Sashe 18
Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na duba agogon wayata, goman da ya ce ma saura minti ishirin da tara.
aki na shiga na fara neman kayan da zan saka.
Duk kayana masu hankali sun yi datti ban wanke ba, sai kawai na nemi mafaka a wajen wani maroon jilbab
ina gogagge a
asan Akwati.
Waccar Sallan na
inka su kusan kala hu
aya Umman Fada ta
auke,
ayan kuma da na je Kaduna sai na manta a gidan Ummana.
File
in dana ke ajiye duk wasu credentials
ina na jawo daga
asan gado.
Aiki a restaurant ai ba shaidar degree ko sakamakon WAEC ake nema ba ko?.
Na ciro certificate
ina na Culinary school.
Na
auko na Baking and Pastry wanda na yi a nan Zaria, shi kam ma ya jima dan ina ga ina SS2 na je na koya a wajen wata mata ta bamu certificate.
Na ciro recommendation letter da aka bani a Zikks Foods dana yi aiki na ha
a da shi.
Ina da experience dayawa amma sai dai na fa
esu da baki saboda su basu da certificate.
Na nemi copy
in CV na sama da
asa amma na rasa.
Na ja tsaki dan yanzu sai na tsaya na printing a hanya kafin na wuce tunda ina da shi a waya.
Dana gama ha
a komai sai na cire zanin dake jikina na saka wani ba
in wando da jan top dana samu wankakke a cikin jakar Ghana must go da nake saka kayan zaman cikin gida.
Na goga Roll-on, sannan na
an fesa body spray ka
Na fito
auke da file
ina da jaka sannan na jawo
ofar
akinmu na saka masa kwa
o.
Na fara tunanin ina zan ajiyewa Kaka key.
Duk inda muka saba
oyewa 'yan gidanmu sun sani.
Da sun ji babu kowa za su zo su
au key su shiga su mana sata.
Ni yanzu bayan nama, ina da cash a jakata da zai kai dubu goma dan haka dole na nemi safe waje na ajiye key inda ba za su gane ba.
To kuma kar Kaka ta zo ta yi ta nema.
arshe na yanke shawarar zan bawa
anLiti mai shagon kusa da gidanmu, idan Kaka ta zo wucewa sai ya bata.
I think wannan zai fi.
Kai Jama'a!
JK Plaza ya ha
u iya ha
uwa.
Lokacin dana sauka a gate
in Plazar sai dana tsaya na
arewa wajen kallo.
Gaskiya sun kashe ku
i a wajen nan babu
arya.
Wajen masu gadi na nufa na ce musu na zo wajen Mr Jalal ne.
"Yalla
ai Jalal ai yana ciki tun
azu.
Ki mi
e straight,
ofar da kike gani ki shiga yana ciki"
aya daga cikin masu gadin ya min kwatance.
Na ri
e file
ina da kyau na gyara hannun handbag
ina sannan na nufi inda suka nuna min.
Wajen shiru kaman babu kowa.
An
awata cikin restaurant
in da kujeru na alfarma masu kyau.
Gaskiya idan aka bu
e wajen nan zai ja hankalin mutane.
Akwai Laptop a kunne da kuma ruwan gora a saman
aya daga cikin table
in da ke tsakiyar hall
in restaurant
Ko ina ya shiga oho?
Na zauna a kujera opposite da inda ya zauna na ajiye file
ina akan table ina sake
arawa cikin restaurant
in kallo.
Waya yake yi lokacin da ya fito daga wani lungu wanda nake tunanin hanyan kitchen ne.
Na
an saci kallonsa kafin na sunkuyar da kai nima ina danna waya.
Grey T-shirt ne a jikinsa da ya
ameshi ya bayyana shape
in saman jikinsa.
Sai ba
in jeans.
Ban kai ga duban takalmin da ya saka ba amma kaman sneakers ne.
anshin turarensa ya dominating warin sabon waje da cikin restaurant
in ke yi lokacin da ya zauna a kujera.
"Chef Zeey, ko?"
"Yes" na fa
a ina gya
a masa kai
"pitch me your idea "
Na bu
e baki na rufe dan ban san ta ina zan fara ba.
Daga zuwa, ba gaisuwa, ba komai, sai kawai na pitcing masa idea
ina.
"Kina da 5 minutes" ya fa
a tareda ajiye wayarsa ya har
e hannayensa a
irji ya zuba mini ido.
"Arhm, Arhm..." Subhanallahi! yanzu ta ina zan fara yi masa bayani da zai fahimci irin abinda na ke so.
aga mini gira
aya ya yi, idanunsa na mini kallon ba ni da abin fa
innan.
Na yi gyaran murya sannan na fara masa bayanin irin restaurant
in dana ke son bu
ewa, dama nawa na tara a cikin ku
in restaurant
"So, idan na fahimceki da kyau.
Miliyan biyar ne zai bu
e miki restaurant?"
"Like irin for a start
innan a hankali kuma..."
"Kina ga Miliyan biyar zai running wannan wajen?" Ya katseni da tambaya.
Na kalli gefe da gefena.
Na san decoration
in da aka yiwa restaurant
inma ka
ai zai iya cin Miliyan biyar ko kusa.
Na ce masa "dama ba wai restaurant me girma zan bu
e ba, ina son dai-dai..."
"Ghetto" ya fa
a yana mini kallon reni.
"Ban gane ba?"
"Kina son bu
e restaurant a Ghetto area da miliyan biyar.
