawa mutumin ya musu.

Da ka ganshi ka ga dattijon
warai.

Ibrahim ne ya jagoranci zuwan nasu inda ya gabatar da Jalal a matsayin manemin Ziyada kuma sun zo ne su yi gaisuwa sannan a basu dama za su turo magabatansu.

"Kai ne Muhammad
in da 'yata Ziyada ta fa
a mana?"
Jalal ya ji da
in yadda Baffa Adamu ya referring
in Ziyada a matsayin 'yarsa.

But, kiransa da Muhammad tabbas akwai wani abu a
asa da bai gama sani ba.

"Shine Muhammad Jalal
a ga marigayi Alhaji Kabeer Maiya
i" Ibrahim ya fa
a tun kafin Jalal ya yi yun
urin magana.

" A'a!.

Alhaji Kabiru Maiya
i namu na Zaria?"
"Shi
in dai, Baba" Ibrahim ya sake bada amsa.

"Allahu Akbar!

Allah ya ji
an rai.

Alhaji Kabiru ai Yayane a garemu.

Ikon Allah.

Allah ya jaddada rahama a gareshi"
Jalal ya amsa da Amin yana murmushi.

Tunda ya san mahaifinsa shikenan ba sai an yi wani dogon turanci ba.

Sai dai fa, sanin mahaifinsa bai hana Baffa Adamu yi masa tambayoyi masu zafi ba.

Musamman da Ibrahim ya fa
a masa cewa yana da mata
aya Baturiya, da kuma yaro
aya.
Chapter 42 · 0% Book details