← Book details Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 70 OF 95

Sashe 70

Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sautin murmushinsa ya fara evoking wani sabon feelings a jikina.

I wish yana kusa da ni.

"Na san ba za ki je inda bai kamata ki je ba.

And I know duk inda kika je, za ki mutunta ni ki mutunta kanki.

Wannan ka
ai ya wadatar"
"U'um fa!

Kada na ce maka zan je gidanmu na yi sati
aya ka ce baka yarda ba"
"Idan tare za mu je ai ba matsala" dariya na fara shima ya yi dariyar.

Kai!

Ina son Jalal.

I am so inlove with him.

Mun
an yi hira ka
an kafin muka yi sallama dan ya ce zai yi wanka.

Har da cewa da ina nan sai in masa.

Ai tuni na ce masa sai anjima bacci nake ji.Ah to...

Washegari da safe na kira Class Rep
inmu na ce dan Allah ya turo min questions
in Assignment
in da aka bayar ya ce min akwai a group na ce ban gani ba.

Yace zai turo min.

Idan na ga zan iya Assignment
in da kaina sai na yi.

Idan na ga kuma zai bani wahala to sai na kira wani Faisal
an ajinmu da yake da Cafe in tura masa ku
i ya min kawai.

Wajan
arfe sha
aya na safe sai na kulle gida
na wuce gidan Hajiya.

Ai tunda ma
ota muke ta dinga ganina kenan duk sadda Jalal ya yi tafiya.

Ai kuwa ta ji da
in ganina.

Ta tisani a gaba wai in mata
anwake sha'awar
anwake ta ke.

Na shiga kitchen na ha
a mata na kawo.

Tare ma muka ci a dinning.

Da Junior ya dawo daga Islamiyyar safe saboda weekend ne sai na yi
arin jan yaron a jiki amma sai na ga kamar yaron baya sona.

Sama-sama yake amsa dik maganar da nake masa.

Hajiya ta ce kar in damu a hankali zai sake dani.

Wai lokacin da aka dawo da shi Nigeria haka yake baya son magana da kowa, baya son shiga mutane.

Daga Babansa da Hajiya sai Janan, su ka
ai yake yiwa magana.

A hankali kuma ya fara sakewa har ya yi abokai a Family house da kuma school.

Banga Hajiya Janan a gidan ba wai ta tafi Abuja.

Na ce a dawo lafiya.

Haka na wuni a gidan Hajiya har bayan la'asar.

Da muka idar da sallar la'asar a
akinta sai ta tambayeni maganar Restaurant.

Na ce mata dama da an bu
e Plaza za a bu
e wajen na fara aiki.

"Za ki iya ha
a aiki da karatunki da kuma kula da gida?"
Na sunkuyar da kaina
asa na ce mata zan iya.

"It's not easy Ziyadah.

Ba zan
oye miki ba, ha
a duka ukun zai baki wahala.

Lokacin da muke London da marigayi duk da ina da mai aiki, duk da ina da manyan yara ri
on gidana ya bani wahala sosai.

Allah dai ya zubawa marigayi ha
uri ne da tuni ya hanani fita aiki"
Ta fara bani shawarar shi business ko wani iri ne dole ka gina shi yadda ko ba ka wajen zai cigaba da tafiya.

Ta ce idan Gidan Girki ya zama stable ya fara tafiya sosai na tabbatar na training kitchen staffs
ina ta yadda ba sai na je Restaurant
in ba za su iya girka komai exactly kamar yadda nake.

Na ce mata Insha Allah zan yi hakan.

"To Allah ya taimaka ya kuma bada nasara" na amsa da Amin.
arfe biyar na mata sallama na wuce gidana.

Da na je sai na kira Kaka muka gaisa.

Ina missing
inta sosai.

Idan na cika wata
aya da aure zan tambayi Jalal ya bar ni na je gida gaisuwa.

Na je na ga 'yar Tsohuwata.

Na san ba
aramin ka
aici bane zai dameta.

Akwai mutane a gidan.

Akwai yara dayawa a gidan, amma ni Ziyada ni ce komai nata.

Because we've got each other shi yasa kullum daga Islamiyya sai
angarenta.

Sai da dalili ta ke shiga
angaren sauran matan gidan.

I miss Kaka, Allah.

Ni ga shi missing
in har ya min yawa.

Ga kewar Jalal, ga kewar Kaka...

Ranan Sunday ma sai dana shiga wajen Hajiya.

Ina wajen ma Agnes ta kirani wai ita da Jide za su zo mini Barka.

Na ce musu sai sun zo.

A gidan Hajiyar suka sameni dan babu amfanin kaisu gidana tunda duk
aya ne.

Free nake a gidan Hajiya babu takuri.

Mun
an jima da su muna ta hiran Grand Opening da za a yi na Plaza da kuma Restaurant
ina Gidan Girki.

Sai a lokacin nake ji wai ashe saboda tallen da suka fara
aurawa na content
in da muka
auka kwanaki Pages
in Gidan Girki a social media ya tafi viral.

Nima account
ina na Chef Zeey kullum
aruwa yake.

Mutane suna shigowa page
ina ne saboda gulma.

Ni kuma har yanzu na
aura komai akan Aurena ko Gidan Girki.

Aurena dai ban shirya nunawa duniya ba.

Amma Gidan Girki kam zan fara tallata shi da zaran an bu
e shi.

Bayan su Agnes sun tafi sai nima na yiwa Hajiya sallama na ce zan wuce gida.

Monday da safe na shiga school.

