← Book details Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 60 OF 95

Sashe 60

Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ni na ce mata kar ta min make-up ta bar fiskata plain haka.

Sai da aka zo aka ce a fito da Amarya sai na fara kuka.

Like na riga na.ce ba zan sake kuka ba fa tun wanda muka yi
azu ni da Kaka amma da na ji an zo tafiyar sai hawaye ya fara zubo mini da kansa.

Na je na rungume Kaka ina kuka.

Anata lallashina ana fa
in Allah Sarki dama dole watarana za mu rabu.

Lokacin da aka fito dani sai na ji hayaniya ya kaure ana ta masifar wa za su yi rakiyar Amarya.

Ya Allah!.

Wannan aure nawa ya shiga uku a wajen 'yan gidanmu.

A haka dai aka fito dani anata gu
Da muka fito
ofar gida sai muka tarar Baffa Adamu ya ja ya tsaya.

Ashe da aka ce masa matan gida na ta fa
a dan su suka tsayar da tafiyar ma sai yace ya san me zai yi.

"Ina Muhammadu?"
"Gani nan"
Ya kamo hannuna ya ha
a dana Bafffa Mamman.

"Ina Halima take?"
"Gani nan" Umman Fada ta fito da sauri.

"Muhammadu, ku shiga motar nan" ya nuna motar da za a saka Amarya a ciki.

Na shiga uku!.

Ba dai su biyu za su rakani ba?.

Ina ji su Maman Suwaiba na masifar Baffa Adamu bai kyauta ba tunda ga motoci nan available.

Wasu na cewa ai ko Kaka sai a bari ta je.
arshe na ji yana cewa
awata guda
aya ta zo sai kuma Anty Ru
ayya.

Ina ga itama ya kirata ne saboda a samu
angaren Ummana da za su je.

Ban san wa aka sake kira ba har motarmu ta tashi.

Ni Ziyada yau na ga bala'i a wannan aure.

Ga ni dai a tsakiyar
anin Babana da
anwar Babana.

Su aka ce su yi mini rakiyar.

Lokacin da motarmu ta tashi sai na ji tausayin kaina ya fara kamani.

Auren nan dole na ri
e shi da kyau idan ba so nake munafukai su ji da
i ba...
*Pay 500*
5921536136
RAMLAT MANGA ABDULRAHMAN,
Moniepoint MFB
Evidence to: 08137311900
CZ 40
*ZEEY*
Lokacin da muka iso gidansu Jalal kai tsaye gaban Hajiya Layla aka kai ni.

Tana zaune da wasu mata itama ta zuba kwalliya ta yi kyau sosai.

Baffa Mamman daga wajen mota ya juya Umman Fada da Anty Ru
ayya ne suka dam
ani wa Hajiya Layla.

Hajiya Layla ta dinga koro mana addu'a har da cewa wai shekara mai zuwa taron suna za a yi.

A raina na ce lallai kam.

Daga nan ta ha
amu da wata Hajiya za ta mana jagora zuwa
akin da za a kaini.

Wai ba a gama gyaran gidan da zamu zauna ba, hopefully nan da sati
aya za mu koma gidan.

Duk zuwa gidan Hajiya Layla iyakata falo da kitchen
insu da dinning area.

Wannan ne karo na farko dana hau sama.

Wani babban
aki aka shiga dani.

Muna shiga
anshin Jalal ya bugeni.

Komai tsaf-tsaf a
akin.

Kuma
akin na da girma sosai babu wani tarkace.

Akwai seater guda biyu a
akin ta wajen window wanda files dake wajen da reading glasses da kuma laptop da aka ajiye a saman
aramin stool dake wajen ne ka
ai zai tabbatar maka akwai mai zama a
akin, amma everything else looks clean and cozy.

Sai da aka zaunar dani a bakin gado sannan na lura da mutanen da suka rako ni.

Ashe har da Mardiyyah,
awata Aishatu, da kuma Maman Asma'u matar Baffa Zakari.

Sai da aka zazzauna ne na ji suna mata dariyar ai
in fitowa daga motar ta yi da Baffa Adamu ya ce ta fito mutanen da za su yi rakiyar sun isa haka.

"Haka kawai ga motoci abailable amma Yaya ya ce ba za mu kai Amarya ba.

Inaaa!" ta fa
a tana ri
ugu.

Sauran suka sa dariya.

"Wai! ga
aki har
aki fa.

Yanzu ko a nan aka barki ai kin more, Ziyada" still Maman Asma'u ke magana.

Ai na san yanzu haka Maman Suwaiba tana can tana kumfar baki ba a bari ta taho ba.

Kuma duk abinda suka gani a nan sai sun kwashe sun kai mata.

Anty Ru
ayya ne ta tambayi Umman Fada yaushe za a kawo gara.

Sai ta ce mata bata sani ba.

Amma
ila gobe a kawo.

Matar da ta kawo mu
akin Jalal ne da Hassana mai aikin Hajiya suka shigo da abinci
akin.

"Yanzu sai mu tsaya mu ci abinci a nan?.

Ana haka ne dama?

Komai na gidan masu ku
i daban yake"
"Maman Asma'u ki yi shiru da bakinki da Allah.

Haba!" Anty Ru
ayya ta fa
a tana jan tsaki.

Zama Anty Ru
ayya ta yi gefena ta ce "Amarya ga Magariba ta yi mu za mu wuce.

Ki yi ha
uri, zaman aure
an ha
uri ne.

Allah ya bada zaman lafiya"
Ta kalli sauran ta ce "Jama'a, mun sauke nauyin da yake kanmu dan haka mu
ara gaba kowa ta je ta ri
e nata mijin ku bar Amarya ta huta kafin Ango ya zo ya samu ladan Sadakinsa"
Dukkansu dariya suka saka mini.