Good, za ki samu kasuwa idan abincinki yana da da
i kamar yadda Hajiya ta fa
a.
But..."
Ya saka hannunsa duka biyu akan table ya
an matso da fiskarsa yana kallona sosai.
"Idea
inki bai dace da restaurant
in da muke so mu bu
e a wannan Plazar ba.
I wish you success a duk sadda kika bu
e restaurant
in da ya dace da idea
inki"
A fusace na tattare file
ina da jakata na yi hanyar waje.
Dan iskanci ni zai kira ya renawa hankali.
Dama ba so yake na yi masa aiki ba.
Idan ba dan Hajiya ba mi zai sa na zo wajensa.
An fa
a masa yunwar aiki a restaurant nake yi ne.
an renin hankali kawai.
Masifar da ke cina kenan lokacin dana fito daga restaurant
in amma sai na kasa tafiya.
Idan ban fa
a masa abinda ke raina ba yau da
yar zan iya bacci.
Na koma da baya na bu
ofar na shiga ciki.
Yana danna laptop
insa ya
ago ganin na nufoshi rai a
ace.
"Eh
in zan bu
e restaurant a Ghetto.
Na ga ai mutane ke zama a wajen ba Aljanu ba.
Da kake cewa idea ta bata dace da restaurant
inka ba kada ka manta bani na kawo kaina nan ba.
Hajiya ce ta nuna tana so na yi aiki a nan saboda ta yarda dani.
Kai kuma Mr High and Mighty da baka yarda da abincin gargajiya ba ka sani mu masu son gargajiya ba za mu mutu ba.
Ba fancy dining za ka bu
e ba Allah ya sa Palace dining za ka bu
"Sai wani maimaita Ghetto kake yi kamar wani
anjamau, to barin fa
a maka, ni ZIYADA SADIQ HARUNA ina alfahari da ghetto saboda daga nan na fito.
Kuma ba maula na zo yi wajenka ba balle ka ce zaka wala
antani"
Na yi juyawata ina fa
in Iskancin banza kawai...
*Pay 500*
5921536136
RAMLAT MANGA ABDULRAHMAN,
Moniepoint MFB
Evidence to: 08137311900
CZ 13
*Paid Book.
Tsakani da Allah, ka biya kafin ka karanta*
*JAYKAY*
Har ta bu
ofa ta fita bai dena kallon bayanta ba.
This is the first time a rayuwarsa da wata mace ta tsaya a gabansa ta fa
a masa magana irin haka.
Ba wai mamakin rashin kunyarta ya ji ba.
Mamakin
arfin hali da rashin tsoronta ya ji.
Shi Captain JK Maiya
i wannan 'yar yarinyar ta tsaya a gabansa ta gaggaya masa magana haka.
Good riddance.
Gara da ya mata haka, at least yanzu za ta fahimci tazarar da ke tsakanin abinda ya ke shirin yi da kuma abinda ta ke tunanin yi.
Yanzu ta ina za a fara serving tuwo, da
anwake da Fate a babban waje irin wannan?.
Target audience
insa ba mutanen ghetto bane.
Fahimtar hakan da Hajiya bata yi bane ya sa take
arin ha
a shi da local Chef
innan.
arin cigaba da aiki ya yi a Laptop
insa amma maganganun Ziyada sai ringing suke masa a kunne.
Ga kuma fiskarta da ya ke masa gizau yadda ta ke masifa.
Yadda movement
in lips
inta suke bala'in
aukan hankali.
Lips
inta an yi su dan kiss ne, ba dan masifa ba.
Yai saurin girgiza kai da wannan banzan tunanin da ya zo masa.
Gaskiya da
ewar da ya yi babu mace ya fara ta
a shi.
Ta ya masifar wannan yarinya zai zama masa so attractive.
Thank God ma ba zai sake ganinta ba.
Babu wata ala
a da za ta sake ha
a su dan haka wani banzan tunani ma akanta ba zai sake shigo masa ba.
Bai jima a wajen ba ya fara tattare Laptop
insa zai tafi gida dan aikin da ya ke son yi a wajen ma ya fara gagararsa.
Zai koma inda fiskarta ba zai ri
a yi masa gizau ba.
Yana cikin tattare wajen sai ya ga takarda a
asa gefen inda Ziyada ta tashi.
Ya tsugunna ya sa hannu ya
au takardar ya fara karantawa.
CV
inta ne da ke
auke da wajajen da ta yi aiki da kuma experience
inta a harkar girki.
Bayan ya gama karanta takardar sai ya sa a jaka kusa da Laptop
insa.
Duk da dai Local Chef ce, experience
in da ta ke da shi yana da matu
ar amfani.
Idan har ta bu
e restaurant kamar yadda ta ke i
irari to tana da experience da za ta iya running wajen.
Har ya wuce gida tunanin Ziyada ne fal a ransa.
*ZEEY*
Tun dana fito daga JK Plaza nake tafiya raina a
ace, na kama tafiya cikin sauri fuuuu kamar zan tashi sama.
Sai da na yi tafiya mai nisa ban tsare Keke ba, masu Keke na mini horn amma ban tsai da su ba.
Wani zafi nake ji a zuciyata, duk dana amayar da abinda ke raina sai nake ganin kamar akwai abinda na manta ban fa
a ba.
Inata sake playing abun dana fa
a masa a raina amma zuciyata bata huce ba.
Ina ta sauri har sai da na kusa fa
awa kwalbet ban sani ba saboda hankalina ya yi gaba.