← Book details Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 61 OF 95

Sashe 61

Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Like among all the classy women da ya kamata a ce ya za
a he choosed wannan low budget Chef
in.

Urghh!" Ta wani yarfe hannunta.

Saudah ta ja hannunta ta ce "fatan alkhairi muka zo mata Janan, let's go"
Har sun juya za su tafi sai Janan ta sake juyowa ta ce "I don't like you.

But tunda kin shigo just make my Brother happy.

Idan ba haka ba, I WILL DESTROY YOU"
Daga haka suka fita daga
akin.

Sai na ji
an guntun confidence
ina ya yi
asa.

Kenan dai bayan Jalal zan sha fama da
anwarsa.

Thank God Hajiya na sona da ni kam ban san ta ina zan samu sau
i ba.

Can na duba wayata na ga ashe time ya tafi sosai.

Ina so na tashi na yi sallar Magariba da Isha ma amma ina tsoron tashi daga inda nake na shiga ban
akin mutumin da ban san irin zaman da za mu yi da shi ba.

Na cigaba da zama inata dibi-dibin tunanin yadda rayuwata zai kasance a haka har na fara gyangya
arshe na
an kwantar da kaina a bakin gadon ina jiran Ango...
*JAYKAY*
"God!" Ya furta da
arfi lokacin da ya samu damar kaucewa hayaniyar mutane.

Finally zai je ya ga Amaryarsa.

From
aurin aure zuwa yanzu bai samu zama ba.

Up and down kawai yake ta yi.

Auren nan was supposed to be short and simple babu hayaniya amma trust Maiya
i Family sai da suka yi reception a cikin gida.

Dole sai da ya fitowa Ibrahim gaskiyarsa cewa baya son hayaniya saboda kar Cassandra ta ji labari dan bata san ya yi aure ba.

Sannan
an'uwan nasa ya fara tsaya masa ya taya shi avoiding cousins masu son yin hotuna and specifically ya tura a Family Group cewa Jalal yana so a respecting privacy
insa.

Duk da haka bai samu zama ba.

Making sure su Uncles
insa da suka masa jagora akan auren sun isa gida lafiya.

A yadda ya tsara kafin auren.

Iya mutane ka
an ne za su zo a
aura aure kowa ya yi tafiyarsa shi yasa auren ko Invitation Card babu.

Amma few days to auren da magana ta fito a Family sai aka yi ta tsare-tsare a bayan idanunsa.

Alhamdulillah!

Tunda yanzu dai Ibrahim da sauran cousins
insa da suka ri
e shi a waje sun bashi go ahead ya je ya ga Amaryarsa.

Bayan ya yi sallar Isha da ya rabu da su sai da ya je ya kar
o wani order da ya placing sannan ya taho gidan.

Da ya shigo akwai 'yan biki a gidan amma ba sosai ba duk yawanci an watse.

Box ne a hannunsa sai paper bag da ya sayi Kaza.

It was weird lokacin da Ibrahim ya tuna masa kada ya manta fa ya shiga da Kaza.

Ba ya so ya looking stupid shi yasa bai tambayeshi Kazar me ba?.

Sai yai sauri ya chatting Mr Munir yana tambayarsa ina zai samu Kaza mai kyau a daren nan, and stylishly ya tambayeshi ko Kazar is necessary.

CFO
insa Mr Munir ya masa dariya kafin ya masa bayani akan muhimmancin ri
ewa Amarya Kaza ranan farko.

Ba wai bai shirya mata special treat bane.

Amma bai ta
a sanin haka ake yi ba.
aya daga cikin disadvantage na auren Baturiya kenan.

Da farko sai ya yi tunanin ai ba za a rasa Kaza a gida ba idan babu ma zai iya sawa a sarrafa a kawo masa.

But then idan ya fahimci bayanin Mr Munir da kyau, to dai is not proper ya je gida ya fara cewa a grilling masa Kaza.

Shine kawai ya biya wani waje da suka yi suna wajen iya grilling Kaza ya siya.

Lokacin da ya tura
ofar
akin sai ya hangota kwance a bakin gado.

She looks exhausted duk da baya iya ganin fuskarta sosai dan ta rufe da Lafayarta.

Ajiye kayan hannunsa ya yi ya tako wajen da take kwance.

Tsayawa ya yi yana kallon yadda take bacci.

FINALLY ta zama tasa.

Finally zai iya ri
eta.

Hannu ya kai zai yaye mata fuska sai ta yi firgigit ta tashi.

"Relax" ya fa
a kamar mai ra
Fiskarta da take ta cukwikwuye lafayarta tana
arin
oye masa yake son gani.

Hannunsa biyu ya
aura akan nata ya ha
a da hannuntan ya yi baya da lafayar har sai da gaba
aya fiskarta ya bayyana.

Ya tura farin kwalin ciki gashinta da ya sha
ananun
itson chuku ya bayyana.

She looks BEAUTIFUL.
ura mata idanunsa ya yi yana kallom
wayar kumburarrun idanunta.

Da ta kasa
aukan nauyin idanunsa sai ta sauke nata idanun.
o hannunta ya yi ya
agata tsaye.

Bai yi wata-wata ba ya ha
ata da
irjinsa.

"Alhamdulillah" ya furta a hankali yana mai sauke numfashi.
*ZEEY*
Ban san ya shigo
akin ba sai da na ji ana
arin bu
e min fiska.
akin dama tar yake da haske dan haka ina bu
e idanuna na ci karo da fiskar Jalal.

Fiskar Ango.

Fiskar Mijina.

