← Book details Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 84 OF 95

Sashe 84

Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ya ce tunda ko sati bamu yi da bu
e wajen ba bai kamata mu koreta ba, zai kirata office
insa ya mata warning.

Kusan
arfe uku na rana sai ga kiran Faty wai gata a Plaza ta zo ganin Restaurant.

Wani Waiter
inmu ne ya shigo da ita wajena.

"Hajiya Zeey, Ashe za a iya ganinki" ta ta
e baki tana kallona.

"Faty kenan.

Ke dana gayyaceki bu
e wajen nan kika
i zuwa"
"Wallahi ba wai na
i zuwa bane na tashi da rashin lafiya ne ko tashi bana iya yi"
"Allah Sarki, ya jikin?"
"Da sau
i, Bestie.

Ashe haka wajen nan ya ha
u, gaskiya Yalla
ai ya yi
ari a wajen nan kuma na ga wajen a cike akwai mutane"
an yi murmushi na ce "ai kin san sabon wuri ne mutane na ta rububin zuwa saboda har yanzu ana tallen wajen a gidan Rediyo"
"Ai har a Instagram na ga ads
inku.

Waje yayi kyau, Allah ya sa Albarka"
Na amsa mata da Amin.

Na sa aka kawo mata abinci wai daga School take gobe muna da test shine ta ce bari ta zo ta fa
a mini.

Na yi mata godiya, ban ce mata ma na ga update
in test
in a group ba.

ClassRep
inma da kansa ya chatting
ina ya fa
a min.

Da ke mun
an yi yarjejeniya da shi na tura masa ku
i bani da matsalar Assignment ko Attendance, kuma duk wani abu da ya taso idan ban shigo School
in ba zai min magana.

Tana gama cin abinci ta ce za ta tafi wai za ta je ta
aura abincin dare dan Mijinta yana dawowa da wuri.

Muka yi sallama na
an rakata har bakin Plaza.

Sai dana dawo office na je ban
aki na yi Alwala na dawo office
ina na shimfi
a sallaya na tada sallar la'asar.

Dana idar da Sallah na ga Zainab bata shigo office
ina sallah ba sai na ce barin le
a Kitchen na mata magana.

"Ai Wallahi da ta ce za ta koreni da ta ga bura'uba a wajen nan.
aramar yarinya da ita tana wani yiwa mutane tsawa ita a dole ta auri mai Ku
i.

Kamar bamu san ya aka yi ta auri Alhaji Jalal
in ba..."
Bisola da take yiwa gulmar ta ganni sai ta sha jinin jikinta ta kau da fiska ta cigaba da aikin da ta ke.

"Miye ne?" Zainab ta fa
a tareda juyowa ta kalli hanyar
ofa.

Ganina tsaye a wajen sai ta fara kame-kame
arshe ta je wajen Freezer ta bu
e tana dube-dube.

Ban yi magana ba.

Na koma office
ina na zauna.

Da dane ba zan yi mata shiru ba amma yanzu na fara fahimtar cewa ba komai ake gyarawa da ihu ko masifa ba.

Wani abin shiru ma amsa ne.

Lokacin dana tashi tafiya gida sai na le
a office
in Jide na ce masa idan aka kai
arshen wata aka biya ma'aikata Albashi ya ha
awa Zainab har da Sack Letter.

Shi ya
auka ma saboda laifinta na safe ne na ce masa ko
aya na ga ba zan iya aiki da ita bane.

Bai tambayi dalili ba ya ce zai yi hakan.

A gajiye na koma gida.

Bayan na yi wanka na chanja kaya sai na kira Kaka saboda lokacin da nake cikin mota ta kirani, dana kashe kiran dan na kirata kuma sai numbarta ya
i shiga.

Yanzun ma numbarta Switched off ya ce dan haka sai na kira numbar Mardiyyah na ce dan Allah ta kaiwa Kaka wayarta zan yi magana da ita.

Bayan kaman minti biyar sai ta mini flashing na kirata.

"Ashe wai wayarta ce ta mutu ba chaji.

Ga Kakar" ta mi
awa Kaka waya.

Allah Sarki Kaks
ina, na yi missing
inta overrrr.

"Ziyadatu, kina nan lafiya.

Ya Maigidan naki.

Da fatan dai kuna lafiya duka"
"Duk muna lafiya, Kaka"
"Allah ya yi muku Albarka duka" na amsa da Amin.

Yanayin muryarta ya sa na fahimci kaman tana
an jin jiki.

Na tambayeta me yake damunta wai zazza
i ne kuma ta ji sau
Na ce Insha Allahu zan shigo na gaisheta gobe.

Ta ce ai ba sai na zo ba ta warke ma.

Ni dai jinta kawai nake amma tabbas sai na je na dubata.

Bayan mun gama gaisawa na ce ta mi
awa Mardiyyah wayar.

Na ce Dan Allah idan ta samu dama ta ri
a le
a sashen Kaka tana saka mata wayarta a Chaji dan ko ina nan ma Kaka sai ta manta da batun saka wayarta a Chaji, sai wayar ta mutu ka ga ta fara neman yadda za ta saka Chaji.

Mardiyyah ta ce wai ashe Chager wayar ce aka
auke, har extension wire dana saka a
akin ma yanzu babu.

Ikon Allah!

Yaushe na bar gida har sun fara lall
owa suna yiwa Kaka sata.

Dama saboda ni ne basa samun damar yiwa Kaka 'yan
auke-
auken da suka saba, yanzu dana bar gidan kuma shikenan liyafa ta cigaba.

