← Book details Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 95

Sashe 28

Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A hankali ya ke takawa kar a jiyo shi duk da yanzu ya ji shiru Hajiya ta gama yiwa Janan fa
Yana zuwa
akin wanki ya jibge kayan a
asa ya fito ya koma
aki har lokacin Cassandra bata fito daga ban
aki ba.

Haushi ya cika shi kawai ya
au wayarsa ya fita daga
akin ya tafi
akin Junior.

Idan ma bacci ta yi a ban
akin ita ta sani, wannan bai dameshi ba.

Junior ya jima da bacci.

Haka ya squeezing jikinsa a gadon yaron ya kwanta yana tantamar ya kwana a wajen ne ko kuma ya tafi guest room a
asa ya je ya kwanta.

Akwai
akin Jamal a sama.

Amma tunda aka kwashe kayan ciki Hajiya ta sa aka rufe babu wanda ya sake shiga cikin
akin.

Haka dai Jalal ya ha
ura da sake fita ya kwanta kusa da
ansa.

Da Asuba da ya tashi sai ga shi ya tashi da ciwon jiki.

Ya dropping
asa, ya fara push-up saboda ya
an warware muscles
insa.

Lokacin da ya shiga
akinsa sai ya samu Cassandra a yashe akan gado daga ita sai towel.

Ya girgiza kai ya wuce ban
aki dan ya yi alwala.

Bayan ya dawo daga sallar Asuba da ya shiga gaida Hajiya abinda ta fara tambayarsa shine yaushe Cassy za ta tafi.

Ya ce mata gobe Monday.

Ta
an yi shiru sai kuma ta ce "Ina so ka yiwa
anwarka magana.

Jiya ita da Amir
arfe sha
ayan dare suka shigo gidan nan.

Daga yanzu na saka doka, duk inda za ta je
arfe takwas na dare ya mata a gida.

Wani batun fita shan ice cream da dare na cancel
insa daga yau.

Nan ba London bane.

Yanzu mutane za su fara nuna mini yatsa suna fa
in ai ga 'yar Hajiya Layla nan tana yawon dare.

Ka ja mata kunne." Ta
an yi shiru, sai kuma ta sake cewa "Maganar matarka ta je club bai shafeni ba.

Amma ni ban yiwa Janan tarbiyyan da za ta je neman 'yan giya a Club ba.

Wannan ya zamo na farko kuma na
arshe a gidan nan".

Yet again, ta sake nuna masa illar auren Cassy.
uri ya bata ya ce mata zai yiwa Janan magana.
arfe tara da rabi na safe yana shirin fita Cassandra ta tsare shi ta fara bashi ha
urin abinda ta yi jiya.

Wai ta masa al
awarin ba za ta sake shan giya ba har ta bar Nigeria.

"Suit yourself, Cassandra" ya fa
a yana bangajeta ya fice daga
akin.

Akwai abu mai mahimmanci dake gabansa, dan haka ba zai bari ta
ata masa rai ba.

Lokacin da ya shiga mota sai ya turawa Ziyada text yana mata tuni da
arfe goma ne fa ha
uwarsu.

Jalal yana tu
i, amma jin kansa yake cikin wani nisha
Idan Allah ya taimakeshi, a yau
innan zai samowa kansa irin matar da Hajiya ke so.
*Pay 500*
5921536136
RAMLAT MANGA ABDULRAHMAN,
Moniepoint MFB
Evidence to: 08137311900
CZ 19
*Paid Book.

Tsakani da Allah, ka biya kafin ka karanta*
*ZEEY*
Uban wa ya ke min kiran sassafen nan ina cikin mafarki me da
i?.

Uban waye wannan da zai kirani safiyar Sunday ina cikin bacci mai da
"Ziyadatu ba wayarki ke
ara ba?" muryan Kaka yasa na bu
e idanuna na fara laluben wajen pillow zan jawo wayar ashe wayar tana
asa.

