Sashe 20
Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ki kwantar da hankalinki Sayyada, Baffanki ya yi mini al
awarin a satin nan idan suka yi magana da sauran iyayenki za su bani aurenki"
"Aurena kuma?
Kana Hauka ne?" Na daka masa tsawa ko girmansa ban tuna ba.
Yo dama girmansa ya jima da zubewa tun lokacin da ya nuna mini shi
an iskan gari ne.
"Ba hauka bane, gaskiyar magana kenan.
Dan haka ki kwantar da kai mu fahimci juna tun yanzu.
Ni dama Sayyada kin sani na jima ina son ki, ke ce dai kike nuna min
iyayya"
A take a lokacin na yiwa kaina al
awarin zan auri kowaye amma banda Alhaji Nafi'u.
Ko sama da
asa za su ha
u ba zan ta
a aurensa ba.
Kallonsa na yi cike da
yamarsa na ce "s
unana ZIYADA ba Sayyada ba,
aya kenan.
Ka sa a ranka ba zan ta
a aurenka ba, biyu kenan.
Na
arshe shine ka sake sawa a ranka ZIYADA ba za ta ta
a aurenka ba"
Daga haka na fito daga motar na bugo masa
ofar bauuuu...
*Pay 500*
5921536136
RAMLAT MANGA ABDULRAHMAN,
Moniepoint MFB
Evidence to: 08137311900
CZ 14
*Paid Book.
Tsakani da Allah, ka biya kafin ka karanta*
*ZEEY*
Ina cikin kuka Kaka ta shigo
aki.
Tana ganina a haka ta ajiye jakar Islamiyyarta ta rungumeni tana tambayata me ya faru.
"Wa ya ta
a min ke Ziyadatu?
Me ya same ki?"
ameta na yi na cigaba da sheshshe
ar kuka.
"To yi shiru, ya isa.
Fa
a mini wa ya ta
a ki?
Wa ya
ata miki rai?"
Sai dana sha kuka mai isata kafin da kaina na yi shiru ina ajiyar zuciya.
A irin wa
annan moments
in nake jin zafin maraicina.
Da Babana na da rai na tabbata Alhaji Nafi'u bai isa ya ce zai aureni ba.
Kai ba lallai na ha
u da Alhaji Nafi'un bama balle na bashi dama ya shiga rayuwata.
Babana Direba ne.
Amma duk da haka shi mutum ne mai wadatar zuci.
Ai duk wanda ya
auko halin Kaka kam, dole ma ya zama mai wadatar zuci.
Kaka ta ce, Babana ya yiwa 'yan'uwansa hidima ba ka
an ba lokacin da ya ke raye.
Su kansu 'yan'uwan nasa idan suna fa
in halayensa, za ka ji suna ambatarsa da shi mutum ne mai yawan kyauta da tausayi.
Memories dana ke da shi na mahaifina ba su da yawa.
Ya rasu a lokacin da ban yi wayo sosai ba, I think ina shekara bakwai ya rasu, kai! kamar takwas ne.
Allah Sarki!
Har na fara mantawa da lissafin.
Da, na kan tuna abubuwa dayawa akansa.
Yadda ya ke kawo mini tsaraba duk lokacin da ya dawo daga tafiya.
Yadda ya ke
aukana a wuyansa yai ta jujjuyani har Kaka ta dinga fa
a wai ya dena irin wasan nan dani ni mace ce.
But, a hankali ina girma, memories
in suna
acewa.
Na san fiskarsa kam, saboda har yanzu akwai hoton aurensu da Ummana da kuma wani hoto da aka yi a bikin autarsu Binta.
A kamanni na
auko yanayin fiskarsa, da ba
insa.
Amma a jiki, Ummana na biyo, dan Ummana tana da
iba gaskiya.
Ko a hotunan bikinsu da
ibanta balle kuma yanzu da girma ya sake bu
eta.
