Sashe 76
Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lakutar hancina ya yi sannan ya mi
e ya ce zai kira Direba ya kaini Plaza dan na ga preparations
in da su Jide suke yi.
Ina zuwa JK Plaza na ga an yiwa wajen decorations sosai, sun ha
a wajen game da kuma booth
in promo da za a saka DJ ya zo ya entertaining mutane.
Gidan Girki ma ya yi kyau.
Gaskiya Jide da Agnes sun yi
ari.
Ina zuwa suka fara tsokalata wai Amarya, Amarya.
Bayan na shiga kitchen
in na ga kayayyakin da ke
asa sai Jide ya kira Staff meeting muka ha
u ya briefing
inmu yadda Opening Day na gobe zai kasance.
Ashe ma sun yi nisa a komai.
Na san ko ban zo wajen ba za su iya handling komai.
arfe biyu ta wuce Jide da Tee da kuma waiters da aka
auka suka wuce Masallacin Jummu'ah.
Ban bar Restaurant ba sai
arfe hu
u da Jalal ya turo min Direbansa ya zo ya mayar dani gida.
Ina shiga falo na ga Junior a gidan yana Assignment ya baza books
insa a
asa.
"Junior, yaushe ka zo?" Na fa
a ina
arisawa wajensa.
Na
auki
aya daga cikin books
insa ina dubawa, sunan dake jiki na karanta a fili Muhammad Jalal Maiya
aga kai ina kallon yaron, kamannin Jalal gareshi amma ya
auko farin Mamansa da irin gashinta.
"Ka ci abinci?" Na tambaye shi.
"Yes" Ya gya
a min kai.
Wajen Mamansa ya zo ai dole ta bashi abinci ya ci.
Ina haurawa sama na ga pack
in Pizza an ci an bari a falon wajen yayi kaca-kaca.
Wato Pizza ta siya musu.
Na girgiza kai na wuce
akina.
Ina
arin saka key sai na ga
ofar a bu
e take.
Na rufe
akin kafin na fita fa.
To wa ya bu
e min
aki?.
Na dai tura
ofar na shiga.
Sai dana sake rufe idona na bu
e dan na tabbatar da cewa
akin dana bari tsaf-tsaf na shiga.
Tsayawa na yi ina kallon
akin na ma rasa me zan yi.
Ni dana dawo gida dan na yi sallah na shiga kitchen na yiwa Jalal Tuwon Semo tunda ina da miyar egusi a freezer sai ga shi an ji
a mini aiki an mayar mini
aki kamar bola.
"Allah ya kyauta" na fa
a tareda cire gyalena.
Ina son fara sallah amma yadda
akin yake ya sa ba zan iya sallah a ciki ba sai na gyara, wa ya san me ta zuba min a ciki.
Haka na sauka
asa na je na
auko vacuum cleaner na zo na fara share
akin.
Allah ya isa turaruka na data fasa mini.
Kayayyakina da suke
asa kuma duk na tarasu waje guda na kai laundry room a
asa dan ban yarda da tsaftarsu ba, wa ya san me ta yi a kansu.
Dana gama gyara
akin sai na koma
asa na fara wanke kayan a washing machine.
Ba dan washing machine ba ina ga sai na kai tsakar dare ban gama ba.
Ina wanki na ji muryar Mahaukaciyar da ta
ata min
aki tana yiwa Junior magana, daga baya kuma na ji kamar fita ma suka yi daga gidan.
Sai
arfe takwas na dare na gama tu
a tuwo, na
umama miyar Egushi na saka a food warmer na kai dinning table na ajiye.
Sai a sannan na samu damar yin wanka, dana fito sai na fara ha
a Salloli.
Allah dai ya yafe ni.
*JAYKAY*
Lokacin da Jalal ya shigo gidan kai tsaye
akin Ziyada ya wuce.
Ya tura
ofar a hankali ya shigo.
Sallah ta ke yi.
an tsaya yana kallonta, she looks so peaceful.
Alhamdulillahi tunda ta fahimce shi.
Idan aka
are hidimar bu
e Plaza gobe Asabat to ranan Monday zai je office akwai meeting da za su yi daga nan zai booking flight Talata ko Laraba sai ya wuce London.
Sun yi magana briefly da Lawyansa ta waya, amma dole ne ya je London saboda su tattauna maganar Custody na yaronsa kafin ma ya shigar da maganar saki.
He's going to make everything right.
Ba ya son wannan
oye-
oyen.
Ga shi yana matu
ar kewar Ziyada zuwan Cassandra ya
ata masa komai.
Yana shiga
akinsa ban
aki ya wuce ya sakewa kansa ruwan
umi.
Akwai gajiya sosai a tattare da shi, ga shi tunda ya dawo daga Lagos har yanzu bai samu nitsuwa mai kyau ba.
Fishin Ziyada ya fi komai birkita masa lissafi.
ofar ban
akin aka yi.
Kallonta ya yi babu komai a jikinta.
Ya san me take son yi wannan ya sa shi kashe shower
in dan ya bar mata ban
akin, abunda take shirin yi baya gabansa.
Bu
e glass door na shower space
in ta yi tana masa wani kallo.
Shima babu komai a jikinsa.
Matsawa ya yi zai fita ta ri
e shi.
Ya ture hannunta zai bar mata wajen amma ta hana shi hakan ta hanyar rungumarsa da ta yi tana kai hannunta
asansa.
Wani nishi ta sake tana fa
in "I miss you"
"I'm tired, Cassandra" ya fa
a yana turata amma ta
i barin jikinsa.
Ganin idan ya barta salonta zai iya sawa ya biye mata sai ya turata da
arfi ya fita daga wajen.
