← Book details Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 89 OF 95

Sashe 89

Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kamo hannuna
aya ya yi ya ha
e yatsunmu ya ce "abinda na ke ji gameda ke ya fi abinda na gani a idanunki, Zeeyadah" ban juyo ba amma murmushin da ya su
uce min ya fallasa tasirin kalamansa a zuciyata.

Gaskiya tafiyarsa London akwai alkairi tunda yanzu ya koyi bayyana abinda ke ransa.

Muna shiga falon gidanmu ya sake rungumata sosai kamar an ce masa zan gudu.

Kafin na ankara mun fara kissing junanmu kaman wanda an ce daga yau ba za mu sake ha
uwa ba.

Lokacin da ya
aukeni ya yi sama dani already na manta da batun jan aji na sallama masa kaina, ya yi duk abinda ya ga dama da ni.

Kash!

Bai yi abinda nake tunanin ba duk da na ga tsananin kwa
ayin hakan a idanunsa.

Kwanciya muka yi a gadona muna mayar da numfashi bayan ya birkitani da rikitattun kisses
insa.

Sai dana fara dawowa hayyacina sannan na tambaye shi ina Junior?.

Ya ce min yana wajen Hajiya.

"Alhamdulillahi" na furta a fili.

Can ya tashi ya ce min yana zuwa.

Ina ga
akinsa ya je bayan kamar minti uku sai ga shi ya dawo.

Copy ne na takardar yarjejeniyar Custody
in Junior da aka bashi.

Ban tsaya karanta dogon turancin da ke jiki ba nace "yanzu shikenan kai zaka ri
e Junior?" Ya gya
a min kansa.

"Masha Allahu.

Allah ya ka
e fitina ya baka ikon ri
e shi da Amana" ya amsa min da Amin.

Divorce Petition na gani
aro-
aro a takarda na biyu da ya bani.

Na
aga ido ina kallonsa dan ban san me hakan ke nufi ba.

"Maganar rabuwata da Cassandra yana Kotu.

Ina da sauran wata uku kafin auren ya warware gaba
aya" ya yi min bayani.

Ikon Allah.

Allah
aya gari banban.

Yanzu dai saboda auren Kotu suka yi dole dai sai kotun ce za ta raba su.

Wai yanzu a 'waiting period' suke.

Idan waiting period ya
are shikenan Kotu za ta bada Final Order wanda shine lasisin raba aurensu.

Daga nan Jalal Maiya
i da Cassandra Morgan za su kasance ba mata da miji ba.

Yayinda mu a nan Aure ke rabuwa da kalmomi uku rak!

NA SAKE KI.

Shi Bature, ko in ce Auren Kotu yana da na shi tsarabe-tsaraben.

Bayan Maghriba muka je gidan Hajiya dan na yi mata Barka.

Dake Janan bata nan ita
aya muka samu da shalelen jikanta Muhammad.

Mun samu yana kwance a jikinta wai ashe wai tunda Jalal ya kawo shi ya
i barin jikinta.

Itama Hajiyar har fara'arta ya dawo sosai.

Allah Sarki sai dana ga rama a jikin yaron.

Ashe ba ubansa ka
ai ne ya rame ba har da yaron.

"Haka kawai kun
agawa yaro hankali yana zaman-zamansa.

Jibi fa yadda yaron nan ya koma daga
an wata uku da ya yi baya nan.

Kun katse masa Makaranta, kun birkita shi"
Haka Hajiya ta yi ta yiwa Jalal fa
a, har nima sai da fa
an ta shafeni.

Jalal dai ha
uri ya yi ta bata yace daga yanzu zai ri
a kula da lamarin yaron sosai.

Sannan zai ri
a zuwa mana weekend gidanmu tunda dai Hajiya ba zata sake mana shi gaba
aya ba musamman yanzu da ake gab da auren Janan.

Bamu bar gidan ba sai bayan Isha.

