Sashe 35
Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A hanya sai na
an kur
i ruwan sanyin dana siya ka
an.
Daga haka har muka isa JK Plaza ban ce komai ba.
Shima bai sake cewa komai ba.
Sau
aya dai an kira shi ya yi waya, wanda na lura kamar staff
insa ne ya kira yake masa gaisuwar Barka da Sallah.
"So, kin amince za ki aureni" Jalal ya fa
a tun ma ban zauna da kyau ba.
Ya wani tsareni da ido kamar matar da aka kama akan
ato.
"Ba cewa na yi zan aureka ba.
Cewa na yi na amince da proposal
inka, amma ina da wasu sharu
"Proposal
ina aurene, Zeeyadah.
Kuma kin amince"
Na fara rarraba idanu.
Yanzu da yake ta maimaita NA AMINCE
innan duk sai yasa ni jin kunyar maganar.
"Ina jinki, fa
i sharu
anki?"
Sai a lokacin na
an gyara zamana na ce " idan muka yi aure ba za ka fa
awa kowa yarjejeniyar da ke tsakaninmu ba..."
"Na amince" ya katseni
To shi ya tsaya na gama bayani mana.
"Sai me?"
"Zaka bari na dinga zuwa ganin Kakata sau biyu a sati"
"Sau
aya a sati, next?"
"To kuma sau
aya a sati zan je na dinga ganinta bayan muna gari
aya..."
"Su kenan sharu
an ko akwai wasu?"
Na ja tsaki a raina ina hararansa.
Tun bamu yi aure ba har ya fara wani nuna min iko.
Na dai cigaba da lissafo masa sharu
a na.
Zai barni na
arisa karatuna, zai rubuta a rubuce cewa idan aka bu
e restaurant ta zauna da
afafunta na shekara
aya zai bani restaurant
in, ya ce min ya amince.
Komai na fa
a sai ya ce ya amince.
Sai na fara tsoron kar fa na zo na aureshi ya zo ya min wani abun da baya cikin yarjejeniyarmu.
"Ni fa ina tsoro" na fa
a ina binsa da kallon tuhuma.
"Tsoron me kike ji?"
"Idan na aureka ka zo ka
irka min ciki ka sakeni fa?"
Na bi motsin bakinsa da kallo yadda ya yi wani munafukin murmushin gefen baki.
an matso da fiskarsa ya yi idanunsa cikin nawa ya ce "Kina so na
IRKA miki ciki ne?"
"A'AAAAH!" Na fa
a da
arfi dan wani kallon dana ga yana min kaman idan an barshi a yanzu zai hai
e mini ya min ciki.
an ja baya ya yi ya jingina bayansa da kujera yana dariya.
Wannan karan har ha
oransa na gani.
And Gosh!
Dariyarsa akwai kyau.
Sai yanzu na lura, ba dariyarsa ka
ai bane mai kyau.
Shi
inne mai kyau.
Shigarsa ta manyan kaya da hula na da kyau.
Duk ha
uwata da shi yau ne na fara kallonsa cikin jumpa, a baya sai dai suit ko
ananan kaya.
Jalal kyakykyawa ne.
And yanzu da yake wannan dariyar sai na fara zargin kaina.
Anya, na amince da wannan auren ne saboda ina gudun hukuncin su Baffa Lawalli da kuma yaya Aminu da ya kasa ha
ura dani, ko kuma dai wani
angare na zuciyata mai rauni ya fara son Jalal?.
Na yi saurin girgiza kaina.
Ba soyayya bane.
Kawai dai shi
in kyakykyawa ne.
So what!
Akwai maza kyawawa dayawa a duniya.
Infact a wajen kallon Hawan nan ma ai na ga kyawawan Maza da suka fishi kyau.
arya ne.
arya ne.
arya ne.
Wa
ar da zuciyata ta fara yi min kenan jin wai ina tunanin akwai wanda suka fishi kyau.
OK, Jalal yana da kyau.
Fa
at!
Babu
ari, babu ragi.
*JAYKAY*
Ya jima bai ci dariya irin haka ba.
Yadda ta wani yi ihu ta ce a'a da
arfi lokacin da ya tambayeta ko tana so ya mata cikine ba
aramin dariya hakan ya saka shi ba.
Ya san ba lallai aurensu ya kai su fahimci juna har su samu physical intimacy ba.
Amma abu
aya ya sani.
Bayan an
aura musu aure he's definitely going to kiss her sexy lips.
Ba zai iya ha
urin wannan ba.
Ya jima yana fantasizing yadda za
insu da laushinsu zai kasance.
Wannan kam kota saka masa a cikin sharu
anta ba amincewa zai yi ba.
Saboda he's dying inside to taste those lips.
"Shikenan sharu
an?" Ya tambaya bayan ya dena dariyar.
Har lokacin akwai
an tsoro a tattare da ita.
Maybe tana ganin zai iya rufeta a cikin restaurant
innan har sai ya
IRKA mata ciki kamar yadda ta fa
annan sune manyan.
Akwai wasu amma ba yanzu zan fa
a ba" ta bashi amsa.
"Nima ina da shara
"Erhmm, akwai abinda zan fa
a kafin ka fa
i shara
inka" ta katse shi.
"Go ahead"
an yi shiru tana wasa da yatsunta as if abinda za ta fa
yana da nauyi a wajenta.
Jan lallen dake yatsunta sun masa kyau.
He wished zai iya ri
e hannunta ya tracing yatsun ya tickling
insu.
"Akwai wani yayan Babana" sai ta sake yin shiru.
Ya mata nuni da ido akan ta cigaba.
"Yana da son ku
i" ta fa
i hakan muryanta na
an rawa.
"Okayy" ya fa
a jin ta yi shiru.
