← Book details Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 67 OF 95

Sashe 67

Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sai yau da safe kafin mu taho sabon gida na duba shafin Instagram
ina.

Dan tun ranan da abin ya faru ban sake shiga Instagram ba.

Ashe dai Alhaji Nafi'u matsoracin banza ne.

Duk cika bakinsa sai gashi cikin kwana uku ka
ai da fara case da shi har ya fara neman sulhu.

Wannan abin da Jalal ya min ya sa ni jin a raina zan zauna da Jalal koda baya sona.

Balle ma idan wannan abin da yake min ba so bane to tabbas akwai
anshin soyayya a ciki.

Kuma ni Ziyada Sadiq Haruna sai na koyawa Jalal Maiya
i sona...

Jalal baya nan ya tafi office.

Bayan na raka su Hajiya sai na haura sama dan na
arisa arranging
akina.

Yanzu da muka dawo wannan gidan ban san ya baccinmu zai kasance ba.

Ni zan je
akinsa ko shi zai zo nawa?.

Ko kuma dai shikenan ba zamu sake kwana a
aki
aya ba?.

Idan muka koma kwana daban na san zan missing Jalal dan har na fara sabawa da kwantawa a jikinsa ina jin hardness
insa yana gogan jikina.

Bayan na gama gyaran
aki which gaskiya ba wani aiki sosai bane dan wa
anda Hajiya ta sa suka zo suka yi jere sun yi aiki mai kyau.

Kitchen na dawo ko zan iya dafa abinci kafin Jalal ya dawo sai na ga ai girki ba zai yiwu a Kitchen
in ba.

Beside ma babu komai a fridge
in na kayan miya.

Akwai dai kayan abinci a store har ma da kayan Gara na da aka min amma babu kayan miyan da zan yi abinci da shi.

Ina ga sun bar fridge
in empty ne akan idan na zo sai na stocking
insa da abubuwan da nake bu
ata.

Yawanci kayan amfanin kitchen
inma cikin kwali suke ba a bu
e su ba.

Haka na na
e hannun doguwar rigana na fara gyara kitchen
in.

Ina so na saita komai ya zamo dai daga gobe idan na sa aka kawo kayan miya zan iya fara girki a kitchen
ina.

Ban ankara ba ina arranging kayan abinci a cikin manyan containers ashe time ya tafi.

Abunka da sabon gida Maigadi na bu
e gate na bar abinda na ke na zo na le
a.

Ganin motar Jalal ne sai na koma kitchen.

Sai kuma na fara kallon kayan jikina dana wuni da su tun da rana inata aiki.

Duk ga shi na yi gumi da
ura dana
auka daga kwalayen da na yita bu
ewa.

Yanzu a haka zai ganni?

Ban gama tunanin abinda zan yi ba na ji
aran shigowarsa gidan.

To ko na bari idan ya haura sama sai na yi si
ak-si
ak na je
akina na yi wanka na chanja kaya ne?

Ina cikin lissafin ya zan yi kada Jalal ya ganni cikin datti na ji an yi gyaran murya a bayana.

A tsorace na juya da sauri dan ban san har ya shigo kitchen
in ba.

Na sha sama zai hau ya je
akinsa.

"Sannu da aiki, Amarya"
"Sannu da dawowa.

Ya aiki?" na fa
a ina avoiding idanunsa.

Yanzu sai ya ce tun safe ban gama aiki na kimtsa kaina ba.

An ce wai a satin Amarci kada Amarya ta bari Ango ya ganta cikin datti.

To gani a gaban Ango jikina babu kanta.

Ganin yana mini wani kallo sai na fara magana "Kitchen
in ba a gama arranging
insa ba shine na ce barin rage aiki.

Na so na yi girki ma amma babu komai a fridge.

Amma zan ha
a mana shayi sai mu ci da chinchin
in kayan Gara"
Still dai kallona ya ke yi.

Da alama dai kallon dattin da na yi yake.

"Ahm!

Yanzu zan kammala na je na yi wanka.

Dama sabo..."
"Shhh!" ya matso kusa da ni.

"Kin cika surutu, Zeeyadah" ya ha
e space
in dake tsakaninmu.

Ganin yana shirin matseni sai na fara magana.

"Na cika surutun.

Kaima sai ka yita yiwa mutum kallo..." Ya rufe min baki da nasa.

"Ni ka barni, warin gumi nake" na fa
a ina turashi.

Amma ilahirin jikina yana craving jikinsa.

I mean bakinsa.
anshinsa da wani calm dake tattare da shi ne ya kashe min jiki.

Ga softness na lips
insa da sai yanzu daya
aura su akan nawa na san hakan.

Fiskata ya tallafo da hannunsa ya sa babbar yatsarsa ya fara grazing saman lips
ina.
wayar idanunsa nake kallo bugun
irjina na
aruwa.

I'm craving him.

Gaskiyar kenan.

Wai me Jalal ya min ne daga kiss
aya ina shirin narke masa.

Rankwafowa ya yi ya sake claiming lips
ina.

Wannan karan ban yi gigin tura shi ba ko kuma na ce ya barni.

At this point ma idan ya barni ni zan cutu saboda I want the kiss more than I can admit.

Ban ta
a hasaso wannan lokacin ba.

No.

Na ta
a imagining Jalal yana min irin wannan abin, amma ban ta
a hasasowa hakan zai iya faruwa nan kusa ba.

Ko sati fa ba mu cika da aure ba, amma sai gashi yana kissing
ina ba tareda ya duba
ura da dattin da jikina ya yi ba.

