Sashe 19
Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wannan ya sa dana kai junction sai na tsaya na tari Keke na wuce gida.
an iska, mai keken ma wai in zai shiga dani har cikin layi sai na
ara masa ku
i.
Da a hayyacina nake sai mun yi rikici amma na ce masa mu je kawai.
Muna isa
ofar gidanmu tun ma kafin na fito daga keke na hango motar Alhaji Nafi'u.
Na fito na mi
awa mai keke ku
i ina mamakin me ya kawo wannan
an iskan gidanmu da rana tsaka.
Yana zaune akan tabarma ya baza rumbun jikinsa yana shan lemo da Ayaba a cikin ba
in leda.
Ga Baffa Lawalli a gefe yana ta zuba masa dariya.
Na ja tsaki ina fa
in "
an Maula kawai"
Ga shi dai Alhaji Nafi'u
anin bayansa ne amma sai wani ladabin
arya yake ta masa saboda kwa
ayi.
Na yi kaman ban gan su ba zan wuce na ji ya ce "Sayyada, kin dawo?, Dama kuwa yanzu Baffanki yake cewa zai kiraki"
Na juyo da sauri na watsa masa harara.
Tun dana blocking numbarsa bayan na tura masa ku
insa na manta da shi.
Ya ta
a kirana da wata sabuwar number amma ina jin muryarsa na yi blocking numbar.
"Ziyada ba ki ganmu zaune bane.
Ba magana ake miki ba" Baffa Lawalli ya fa
a da masifa.
"Ina wuninku" na gaishe su ina danne
acin ran da ya taso mini.
As if ban kwaso haushi daga wajen Jalal ba, wannan
aton banzan shima zai
ata mini rai.
Ni kam ana soyayyar dole ne?.
"Ki shiga gida ki ajiye jaka ki fito ku gaisa da Alhaji Nafi'u, dama ke yake jira"
Ni yake jira kamar yaya?.
Miye ha
ina da shi?.
Na riga na sallameshi ba sau
aya ba ba sau biyu ba.
Yo ko ni 'yar iska ce ai ba zan za
i yin iskanci da tujejen ba
in mutum kamar Alhaji Nafi'u ba.
Allah na tuba yadda ya ke da uban jiki da tumbin nan
aramin aba gareshi.
inma ba
a ce amma gaskiya ba
in Alhaji Nafi'u har da datti.
Gashi da ku
i dai-dai gwargwado amma turare wannan ba zai saka ba kullum sai ka ji warin gumi a jikinsa.
Lokacin da muke
an mutunci irin wai dan na ankarar da shi
innan har da kyautan turare na yi masa wani lokaci amma still kamar an masa farra
u da saka turare, baya sakawa.
Maganar turare ya sa na tuno da
anshin turaren Jalal.
Kamar ma dai
anshinsa biyoni ya yi har gida, dan har yanzu ina jin
anshin.
Har na shiga gida zuciyata kamar za ta yi bindiga saboda haushin ganin Alhaji Nafi'u da Baffa Lawalli.
Da gani ba abin alheri suke kitsawa ba.
Wato dan na rufe masa duk wata dama da zai sameni shine ya biyo ta wajen Baffana.
Ganin
ofar
akinmu da kwa
o ya sa na doka
atuwar tsaki na fita.
Ashe ma Kaka bata dawo ba.
Na fita na je na kar
o key na dawo na bu
akin.
Ina shiga
aki na cillar da file
ina saman gado na cire Jilbab
ina na yar a
asa.
Zama na yi na jingina bayana da gado ina huci.
Yau dai ina ga akwai wanda ya jefeni da
acin rai ne.
In ba haka ba ta ya zan fita daga gida na kwaso
acin rai a inda na je sannan na dawo gida na sake tarar da wani ba
in cikin.
Zamana na yi a
aki na manta da batun Alhaji Nafi'u har sai da Baffa Lawalli da kansa ya shigo yana kirana sai masifa yake wai na barsu zaune.
"Ki wuce ki samu Alhaji Nafi'u yana jiranki a waje"
"Ni fa Baba gaskiya, gaskiya, ka fita harkarsa dan ni babu wata ala
a tsakaninmu yanzu.
Na sallameshi tun da da
ewa"
"Ki ji min Ja'ira.
Yanzu mutum mai arzi
i da kamala yana binki kina cewa ba kya so"
"Gaskiya Baba wannan ne na
arshe da zan fita saboda Alhaji Nafi'u ya zo gidan nan, bana son irin wannan abin"
Na yi maganar kaman zan yi kuka ina wawuran Jilbab
ina da ke
asa.
" iskancin banza, mu muka kawo shi gidan nan ne.
Ba ta dalilinki muka san shi ba.
Za ki ce yanzu ba kya son shi bayan ya jima yana kashe miki ku
Na ja na tsaya idanuna suka ciko da hawaye.
Ban ta
a tambayar Alhaji Nafi'u ku
i ba.
Duk abinda ya yi mini ban saka shi ba.
Lokacin dana fahimci shi mutum ne da zai yi maka alkhairi kuma ya zo yana maka gori sai na dena kar
an komai a wajensa gaba
aya.
Tun da abubuwa suka fara dai-daita mini shima karan kansa ya fahimci bana bu
atar
an chanji daya ke turo mini.
"Baba amma..." na bu
e baki zan yi magana sai na kasa.
Da ce masa zan yi da ya san sau nawa Alhaji Nafi'u mai kamalan ke cewa na ta
a masa gabansa ko kuma na bari yai wasa dani na rage zafi a cikin mota da ba zai ce na wuce na je na same shi yanzu ba.