Daga wajen Ummana na samu dirin da mutane ke yabawa.
Da na
auko
angaren Babana da abin ba zai yi kyau ba.
Dan ga su nan matansu duka shafel, babu shape.
Lokacin dana fa
awa Kaka abinda Alhaji Nafi'u ya fa
a ai tuni ta fara masifa, ta ce Baffa Lawalli bai isa ya min auren dole ba.
Ta ce min za ta kira shi ta masa magana.
Wannan ya sa na
an ji sanyi ka
an a raina.
Da dare kuwa Baffa Lawalli ya shigo sashenmu sai huhhura hanci yake har da cewa na kawo masa abinci kamar ya bamu ku
in gari.
Idan ba kwa
ayi bama ko bai yi magana ba Kaka za ta ce na kawo masa, dan Kaka da bawa mutane abinci 5&6 ne.
Na wuce Kitchen na
ebo masa tuwon Shinkafa da miyan busashshen ku
ewa dana mana.
Da ke ina jin haushinsa nama yanka
aya na saka masa a miyar, kuma sai dana za
arami sannan na jefa masa, duk da kuwa akwai nama sosai a miyar dan har yanzu bamu cinye naman da aka kawo mini ba.
an bamu waje" ya fa
a da wani gadara lokacin dana zauna can gefe ina son jin maganar da za su yi.
Na ja tsaki a raina na
au hijabi na fita.
Sashen Baffa Mamman na wuce dan ba laifi muna
asawa da matarsa Anty Hafsah.
Shi ka
ai ne yai gini a cikin gidan, duk sauran ginin gado ne suke zaune a ciki.
akuna uku Baffa Mamman ya gina da falo da kitchen a filin da aka bashi.
Da sallama na shiga falon na samu Anty Hafsah da yaranta biyu suna cin abinci suna kallo.
"A'ah!
Yau Chef tamu ta gargajiya ne a gidana"
"Anty Hafsah, Barka da dare"
"Barka da dare, Ziyada.
Ya aka ji da hidimar biki kuma"
"Lafiya, Anty"
"Mun gode fa.
azu da rana na ga sa
Da rana bayan na gama kuka ne na zauna na rabawa 'yan gidan chinchin
in biki na aika musu.
"Ki yi ha
uri ba yawa ma.
Kin san jama'ar gidan namu yawa garesu.
Idan ban bayar ba kuma zan shiga magana"
"Ashe kin sani.
Na zubo miki abinci ne?"
Na girgiza mata kai na ce a
oshe nake.
Zama na yi a kujerar one sitter na kanainaye jikina na kunna data na shiga Instagram ina son
auke hankalina daga abubuwan da suka faru yau.
Amma dik yadda na ke
arin basar da maganar Alhaji Nafi'u, sai
ara ringing yake mini a kunne.
Ni yanzu abinda ya faru tsakanina da Jalal ma na ajiye shi gefe, bata shi nake ba.
In Allah ya yarda ma babu abinda zai sake ha
ani da shi.
Tunda ya ce baya son idea
ina, shikenan ya je ya yi duk abinda ya ke so. ku
insa ne, restaurant
insa ne ba nawa ba.
Nima idan Allah ya bu
a min zan bu
e nawa restaurant
in, na
abbakar da abinda na ke so a wajen.
Za ku ga na damu da maganar bu
e restaurant.
Ni ka
ai na san inda ke mini ciwo.
Na farko dama ina da sha'awar bu
e wajen cin abinci tun lokacin da Kaka ta dena sana'ar Tuwo.
Na biyu kuma, ba zan ta
a dogara da food content ba, yanzu ina tashe a harkar ban san yaushe taurarona zai dishe ba, musamman saboda content
ina na gargajiya ne ba kowa ke so ba.
Na uku kuma ina son sana'ar ne saboda na san idan ta kar
i mutum akwai samu a harkar.
Na yi aiki a restaurant kuma na san ya harkar ta ke idan mutum na samun ciniki.
