Sashe 6
Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ko zan ci sai dai na forcing kaina na ci cokali biyu ko uku haka idan ba haka ba sai amai.
Kwalin garin kunun da aka aiko min na fito da shi na bu
e ina tunanin ya za a yi na yi videon.
Dana gama
an joting abinda zan yi sai na fito da ringlight
ina da
aramin tripod da kwalin garin kunun.
"Yanzu za ki yi musu bidiyon?"
"Yanzu zan yi, Kaka.
Tun jiya ta ke ta min masifa wai ta aiko kaya ban mata video ba"
Roughly na fa
awa Kaka yadda zan yi and she was on board muka fara recording.
Kusan shekara uku kenan ina food content ta riga ta gane yadda na ke abubuwana, duk da ma dai watanni shida da suka wuce ne na fara
aukan abin seriously har na sayi tripod.
Ringlight kuwa dama Yaya Aminu ne ya siya min tun da jimawa.
Bana nuna fuskata shiyasa
aukan videon ya ke min sau
i.
Kaka ce ta yi kunun ni kawai ina saita mata yadda komai zai tafi ne.
Muna cikin yi yaran gidanmu suka fara taruwa wai Anty Ziya ta fara bidiyo.
Sun saba ganina ina yi fa amma kullum zan yi haka za ka ga suna shigowa gulmar abinda na ke yi.
"Wai ba za ku je Islamiyya bane kam!" Na korasu ganin sun fara distracting
ina.
Idan ina period ba
aramin masifa na ke ba.
I guess gaskiyar Likitoci da suke cewa period yana sakawa mata mood swing.
Muna gama recording na zauna a tabarma a
ofar
aki na fara editing videon while Kaka ta juyewa yaran kunun da muka yi ta ajiye min ka
an in case zan sha.
Dana gama editing sai na shiga
aki na kulle na ri
e wayata na fara yin voiceover.
Ba ni da microphone yanzu, da ina da wani wireless microphone amma ban san wa ya taka min transmitter
in ba ya zo ya dena yi.
Ina gama voiceover na
arisa editing
in na posting videon tareda tagging wacce ta aiko min kayan.
By the time na gama shiri na fito
arfe sha
aya ta cika.
Haka dai na fito da sauri na samu Keke na wuce gidan matar.
I make sure na
auki extra pad dan ba
ona
an iska ne, zai iya disgracing
ina a ko'ina.
Mata masu heavy bleeding suna fama...
Matsalar gida a GRA shine buga gate.
Lokacin dana isa gidan sai dana yi ta faman buga gate kafin daga baya har na ji haushi zan tafi aka bu
e.
Kuma fa na yita kiran matar tun kafin na iso amma bata
auka ba.
"Wa kike nema?" Wani yamutsatstsen tsoho ya tambayeni fiskarsa a
aure.
Da alama shine Maigadi.
"Hajiya Maryam" "ta san da zuwana" na
ara da haka dan kar ya
auka maula na zo yi gidan.
Wani kallon sama da
asa ya min kafin ya ce na shigo.
Kai Allah ya tsinewa Talauci.
Yanzu dan zan shiga gida mai GATE shine ake min wannan wala
ancin...
"Ai mun yi ta jiranki.
Kin san ni bana so ana wasa da lokaci" matar ta kalleni sannan ta ce "I DON'T LIKE IT"
"Dan Allah ki yi ha
uri, Hajiya.
Wani uzuri ne ya ri
e ni" na fa
a a ta
aice saboda na san ni ce da laifi tunda dai
arfe goma na safe muka yi zan zo.
Kitchen
in gidan ta wuce da ni sannan ta ce bari ta kira min Hayfa, wato 'yarta da zan koyawa girki.
Na tsaya a kitchen
in na fara duba ledojin ingriedients
in da suka siyo dan na tura musu list last week.
Na fi minti ishirin ina tsaye kafin Hayfa ta fito sai wani tura baki ta ke irin an takurata
innan.
Da headphone a kunnenta ta shigo kitchen
in ko magana bata min ba.
Na yi
arin gaisheta ma amma ko amsawa bata yi ba.
Ta ja kujera ta zauna sai danna waya ta ke yi.
Ni dai biyana aka yi dan haka babu ruwana da attitude
inta.
Zan yi abinda aka ce na yi ne na tafi.
Miyan kuka zamu fara yi amma ko kallo ban isheta ba, duk bayanin dana ke yi mata akan yadda ake miyar kuka ta yi yau
i ta yi da
i hankalinta na kan wayarta.
Sai da Hajiya Maryam ta shigo ta mata masifa ta kar
e wayan daga hannunta kafin ta taso daga kan kujeran ta tsaya kusa da ni.
Daga masifar da Hajiyar ke yi na fahimci wanda Hayfan za ta aura a
asar waje yake da zama, kuma specifically zan koya mata abincinmu na gargajiya ne saboda yana so sosai.
Da alama babban mutum za ta aura dan na ji Hajiyar na fa
in kada ta manta da mahimmancin wannan auren.
A yadda na
an fahimta, kamar yarinyar bata son auren.
Ita kuma Hajiyar ta
auki maganar auren kamar ranta.
Koma wanene za ta aura dai ban sani ba, dan basu fa
i sunansa ba.
Na dai fahimci wani abu kafin na tafi, wato suma mutanen gida mai GATE suna fama da tasu matsalar...
*JAYKAY*
Yau Sunday, yana gida tun safe babu inda ya je.
Bayan ya karya ke
ewa ya yi a
akinsa shi ka
ai kamar maye yana tunani.
Wannan ka
aicin shi ya ke tuna masa da abinda ya rasa lokacin da ya ajiye takardar aikinsa.