Muka yi Lectures biyu.

Around
arfe shabiyu muka ha
a kai da sauran wa
anda muke
ashin Supervisor
aya muka tafi office
insa.

Tun dana shigo class
in da Faty ta ganni sai ta fara wani nan nan da ni.

Har da cewa Leshin dana saka ya mata kyau.

Ga shi ita ciki ya mayar da ita
azama kamar ma idan zata zo aji Hijab kawai take zurawa ta taho.

'Yan ajinmu da ba su zo bikina ba sai wani cewa suke aure ya kar
eni na yi kyau.

Munafukai, na tura musu IV
in Walima a group amma bai fi su uku na gani a wajen Waliman ba.

A maza ne ma mutane kusan biyar suka ce min sun halarci
aurin auren.

Wani Kawuwa har da nuna min hotonsa tareda Mijina Jalal.

Wai yana kamun
afa dani yana so ya yi Service
insa a JK Group.

Matan ajin namu da suke ta wani Awwn!
in banza.

Dramar da aka yi a social media akan aurena ya sa suke neman gulma a bakina.

Ai na yi hankali da mutane.

Ko Faty da muke Bestie-Bestie a da ba zan bata labarin aurena ba balle kuma su da dama ha
uwar aji ne, rabuwar gate.

Ban bar school ba sai 3PM da Direban Jalal ya zo
aukata.

Supervisor
inmu wai suna meeting sai
arfe biyu ya samu ganinmu.

Da ke ni ce latest Amarya ni ya fara gani.

Alfarmar Aure sai bai min fa
a ba dan Chapter one
in dana kai masa bai yi kyau ba.

A hankali ya min bayanin yadda zan gyara.

Na masa godiya na fita.

Kai Aure Rahama ne.

CZ 47
*JAYKAY*
Ranan Laraba Jalal su ka yi meeting na
arshe a Lagos.

Ba su fito da wuri ba sai wajen
arfe biyar na yamma.

Yana confirming akwai Jirgin Lagos to Abuja
arfe bakwai na yamma ya wuce masaukinsa ya
au jakarsa ya kira Uber ya kai shi Airport.

Ba dan za su shiga Abuja da dare ba, da a daren zai wuce Zaria ya je ya ga Sunshine
insa.

Ya san idan ya yi hakan Hajiya za ta yi masa fa
a.

Tun accident
in Jamal, duk lokacin da zai yi tafiya za ka ga hankalinta ya tashi, bata ta
a samun nitsuwa har sai ya isa inda zai je.

Watarana da ya shigo Zaria kusan
arfe
ayan dare haka ta dinga masifa wai me yasa zai yi tafiyar dare ita bata so.

A gidan Uncle Idris ya sauka.

Da ya isa kuwa sai ya tarar da Janan a gidan satinta guda ma a wajen.

Lokacin da ta biyo shi
akin da ya sauka sai yake mata masifar wasa da aikinta da take yi.

Ko a jikinta, wai ta zo sun yi Celebrating Birthdayn Saudah ne, sai kuma ta tsaya hutawa.

Sallar Magariba da Isha ya ke son yi Janan ta tsare shi da maganar Cassandra.

Wannan ya sa shi fasa shiga ban
aki yin alwala.

"Yaya, I have a feeling Cassandra ta san ka yi aure.

Ka san na fa
a maka ta kira ni wai she suspects you're cheating on her"
"Me kika ce mata?"
"Ce mata na yi
arya ne.

You're not cheating on her, ba wata mace a rayuwarka.

But gaskiya kamar bata yarda dani ba.

I don't know ko wani ya fa
a mata ka yi aure ne or something"
"Kar ki damu, Cassandra dana sani idan ta ji labarin na yi aure ba za ta zauna a London ba.

She'll book the fastest flight to Nigeria"
Janan ta ce "Okay.

Tunda ka ce haka shikenan.

Dama shi yasa na ce idan ka dawo zan maka maganar"
Juyawa ya yi ya ce "barin yi sallah"
"Yawwa!.

Yaya gobe kai zaka kaimu Zaria ko?"
"Ni kuma.

Tare muka zo ne?"
"I mean ka ga tunda da motata na zo sai ka sa Direba ya kai mun ita Zaria, kai kuma sai ka tu
a mu a naka"
"Get out.

Ni Direbanki ne" ya wuce ban
aki ya bar Janan tana dariya.
*ZEEY*
Idan na ce muku daren ranan Laraba ban yi bacci ba na san za ku ce saboda me?.

Well, it's obvious ai.

Ina
okin dawowar Jalal, My JAY, Mijina.

Tunda muka yi waya jiya da dare ya ce min yana gidan Uncle
insu a Abuja sai na ji na
agu ya dawo.

Da na zo kwanciya haka na rin
a juyi ni ka
ai a gado.

Da na rufe ido ka
an sai tunani kala-kala su cika min kai.

Kwakwalwata ya
i yin shut down, sai aikin ayyano min abubuwa masu da
i yake.

Yau da sassafe da na kira shi dan na ji yaushe za su taso hanya sai yake ce mini wai yana jiran Janan ne wai tare za su taho tana
ata masa lokaci.

Na ce Allah Sarki!

Na masa addu'ar Allah ya kawo su lafiya.

Jiya Laraba wuni na yi ina prepping abinci.

Na yi miyar egusi, miyar sauce, da base
in miyar ganye saboda duk sadda zan yi miyar ganyen kawai zan zuba a cikin sauce base
in.
Chapter 70 · 0% Book details