Lokacin da muka koma gida bayan mun yi shirin kwanciya ina jikin Jalal ya kanainayeni sai ya fara bani labarin ha
uwarsa da Cassandra.

Dana fahimci bai shirya ta
ani ba sai nima na sake jiki da shi babu wancan tunanin a raina na bu
e kunne ina jin tarihin rayuwarsa dan ya faro ne daga kusanci da kuma soyayyar dake tsakaninsa da
aninsa JAMAL.

"Ban ta
a fa
awa kowa wannan ba sai ke" ya fa
a sadda ya karanto mini yadda ya biyema Cassandra har ya kwana da ita da yadda ta ce masa tana da ciki da yadda ta saka shi
aukan al
awarin aurenta bayan cikin ya zube.

Har zuwa yadda aka kira shi watarana yana shirin tu
a jirgi aka ce masa Jamal ya rasu.

Yadda hakan ya jawo ya tafka kuskure lokacin da Jirgi ya zo sauka, da yadda hukumar kamfanin jirgi na British Airways suka bashi suspension suka saka shi yin Therapy na dole.

Bayan ya dawo kuma suka ce ba shi da nitsuwar da zai sake tu
a jirgi sai dai ya yi aiki a
asa shi kuma ya ajiye aikin saboda babu abinda yake so sama da tu
in Jirgi.

Lokacin da ya fa
a mini Cassandra ta fa
a mishi cikin farko ba nashi bane sai na ji tausayinsa.

Koda yak
addararsa ce ta zo da hakan, sannan shima har da laifinsa.

Da bai kusanceta ba da ba za ta yi masa
aryar ya mata ciki ba.

Kamo hannuna ya yi ya sar
e da nasa ina jin nauyin da numfashinsa ya yi, abubuwan da ya fa
a sun taso masa da ciwon da yake fama da shi shekara da shekaru.

"Na san ban kyauta miki ba, Zeeyadah" ya yi shiru.

" Ni da kike gani MATSORACI ne" ya fa
i kalmar matsoraci da
acin abin a muryarsa.

Na fara girgiza masa kai.

"Shi yasa Hajiya ta ke cewa Jamal ya fini a komai"
"Ba haka bane" na fa
a da sauri.

Ya yi dariyar takaici ya ce "sai dana kai shekara 40 tukunna na fahimci a rayuwar nan idan kana tsoro ba za ka iya cimma komai ba.

Da bani da tsoro da ban yiwa Cassandra al
awarin aurenta ba.

Da bani da tsoro dana rabu da Cassandra a lokacin dana shirya zama a Nigeria.

Da bani da tsoro, da ban aureki ba sai dana warware Aurena da Cassandra"
an yi shiru sannan ya ce "kin san yaushe na fara rage tsoro?"
Na girgiza kai.

"Lokacin dana tinkareki da maganar deal
innan"
Na waro idanuna waje.

"Yes, Sunshine.

Ke kika chanjani.

Kuma har a yanzu ma fushinki da tsoron rasaki shi ya bani
warin gwiwar rabuwa da Cassandra"
Ya yi shiru ina jin fitar numfashinsa da bugun
irjinsa yana
aruwa.

Wani nitsuwa ne yake sauka mini a yanayin da muke ciki.

A yanzu ko shakka babu ya cire min duk wani trace na kokonto da nake da shi akan son da yake mini.

JALAL YANA SONA.

TUN KAFIN NA FARA SON SHI.

"I Love You, Zeeyadah"
"Wannan Tsohon kuma matsoracin yana matu
aunarki"
"I LOVE YOU TOO" na furta a hankali.

"Wannan 'yar Ghetton dai tana sonka sosai"
Wani nannauyan ajiyar zuciya ya sauke wanda hawaye suka biyo bayan hakan.

Na juyo na fuskance shi na sa hannu na fara goge masa hawayen.

Na sani abubuwa dayawa ne suka saka shi zubar da
walla.

Nadama.

Kewa.

Soyayya.

Da kuma Godiya.

An ce Maza basa kuka.

An ce bai kamata Namiji ya yi kuka ba.

