← Book details Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 90 OF 95

Sashe 90

Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Cewa ya yi a kira masa Manager, da Jide ya zo ya ganshi sai ya fara sara masa yana dariya.

Sun
an jima suna magana da Jiden ma kafin ya kai shi wajen Ziyada.

Hanata fita Restaurant
in ya yi ya ce ta kwanta ta huta.

Sai
arfe tara na safe ta sauko za ta ha
a musu Breakfast.

Biyota ya yi kitchen
in yana ganin yadda ta ke ta dibi-dibi tana neman abinda za ta ha
a musu.

"Me za ka ci?.

Ko in maka chips da Kifi tunda an ce kana so?" Ta fa
a tana
an dariya.

Girgiza kansa ya yi ya tako inda take tsaye ya rungumeta ta baya ya ce "Ki yi abinda kika saba yi duk safiya"
"To...ni fa
umame na fi ci da safe"
"Nima shi zan ci"
"Anya zai ishemu mu biyu.

Tuwon fa babu yawa" ta fa
a tana bu
e fridge.

Bayan minti talatin suka zauna su biyu a dinning.
umamen tuwo da shayi mai kauri da kuma toasted bread ta ha
a musu.

Yaushe rabon su zauna su ci abinci tare.

Har zuciyarsa yana jin zafin yadda abubuwa suka kwa
e bayan ya dawo daga Lagos, amma Alhamdulillahi komai zai dawo dai-dai.

Daga yanzu matarsa
aya ce, ita yake so, kuma ita yake son gina rayuwa da ita har
arshen rayuwarsa.

Duk da dai sai nan da wata uku masu zuwa sannan Kotu ta bada Final Order da zai raba Aurensa da Cassandra hakan ba zai hana Wedding Reception
in Aurensu da ya shirya ba.

A shirye tsaf yake a yi biki a yi bidiri.

A yi hotuna, a yi video a watsa ko'ina.

So yake Duniya ta taya su murnan aurensu.

So yake kowa ya san da cewa JALAL KABEER MAIYA
I ya auri kyakykyawar matarsa ZIYADA SADIQ HARUNA.

Babu maganar
oye-
oye, kamar yadda aka yi lokacin da aka
aura aurensu.

Yana son Ziyada kuma yana so Duniya ta shaida hakan.

Bayan sun gama Karyawa Ziyada ta tattara plates ta kai kitchen.

Biyota ya yi yana tambayarta da me zai taimaka mata ta ce babu.

Amma sai ya kar
e soson wanke-wanken daga hannunta ya fara wankewa.

Dariya ta fara yi masa.

Ta ce "ka san na fara koyawa Janan girki"
"Ta fa
a mini ai.

Chatting
ina ma ta yi ranan ta tura min hoton hannunta wai kin sata ta
one a Kitchen"
"Lallai a gaishe da Janan.

Mangya
a ne fa ya
iga mata a hannu
an ka
"Kin san sakalcin Janan kuwa..."
"Ga yayan Janan ma uban girman kai yana min wanke-wanke" ta fa
a tana murmushi.

Sai da ya
auraye kofi a faucet sannan ya juyo ya ce "wani yayan Janan
in kike nufi?"
"CAPTAIN JAY, Yayan Janan Maiya
i" ta fa
a tana murmushi.

"Ban san wa kike nufi ba.

Amma Captain Jay
in dana sani ba shi da girman kai"
"Hu'umh!

Da fa farkon ha
uwarmu da
yar kake mini magana"
"Anya ni
in kike fa
a ba wani ba"
"Kai
in dai, Mr Jalal"
Ajiye plates
in ya yi a rack
insu sannan ya juyo ya fuskanceta ya ce "da gaske kallon mai girman kai kike mini?"
"Iyi.

Sai ka yi ta wani shan
amshi kana yiwa mutane magana da gadara"
Jawota ya yi ta fa
a jikinsa ya fara shafa gefen fuskarta da hannunsa ya ce " bani da girman kai, Sunshine.

Ke ce dai baki fahimceni ba" ya manna mata kiss a wuyanta.

Suna cikin haka aka danna doorbell wannan ya sa Ziyada ta ja baya da sauri.

Jalal ne ya je ya bu
ofan.

Hassana ce ri
e da hannun Junior.

Ta gaishe shi ta ce Hajiya ta ce a kawo shi za ta Kano da safen nan.

"Kano kuma?"
Wayarsa ya je ya
auko akan dinning ashe Hajiya ta masa missed call biyu ma bai sani ba.

Kiranta ya yi yana tambayar lafiya za ta je Kano? ta ce masa an yiwa su Khalifa rasuwa za ta je gaisuwa tunda Janan tana China bata dawo ba.

Ya tambayi wa ya rasu, wai wani
anin Maman Khalifa ne.

"Kaima ko zuwa gobe sai ka zo ka musu ta'aziyya tunda an zama
aya" ya ce zai yi hakan.

Bayan sun gama waya da Hajiya sai ya kira Khalifan a waya ya masa ta'aziyya...

A gidan Junior ya kwana.

Yaron dai bai sake da Ziyada ba amma yana ma
ale da Ubansa har sai da ya yi bacci.

Da suka zo kwanciya Ziyada ta cewa Jalal kaman yaron baya sonta.

"Kar ki damu haka yake zai sake dake a hankali"
"Kana ji fa Hajiya ta ce nima har da laifina da Cassandra ta sace Junior ba tareda na sani ba"
"Kwantar da hankalinki fushi kawai take saboda ta yi 3 Months bata ga Grandson
inta ba"
"Me zan yi dan ya sake dani.

Shi ba
an yaye ba balle na yaudare shi da Bobo"
Dariya ya saka ya tambayeta ko Bobo shine abinda ta sha ranan a wajen Hawar Sallah.