Maybe cikin bacci na bugota ta fa
i dan na san dai gefen Pillow nake ajiyeta.

Na sa hannu na
aukota lokacin har ta gama ringing.

Ina ganin sunan wanda ya kira na ji sauran baccin dake idanuna ya washe.

Jalal ne ya kirani.

JALAL MAIYA
I.

Kuma ba sassafiya bane kamar yadda nake tunani.
arfe goma na safe har da minti goma.

Yaushe na yi bacci har haka?.

Na fara tariyo abinda ya faru daga Daren jiya zuwa yau.

Jiya da dare ni da yaya Aminu mun jima muna chatting akan hukuncin da su Baffa Adamu suka yanke.

Ba ni na fa
a masa ba.

Magulmatan gidanmu ne suka fa
a masa.

Nan an yi abu ranan Jummu'ah amma sai gashi Asabat shi da ya ke Yola har ya ji labari.

Na san ba zai wuce waccar Mardiyyan bane ta fa
a masa.

Hassada da kishi su za su yi ajalin yarinyar nan idan bata dena ba.

Babu wata matsaya da muka cimma after hours da muka kwashe muna chatting akan maganar.

Wai shi lallai dai mu dawo da maganarmu, shine Muhammad
in da zan gabatarwa su Baffa Lawalli.

Wai idan muka dawo za mu san yadda za mu yi da maganar rashin dacewar Genotype
inmu.

Ni dai jinsa kawai nake yi saboda na riga na ha
ura da shi, na kulle soyayyarsa a cikin box na jefata can tsakiyar tekun Maliya.

Key
in box
in kuma can tsaunin mount Everest na jefata.

Kun ga kuwa babu yiwuwar soyayyar za ta dawo.

Akwai burbu
in soyayyar babu
arya, amma tasirinsa ba kamar na da bane.

Musamman a 'yan kwanaki biyun nan da zuciyata ke daka tsalle a duk abinda ya shafi wani dogon mutum wanda sunansa ya fara da J.

Yanzu ma da nake
arin kiran numbarsa, my heart is still daka tsalle a
irjina.

"A Ghetto babu agogo ne?" Abinda ya fa
a kenan yana picking call
in.

Sai dana samu zuciyata ta
an daidaita, kafin na bashi amsa.

"Batirin agogon ne ya samu matsala, amma nan da minti 30 zan iso"
"20"
"Ka ce?"
"Ki iso, in 20 minutes"
Kafin na yi magana har ya kashe wayar.

Ka ji gadara.

"20.

Ki iso in 20 minutes" na kwaikwayi muryarsa.

"Ke da wa da safen nan?"
"Kaks, wai fa
an Hajiyan nan ne"
"Wacce ta baki kaya jiya?"
"Ita fa.

Ni ban san me yake so ba.

Wai cewa ya yi in sameshi a Plazarsu yau da safe akwai maganar da za mu yi" ina maganar ina brushing bakina.

Dan yau babu abin da nayi bayan sallar Asuba sai bacci, kiran Jalal ne ya tasheni.

Ina gama wayar kuwa na zari brush da toothpaste a jakata na ha
a na fara brush a
ofar
aki.

"Ko dai sonki yake?"
"Kaka Altine Mai Tuwo, sona kuma!"
"To wannan alkhairin da Hajiyarsa take miki, ga shi ya ce za ku yi magana ai zancen gizo ba zai wuce
i ba.

Ina ga sonki yake, Ziyadatu"
Na ma kasa magana.

Kawai na je na furzar da kumfan da ke bakina na wanke bakina da ruwa na dawo bakin
akin.

"Kaks, wa ya gaya miki sona yake.

Shi fa baya harka da 'yan
auye da Talawaka.

Matarsa fa Baturiya ce.

Baturiya, Kaka.

Farar fata, gashinta har gadon baya, ga dogon hanci.