Kafin ya dawo Nigeria bai san komai ba sai tu
in jirgi.
It's all he ever knows.
It's all he ever wants.
Tun yana yaro yake son jirgi.
Ko a toys
insa jirgi ya fi so.
Yana shekara takwas ya tabbatarwa iyayensa cewa Pilot ya ke son zama idan ya girma.
Yana gama Secondary School Daddy ya tura shi Oxford Aviation Academy ya fara Pilots training a can.
Yana samun Commercial Pilot License
insa ya samu aiki da British Airways a matsayin First Officer.
Shekara da shekaru yana aiki da su har ya excelling zuwa Senior First Officer.
Lokacin da ya samu Airline Transport Pilot License (ATPL)
insa kuma aka promoting
insa zuwa Captain.
Shi Captain ne for good 5 years kafin wannan accident
in da ya faru shekaru uku da suka wuce wanda ya chanja komai na rayuwarsa.
Ranan Alhamis ne, ba zai ta
a mantawa ba.
Yana iya tariyo abinda ya faru tiryan-tiryan kamar yau abun ke faruwa...
*SHEKARA UKU DA SUKA WUCE*
Captain Jalal Maiya
i yana shiga cockpit wajen zamansa a cikin jirgi ya fara yin system checkings na
arshe.
Bayan ya gama duba komai tun daga flight plan, har zuwa adadin fuel levels da ake da shi.
Sai ya fara addu'o'in da ya saba duk lokacin da zai tashi.
Wayarsa ce ta yi vibrating yai kamar ba zai duba ba sai kuma ya ciro wayar yana tunanin wata
ila Jamal ne ya ke son fa
a masa cewa ya isa Abuja lafiya.
Bai kamata ya duba wayarsa a wannan lokacin ba.
Bai kamata ya amsa waya ba a irin wannan lokacin.
Amma ganin sunan
an'uwansa ke kira sai ya ce bari kawai ya
auka ya fa
a masa zai kirashi idan suka sauka.
Lokacin da ya
au kiran maimakon muryan Jamal sai ya ji muryan wani yana fa
in "Hello, Hello, Allah yiwa mai wayan rasuwa.
Muna hanyar Asibiti da sauran wa
anda suka yi hatsarin amma shi mai wayar ya cika ku samemu a Asibitin..."
"Captain" Copilot
insa ya kira shi.
A birkice ya juyo ya kalleshi
walwarsa bai gama processing abinda ake fa
a masa ba.
"Are you Okay?" Copilot
in ya tambaya.
a kai ya yi ya mayar da hankalinsa wajen jirgin yana kashe wayar tasa gaba
aya.
Hankalinsa rabuwa ya yi kashi-kashi.
Waye ya kira shi da wayar Jamal?
Wani irin prank zai masa da cewa wai mai wayar ya rasu.
Ina Jamal ya ke?.
Sun yi waya da Jamal jiya da daddare akan zai je Abuja gidan Uncle
insu wajen matar da zai aura sati uku masu zuwa.
Har ya yi taxi a runway aka bashi clearance suka tashi hankalin Captain JK Maiya
i baya jikinsa.
Tarin tambayoyine marasa amsa suka cika masa kwanya.
A haka dai ya cigaba da tu
a jirgin har Allah ya kaisu lafiya.
Sai dai saboda bashi da nitsuwar zuciya sai ya yi misjudging altitude ya sauka da sauri wanda hakan ya sa jirgin ya bugi
asa da
arfi har sai da tayoyin jirgin suka fashe.
Fasinjojin jirgin suka ru
e kowa ya fara ihu.
Babu wanda ya ji ciwo amma kowa ya tsorata da fashewar tayar hatta sauran Crews
in dake cikin jirgin sun
an girgiza.
Emergency crew ne suka shigo da sauri aka fara duba mutane ana fito da su a hankali
"Are you okay, mate?" Copilot
insa ya tambaya yana dafa kafa
arsa.
Captain Jalal ya gya
a masa kai.
Wayarsa ya ciro ya kunnata.
Numbar Jamal ya sake kira amma sai ya jita a kashe.
Nan fa hankalinsa ya sake tashi.
Ya kira numbar Hajiyarsu amma ba a
auka ba.
Numbar Uncle Idris ya kira ya kuwa ci sa'a aka
auka.
Sunan Jamal ya fara ambata yana tambayar ko ya isa Abuja lafiya.
Daskarewa ya yi a wajen lokacin da
anin mahaifinsu ke fa
in Allah ya yiwa Jamal rasuwa motarsa ta yi hatsari.
Har Airline safety officers suka zo suka tafi da shi for questioning komai duhu ya ke gani.
Jamal ya rasu kaman yaya?
Jamal fa, Jamal
aninsa, his best friend, his best buddy.
Tambayoyin da officers
in suka masa da kuma wayarsa da aka kar
a ne aka gano cewa already kafin a tashi maganar mutuwar
an'uwansa da aka masa ya ta
a shi.
Nan take aka bashi temporary suspension for negligence.
Bayan ya gama serving suspension
insa sai ya applying zai dawo tu
i, amma Aviation Authorities suka hana shi dawowa saboda lokacin da aka masa Medical assessment an tabbatar yana fama da depression saboda rasuwar
an'uwansa kuma ya
i ya je ya yi therapy.
Saboda mahimmancin Aviation Safety Laws sai aka
i mayar masa da license
insa na tu
in jirgi.
Option
in aiki off-air suka bashi, suka ce ya koma
angaren Air Traffic control ko kuma Flight Instructor amma ya
i.
Wannan ya sa shi rubuta resignation letter ya basu.