Sashe 57
Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Wannan dai check
in Miliyan
aya ne ga shi nan, ga sunan Saurayin da Sayyada za ta aura nan a kai.
Jalal Maiya
i" yai maganar yana
aga check
in ku
in sama yana so mutanen da ke wajen su masa shaida.
Wato dama abinda ya shirya mun kenan.
Ya zo gidanmu safiyar
aurin aurena ya wala
antani gaban iyayena, gaban mutane.
Ya nuna musu na
i aurensa ne saboda Jalal ya fi shi ku
"Dakata, Alhaji Nafi'u" Baffa Adamu ya katse shi.
"Baban Suwaiba kar ka kar
i check
in nan" ya dakatar da Baffa Lawalli dake shirin kar
an check a hannun Alhaji Nafi'u.
"Kana ji dai na ce maka nine Uban Ziyadatu ko?"
Alhaji Nafi'u ya ce "ina jinka".
Yadda ya yi maganar irin ko oho
innan ya riga ya samu abinda yake so tunda mutane sun shaida ya kawo check
in ku
in da aka bashi.
"Alhaji Nafi'u, miye ha
inka da 'yata?"
Rarraba idanu ya fara dan bai zata Baffa Adamu zai masa wannan tambayar ba.
"Ni manemin Sayyadah ne.
Na yi shekara biyu ina nemanta" ya fa
a yana wani gyara babban rigansa.
"Sunan 'yata Ziyada, ba Sayyada ba"
"Na'am" Baffa Lawalli ya fa
a da ka ganshi ka san a tsorace yake.
Saboda shine silar wannan case
"Sunan nata ne ke da wuyar fa
a.
Amma ita ta san haka nake kiranta tun da muka ha
u" Alhaji Nafi'u ya fa
a yana washe baki.
"Da kake nemanta ta amince za ta aureka ne?"
Kallon Alhaji Nafi'u na ke da rinannun idanuna ina jira yai min
aryar na ta
a amincewa zan aure shi.
"Farko-farko ta amince da ni, daga baya sai ta zo ta ce ta fasa.
Amma ni na san hure mata kunne aka yi saboda ta samu wanda ya fini ku
i" yai maganar yana
aga murya dan mutane su ji maganarsa da
yau.
Allah ya isa!.
Allah ya isa na, Alhaji Nafi'u.
Ba zan ta
a yafe maka ba har abada.
"Alhaji Nafi'u ba zan yarda da
azafin da kake yiwa 'yata ba.
Dukkanmun nan dattawa ne dan haka ka iya bakinka.
Ina Malam Liman?"
"Gani, Malam Adamu" Liman ya fa
a bayan Baffa Mamman ya nemo shi.
"Ina Alhaji MaiUnguwa?" Ya waiwaya ya kalli Baffa Mamman ya ce " Mamman a kori kowa a wajen nan dan Allah.
Baffa Mamman da Baffa Zakari da wani da ban ga fiskarsa da kyau ba suka fara koran mutane a wajen.
Aka barmu daga mu sai Limamin Masallacin da za a
aura mini aure, sai MaiUnguwa, sai kuma Abokin Alhaji Nafi'u da suka zo tare.
"Ina so ku yi mini shaidah.
Wannan mutumi yana so ya yiwa 'yata
azafi kuma Wallahi idan bai janye maganarsa ba sai na yi
aransa"
"Malam Adamu, a bi komai a sannu" inji Liman.
Baffa Adamu ya kalleni ya ce "Ziyadatun, kin san wannan?" Ya nuna Alhaji Nafi'u.
Na gya
a kai.
"Miye tsakaninki da shi?"
Ta ina zan fara?
Ta ya zan bada labarin ala
ar da bata da suna dana bari ta jima tsakanina da wannan mugun mutumin.
Muryata na rawa na fara bayani a ta
aice.
Na fa
a musu yadda muka ha
u da yadda ya ce yana sona ni kuma na ce ban amince masa ba.