Ga turanci kamar marigayiya Sarauniyar Ingila"
"To miye a ciki.

Shi ba mijin mata hu
u bane"
"Kaks magana kike.

Barin miki gwari-gwari ki gane.

Jalal Maiya
an Hajiya Layla, yana da mata Baturiya.

Kuma kin san Turawa auren zobe suke, ba a musu kishiya".

Kaka ta
an yi shiru, sai kuma ta ce "To, Allah ya sa mu ji alkhairi"
"Kar ma ki kawo maganar soyayya Kaka, ni na san maganar aiki a Restaurant
insa zai mini.

Kuma ni na riga na rantse ba zan masa aiki ba sai dai idan zai tsugunna ya bani ha
uri"
arshen maganata fa ba gaskiya bane.

Ban rantse ba.

Kawai dai na yita cika baki akan ko Jalal ya ro
eni ya ce in dawo in masa aiki a restaurant
insa ba zan yi ba.

A gurguje na je na yi wanka.

Abin mamaki saboda Jalal sai gashi ina wanka da ruwan sanyi.

Ni tun tasowata duk min zafi sai na yi wanka da ruwan zafi koda lum-lum ne haka.

Sai ga shi yau dan ina sauri zan je in yi magana da Jalal har ina wanka da ruwan Rijiya mai sanyi.

Duk laifin Kaka ne da bata saka min ruwan zafi ba.

Koda yake sanin cewa ba zan je makaranta ba yasa bata
aura ba, akan idan na tashi sai na
aura da kaina.

Na shiga
aki a gurguje na shafa mai a hannu da
afa.

Sai gani again ina
an murza powder a fiskata.

Ba dan Jalal na shafa ba.

Na shafa ne ko zan ha
u da wani saurayi mai suna Muhammad a hanya.

Shi da yake da farar Baturiya babu abinda zai sa ya kalleni har ya ji na burge shi.

Dan haka ba a shi na shafawa Powder ba.

Yes.

Da
an lips gloss da yake she
i.

Yes.

Da
an zana ba
i a
asan lips
ina.

Yes.

Da
an fesa extra body spray fiye da yadda na saba fesawa idan zan fita.

Yes.

Duka wannan ba dan Jalal bane.

Gara ku sani.

Minti 20
in da ya fa
a ma ban ko fito daga
aki ba, balle har na isa JK Plaza.

Da wanka, da saka kaya, da powder ka
an dana shafa kusan 40mins ya tafi.

Na fito da sauri ina yiwa Kaka sai anjima.

Sai buga sauri nake ina so na kai bakin titi na tari Keke, kai machine ma zan hau dan zai fi sauri.

Horn
in dana ji a bayana ya sa na juyo a fusace dan kamar mai motan bina ya ke.

Na hangame baki lokacin dana ga irin motar data kawoni gida jiyane.

Yana sauke glass
asa na hango shi zaune hannunsa akan steering yana kallon hanya ko inda nake bai duba ba.

Nufinsa na shiga motar.

Ai bai ce na shiga ba.

What if ba shi
in bane wani ne mai kama da shi.

No, shi
inne.

To yaushe ya zo
ofar gidanmu?.

Was it bayan ya jira 20mins bai ganni bane.

Ko kuma dai tun sanda ya kirani ina bacci yake
ofar gidanmu?.

Juyowar da ya yi sai na ji wani bugum!.

Ba dutse na taka ba, zuciyata ne ta daka tsalle.

Again, saboda idanun Jalal.

Da ido ya min nuni dana shiga motar.

Kafin na cewa hannuna kada ta bu
ofar ai bai min magana da baki ba, tuni ta bu
e.

Sai kawai na shiga, na zauna tunda da alama duka gabban jikina munafukai ne.

Daga ganin Jalal sun fara malfunctioning.

Jiya zuciyata ce ta yi munafurcinta, yau kuma hannuna.
Chapter 28 · 0% Book details