← Book details Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 53 OF 95

Sashe 53

Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Dan kafin a yi bikin sai dana bata shawara ta ce min ta san me take yi.

"Zeey, Wallahi ko.

Tam!" Sai ta girgiza kai.

"Bestie ki yi ha
uri.

Ki bi komai a hankali.

Kinga cikine a jikinki, kada ki tada hankalinki a samu matsala"
"Hmm!

Ke dai bari kawai.

Wallahi auren ma ni ya fara fita min a kai"
Jin ta furta haka sai na ji ba zan iya fa
a mata maganar nawa auren ba.

Kafin satin ya
are zan je har gidanta na sameta sai na mata maganar.

Ta wani gefen kuma sai na ke tambayar kaina, kada fa na zo na auri Jalal nima ya zo ya datse min burina ya ce baya son aikin girki ya
wace Restaurant a hannuna.

Ya take deal
inmu ya mayar dani matar kulle.

Ya Allah!...
*Pay 500*
5921536136
RAMLAT MANGA ABDULRAHMAN,
Moniepoint MFB
Evidence to: 08137311900
CZ 36
*JAYKAY*
Jalal yana zaune a
akinsa yana duba wasu takardu sai ya ji ana buga masa
ofa.

"Dad, it's me" ya jiyo muryan Junior
"Come in" Jalal ya fa
a dan
akin nasa a bu
e yake.

Junior ya bu
ofar
akin ya shigo.

Sanye yake da Blue Pyjamas mai zanen space ships.

"Ba ka yi bacci ba?" Jalal ya tambaya hankalinsa na kan takardar da yake dubawa
"Dad, a nan zan yi bacci yau"
Sai a lokacin Jalal ya
ago idanunsa ya cire reading glass
insa sannan ya ce wa yaron "come here"
Junior ya zo ya zauna a cinyarsa.

"Are you okay?" Ya tambayeshi yana ta
a goshinsa.

Junior ya ce "I'm fine, Dad"
"You sure?, babu zazza
"Babu"
"Good"
Gyara masa zama ya yi a cinyar nasa sannan ya cigaba da duba takardun da ke gabansa.

Wani sabon gini ne da suke son fara aikinsa cikin satin nan shine Engineer
in ya tura masa final plan
in da aka sake adjusting bayan Architect ya zana wajen.

"Dad, wai za ka yi aure?" Junior ya fa
a yana kallon Dad
insa.

Jalal ya juyo da
an sauri.

"Who told you that?"
"Na ji Aunt Janan da Hajiya suna magana yau da safe "
Ajiye takardar hannunsa ya yi ya rungumeshi da kyau.

Ashe gaba
aya ya manta bai zaunar da
an nasa ya masa maganar auren da zai yi ba.

Lokacin da ya sake shi, sai ya kissing goshinsa ya fara masa bayani da sigar da zai fahimci abinda yake faruwa.

Ya masa bayani akan halarcin auren mace sama da
aya a Musulunci da kuma yadda hakan ya banbanta da al'adun wasu addinan.

Ya nuna masa idan aka yi auren Mom
insa ta sani za ta zo ta
auke shi daga Nigeria dan haka kar ya fa
a mata.

Wannan ya zama little secret
insu.

Ya tambayi yaron ko ya fi son zama da Mom
insa a London?.

Junior ya ce a'a, shi ya fi son zaman Nigeria.

A nan Nigeria yana da friends sosai kuma Hajiya ta fi kula da shi akan Mom
insa da bata zama a gida.

Ashe shima yaron ba jin da
in rashin samun kulawar Mom
insa yake ba.

Lokacin da Jalal ya gamsu cewa Junior ya fahimce shi sai ya ce ya je ya kwanta a gado.

Junior ya mi
e ya je ya hau gadon Jalal ya kwanta.

"Recite your Azkar kafin ka kwanta ka ji?"
"Yes, Dad"
Yana jin yaron ya fara karanto Azkar
in da
arfi.

Hakan sai ya faranta masa rai.

Gaskiya Hajiya tana
ari sosai akan tarbiyan
an nasa.

Bai gama aikin da ya ke ba har kusan
arfe
aya na dare kafin ya tattara komai ya mi
e ya shiga ban
aki.

Da ya fito sai ya kwanta gefen Junior ya kashe wutan
akin.

Yaron tuni har ya yi bacci.

Tunanin matar da zai aura
inne ya fa
o masa.

Nan da kwanaki ka
an za ta zama matarsa, amma har yanzu fushi take da shi saboda ya turawa Alhaji Nafi'u ku
Jiya ya so ya je ya ganta ta ce masa wai za ta je Kaduna gidan Mamanta.

Bayan ta isa daga baya sai ya kira ya ce ta bawa Ummanta su gaisa.

Jiya ta ce masa za ta dawo amma bata dawo a jiyan ba sai
arfe takwas na dare ta tura masa sa
o wai ta dawo.

Gobe kam dole ya je ya ganta.

Sannan ya tambayeta ko akwai abinda ta ke bu
ata.

Da safe da ya shirya ya fito zai wuce office sai Hajiya ke ce masa ya kira
anwarta Hajiya Amina dake Lagos su yi magana, wai akwai cikon ku
in da zai bayar na lefe.

Ya ce mata zai kira.

Bai yi mamaki ba da Hajiya ta
aukan kwangilar ha
a kayan Lefe da sauran abubuwan da ya shafi auren nasa.

Ya san yin hakan zai tuno mata da shirye-shiryen bikin Jamal ne.

Yadda ta yi ta up and down akan shirye-shiryen bikin abu kuma ya zo da
arar kwana bikin bai yiwu ba.

