← Book details Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 43 OF 95

Sashe 43

Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bai ji haushin tambayoyinsa ba tunda duk uba na gari ya kamata ya yi bincike akan mutumin da 'yarsa za ta aura.

Jalal ya tabbatar masa babu matsala.

Yau kusan shekara uku kenan da dawowarsa Nigeria gaba
aya.

Kuma bashi da niyyar komawa London, sai dai ziyara.

Matarsa kuma zuwa take sau
aya a shekara.

Ba za a samu matsala ba.

Bayan Baffa Adamu ya gamsu da bayaninsa sai ya ce masa a cikin satin da za a shiga zai je Zaria.

Idan suka yi magana da sauran 'yan'uwansa zai kira shi ya bashi lokaci ya turo magabatansa.

Jalal da Ibrahim suka masa godiya.

Tare ma suka wuce masallacin Jummu'ah da Baffa Adamun.

Da aka sauko kuma sai suka kama hanyar Zaria.

Sai da suka bar garin Katsina sannan Jalal ya fara tunanin ba dan Ibrahim ba, da ba zai iya tunkaran Baffa Adamu shi ka
ai ba.

It feels different neman aure a Nigeria.

Aurensa da Cassandra akwai banbanci sosai da wannan.

Ya ha
u da Mahaifiyar Cassandr
a sau
aya kafin su yi aure.

Kuma sun je ne dan su fa
a mata za su yi aure da kuma date
in auren, ba wai sun je neman yardarta bane.

Mahaifinta Mr Morgan kuwa sai bayan an
aura aure ya ha
u da shi.

Iyayen Cassandra sun rabu kuma a hannun mahaifiyarta ta taso.

Ba wani shiri take da mahaifinta ba shi yasa bata kai Jalal wajensa ba.

Sai da Jalal
in ya takurata akan ta inviting Babanta zuwa
aurin auren sannan ta fa
awa Baban za ta yi aure.

Mr Morgan bai samu halartar auren ba.

Amma bayan an yi auren da suka ha
a family dinner suka gayyace shi, ya zo.

Imagine, sai bayan ka auri yarinya kake sanin waye mahaifinta.

Har zuwa yanzu kuwa Jalal zai iya cewa bai fi sau biyar ya ta
a ha
uwa da Mr Morgan ba.

Lokacin da yake London yana
an kiransa su gaisa, amma dake shima mutumin ba wai ya damu da Cassandra bane balle shi mijin Cassandra: sai ya zamana Jalal ya ja baya da shi.

Sai dai duk lokacin Christmas ko birthday
in Mr Morgan ya kan aika masa da gifts.

Yanzu ne Jalal ke experiencing auren macen da take da gata.

Ga shi dai mahaifin Ziyada baya raye, amma duk da haka sai da ya je ya gabatar da kansa wajen mutumin da ya ke matsayin UBA a gareta.

And despite akwai wata yarjejeniya a tsakaninsu.

Ba zai iya auren Ziyada ba, sai iyayenta sun bashi ita.

How beautiful...
*ZEEY*
A gajiye na dawo daga Restaurant.

Yau na fara girka sample dake menu
inmu wa mutanen da aka gayyata.

Na samu positive feedback daga wajen Judges
in da aka serving abincin.

Su hu
u ne sai kuma Jide da Agnes da suma suka ci abincin.

Ina zaune akan sallaya bayan na yi sallar Magariba ina
an scrolling social media sai na ji sallamar Baffa Lawalli.

"Ina kike, Ziyadatu?" Ya fa
a ko amsa gaisuwar Kaka dake
ofar
aki bai yi ba.

Na tashi da sauri zan fito ya sako kai sai na koma na zauna.

"Ina wuni, Baba"
"Lafiya"
Daga inda yake tsaye jikin
ofa yace "Dama
an gidan marigayi Alhaji Kabiru Maiya
i ke nemanki, shine kika
oye mana tuntuni"
Wayyo!