Lokacin da ya bu
e min fiska ya tuge min
ankwali sai
irjina ya shiga dukan tara-tara.

Amma yana
agani da ya ha
ani da jikinsa sai na ji wani sanyi.

Na kwantar da kaina a
irjinsa.

Lokacin da ya kissing saman kaina sai na ji wani tingling a duka jikina.

Kai auren namijin da ya fika tsayi ma akwai alfanu.

Yadda Jalal ya enveloping
ina a faffa
irjinsa I feel like babu laushin katifar da ta kai
irjinsa da
in kwanciya.

Sau
aya namijin da ba muharramina ba ya rungumeni.

It was stupid bakwanar da muka yi da yaya Aminu farkon datse soyayyarmu.

A
akin Kaka ne da muka yi
an kukanmu muka ce za mu ha
ura da juna.

Saboda a tsorace nake kar Kaka ta shigo
akin dan ta shiga cikin gida ne.

Saboda bai dace ba, gaba
aya good bye hug
in bai kai minti
aya ba.

Ba shi da wani meaning shi yasa na manta da komai.

But, This feels different.

This feel home, kaman na samu gidana.

Ashe Amaren Instagram da suke cewa first Halal hug ba su yi
arya ba.

Yanzu da na ke rungume jikin Jalal, yanzu da na samu first Halal hug
ina sai na ke jin ina ma mu tsaya a haka har tashin duniya.

I feel relief daga ciwon kan dana ke ji tun safe.

Kaman duk abubuwan da suka faru na ba
in ciki a yau
innan sun washe.

I feel kaman in yi bacci a haka and never wake up.

Rufe idanuna na yi.

I hate to admit amma I'm enjoying this moment da muke tare haka.

Kamar bani da wata damuwa a duniya.

Ban san mintuna nawa muka yi a tsaye ba.

Sama-sama na tsinkayi muryarsa yana ra
a min magana a kunne...
*Pay 500*
5921536136
RAMLAT MANGA ABDULRAHMAN,
Moniepoint MFB
Evidence to: 08137311900
CZ 41
*Paid Book.

Tsakani da Allah, ka biya kafin ka karanta*
*ZEEY*
"Are you ready for me?" Na grasping abinda ya fa
a bayan na
ago kaina daga
irjinshi.
ura masa ido na yi dan ban gama fahimtar me yake nufi ba.

Ready for what?

Sa hannunsa ya yi duka biyu ya ja kumatuna ka
an ya ce "da na san haka kike son kwanciya a jikina da na ce a
aura aurenmu tun ranan da aka kai Sadaki"
Tab!

Na yi baya ka
an zan bar jikinsa ya dawo dani jikinsa ya ce "kar ki damu, you can hug me as much as you like"
arin zillewa nake dan sai yanzu na fara jin kunyar kaina.

Daga kawoni har na ma
ale masa sai kace auren soyayya muka yi.

"Come" ya ja hannuna bayan na bar jikinsa, ya min jagora zuwa wajen kujeran
akin inda ya ajiye wani cake box da wani paper bag dake ta
anshin gasashshiyar Kaza, sai wata leda da nake tunanin drinks ne a ciki.

"Sit" ya zaunar dani.

Ni kam binsa kawai nake da idanu.

"Ban san ko kin tuna ma'anar date
in yau ba?"
"Date
in yau...?.

Yau aka
aura mana aure...What else?...

Ha!" Na waro idanuna tunowa da na yi yau date
in Birthday
ina ne.

Yau officially na cika 25yrs a duniya.

"Ya aka yi ka san...?"
"Surprised, right?" Ya
aga min gira.

"Kar ki yi mamaki, na san kusan komai naki.

Kuma yau zan ga sauran"
"Me zaka gani?" Na yi saurin kare
irjina.

Ga shi Lafayata ya yi sako-sako saboda tunda Jalal ya yaye min fiska ya koma kaman Sari.

"Komai naki" ya fa
a yana lakutan hancina.
ame jikina na yi ina tsoron abinda zai wakana a wannan dare.

Sai da na ga ya bu
e cake box
in sannan na
an sake jikina ina murmushi.
aramin cake ne da aka rubuta HAPPY BIRTHDAY ZIYADAH a kai.

Ban ta
a celebrating Birthday ba.

Wanda ma ya damu da Birthday
ina a baya Yaya Aminu ne.

Shine yake
arin aiko min gifts duk ranan Birthday
ina.

Hana
arya ya ta
a kawo min cake sau biyu.

Amma ni a karan kaina ban ta
a wani tsayawa na yi wani abu na celebration a ranan Birthday
ina ba.

Wata
ila shi yasa ma na manta.

Tun ina yanka cake
in cikina yake
ogi.

Na ajiye slize
in dana yanka a saucer plate da ke wajen sannan na sake yanka slize
in kashi uku.

Ina
arin
auka na kai bakina ya ri
e min hannu.

"Allow me"
aukan cake
in yayi da hannunsa ya sa min a baki.

Na fara taunawa a hankali.

"Kai ma ka ci" na fa
a ganin ya bani har sau biyu.

"Kema ki bani dai" ya kwaikwayi maganata.

Murmushi na saka kafin na
auki last piece
in zan sa masa a baki.
an batalikin nan maimakon ya ci cake ya bar min hannu, sai ya ri
e hannun nawa ya fara lashe min saman yatsu yana min wani kallo kaman wani maye.

Ji na yi wani sanyi na zirya a duka jikina.

Ni kam yau sai ta Allah a hannun Jalal.

Ban sake gigin bashi cake
in ba.
Chapter 61 · 0% Book details