Towel ya ciro ya
aura a
ugunsa ya fito ruwan jikinsa na bin floor
in wajen.
Cassandra ta biyo bayansa dan ba zata bari ya zille mata ba saboda ta ga alama ya fara hawa layi.
"Don't you miss me"
"I'm busy, Maria" ya fa
a yana matsawa daga inda take.
Binsa ta dinga yi har sai da ya iso tsakiyar
akin.
arfi ya daka mata tsawa akan ta bar shi Sallah zai yi.
"What's happening, Jalol?.
Are you cheating on me?"
"No, Cassy" ya brushing
inta ya wuce wajen dresser ya fara
arin shafa mai ta ri
e man ta ce "allow me" .
Baya son doguwar magana sai ya sake mata.
Gabansa ta dawo ta fara shafa masa mai a
irjinsa, bai ankara ba ta ha
e bakinsu a dai-dai sadda ta lura da ya sake mata jikinsa.
Bai san ya aka yi ya biye mata da kiss
in ba.
Few seconds ya raba bakinsu amma Cassandra ta ta
a masa inda yake masa
ayi nan da nan ya
auke wuta.
Bai resisting kiss
inta ba har sai da
aran bu
ofar da aka yi ya sa dukkansu biyu suka juya suna kallon
ofar.
Tsoro da firgici ya gani a fiskarta.
Ture Cassandra daga jikinsa ya yi wanda ya yi dai dai da fitarta daga
akin da gudu...
CZ 51
*ZEEY*
"Innalillahi wa Inna Ilaihi Raji'un"
Aka ce idan masifa ta tunkaroka ka ri
a maimaita Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un.
Wannan addu'ar nake ta maimaitawa tunda na shigo
akina saboda zafin da
irjina yake yana dokawa da
arfi kamar zai tarwatse.
Jalal ma
aryaci ne.
Na shiga uku!
Jalal mugun ma
aryaci ne.
Ashe yaudarata yake.
Ashe yadarar kaina nake.
Jalal ba ya sona.
auka a cikin sati biyun daya ce na bashi zai rabu da Cassandra ne rabuwa na har abada.
Ashe yaudarata yake, yana son matarsa.
Yana son Baturiyarsa.
Dake na ji shigowarsa lokacin da nake Sallah shine na ce na je na duba shi.
A tunanina Cassandra bata dawo ba.
A tunanin zan kawo masa Tuwon da ya ce na masa.
A tunanina zai
arfafa mini gwiwa akan Gidan Girki da za a bu
e gobe.
Ashe ni ka
ai nake tunanin wannan.
Ashe shi ba ta tawa yake ba.
Ashe tunda Cassandra ta zo yake manne da ita.
Kuka nake jikina na rawa.
Ban ta
a jin tsanar kaina irin na yau ba.
Na mi
awa Jalal zuciyata duk da bai bu
aci na bashi ita ba.
Shi yasa na rasa kima da daraja a idanunsa.
Shi yasa zai cewa shalelen matarsa ni Chef ce.
Shi ya sa ya ce na bashi sati biyu saboda ya farantawa matarsa rai daga nan kuma sai ya juyo kaina ya bani ragowar abinda zai bani.
Tabbas bani da daraja ko wani kima a wajen Jalal.
Kallon kwa
ayyiyar mace yake min.
Kallon matar da bata da 'yanci yake mini.
Kallon matar da ta aureshi saboda Restaurant yake min.
Shi yasa yake mugun rena mini hankali.
Ina jin bugun
ofar da ake na ji na tsani mutumin da ke bakin
ofar.
Na tsane shi.
"Sunshine, please ki bu
ofa"
"Please..."
Hawaye ya cigaba da zubo mini ina kuka ina danne
irjina dake min zafi.
Na yi dana sanin wannan auren.
Na yi dana sanin amincewa da kalaman Jalal.
Sannan na yi dana sanin sakaci da na yi har na fa
a soyayyar Jalal.
Ya san ina sonsa.
Ya san irin auren da muka yi ba zan ta
a cewa zan rabu da shi ba saboda 'yan gidanmu.
Ya aureni ne saboda ya samu matar da zai ri
a latsawa duk sadda ASALIN Matarsa ta koma London.
Baya son
acin ran MATARSA Cassandra, amma ni zai cusa min ba
in ciki ya bini da
aryar SORRY.
"Jalal bai damu da ke ba Ziyada".
"Jalal bai damu da ke ba Ziyada".
Abin da nake ta maimaitawa kenan da
arfi.
Kuka na ke yi kaman idanuna za su makance.
Bu
ofar
akin aka yi.
Ya shigo da sauri ya
agani daga kwancen da nake a
asa ina kuka.
"Please, ba abinda kike tunani bane.
Please, it was...
Ki dena kuka.
Na yi al
awari a daren nan zan fa
awa Cassandra ala
ar dake tsakaninmu.
Zan fa
a mata gaskiya, I am sorry.
Dan Allah ki dena kuka"
Dariya ne ya taho mini, ina dariyar hawaye na saukowa.
Ku ji renin hankali.
Wai zai fa
a mata gaskiya.
Gaskiyan me kuma ya rage da zai fa
a mata.
"Ba sai ka..." ya rungumeni jikinsa ya
ameni kamar zan gudu yana fa
in "Please...I'm sorry" duk ya rikice.
Yana bani ha
uri ina jin wutar tsanarsa na ruruwa a zuciyata.
Ya san yana son matarsa me ya sa ya aureni.
Me ya sa zai yaudareni da cewa yana son rabuwa da ita?.
Duk yadda na so
wacewa sai ya
i sakeni.
Na ha
ura na cigaba da kuka a jikinsa.
Kusan minti biyar muna haka a hankali sai na dena kukan.