Ba dai Baffa Adamu ne ya kira shi ya fa
a masa ba.

Jalal
inma har yanzu bai kirani ya bani feedback na yadda suka
are da Baffa Adamun ba.

"Shine kika tasar shi ya je har Katsina.

Da kin turo shi gida ma ni da su Babanki Zakari mun yi maganar a nan"
Jalal ya je Katsina?.

Kenan Katsina ya je ba kira yayi ba.

"Yanzu abinda za a yi ki bani numbarsa mu yi magana.

Nima zan sa a yi mini bincike akansa.

Duk da ma dai
an Babban gida ne, amma mutumin da yayi rayuwar Turai dole a binciki halayyarsa"
!

Ni Ziyadatu in bawa Baffa Lawalli numban Jalal.

Ba da ni ba.

Yanzu sai ya kira shi ya fara ro
onsa ku
"Baba, wayata ta mutu idan an kawo wuta zan rubuta maka numbar"
aryar ta fito da kyau a bakina.

Dan dai Wallahi da hannuna kam ba zan bashi numbar Jalal ba.

"To babu matsala.

Zan kar
a a wajen Adamun kawai"
Har ya fita ban dena Addu'ar Allah ya rabani da sharrinsa ba.

Da ke kwa
ayyaye ne, ku ji fa ko maganar Alhaji Nafi'u bai kawo ba.

Saboda ya ji maganar wanda ya fi Alhaji Nafi'un ku
Yau da Jalal ba shi da ku
i da ya isheni da ihun Alhaji Nafi'u mutumin kirki ne, na aureshi.

Yana tafiya na jawo wayata na kira numbar Jalal.

Ni dana ce ya kira Baffa Adamu su yi magana a waya sai ya kwashi
afa ya tafi Katsina.

Sai kuma na yi murmushi.

Dan hakan da yayi ya burgeni.

It means ya daraja Baffa Adamu.

Wayarsa busy.

Na ja tsaki ina tunanin ba dai da matarsa yake waya ba.

Shiru-shiru har na yi sallan Isha Jalal bai kira ni ba.

Na yi deliberating sake kiran numbar amma sai na ga missed call
ayan ma ya yi.

Idan na
ara kiransa yanzu zai ce na damu da shi.

Sai juyi nake akan sallaya da wayata a hannu na kasa ta
uka komai.

Ko abincin dare na kasa ci.

Inata kallon agogon wayar ina lissafta koma yanene dai ya ci a ce Jalal ya dawo daga sallar Isha.

To ko dai yana cin abinci da su Hajiya ne?.

Zai iya yiwuwa abinci suke ci.

Barin sake bashi 30 minutes na ga ko zai kira.
an lafke ka
an ko minti talatin
in zai cika da wuri.

Amma ko minti biyar ban yi da rufe idanuna ba na sake bu
esu na jawo wayar.

Still Jalal bai kirani ba.

After like 20 minutes na kasa ha
uri na sake danna masa kira.

Ba wai na damu da shi bane.

Kawai ina so in tambayeshi ya suka yi da Baffa Adamu ne.
9:27pm amma bai
au wayar ba.

To me yake yi?.

Sai kuma na shiga Whatsapp dan in duba ko yana online.

Ai kuwa gashi nan numbarsa yana reading online.

Kutmelesi!

Wato manna min hauka zai yi.

Ashe yana kusa da wayar ya
aukan wayata.

To ai shikenan.

Dama ni ce na damu da shi.

Ya je ya yi abinda ya ga dama.

Afterall auren ma deal ne.

It's not like soyayya muke balle na ji haushinsa dan ya
i kulani.

Na kifar da wayar a
irjina ina fa
in ko ya kira ba zan
auka ba.

Haushinsa dana fara ji sai ya sakawa zuciyata zafi.

Na kasa yin komai.

Ina dai kwance ko wayar na dena dubawa.

Wai miye matsalata da Jalal ne?.

Why does it hurt dan kawai bai
au wayata ba?.

Jalal ne fa.