Da ya ce mata ba za a yi biki ba simple wedding ne daga
aurin aure shikenan bata ce komai ba sai addu'ar alkhairi da ta yi masa dan kamar ma ta fi son hakan.

A ranan yana ji Janan tana fa
in ita fa gara Hajiya ta shirya dan Wallahi sai an yi hidima sosai a bikinta.

Hajiya ta ce mata Allah ya nuna mana lokacin tukunna.

Yana cikin mota ya kira Hajiya Aminan.

Tana fara masa bayanin
abli da ba'adi na abubuwan da suka rage ya tambayeta nawa zai tura ta fa
a masa.

Ya ce idan ya isa office zai tura mata ku
a lefe, kai sadaki, everything was new to him.

Shekaru goma baya bai yi duka wannan ba.

Lokacin da aka kai sadaki bayan an dawo sai da Jalal ya tsare Ibrahim saboda da shi aka je ya ce ya bashi labarin yadda abun ya kasance.

Ibrahim yai ta masa tsiya kafin daga baya ya fa
a masa irin tarbar da aka musu a gidansu Ziyada.
*ZEEY*
Dama haka Mata ke jigila idan za su yi aure?.

Like na san ni da Faty mun yi ta jigilar shiga kasuwa kafin bikinta amma ni nawa jigilar ta ziyarar 'yan'uwa ne.

Jiya da dare na dawo daga Kaduna wajen Ummana.

Daga dawowata kuma yau da safe na sake wucewa gidansu Ummana a nan Zaria.

Wai suma sai na je na fa
a musu an saka rana.

Haka na dinga yawon raba goro da drinks ina zuwa gidan 'yan'uwan Ummana da ke Zaria ina fa
a musu an sa bikina.

Kakannina na wajen uwa duka sun rasu.

Baban Mamana nema na
an san shi lokacin da nake yarinya muna zuwa gidan.

Ina ga ya rasu ina Primary 5 ko 6 haka.

Ban san Kakata mace ba.

Ta rasu tun kafin Ummana ta auri Babana.

Duk inda na je sai su fara
orafin wai an saka auren da wuri.

Wai yanzu da suka zuba ku
i a gona da wani ku
in za a min kayan
aki?.

Ni dai na dinga maimaita musu abu
aya, kada su damu daga baya za a yi taron biki dan haka sai su shirya su min duk abinda suke so.

Duk yadda na so in je gidan Umma Hadiza a ranan ban samu zuwa ba dan kafin na baro gidansu wani Kawuna ma Magariba ta kusa ga shi Jalal ya kirani wai yana hanya.

Haka na tarkata na koma gida.

Kaman ha
in baki ina komawa gida sai na tarar Umman Fada ta zo wai sun yi waya da Anty Binta ta ce ta zo ta sameni.

Ga Anty Hafsah da Maman Asma'u Amaryar Baffa Zakari sun shigo wai ni suke jira dama.

Haka suka sakani a gaba akan batun Waliman Aure.

Wai duk da an ce babu biki dole fa za a yi Walima.

"Yanzu dai ki kira Ango ki kar
i ku
in Walima a wajensa.

Duk wa
anda aka aurar a gidan nan ai sai da aka musu Walima ko?" Umman Fada ta fa
a tana kallon Kaka.

"Ga maganar Lefe ma mun ji shiru.

Ko dan ya kawo Daloli shikenan sai a yafe masa lefe" Maman Asma'u ce ke magana.

"To ke Ziyada kun yi maganar an yafe masa lefe ne?" Maman Suwaiba da ban san yaushe ta shigo
akin ba ta tambaya.

Yau na shiga uku.

Ni wai mi suke nufi da nine da suka sakani a gaba kowa na fa
in son ransa.

Su za su yi auren ne da suke ta damuwa akan an kawo lefe ko ba a kawo lefe ba.

Na yi shiru ban musu magana ba.

Anty Hafsah ce ta ari bakina ta ce "Jama'a, ku
in Walima dai za a kar
a a wajen Ango.

Maganar Lefe kuma ina so yake ta je ta gani a gidansa"
"Shikenan kuma sai ba za a kawo Lefe gida 'yan'uwa su gani a sa Albarka ba"
"Hafsah ku a Gombe ba har akwatin iyayen Amarya kuke ba?" Maman Suwaiba ta fa
a bayan Maman Asma'u ta yi magana.

"Ai na ga yanzu wasu basa kawo Lefe saboda sata da kuma gudun bakin mutane.

Varin Lefen ake a gidan Amarya idan ta je sai ta ga kayanta a can"
ewa na yi na zari Hijabi na fita dan idan na cigaba da sauraron maganganunsu raina ne zai yi ta
aci.

Ina jin Umman Fada tana
wala min kira na yi ficewata.

Allah ya taimakeni ko zaure ban kai ba sai ga kiran Jalal.

Ina
auka ya ce mini ya iso.

Duk da dai na so a ce na yi wanka na shirya kafin in fita amma mutanen da suka zo suka ritseni a
aki sun hana hakan.

Ina shiga motar Jalal ya ce "Masha Allah".

"Me ya faru?"
"Ke ce kuwa?

Barin ga fiskarki da kyau ko wata ce ba ke ba"
Na juyar da fiskata gefe dan
arin haska fiskata yake da wayarsa.

"I'm actually happy kin fara respecting lokaci"
"Dama ina respecting lokaci kai ne dai baka da ha
uri"
"Oh really!"
"Yes"
"To ya aka yi Amaryar Jalal.

Ya kika baro su Mama a Kaduna?"
Na ri
e goshina dake sarawa na ce masa suna nan lafiya ta ce na gaishe shi.
Chapter 53 · 0% Book details