Ta ce masa ba shi bane.

Ta jawo wayarta ta browsing kamfanin Bobo ta nuna masa.

Lalla
ata ya yi ya ce idan ya dawo daga Kano zai fita da su duka shan ice cream wata
ila a samu chanji tunda Junior yana son ice cream sosai.

A haka suka kwanta, wannan karan ma suna manne da junansu amma Jalal bai yi wani motsi ba har safiya...
*ZEEY*
Bayan mun yi Breakfast sai Jalal ya wuce Kano zai je Ta'aziyya.

Dake na ga babu abinda zan yi a gida tunda baya nan sai na samu Junior da ke kallon Cartoon a falo na tambayeshi ko zai bini mu je Plaza sai ya ce eh.

Bayan na shirya sai muka fito tare.

"Hajiya ga shi Yalla
ai ya fita da motar" Maigadi ya fa
Ce masa na yi ya nemo mana Keke.

Wani kallo ya mini irin zan hau Keke kuma.

Akwai wata motar a can parking lot amma ni ban iya Mota ba.

Ina tsaye a compound
in gidan Junior yana harba bindigar wasansa sai ga Maigadin ya shigo.

"Hajiya, mai Keken yana waje"
Muka fito ya biyo mu yana yiwa mai Keken kashedin ya tafi damu a hankali.

JK Plaza na ce ya kaimu ya ce 1500 na bishi da kallon baka da hankali.

Dan kawai ya ga na fito daga gida mai Gate.

"Dubu
aya Malam, za ka je ko ya?"
Dubu
ayan ma na fa
a ne dan kar ya rena ni amma ai
ari biyar ake zuwa.

"Ai kin fi
arfin haka Hajiya.

Ki biya 1500
in dai"
Tuni Junior ya shige Keken tun ma kafin na gama ciniki da mai Keken.

Na shiga nima ina ce masa idan na bashi 1500 ba zai
au kowa a hanya ba.

Sai wani magana yake yana cewa gani kalar ku
i bai kamata in yi jayyaya ba ko nawa ya fa
a sai dai kawai na ciro ku
i a jaka na bashi.

Ban kula shi ba, da ya ga na share shi sai ya yi shiru.

Ah to!

Ina matar aure ina zan tsaya dogon magana da wani
ato.

Abinda ya sa na ce zan hau Keke ma saboda Junior ne.

Bana tunanin ya ta
a shiga Keke.

Ai kuwa dana ga yadda yake ta kallon
auyanci sai na tambayeshi ko ya ta
a shiga Keke ya ce min a'a.

To yau dai ya shiga.

Da muka sauka a cikin Plaza sai na tambayeshi ko ya ji da
in tafiyar ya ce min ya ji da
i sosai zai fa
awa Dad
insa a dinga kai shi Makaranta a Keke.

A zuciyata na ce kana so ubanka ya maidani Ghetton dana fito kenan.

Office
ina muka fara zuwa dana fito zan shiga kitchen sai shima ya biyoni.

A kitchen yake har sai da Jide ya zo ya
aukeshi suka fita.

Ban sake ganinsa bama sai da aka yi Azahar.

Captain Jay
ina ya kira wai suna hanyar dawowa na ce masa muma muna Gidan Girki amma yanzu zan tashi ma.

Captain Jay, sunan dana ke kiransa yanzu kenan tun ranan da ya bani tarihin rayuwarsa.

Na san ba zai sake tu
a Jirgi ba, amma ni a wajena har yanzu Captain ne.

Baya tu
a jirgi amma yana tu
a zuciyata, shi yasa nake jinsa har raina.

Lokacin da za mu dawo ma Keken muka hau aka kawo mu har bakin gate.

Da muka shigo sai na shiga kitchen na fara tunanin me zan dafa mana.

"Aunty" na juya da sauri.

For the first time Junior ya kirani da Aunty.

"Yes, kana son wani abu ne?"
o min wayata ya yi ashe na bari a falo.

"Nagode, Junior" maimakon ya bar Kitchen
in sai ya tsaya yana kallon yadda nake fito da kayan miya daga freezer ina sarrafawa.

Jifa-jifa idan na tambayeshi wani abu yana bani amsa.

Na tambayeshi ko yana cin Tuwo ya ce Hajiya ta koya masa.

Na ce wani irin Tuwo yake so ya ce bai sani ba amma wanda yake fari da miya mai yau
i.

Ina ga dai Tuwon Semo da miyar ku
ewa yake nufi.

Zan kira Hassana na tambayeta.

Daf Magariba Jalal ya dawo.

Ai kan ma ya sha
i iskar gidan har Junior ya fa
a jikinsa yana bashi labarin wai yau mun je Plaza a Keke.

Jalal ya
ago ya kalleni na yi murmushi.

Lokacin da muka ke
e sai ya ke ce mini zai fara koya mini mota baya son shiga Keken nan na ce masa an gama Captain...

Ban san abinda Jalal yake shirya mana ba sai da Janan ta shigo gari.

"Wallahi ni fa Dinner za a yi ba Reception ba.

Gara ma ki fa
awa Hajiya ta fasa shirin da ta ke yi.

Dan yaya yana son ha
a muku Reception ba shi zai hana a yi Dinner ba" ta tsareni da masifa lokacin dana shigo
akinta dan yi mata ta'aziyyar rasuwan da aka yiwa Saurayinta.
inner?

Reception?

Ban gane ba?.

"Janan ki yi mini dalla-dalla ban gane ba"
"Ba mijinki bane ya ce zai ha
a muku Reception Hajiya kuma tace a cancel
in Dinner da aka shirya.

Fisabilillahi an yi min adalci.
Chapter 90 · 0% Book details