Na ce zan turawa Mardiyyah ku
i ta siyawa Kaka Charger gobe.

Bayan na kashe wayar sai na koma kan texts
in Jalal na fara bitarsu.
angaren da yake missing
insa ne ya fara rinjayar
angaren da yake fushi da shi.

Ko me yake yanzu?

Allah ne masani.

Ina son yi masa reply amma ina ganin ya yi wuri, kar ya
auka na damu da shi.

Na riga na yiwa kaina fa
a, duk sadda Jalal ya dawo garin nan matu
ar bai rabu da Baturiyarsa ba to ba zan kulashi ba.

Duk da na san ya bani damar fita idan bu
atar hakan ta taso sai na ga babu da
i na je gidanmu duba jikin Kaka ba tareda na fa
a masa ba.

Haka na tsinci kaina da fara rubuta masa text.

Sai na yi typing sai na goge.
arshe na rubuta masa gajeren text kamar haka:
KAKA BATA DA LAFIYA, ZAN JE GIDANMU GOBE.

Na karanta ya yi sau biyar kafin na tura.

Bai yi min reply a lokacin ba.

Na sau
asa na je na
umama sauran abincin da Hassana ta kawo min.

Sai dana hawo sama na zauna a falo na fara cin abinci sannan na ga reply
insa.

Text uku ya min a jere:
"So sorry, Sunshine.

Allah ya bata lafiya"
"Ki isar min da gaisuwa"
" I MISS YOU"
Sai kuma alert
in ku
i dana gani wanda nake tsammanin ya turo ne dan na siyawa Kaka kayan dubiya.

Na zauna shiru a falo ga TV yana aiki amma bana fahimtar abinda a ke yi a ciki.

Hankalina gaba
aya yana ga maganganun da na ji Zainab ta fa
Wato ta san ya aka yi na auri Jalal.

Na san a social media ta
auki wannan karatun a lokacin da Alhaji Nafi'u ya min
azafi.

Ko mutane nawa irinta ne suke da wannan tunanin a kaina sai Allah.

To wai ma miye laifina ne?.

Idan ma cusa kaina na yi wajen Jalal har ya aureni ai hakan ma iyawa ne.

Wasu ko za su mutu idan suka cusa kansu wajen namiji ko kallonsu ba zai yi ba balle ya kula su.

Tunowa na yi da kalaman Jalal kafin ya tafi London.

"Kin jima da samun masauki a zuciyata, Zeeyadah.

Barin fa
a miki wani abu yau, da baki amince da deal
ina ba, da zan sake nemo wata hanyar da zan samu damar aurenki...kin san saboda me?...Saboda INA SON KI, Zeeyadah.

I Love You so much, Sunshine"
Wani yirrr na ji a jikina.

Gaskiya ya fa
a min ranan.

Subhanallahi!

JALAL YANA SONA.

Ba sai da muka yi aure ya fara sona ba.

Ya jima yana sona kuma idanunsa sun jima da fallasa hakan.

Ni ce dai nake ganin kamar kallon sha'awa yake mini ba kallon soyayya ba.

Jalal kallon SO yake mini tun farkon ha
uwarmu.

Wayyo ni!

Ashe tun kafin mu yi aure yake sona.

Dariya na fara ina tuno farkon ha
uwarmu, fa
anmu, hiranmu da duka moments
inmu.

Haka na fara bin ranaku daki-daki ina tuno labarinmu.

Na shiga chats
inmu na scrolling sama har farkon fara maganarmu ta Whatsapp.

Thank God ma ina backing messages
ina, da na loosing komai sadda na chanja waya.

Ni kaina ba zan ce ga takamaimai yaushe na fara son Jalal ba.

Amma a yau na sake tabbatarwa kaina abu
aya, ni Ziyada Sadiq Haruna na fara son Jalal Maiya
i ne tun kafin mu yi aure.

I HAVE ALWAYS LOVED HIM.

Har yanzu ina son Jalal.

Ba zan iya rayuwa mai da
i ba tareda shi ba.

Idan kuma haka ne, bai kamata na bawa wata Baturiya dama ta shiga tsakaninmu ba.

Jalal Mijinane.

Auren Sunna muka yi.

Na mi
e a hankali na je na kashe TV.

Ina taka stairs ina murmushi, for the first time bayan tafiyarsa sai na ji na dena jin haushinsa.

Na wuce
akina na je na
auko file
in da ya bar mini kafin ya tafi.

Takardu ne dake
auke da shaidar Gidan Girki Restaurant mallakin Ziyada Sadiq Haruna ne wanda ke
ashin Kamfanin JK Foods.

Na manna file
in a
irjina ina sha
anshin Jalal dake jiki.

Ba zan sake bari maganar mutane ya karya mini zuciya ba.

Zan nunawa duniya cewa Gidan Girki Restaurant business
ina ne kuma ina alfahari da hakan.

Saboda gudun bakin mutane ba zan ta
a sako labarin aurenmu a social media ba, amma gidan girki kam tabbas zan fara tallata shi with my full strength.

Mijina Jalal kuma zan sassauta masa, amma dai ba zan sake masa gaba
aya ba har sai ya cika al
awarin da ya
auka na rabuwa da Cassandra.

Washegari da safe briefly na le
a Gidan Girki daga nan na wuce School,
arfe goma na safe muka rubuta Test.

Da aka gama na kar
i project
ina a hannun wanda yake tayani yi na wuce office
in Supervisor na kai masa.
Chapter 84 · 0% Book details