Da wannan sana'ar na ke so na cigaba da gina kaina na kuma inganta rayuwar Kakata.
Ta bautu wa sana'ar siyar da abinci amma daga
arshe bata mori sana'ar ba.
Kishiya da 'ya'yan Kishiya su suka hanata moran sana'ar.
Lokacin da Baaba Tabawa kishiyar Kaka ke raye, tun ma kafin mijinsu ya rasu.
Kaka bata isa ta tara ku
i ta ce za ta yiwa kanta wani abun kirki da ku
in ba.
Akwai lokacin da ta tara ku
in Hajji da sana'ar Tuwo
innan amma da Baaba Tabawa ta tada fitina
arshe sai mijinsu ya ce Kaka ba za ta je ba.
Kun san a da yardar miji shine sama da komai.
arshe ku
in da ta tara na tafiya Hajjin salwancewa ya yi.
Lokacin da Kakanmu ya fara jinya, duk da ku
in Kaka aka yi jinyar.
Bayan rasuwarsa, Baaba Tabawa da 'ya'yanta suka kwashe kusan komai na gado.
Gidan Kakana babban gidane da kuma fili amma da aka tashi sai aka bawa Kaka wani
an gefe inda muke yanzu kenan wai nan ne rabonta.
Bata yi
orafi ba ta dawo wajen da zama bayan
urar rabon gado ya lafa.
angaren Babana ma Baffa Lawalli ne ya cinye bayan rasuwarsa.
Yanzu haka Amaryarsa ya saka a wajen.
Saboda wannan rikicin ya sa nake so na inganta rayuwar Kakata.
Kai, barin fa
a muku.
Yadda na ke ji da Kakata ko, ko Ummana data haifeni bana jinta kamar haka.
Kafin na yiwa Ummana abu
aya, sai na yiwa Kaka biyunsa.
Na san matsayin Uwa ya fi na Kaka, amma gaskiya saboda sha
uwar da muka yi na fi ji da Kaka Altine sama da Ummana.
Bayan rasuwar Baaba Tabawa.
Kaka ta cigaba da yiwa 'yan gidan hidima kamar ita ta haifesu.
Amma jarabar aron ku
i, da 'ya'yansu da suke mata sata, sai da suka kassara mata sana'ar.
A hakan bata dena ba, har sai da jinya ya kada ita.
Lokaci guda daga fa
uwa tana tu
a tuwo da aka kaita Asibiti sai ga result kala-kala na ciwukan da ta ke fama da shi.
Ga matsalar ido, har yanzu ido
aya baya gani sosai,
ayan ma dai gashi nan-gashi nan ne.
Ga hawan jini, ga ciwon baya da ciwon
afa.
A lokacin fa har cewa suka yi akwai Chronic typhoid da kuma ulcer a jikinta.
Abin mamaki, tana sana'ar sayar da abinci amma wai tana fama da matsalar ulcer.
Jinyar farko sai da Kaka ta yi wata biyu a Asibiti kafin aka sallameta.
A wannan jinyar
an ku
in da ta ke tarawa ya
are.
Nima a lokacin duk abinda na ke samu jinyar Kaka yake tafiya.
Na san za ku ce ina su Baffa Lawalli suke a lokacin.
Hmm!
Yadda Baaba Tabawa ta nuna musu Kaka ba uwarsu bace haka suka
auketa har a lokacin da take cikin tsananin bu
atar tallafawarsu.
Umma Hadiza dai tana zuwa duba Kaka kusan kullum har na sati biyu, kafin daga baya ta rage zuwa.
Ban ji haushin
age
afarta ba saboda na san mijinta bahagon mutum ne mai ba
ar a
ida, ba mamaki shi ya hanata zuwa.
Umman Fada ba komai ta ke da shi ba, itama na fama da nata Talaucin a gidanta.
Baffa Mamman na bada abinda bai taka kara ya karya ba.