← Book details Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 30 OF 95

Sashe 30

Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ganin ya samu attention
ina sai ya taso daga inda ya ke zaune ya fara takowa a hnakali har ya iso inda nake tsaye.

Bugun
irjina ya
aru,
anshin turarensa ya sake shiga mini hanci na ji ilahirin jikina ya fara yin wani sanyi la
was.

Taku
aya ya bari tsakaninmu.

Wannan ne karo na farko da muka tsaya, kusa da kusa har haka.

Na sauke idanuna saboda ba zan iya juran kallonsa ba.

Akwai wani abu a idanunsa da ke barazanar narkar mini da duk wani matakan tsaron da na yiwa zuciyata.

Na yi
arfin hali na tattaro dukkan
arfina na saita nitsuwata na ce "wa ya fa
a maka bani da Saurayi?.

Ina da Saurayi mana.

Ina da Samari dayawa ma" na
are da fa
in "Ai ba duka maza bane irinka da idanunsu ya rufe da son Turawa"
Wani slight murmushin gefen baki ya yi sannan ya ce "an fa
a mini kina da wani Alhaji Rabi'u.

Amma yanzu ba kya son shi, ko ya zo ba kya fita sai an saki dole"
walalo ido waje.

Waye ya fa
a masa maganar nan?.

Ko dai Yakubun Baffa Lawalli ne?.

Amma idan shine yau sai na ci ubansa idan na koma gida.

"Ni bani da Saurayi Alhaji Rabi'u.

Ban san a ina ka ji wannan gulmar ba"
"OK.

Tell me, Alhaji waye yake zuwa wajenki da?"
Zuciyata ya hasala da tambayarsa.

Ni fa ko tarihin rayuwata aka ce na bayar ba zan saka sunan Alhaji Nafi'u a matsayin Saurayina ba.

A tarihin rayuwata ma kaf mutum
aya zan ce mun yi soyayyar da za a kira soyayya.

Duk wani bayan yaya Aminu ko dai temporary ne, ko kuma wa
anda suka zo nake koransu.

Alhaji Nafi'u kuma shigowarsa rayuwata
addara ce da ta riga fata.

Da zan iya, dana goge shi gaba
aya daga tarihin rayuwata.

Na gyara tsayuwata na ce "Mr Jalal.

Ina da Saurayi, bani da Saurayi, bai shafeka ba.

Idan ma gulmar da yaran gidanmu suka maka yasa ka fa
a min maganar banza
azu to kuwa ba za ka ci nasara akaina ba.

Idan kuma dan ka ga ina zuwa gidanku Hajiyarka tana yi min kyauta yasa kake mini kallon yarinyar da za ka yaudara to ni ba irin yarinyar da kake tunani bane.

I am an adult, na san ciwon kaina.

Ina da sana'a, kuma ina karatu, ni ba jahila bace" na
an tsaya na ja hanci saboda kuka ne ke shirin taho mini.

Ban san me yasa ba amma ban yarda da shi ba a wannan lokaci.

Yana da mata Baturiya zai zo yace in aureshi saboda zai bani restaurant.

Restaurant
in ya ci kutumarsa.

'Yan iskan maza sun yi yawa a gari.

Wata
ila shima Jalal
in yana cikinsu ne.

Haka Alhaji Nafi'u ya shigo rayuwata daga taimako ya fara min alkhairi kamar dan Allah yake.

Da ya ga na sake da shi sai ya fara fito da ainihin manufarsa.

Idan ma labari aka fa
a masa akan cewa 'yan Ghetto suna da son ku
i to ni Ziyada ba ku
in banza nake nema ba.

Yanzu ma a lissafina abinda ya rage ku
in da nake tarawa na bu
e restaurant ka
an ya rage ya cikata dubu
ari biyar.

A hankali kuma Insha Allahu ku
in za su ha
Ban san na fara hawaye ba sai da na ga ya mi
o min handkerchief yana cewa mu koma na zauna.

Ban musa masa ba na koma na zauna a inda na tashi.

Ba zan iya fita a haka ba.

Ban san me yasa nake kuka ba.

Ban san me yasa na yi kuka a gabansa ba.

"Please, stop crying" ya fa
a a hankali.

Na
ago na kalleshi, sai kuma na sunkuyar da kaina.

"I, I..." sai ya yi shiru.

Muka zauna a haka babu wanda ya yi magana.

After like kamar 5 minutes da yin shirun sai ya ce "Hajiya tana so na
ara aure.

Bata son aurena da Cassandra"
ago na kalleshi.

Wato sunan matar tasa Cassandra.

To ni ina ruwana.

Dama wacce uwar arzi
i ce za ta so ya auro mata Baturiya wacce ba addininsu
aya ba.

Irin wannan auren ai cike yake da
alubale dama.

"Tana so na auri, Musulma, kuma Bahaushiya, 'yar Nigeria" ya
an yi shiru yana kallona.

Wannan karan sai da ya bari idanunmu suka ha
u sannan ya ce
"She likes you.

Ina ganin za ta ji da
i sosai idan na aureki, Zeeyadah"
Na yi shiru ina tsarge kalamansa.

Hajiyarsa bata son matarsa.

Hajiyarsa tana so ya auri Musulma Bahaushiya.

Sannan Hajiyarsa tana sona, za ta ji da
i idan ya aureni.

A dun
ule dai proposal
insa shine, yana so ya aureni saboda Hajiyarsa.

Ni kuma zai bani restaurant a matsayin ladan amincewa da aurensa da zan yi, kamar Business.

Dama business ana yi ne dan a samu riba.

Mai siye zai bada ku
i a bashi abinda ya ke so.