Da ya san cewa Alhaji Nafi'u ya ta
a yun
urin kaini hotel dan na bashi kaina da ba zai zauna da shi yana wage masa ha
ora ba.
Sai dai, da wani bakin zan fara fa
a masa wannan maganar?.
Ina da zafi, bana juran wala
anci, amma
an kunyar dana ke da shi ba zai bari na bayyana wa yayan Babana wannan maganar ba.
A zaure na goge hawayen da ya zubo min, na
an goggoge fiskata da hannun hijabina sannan na fita.
Babu kowa akan tabarma dan haka sai na yi wajen da ya parking motarsa.
Ina bu
ofar gaba na shiga na zauna na bar
ofar a bu
e na
an saka
afa dan kar ma ta rufu da kanta.
"Sayyada kenan" Alhaji Nafi'u ya fa
a yana wani munafukin murmushi.
Allah Sarki ni.
Wai mutumin da ke ir
irarin yana sona shine ba zai iya furta sunana ba.
To ko sunan Chinese gareni ai dole ya koyi fa
ansa.
Lokacin da muke tare tun ina gyara masa har na lura iskancinsa ne kawai ba zai fa
inba wai Sayyada ya fi masa sau
in fa
"To ya kike?"
"Alhaji Nafi'u me ka zo yi gidanmu?" Na tambaya ina kallon
wayar idanunsa.
"A'a.
Da wuri haka, ai kya tsaya mu gaisa tukunna ko"
"Mu gaisa fa kace.
Ka san babu wannan a tsakaninmu yanzu.
Na riga na sallameka.
Na tura maka ku
in da Baffa Lawalli ya kar
a, ka rabu dani Dan Allah"
Dariya ya saka na yi saurin kau da fiskata gefe dan kar ya feza min yawu.
"Kina tunanin dubu hamsin kawai nake bin Baffanki?.
Idan ma baki sani ba to ki sani, yanzu haka abinda nake bin Malam Lawal da
ayan Baffanki siririn nan zai fi dubu
ari biyar"
Baffana siriri shine Baffa Zakari.
Ya Subhanallhi!
Naira Dubu
ari biyar ta yaya?
Na zaro ido.
"Wannan ina nufin ku
en da suka kar
a a bashi fa kenan ba wai wanda na basu kyauta ba.
Idan za a ha
a da lissafin ku
in dana basu sadaka zai iya haura Miliyan guda" yai maganar yana kallona
Na yi shiru ina Salati a zuciyata.
A yaushe
in mutanen nan suka kar
i ma
udan ku
i a wajensa haka?.
Tabbas ba zai yi
arya ba dan shi mutum ne da duk abinda zai maka sai ya saka a lissafi.
Ba zan manta ba, lokacin da ya fara kawo min kyauta, kayan Sallah ne Abaya da wata Atamfa.
"Kin ga Abayar nan dubu talatin da biyu ake siyar da ita.
Wannan Atamfar kuma ko ina kika shiga ba za a siyar miki
asa da dubu shatakwas ba.
Ke ka
ai Sayyada na kashe miki dubu hamsin.
Kar ki damu ko nawa ne zan iya kashewa dominki"
Dai dai da tsire idan ya siya sai ya fa
i na nawa ya kawo min.
Irin wannan lissafin da gorin ya sa na
yamaci kyautarsa tun a baya.
Dan haka idan ya ce su biyun sun kar
i ku
in da ya kai Naira dubu
ari biyar, to ba
arya bane.
"Kin san na jima ina sonki.
Ni har yanzu ban ha
ura da ke ba.
Ina son ki kuma aurenki zan yi.
Mutum yana da mace irinki a gida ai ba zai sake duba wata mace a waje ba."
an iska dai baya
oshi.
Ko irina goma zai samu ni na sani ba zai ta
a ha
ura ba.
Ya wani lan
wasa murya ya ce "kin ga halittar
irjinkin nan, sai na kwana ina tsotsansu ban gaji ba.
Sayyada ke fa ba ki san baiwar halitta da Allah ya miki ba.
Kullum na ganki sai na tafi gida da ji
en wando.
Na jima ina marmarin ta
asu na ji laushinsu amma kin
i bani dama.
Ke gaki 'yar Jami'a babbar yarinya amma sam kamar baki waye ba"
Dama na san kwanan zancen.
Sha'awata ke cinsa ba wai sona yake ba.
And duk tsawon lokacin nan alkhairinsa gareni trap ne ya
ana dan na dogara da shi har ya samu kaina.
Sai Allah ya sa ban dogara da shi
in ba, nima ina da abin yi kuma ina samun rufin asiri.
aure fiskata na yi ban bari ya gane na firgita da abinda ya fa
a ba na ce "Look Alhaji Nafi'u, ni ba ni na kar
i aron ku
i a wajenka ba.
Lokacin da kake basu ku
in bana wajen dan haka sai ka je ka wanye da su, can ku
arata.
Idan ma Police station za ka kaisu dan su fito maka da ku
i to Bismillah.
Ni bai shafeni ba"
Wani dariyan ya sake yi wannan karan na
an tsorata da dariyarsa amma na dake ina addu'ar neman tsari daga sharrinsa a zuciyata.
Duk macen da matsin rayuwa ya sa ta fa
a hannun mutum irin Alhaji Nafi'u, to ta shiga uku.
Ni ga shi daga taimako
aya, sai ga shi ya shigo rayuwata ya zame min jaraba.