Na kuma fa
a musu rabuwarmu ta
arshe da shi ma ya fi wata shida.
"Kin ta
a amincewa za ki aure shi?" Baffa Adamu ya jefo min tambaya.
"Wallahi, Baba.
Na rantse da wanda raina ke hannunsa ban ta
a amincewa da soyayyarsa ba balle kuma na amince da aurensa"
"Ya isa" ya juya ya kalli Alhaji Nafi'u da ke zazzare idanu ya ce " ka ji abinda ta fa
a.
An yi haka ko ba a yi haka ba?"
Alhaji Nafi'u sai ya fara kame-kame.
Shi ai bai ce yanzu bane, yana nufin tun farkon ha
uwarmu ne na nuna ina ra'ayinsa daga baya kuma sai na chanja masa.
"Baban Suwaiba"
"Na'am"
"Lokacin da ka min maganar Alhaji Nafi'u ban dakatar da kai ba bayan Ziyadatu ta nuna mana akwai wanda take so?"
Baffa Lawalli ya ce "an yi haka"
Ya kalli Alhaji Nafi'u ya ce " ku
in da ka kawo yanzu ku
in miye ne?"
"Jalal Maiya
i ne ya aiko min" ya fa
a yana huhhura hanci.
"Shin ya baka ku
in ne saboda ka rabu da Ziyadatu?"
Alhaji Nafi'u ya yi shiru.
"Magana nake Alhaji Nafi'u"
"Wanda ya kawo check
in ya ce bashin da nake bin su Malam Lawal ne aka biya musu".
"Kuna ji ko?" Baffa Adamu ya fa
awa su Liman.
arya kake ku
in da kake bina da wanda kake bin Zakari bai kai dubu
ari biyar bama.
Kawo check
in za mu mayar maka ku
inka" Baffa Lawalli ya yi maganar ko kunya babu.
Alhaji Nafi'u ganin abinda ya
ulla ya fara warwarewa sai ya fara kame-kame yana masifar wai ai shi Baffa Lawalli yake bi ku
i me yasa Jalal Maiya
i zai aika masa da ku
Baffa Lawalli ya bu
e murya shima ya fara fa
a wai ai shi ya je ya ro
i Jalal alfarma ya biya musu bashin shine ya biya over dan haka ya kawo Miliyan
ayan zai cashing ku
in ya bashi iya abinda yake binsu.
Magana sai ta rikice ta koma Alhaji Nafi'u da Baffa Lawalli suna ya
awa juna magana shi Alhaji Nafi'un na yiwa Baffa Lawalli gorin abinda ya masa yana kiransa da kwa
ayayye, butulu.
Sai da Baffa Adamu da Liman suka tsawatar kafin suka yi shiru.
"Mamman nemo mana takarda da Biro" Baffa Adamu ya umurci Baffa Mamman.
Muna tsaye aka kawo biro da littafin 80 leaves aka cire fulls cap
aya.
"Alhaji Nafi'u, Check
in da ka kawo zaka mayarwa wanda ya aiko maka.
Ba mu za ka kawowa ba saboda ba mu muka baka ku
i ba.
Ku
in da su Zakari ke binka kuma wannan tsakaninka da su ne.
Yanzu so nake a gaban shaidu ka warware
azafin da ka yiwa 'yata"
Tunda Baffa Adamu ya fara maganar fiskar Alhaji Nafi'u yake a
aure.
Ga shi Abokinsa da suke tare shima ya dena goya masa baya.
Takardar da aka cire aka bawa Alhaji Nafi'u.
Baffa Adamu ya fara karanto masa abinda zai rubuta.
Ya tsaya ya
i rubutun.
"Idan ba ka warware maganar da ka zo da ita ba yanzu sai mu wuce gaban 'yan Sanda a
arisa shari'ar a chan"
MaiUnguwa ya ce zai ma rubuta.
Ai da girmansa ba zai bari a je gaban 'yan Sanda akan magana irin wannan ba.