Shima wanda ya siyar zai kar
i ku
i ya bayar da abunda ake bu
ata dan ya ci ribar kasuwanci.

GIVE and TAKE.

Shi yana so ya farantawa Hajiyarsa rai.

Ni kuma ya san ina son bu
e restaurant.

"Ya kamata a ce na yi miki wannan bayanin ne kafin na proposing miki maganar aure da kuma restaurant.

Ofcourse auren zai iya kasancewa na lokaci ka
an idan har ba kya son auren ya jima.

Just zuwa lokacin da zan samu full custody na
ana"
Wannan karan kalamansa sun fi kama da alfarma ya ke so na masa, ba wai na amince da aurensa dan zai bani kyautan restaurant ba.

Maganarsa abun dubawa ne tunda nima ina danawa wa'adin da aka
iba mini.

Amma dai ba zan bari ya sani ba balle har ya ga ai nima ina cikin matsala kuma ina bu
atarsa.

Ba zan iya yanke hukunci yanzu ba har sai na yi shawara.

"Ka bani lokaci, zan yi tunani akai" na fa
a masa haka tareda mi
a masa handkerchief
insa dan yanzu kam kukan nawa ya tsaya babu sauran hawaye.

Kin kar
a yayi.

Hakan ya sa na saka a jaka na ce masa zan je na wanke idan muka sake ha
uwa zan bashi abinsa.

Bai ce komai ba har sai dana tashi.

Ya tambayeni zuwa yaushe zan bashi amsa?

Na
an yi shiru sai kuma na tuna za a fara Azumi gobe ko jibi, sai na ce masa bayan Azumi.

Kamar zai yi magana sai kuma ya yi shiru.

Jin bai ce komai ba sai na juya na fita daga restaurant
in.

Na fice ma daga Plazar da sauri zuciyata cike da mix feelings na maganganun da Jalal ya fa
a mini.

Sai dana tsare Keke sai na rasa ina ma zan je, gidanmu zan koma?

Ko kuma in je gidan Faty?...
*JAYKAY*
It breaks him ganinta tana hawaye.

Bai yi tunanin abinda ya fa
a zai
ata mata rai ba.

A tunaninsa tana da son ku
i and maybe tunda tana da burin bu
e restaurant idan ya mata al
awarin zai bata restaurant za ta yarda da bu
atansa.

He was so excited ya samu yarinyar da ta dace da umurnin Hajiya da har ya manta bai zauna ya tsara ya za a yi ya convincing
inta ta amince da shi ba.

Ya
auka komai zai zo masa da sau
i.

Ashe babu sau
arfe goma saura ya shigo restaurant
in.

Lokacin da ya ga goma ta wuce Ziyada bata zo ba shine ya kira numbarta bata
auka ba.

Data sake kiransa kuma daga muryarta sai ya fahimci kamar ma daga bacci ta tashi.

Bai iya jira ba shi yasa kawai ya ce gara ya je gidansu ya je ya
aukota and maybe su
an le
a wasu restaurant su yi market survey.

Lokacin da ya parking motarsa
an nesa da gidansu bai kirata ba.

Yana so ya ga surprise fiskarta idan ta fito ta ganshi.

Cikin yaran da suke wucewa suna gulmar motarsa ne wani ya zo ta wajen glass yana
wasa masa.

Yaron ba zai wuce 11-12 ba haka dan ya
an fi sauran wayo.

Yaron na ganin ya sauke glass sai ya zabura zai gudu shine Jalal ya kira shi.

Yaron yace masa sunansa Yakubu.

Wai shi
anin Ziyada ne.

Adda Ziya kamar yadda yaron ke kiranta.

Da ke Yakubu akwai surutu sai ya fa
a masa wai musu suke yi akan motar Jalal ita ce motar da ta kawowa Adda Ziyansu nama kwanaki.

Ashe suna nan ranan da Direbansa ya kawowa Ziyada nama.

Yakubu ya tambayi Jalal ko shi saurayin Adda Ziyan su ne?.

Jalal sai ya bugi cikinsa da tambayar ko an yiwa Ziyada miji ne?.

Shikenan yaron ya
arke bakinsa ya fara bashi labarin abinda ya tambayeshi da abinda bai tambayeshi ba.

Da ya ga surutun yaron ya yi yawa kuma sauran yaran ma duka sun zo sun yanyame masa mota kawai sai ya sallamesu, ya bawa kowannensu
ari biyar biyar.

Suka tafi sai tsalle suke suna murna.

Ba su jima da tafiya bama ya hangota ta fito sai sauri take.

Lokacin da suka je restaurant ya ganta tana cin Amala.

He finds her cute and funny.

Bata pretending masa kamar yadda wasu mata ke yi ba.

And a yadda ya ga ta cinye abincin tas har da su
e hannu kafin ta wanke hannunta ya sa. ta ji da
in abincin sosai.

Ya yi mamakin yawan abincin da aka kawo mata, kuma sai ya ga ta cinye.

Shi kam ba zai iya cinyewa ba, ba wai dan yana dieting ko wani abu ba.

Tun asali shi ba mai cin abinci sosai bane.

Shi abinci a wajensa ci ake saboda kore yunwa ba wai dan wani abu ba.

Shi yasa ma bashi da favourite food.

Bai cika son abincin mai nauyi ba, ko zai ci sai dai ka
Da Jamal na nan zai so ganin Ziyada.

Shima akwai ci.

Kuma yana son tuwo sosai.

Hajiya a sama ta fara son abincin gargajiya, amma shi Jamal tun tasowarsu ya fi
aunar abincin Nigeria akan na Turawa.

Maybe saboda shi ya fi zama a Nigeria ne.
Chapter 30 · 0% Book details