Sashe 94
Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A yanzu ma dai Contract
in kamfanin Mr Chef ne a
asa na ke yiwa aiki.
Ba dan Kaka da Jalal ba dana watsar da harkar tuntuni dan wani lokaci idan laulayi ya sani a gaba sai na ji na tsani komai.
Zaman Kaka a gidana ba
aramin rahama bane.
Ga shi itama har ta warware saboda hankalinta a kwance take kullum tana ganina.
Mutanen gidanmu kuwa ina yi musu iya abinda zan iya yi, na dena tsawwalawa kaina.
A yanzu haka wai jira suke na haihu Kaka ta dawo gida.
Ai Insha Allahu abinda zai fitar da Kaka daga gidana mutuwa ne.
Soyayyar da Jalal ke min ba a baki ka
ai bane dan na gan shi a zahiri a lokacin dana ke bu
atan soyayyar.
Yana supporting
ina har tausayinsa nake ji wani lokacin.
Ga shi tunda na fara laulayin nan na tsani ya ta
ani.
Zan iya cewa mun fi wata biyu babu abinda ya shiga tsakaninmu.
Bawan Allah nan akwai shi da ha
uri.
Shi kuma Junior tunda aka ce masa zan haifa masa baby mace sai ya sake jiki da ni fiye da da.
Idan ya ga na wuni a
aki ban fito bama sai ya
wasa mini
ofa ya ce ya zo gaisheni.
A hankali nima sai na ke sake masa mu yi ta
i sosai.
Har wani gift Box ya kawo mini wai a ajiyewa Baby.
A dole nake karatun exams saboda Jalal ya ce baya so na fa
i ko
aya.
Wani lokaci shi zai karanta handout
in ya zo yana karanta mini summary
in.
Ko kuma ya
auko past question ya ce na duba na kama wasu, za a iya samun wanda zai dawo.
Cikin ikon Allah dai haka na gama rubuta exams lafiya.
Na san ba zan samu A ko B ba kam amma dai na yi
arin da babu paper da za ta dawo mini Insha Allahu.
Ranan da muka yi Project Defence ma da tulelen ciki na tafi, kuma na yi Defence
ina successfully.
Tunda na shiga wata takwas sai na fara wani kumburi, har mamakin yadda na koma nake.
Haka Jalal zai sako ni gaba da dare ko da sassafe mu fita motsa jiki.
Kai ba zan sake gulmar wata mai ciki ba tunda nima ga shi na
ana na ji abun fa ba shi da Manual, ko ya zo maka da wahala ne ko ya zo maka da
an sau
Alhamdulillah dai ina samun taimako daga Mijina.
Ina fata duk wata mai ciki ta samu irin taimako da kulawar dana ke samu...
*ZEEY*
"Sannu kin ji.
Sannu, Ziyadah"
Hajiya ke mini sannu.
Dole ta mini sannu mana tunda
anta ne ya sakani laulayin wata tara na zo kuma na yi wahalar na
uda.
"Masha Allahu, ga ta nan sak Janan tana jaririya" ta fa
a tana kallon kyakykyawan yarinyar da Allah ya bamu.
Jiya da dare na haihu a Asibiti.
Alhamdulillahi haihuwan ya zo min da sau
i, duk da haka fa na
ani ku
ena.
Sai dai babu matsalar tear ko wani abu.
Da safe ma suka sallamemu muka dawo gida.
Shi uban yarinyar fiskarsa kamar gonar auduga.
Junior ma haka ya tsaya gefen Hajiya yana ta kallon jaririyar.
Sai can dare bayan mutane sun watse sannan muka samu ke
ewa ni da Jalal.
"Thank you, kin bani kyautar FATIMA ZAHRA" na yi murmushi dan nima sunan ya min.
A rana ta uku Janan ta zo daga Kano tana zuwa ta fara ihun wai ta zo ganin mai kama da ita, wai kowa na cewa yarinyar kamarta ta
auko.
Ta ri
e Zahra tana fa
in "Cutie, cutie"
Ni dai nawa ido.
Dana ga ta
auko waya za ta fara mata video sai na ce Dan Allah ban da
aurawa a social media, ko za ta
aura ta rufe fiskar.
Ah to!
Ni na san sharrin Social Media.
"Sannu Maman Baby"
Duk da dai na ga tunda ta yi aure ta rage abubuwan da take posting ba kamar da ba amma dai gara na ja mata kunne kafin a fara yawo da hoton 'yata ana ce mata tana da
aton hanci.
Hidima sosai aka yi a sunan Fatima Zahra.
Jalal da Hajiya sun kashe ku
i ba ka
an ba.
'Yan gidanmu da suka zo suna ma na san da gulma a bakinsu suka tafi gida.
Wai a gabana fa suke tambayar Kaka wai yaushe zata koma gida tunda na haihu.
Ku ji min fa.
Kaman akwai abinda za ta musu idan ta koma gidan.
Ummana ma ta zo suna da
annena.
Kwana uku ta yi min suka koma, na ji da
in hakan sosai.
Na sha ba
ar wahala a renon ciki amma da ikon Allah sai shayarwa ya zo min da sau
Ga ni da masu reno ta ko'ina.
Ga Kaka a kusa da ni.
Ga Hajiya da ka ji sallamarta a gidan to wajen Zahra ta zo.
Haka kawai ma a weekend sai Jalal ya
auki yarinyar ya kai mata.
Shima Junior yanzu saboda Zahra idan ya dawo daga Makaranta ko Islamiyya a gidanmu yake wuni.
A haka har wata uku ni da 'yata sai lafiya muke
arawa.