Mugaye kawai.

Abinda suke tunanin ma baya gabana.

Ni ta yadda zan samu ciwon kan dana ke ji ya tsaya nake.

Ga yunwar data jima a jikina ban samu nitsuwar cin abinci ba.

Ina ganin Mardiyyah da Aishatu suna maganar za su tafi suma na ce "kuma tafiya za ku yi?.

Mardiyyah ki tsaya min mana"
"Ta tsaya ta yi miki me?.

Da Ango ya iso ke da kanki za ki fatattaketa ki ce ta bar miki
aki za ki kar
i soyayya"
ewa Maman Asma'u rai na yi dan tun
azu take ta
arin magana bakinta babu control.

Na ri
o hannun Mardiyyah
aya na ce "akwai Akwatina dana ce a taho min da shi kun zo da shi kuwa?"
Ta ce ai Wallahi ta manta bata
auka ba.

Dake maganar kawo Amarya duk a ru
e aka yi shi.

Ita ta
auka ma Baffa Adamu ba zai barta ta zo ba shi yasa ta manta akwatin.

Na shiga uku!.

Idan babu akwatin nan fa bani da kayan da zan saka sai kayan jikina.

Ga shi ni ba Lefe aka kawo mini ba.

"Gobe zan kawo miki akwatin" Mardiyyah ta fa
a ganin na damu.

Wayata ta mi
o min dan ita na bawa alha
in ri
e min purse da waya.

Na kar
a na fara yiwa Aishatu godiya dan ta min mutunci duk da mu ba wai
awaye bane can-can.

An dai tashi tare an yi Secondary, sai occasional chatting ta whatsapp amma ta min mutunci.

Sai da maganar Aurena ya tashi nema na je har gidansu na inviting
inta na ce tana cikin friends dan bani da
awaye.

Ta yi ta min dariya wai ai ni
inne tun dana zama celebrity a Instagram na dena kula 'yan unguwarmu.

Na ce mata ba haka bane.

Ni tun asalina dama ba wai ina shiga harkar mutane bane.

Na san ta san hakan, magana ce kawai.

Mardiyyah na yiwa magana na ce akwai kayan biki dana ha
a mata a leda, na bawa Faty nata na Aishatun kuma ta kar
a a wajen Kaka ta bata idan suka je gida.

Haka dai ina gani suka fita daga
akin suka barni ni ka
Na dafe kaina dake wani sara min.

Can ina zaune ni ka
ai a bakin gado na ji an mur
ofar cikina sai ya
uri ruwa na
auka Ango ne ya shigo.

"Amarya, Amarya" ina jin haka na sauke
aton ajiyar zuciya.

Hassana ce ta dawo kwashe abincin da aka kawo
azu.

"Amarya barka da zuwa.

Mun yi murna da wannan aure.

Allah ya sa ki haihowa Yalla
ai Jalal 'yan uku"
Maganarta sai ya sakani dariya.

Wato bama 'yan biyu ba, 'yan uku.

Ce mata na yi ba a ci abincin ba.

Ta ce mini kada na damu Hajiya ta basu kyautar data fi abinci kafin su tafi.

Daga jin haka na san ku
i ta basu ko wani abu mai daraja dan Hajiya Layla tana da sake hannu.

"Ke kam ai Kazar Amarci za a kawo miki.

Ki jira Yalla
ai Jalal yana nan shigowa" ta yi min wani shegen dariya ta fita.

Iskanci! ba Kazar Amarci ba Giwar Amarci.

Mtssw!.

Ni sun
auka wannan ke gabana.

Bana tunanin shi uban gayyar ma zai saka wannan abin cikin lissafinsa.

But then, you never know.

Na shiga uku!

Yanzu idan Jalal ya ce na bashi ha
insa ya zan yi?.

Ofcourse ina son aurenmu ya
aure!

Amma...

What if jikina kawai ya ke so?.

What if bayan ya samu abinda ya ke so idan deal
inmu ya
are ya ga na dena burgeshi ya ce in tafi fa?.

Subhanallahi!.

I'm in for a big mess.

Na fara hurzar da iska saboda tunanin zawarci da ya zo mini.

Sai yanzu na fahimci lokacin da na ce na amince da deal
in Jalal ban gama sanin ma'anar aure ba.

Yanzu da na fara analyzing komai daki-daki sai na fara ganin akwai cakwakwiya a gaba.

Ni yanzu wai a tunanina, a 40 year old lafiyayyen namiji zai aureni sannan ya zauna dani haka kawai yana kallona ba tareda ya ta
ani ba.

Deal or No Deal?.

Hasbunallahu!

I'm an adult, na san me marital intimacy yake nufi.

Amma ban ta
a kawo wannan rana a raina ba.

Tun da muka fara maganar aure da Jalal ban hasaso first night
inmu ba.

Technicallly, wannan ne first night
inmu.

Ya Allah!.

Gumi ne ya fara karyo mini har tafin hannuna.

Na fara rubbing hannun nawa ina
arin dai-daita numfashina.

Sake bu
ofar aka yi na yi saurin jawo Lifayata zan rufe fiska kamar yadda aka min da farko sai na ga ashe ba Jalal bane.

Janan ce da wata.

Kaman na ta
a ganinta a gidan.

"So, finally sai da kika auri Big bro
ina" ta fa
a tana min kallon sama da
asa.

"Amarya, sannunki da zuwa.

Allah ya bada zaman lafiya"
ayar da suke tare ta fa
"Seriously Saudah ban san me yaya Jalal ya gani a wajen wannan local girl
innan ba.
Chapter 60 · 0% Book details