Baffa Adamu ya ce masa ya rubuta cewa ni ban yaudare shi ba, ban ta
a amincewa zan aure shi ba.
Ya ce ya rubuta duk wata hidima da ya yi mini a baya ya yine a karan kansa ba ro
onsa na yi ba.
Sannan baya bina bashin komai.
Maganar ku
in da Baffa Lawalli da Baffa Zakari suka kar
a bai shafeni ba.
Dogon rubutu dai har sai da ya cika shafi biyu da rabi kafin bayan Baffa Mamman ya karanta abinda Alhaji Nafi'un ya rubuta kowa ya ji sai aka ce ya saka hannu.
Ya sa hannu sai
ata fuska yake.
Liman da Maiunguwa suka sa hannu.
Baffa Adamu da Baffa Mamman suka sa hannu sai aka mi
o min Biro wai nima na sa hannu.
Hannuna na rawa na kar
i Biron na yi signing hawaye na
iga a takardar.
Lokacin dana
ago sai na yi ido hu
u da yaya Aminu.
Ashe yana wajen ban ganshi ba tun
azu.
Na ji kamar na nitse cikin
asa.
Sai da ya ce min na rabu da Alhaji Nafi'u tun da jimawa tun farkon ha
uwata da shi.
Yace min mutumin bai masa ba.
Yau gashi na
i jin maganarsa na bari ala
armu ta yi nisa kafin na rabu da shi yanzu ya zo ya zamo min fitina a ranan Aurena.
Motocine suka fara isowa wajen wannan ya sa Baffa Adamu ya ce Baffa Mamman ya shiga da ni gida tawagar Ango ne suka fara isowa.
Rufe fiskata na yi da hijabi na bi bayan Baffa Mamman da ya ke bani ha
uri yana fa
in kar in damu komai ya wuce babu abinda zai faru.
Aurena da Jalal kamar an
aura.
Ina ma ina da halin da zan erasing ha
uwata da Alhaji Nafi'u daga rayuwata.
Ina ma zan iya goge abinda ya faru a yau.
Ina ma na fahimci cewa idan NAMIJI ya ce yana son mace amsar E ko A'A ne.
Duk wani abu bayan wannan ru
u ne da ka iya jawo matsala daga baya.
Muna shigowa sashinmu mutane suka fara tambayar Baffa Mamman me yake faruwa?.
Yace musu babu komai a cigaba da Biki tawagar Ango sun fara isowa nan da mintuna ka
an za a
aura aure.
Ina shiga
aki na jawo
ofa na rufe na saka sakata.
Ban lura da Ummana dake zaune a kujera ba balle Kaka dake tambayata me yake faruwa.
Fa
awa gado na yi na fashe da kuka da dukkan
arfina...
*DEAR, FOOD & KITCHEN ITEMS VENDORS.*
Idan kuna so Character
in CHEF ZIYADA ta influencing business
inku a littafin CHEF ZEEY: Love in the Kitchen for visibility sai ku min magana ta 08137311900.
What's in the package:
1- Product
inku zai zama part of the plot saboda Ziyada za ta yi amfani da shi creatively and influence the product to the readers.
2- saboda rubutun zai zama part of Labarin.
Months or years later idan new readers suka karanta still za su ga product
in da kuma details na vendor.
3- zan karanta CHEF ZEEY Audio Book a YouTube Channel
ina (with 3k Subscribers+).
And YouTube audience suma za su saurari ad placement dake cikin labarin saboda part of labarin ne.
*3 slots available*
*Price: 10k*
*Deadline for payment: 5th July 2025*
*Contact: 08137311900*
CZ 39
*ZEEY*
Mata biyu da suka fi kowa daraja a rayuwata ne suka sakani a gaba suna bani ha
uri.
Kaka ce ma ta ke ta lallashina ita Umma cewa ta yi komai mai wucewa ne, kuka ba zai min maganin matsalata ba.
Gaskiya ne, kuka ba zai min maganin komai ba.