"Na jima ina son tasting lips
inki, Zeeyadah" ya fa
a a saman lips
ina muryarsa sar
e da wani nishi.

Abinda ya fa
a sai ya fara ringing a
walwata.

Ya jima yana son kissing
ina?.

Tun yaushe?.

Tun kafin mu yi aure ko kuma daga lokacin da muka yi aure muka fara sharing gado
aya?.

Kissing
ina ya sake yi.

"What did you do to me?" Ya tambaya yana kallon
wayar idanuna.

Me na masa? ko me ya min?.

A yadda zuciyata ke bugawa dominsa babu abinda ba zan iya yi dan mu kasance tare ba.

Not just a kiss.

Idan ya ce na tu
e na bashi kaina a wannan kitchen
in ba zan musa ba.

That's how bad nake jin bu
atarsa, na ke jin sonsa.

Kai!

Wasa nake ba zan so mu yi wani abu a nan ba.

Zan so ya kasance a
aya daga cikin
akunan sama ko na shi, ko nawa.

Amma ban fa
a masa haka ba.

Sai kawai na saukar da idanuna ina mamakin wannan sabon al'amari da ya shiga tsakaninmu wanda ya saka wani motsi da damshi a tsakiyar cinyoyina.

Ganin ban bashi amsa ba sai ya sake ha
e bakinmu.

Wannan karan da wani yunwar da nake tunanin zamu iya yin more than a kiss a kitchen
Ban san na iya kiss ba sai yanzu.

Na sa hannuna a bayan kansa na dinga yi masa irin abinda yake min.
aran waya ne ya fargar da mu.

Ya breaking kiss
in ya zaro waya daga aljihunsa ba tareda ya sakeni ba ya ce "Hello"
A hankali kuma sai ya sakeni ya fara ja da baya.

Turancin da na ji yana yi ya sa na fahimci kamar Baturiyar matarsa ce ta kira shi.

Barin kitchen
in da ya yi da sauri ya gaskatar da hasashena.

Na yi shiru ni ka
ai a kichen
in ina kokonton kiss
in da ya faru da gaske ne ko dai imagination
ina ne?.

Amma dana
an lashe lip
ina na
asa sai na sake jin taste
in bakin Jalal a wajen.

Wannan yana nufin duk abinda ya faru gaskiya ne.

Ban yi gigin barin kitchen
in ba balle na jiyo hirarsa da MATARSA.

Na cigaba da
arisa aikin da nake yi.

In between ina jin taste
in Jalal da ya
i barin bakina.

Sai dana gama gyara komai kafin na rufo
ofar kitchen
in na wuce
akina.

CZ 45
*ZEEY*
Yau dai baccin sabon gida zan yi.

Lokacin da na gama wanka, na yi sallar Magariba da Isha har
arfe goma ta yi.

Har lokacin ban sake jin
uriyar Jalal ba.

Kamar ma fita ya yi daga gidan.

Ba zan iya bacci babu komai a cikina ba dan haka sai na sauko
asa dan in ha
a tea ko da chin chin ne sai na ci da
an soyayyen nama haka.

Da na shiga kitchen
in sai na ga ba zan iya tsayawa ha
a tea ba sai kawai na
auki Maltina guda
aya cikin wanda na arranging
azu a fridge.

Ina fitowa falo na ji
aran shigowar motar Jalal.

Maimakon na koma
aki sai na samu kujera na zauna a falon.

So nake na ga ko zai kulani.

Daga kawai matarsa ta kirashi sai ya yi ghosting
ina ya yi tafiyarsa.

Kunna smart TV
in falon na yi na fara kallo ina cin chin-chin.

Gaskiya sun yi
ari dan chinchin
in bai sha mai ba.

A gajiye ya shigo falon
auke da ledar take-out dai dai ina kora Maltina.

Ganin abinda na ke ci sai ya ce "Sorry, Sunshine.

Na tsaya wajen Hajiya ne shi yasa na jima"
aga masa plate
in chinchin na yi sai ya ce "Wannan ba abinci bane.

Ki tashi ki ci wannan".
an ledar abincin na yi na ga jollof and fried rice ne da chicken.

Take away
aya ne a ciki.

"Ba za ka ci bane?" Na tambaye shi
"Bana cin abinci mai nauyi idan dare ya yi sosai"
"Shikenan sai ba za ka ci abinci ba" na fa
a ina tura baki
"I'm 40, Sunshine.

Dole na kula da lafiyata"
"Lafiya ai shine mutum ya ci abinci ya samu
arfi" na fa
a ina fara cin jollof
in.

Tsabar ganda ko plate ban
auko a kitchen ba.

A robar na ke ci da
aramin cokalin da suka saka a ciki.

"An ce Healthy lifestyle yana saka namiji ya yi lasting.

Ba kya so na miki lasting ne?" Ya
aga mini gira.

Innalillahi.

Lasting a me?.

Ni ban ji wannan ba.

Share shi na yi na matse kaman ban san me yake nufi ba.

Idan na bashi amsa cigaba zai yi da
are-
are.
ewa ya yi ya lakuci hancina ya ce "Matsoraciya.

Barin je na yi wanka.

Idan kin gama ina son ganinki"
Dididish!

Yana son ganina?.

Me zai min?.

Me zan masa?.

Kazar da nake taunawa na ha
iye da
yar.

Da alama fa yau zan shiga hannun maza.

Ya Allah!.

Ban san me yasa tsoro ya shigeni ba.

An ce first time da zafi.
Chapter 67 · 0% Book details