Babu komai a tsakaninmu.

Muna so mu yi aure ne saboda mu cimma bu
atunmu.

It's just a deal, a marriage of convenience.

Nothing more.

Kiransa ya shigo exactly 10pm.

Ina
aga wayar da na ga sunansa na ce ba zan
au kiran ba.
arin ma kashe kiran nake amma mistakenly hannuna ya
au kiran.

Okay, ba mistake bane.

Na dai
auka ne dan na ji me zai fa
"Miss me?"
"Miss you how?" Na turo baki kamar yana gabana "ni fa na kira ne saboda in ce maka an ce ka je Katsina..."
"Ance na je Katsina, ko kuma na je Katsina?"
"Ni ina zan sani.

Ba cewa na yi ka kira numbarsa ba.

Ni nace ka je ne?.

Ni ban ce ka je har Katsina ba"
"Sunshine, kina da rigima"
Ya Ilahi, ya sake kirana SUNSHINE.

Why???.

"Okay, na je Katsina"
Na yi shiru ina jiran
arin bayani.

Jin yayi shiru kuma na
osa na san how far, sai na ce "me Baffa Adamun ya fa
a maka?"
"Ce mini ya yi an miki miji da wani Alhaji Muhammad.

Dan haka na yi ha
uri kawai"
an tsorace na ce "Dan Allah abinda ya fa
a maka kenan?"
"Ba ke kika ce musu za ki turo wani Muhammad ba.

To ai Muhammad
in ya rigani zuwa"
Na shiga uku.

Ba dai Yaya Aminu bane ya je Katsina wajen Baffa Adamu.

Kai, da ya je ai Baffan zai kirani.

Kai, Yaya Aminu ba zai min haka ba tunda na fa
a masa maganar Jalal.

"Ya kika yi shiru?.

Tunda an miki miji, our deal is off"
"Dan Allah ka dena wasa.

Da gaske Baffa Adamu ne yace maka an min miji?" Na yi maganar hankalina a tashe.

"Bayan ni akwai wanda kika tura ne?"
"Ni ban tura kowa ba" na fa
a da
arfi har da tashi zaune.

"To fa
a min, waye Muhammad?"
Ya Ilahi!

Yanzu shikenan zai san sirrina.

Na yi shiru ban bashi amsa ba.

"Ina jin ki"
"Sai ka fara fa
a min yadda kuka yi da Baffana kafin na fa
a maka"
an murmushi ya yi sannan yace "kin san shekara nawa na baki kuwa?

To na fiki wayo"
Tsoho kawai. na fa
a a zuciyata.
a min.

Who is Muhammad?"
Tunda an kamani dai gara na fayyace masa komai.

Idan magana ta yi magana ma zai iya gano komai da kansa.

Bayan na fa
a masa yadda su Baffa Lawalli suka tsareni har na yi musu
aryar ina da saurayi Muhammad.

Sai yace "ba
arya kika yi ba".

"Actually, Registered name
ina, Muhammad Jalal Kabeer Maiya
i ne"
"Aww!"
"Barin turo miki wani abu.

Yana fa
in haka sai na fara jin muryarsa a background yana tambayar ina ya saka folder
innan ne.

Har kusan minti biyar yana dibi-dibin neman wani abu.

Sai chan ya ce na shiga whatsapp
ina.

Ina dubawa sai na ga hoto ya turo min.

Na bu
e hoton.

Hoton jariri ne kwance a gadon Asibiti.

A jikin gadon yaron an rubuta suna MUHAMMAD J.K.

MAIYA
I sai kuma date
in da aka haifeshi.

Allah Sarki!

Ashe a Azumin da ta wuce nema ya cika shekara 40.

Da gangan na tura masa chat.

'Wannan
in waye?'
'Muhammad
inki' ya turo min reply.

Wani dariya na saka.

Jalal
an duniya ne.

Allah.

Kan kace me haushinsa dana ke ji ya
ace
at.
Chapter 43 · 0% Book details