An ce kuka alama ce ta rauni.

Ni babu ruwana da 'an ce', abinda na sani shine Allah ya halicci
AN ADAM da rauni.

Kuma babu laifi idan NAMIJI ya zubar da
walla, a mafi aksari Jarumta ke saka hakan ba gazawa ba.

"Thank you" ya furta yana kissing hannuna lokacin dana gama goge hawayensa.

Ban iya bacci da wuri ba.

Na bu
e idanuna tar bayan Jalal ya jima da bacci.

Labarinsa ne ya tsaya mini a rai.

Na dinga jinjina lamarin Allah da yadda yake tsara
addarar mutane daki-daki har watarana ka ga
addarar wasu mabanbanta mutane sun ha
u waje
aya.

Wata
ila da ba
ar fata, 'yar Nigeria Jalal ya aura ba Cassandra ba, da ni da shi ba za mu ta
a kasancewa tare ba.
ila shigar Cassandra rayuwarsa ita ce sababin jawo zaren
addararmu ta ha
u waje guda.

Babu abinda zan ce sai dai na
ara yiwa Allah Godiya, domin shine Ubangijin da ya halicci
addara yake kuma jujjuyata cikin ilimin Ghaibunsa wanda babu wani Mahalukin da ya san ya yake abinsa sai shi
in dai JALLA JALALUHU...
*JAYKAY*
Washegari da Asuba Jalal ya tashi zuciyarsa cike da farinciki.

Ya
urawa Ziyadah dake bacci idanu yana jin so da
aunarta na
ara shigarsa.
a mata labarinsa da kuma sirrin da yake ta
oyewa shekara da shekaru alkhairi ne, gashi ya taimaka masa wajen
ara samun fahimtar juna.

Wani sanyi yake ji yana jinsa kamar wani sabon mutum.
awari ya
aukanma kansa cewa daga yanzu ba zai sake
oye mata komai ba.

Kuma zai ri
a jaddada mata irin soyayyar da yake mata.

Ziyada Alkhairi ce a rayuwarsa.

Tun yana London ya kira Janan ya ce mata za a ha
a bikinta da Reception
in aurensa da Ziyada.

Ai kuwa sai da ta yi ta
uni wai zai
ata mata shiri kafin daga baya tace masa babu matsala.

Duk da yana son sake kasancewa da ita amma sai ya baiwa kansa ha
uri zuwa lokaci ka
an da zai bayyanawa duniya cewa Ziyada matarsa ce.
ewa ya yi ya shiga ban
aki ya
auro Alwala.

Yana shirin fita Masallaci bayan ya yi Nafila Raka'a biyu a
akin sai Ziyada ta tashi.

Da ya dawo daga Masallaci kuwa sai ya samu bacci ya
auketa akan sallaya, da alama ba ta yi bacci da wuri ba jiya.

Shi kam rabonsa da bacci mai da
i irin na jiya tun kafin Cassandra ta zo Nigeria.
arin
aukanta yake ya kaita kan gado ta bu
e ido.

"Ki yi baccin ki" ta rufe idanunta amma da ya gama shimfi
ata akan gadon sai ta tashi zaune ta ce "Zan fita aiki.

In ha
a maka breakfast?

Me za ka ci?"
"Koma ki kwanta.

You need to rest"
"Ina na ga ta rest.

Staff
ina dukka basu da hankali, daga masu satan ku
in customers sai masu sace mana kayan abinci a kitchen.

Ni Wallahi har na fara gajiya da business
innan"
Ya yi shiru yana kallonta har ta gama bashi labarin abinda ya faru.

Ba maganar sata bane ma matsalar Gidan Girki.

Jiya kafin ya je office
inta sai da ya zauna kamar customer a VIP space
insu ya bada order dan yaga ya kyawun service
in wajen yake.

Yadda Waiter
in ya treating
insa ko ha
i babu da yadda ya kamata a yiwa VIP customer.
Chapter 89 · 0% Book details