Kwatsam sai ga Kaka ta tada rikici wai zata koma gida tunda dai Zahra ta fara wayo kuma ina da mai aiki wata Bazawara dake zuwa mini aiki daga safe zuwa yamma ta tafi.
Dana ga fa da gaske gida take son tafiya sai na fashe mata da kuka.
"Yanzu fisabilillahi Kaka mun miki laifi ne da zaki ce za ki tafi.
Idan kika je gidan me za ki musu.
Akwai wanda ya damu dake a can ne?" Haka na cigaba da masifa ina hawaye.
Wallahi har
iba ta yi saboda kwanciyar hankali amma wai zata koma can inda za a ri
osana abinci a kwano ana mi
o mata.
Fita na yi daga
akinta na haura sama.
Jalal baya gida na zauna ina share hawaye.
Daga baya na kira Jalal a waya na ce masa ga Kaka wai tana shiri za ta koma gida.
Babu shiri ya dawo gidan ya samu Kaka a
aki ya fara bata ha
uri.
Abu fa sai da muka ha
a da Umman Fada.
Ai kuwa da ta zo ta dinga masifa wai Kaka zata bar gidan hutu ta koma gidan wahala.
"To yanzu Halimatu sai na yita zama a gidan Jikata, ai sai mutane su zageni"
"Sun ci kutumarsu masu zagin.
Kina ga nima da Allah ya hore mini zan barki ki cigaba da zama a can gidan ne.
To Wallahi ki yi zamanki a nan"
Da ta ga babu wanda ya goya mata baya sai ta ha
ura.
Amma fa da ni da ita Kakan mun sha magana da gori.
Sai dai ko ka
an hakan bai dameni ba.
Na riga na dawo daga rakiyarsu, babu abinda zan yi na burgesu.
Shekarar Zahra
aya da wata uku Jalal ya biya mana Umura ni da Kaka.
Ina tunanin ya za a yi da yarinyar kawai sai na yanke shawaran in yayeta.
A haka na dam
ata wajen Hajiya lokacin da za mu tafi.
Yarinyar ko a jikinta dama 'yar gaban goshin Hajiyar ce.
Ni da Kaka sai ga mu muna kuka sha
e-sha
e lokacin da muka zo Ka'aba.
Alhamdulillahi bisa wannan ni'imar.
Lokacin da muka dawo kowa na zuwa yiwa Hajiya Kaka Barka har Baffan Katsina ya zo amma Baffa Lawalli fir ya
i zuwa.
Shi ka
ai ne har yanzu yake jin zafin
auke Kaka da na yi daga wajensu.
Ko ina ya zauna idan za a yi maganata sai dai ya yita zagina yana cewa na auri mai ku
i na manta da Asalina.
Ban manta da asalina ba, kuma ina
ari dai-dai gwargwado duk da su basa gani.
Sadda aka saka auren Mardiyyah ma ni na
au nauyin kayan
akinta har sabon Keken
inki na siya mata saboda tunda na mata fa
a ta sa himma a
inki kuma tana
an samu.
A haka da aka yi bikin Baffa Lawalli ko Sannu bai ce min ba balle ya min godiya.
Maman Suwaiba kam har gida ta zo bayan bikin tana mini godiya tana kwararo addu'o'i saboda na fitar da ita kunya.
Na ce mata babu komai Mardiyyah ai
anwata ce...
BAYAN SHEKARA BIYU
"A nan...
A nan za mu yi?" Na fa
a lokacin da Jalal ya ban
areni da bango ya
aga
afata
aya.
"An hana yi a nan
inne?"
"To ai..."
"Shhhh!
Kin cika surutu.
Just relax and enjoy"
Na kuwa rufe idanuna na wrapping hannuna a wuyansa sai nishi nake.
Ciki ne dani da ya saka mini shegen jaraba.
A cikin Zahra tsanar abun na yi gaba
aya.
Amma wannan cikin sai ya sakani masifar jarabar son abun.
Har mamakin kaina nake yi.
Shi kuwa
an Batalikin nan back to back yake bani, different styles.
Wani lokaci har kishi nake ji idan na tuno yadda yake min fa haka ya yita yiwa Cassandra.
Lokacin da na samu nitsuwa ne muka shiga ban
aki muka yi wanka tare.
"Wato ka sha wahala a cikin Zarah shine ka min addu'a wannan ya zo da jaraba ko"
Murmushi ya yi mai sauti yana shafa fuskata ya ce "Cikin Zarah ai sai da kika mai dani Waliyyin dole.
Kin ga yanzu double episode nake samu a rana"
"Ba wani double episode
innan dan dai ba mu yi jiya bane"
"Wanda muka yi da Asuba fa"
"Ni ba ruwana" na tashi zan bar jikinsa ya mayar dani "
"Ni ai fatana kullum na saka ki farin ciki ne, Sunshine.
I don't mind ko sau nawa ne"
Wayata ce ta shiga
ara.
Jalal ya jawo wayar ya mi
a mini.
Ina ga sunan da ya gani ne ya saka shi mi
ewa ya je ya fara saka kaya.
Yaya Aminu ne ya kirani.
Wai matarsa ta sauka jiya da dare.
Na yiwa uwa da yaron addu'a.
Dana ajiye wayar sai na taso na zo wajen Jalal.
"Yalla
ai ya da tashi?"
"Matarsa ce ta haihu ita ba za ta kira ba sai shi"
Hmm!
Kishi.
"A yi ha
uri Captain, sa
on haihuwar kawai ya bayar"
"Ke kuma kika dinga jero masa addu'o'i saboda ya ji da
in muryanki ko"
Na shiga uku.