"Zai iya ro
onka ku
i idan ya san kai
in waye.
Ba haka nake ba.
Babana ba haka yake ba.
Ka san kowa da halinsa ko?"
Ya gya
a mata kai yana binta da kallon tausayi.
Daga yadda take magana ka san abinda Baffanta ke yi baya mata da
"Kada ka yi amfani da halinsa ka ce gidanmu gidan kwa
ayi ne.
Shi ka
ai ne halinsa haka.
Idan har ka je wajensu kada ka
auki maganarsa da mahimmanci.
Akwai Baffana dake Katsina da shi za ka yi duk wata magana da shi"
an yi shiru.
"Babana ya jima da rasuwa" ta fa
a wannan karan idanunta suka ciko da hawaye.
Yai shiru yana kallonta.
Ya san Babanta ya rasu, amma yanzu da take fa
a da bakinta sai yake ganin tsagoron zafin rashin mahaifi a idanunta.
Ba zai iya kwatanta nata rashin da nasa ba.
Ita mace ce.
Ta rasa uba a
arancin shekaru.
Shi kuma sadda Daddynsu ya rasu ma yanzu shekara bakwai ne ko takwas.
Da rasuwan Jamal da ta Daddynsu bai kai shekara hu
u ba.
Ba zai iya tuna komai na rasuwan Daddynsu ba.
Rasuwar Jamal shine har yau baya iya mantawa.
Bai san ta dena ta
in Babanta ba sai da ya ji ta ce "okay, za ka iya fa
an sharu
anka yanzu" ta yi maganar tana goge guntun hawayen daya sauko mata.
an yi shiru.
Sai can ya ce "zan fa
a miki bayan an
aura aure"
"Ni dai ka fa
a min yanzu" ta fa
a tana turo cute lips
intan nan
Ya mi
e tsaye ya ce " zan fa
a miki
aya kafin aure, sauran biyun sai bayan an
aura aure"
"Minene na farkon?" Ta tambaya itama tana mi
ewa tareda
aukan jakarta.
Har suka kai bakin mota bai fa
a mata.
Tun tana cewa ya fa
a har ta ha
ura ta
yaleshi. suk
Da suka iso gida sai ya ce " auren da za mu yi babu biki"
Ziyada ta kalleshi da
an mamaki.
"Simple wedding za a yi.
Babu taro, babu hidima..."
"Saboda ba ka so matarka ta sani ko?"
"Idan ta sani zan iya rasa Junior, Zeeyadah"
Ziyada ta yi shiru.
Can ta ce "Auren da dama yake da iyaka ai ba sai an masa hidima ba.
Na amince,
aurin aure, babu hidima, babu biki" ta fa
a tana avoiding idanunsa.
"Zan bada duk abinda ake bayarwa na aure.
I mean lefe and everything" ya fa
a dan ya tabbatar mata ba wai sadaki kawai zai biya ba.
Taron biki ne kawai ba za a yi ba.
Saboda hakan zai jawo hankalin mutane har Cassandra ta sani.
"Na fahimta.
Aurenmu is just a deal.
Za ka farantawa Hajiya rai.
Nima kuma zan samu kyautan restaurant.
Good, Good" Ziyada ta fa
a har da 'yar dariyarta.
Kallonta kawai yake yi.
Deep inside yana jin beyond farantawa Hajiya rai, yana son tarayya da ita.
Ba zai iya mata al
awarin komai yanzu ba saboda shi kansa bai san me zai faru ba idan ya tuntu
i Cassandra da batun divorce.
Dan haka gara su je a deal
in.
This way idan abubuwa basu yi kyau ba.
Zai iya rabuwa da ita ba tareda ya mata al
awarin da ba zai iya cikawa ba.
And God!
He wants to keep her.
Ba shekara
aya ko biyu ba.
Har iya
arshen rasuwarsa.
Yana gani ta masa sallama ta fita.
Bai ce mata komai ba.
Ya jima a wajen, har ya tada mota zai tafi sai ya tuna abubuwan da ya siya mata tun jiya bai samu ya bata ba.
Ya sauke glass ya kira wasu yara ya basu kayan ya ce su kai wa Ziyada.
Sai da suka gama
aukan kayan sannan ya ja motarsa ya bar wajen.
*Pay 500*
5921536136
RAMLAT MANGA ABDULRAHMAN,
Moniepoint MFB
Evidence to: 08137311900
CZ 24
*Paid Book.
Tsakani da Allah, ka biya kafin ka karanta*
*ZEEY*
Yau officially Jalal Maiya
i zai zo hira wajena.
Kwana hu
u kenan bayan na amince da deal
insa.
Mun yi exchanging text sau biyu.
Na farko ya ce min zai je Abuja, sai kuma jiya da ya min text akan zai zo shi wajena yau da
arfe bakwai na dare.
So, kun ga hira zai zo kenan.
Kafin na yi sallan Magariba sai dana yi wanka.
Bayan na idar da sallah na kwanta a sallaya ina
an jan carbi ina jiran lokaci.
Na san baya wasa da time dan haka na saka alarm
arfe bakwai saura minti biyar zan tashi na saka kayana dana goge tun safe na kuma sake goge su
azu da yamma.
Saura kuce so biyu na yi gugan.
Da safe dana goge kayan a cikin akwati na saka su.
To dana zo dubawa
azu kafin Magariba sai na ga kaman gefe-gefen ya
an tattare.
Allah ya taimakeni ma akwai wuta, shine na sake bin kayan na goge.
Dana gama sai na shimfi
a doguwar rigar Atamfata da gyalen da zan saka a kan gado, na san babu mai ta
awa kuma ba zai yi squeezing ba tunda ba a takure yake ba kamar cikin akwati.