Sashe 1
Chef Zeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Root Entry
WordDocument
0Table
Data
Normal
Default Paragraph Font
Normal Table
No List
*CHEF ZEEY*
*Love In The Kitchen*
Topnotch season 4
AzizatHamza2025
ArewaBooks @Azizat Hamza
*ZEEY*
Sunana ZIYADA SADIQ HARUNA a.k.a CHEF ZEEY.
Ofcourse na je culinary school, dan haka, I am a certified Chef.
Certificate
ina ma yana cikin folder a
asan gadon Kaka.
A hankali nake duba littafin da ke gabana, a lissafin dana gama yi ku
in bu
e restaurant
ina saura Naira Miliyan hu
u da dubu
ari takwas da saba'in (#4,870,000) kacal.
Kenan na tara Naira dubu
ari da talatin (#130,000) a cikin Miliyan biyar da nake nema.
Classy Restaurant da za a ri
a siyar da abincin gargajiya zalla a garin Zaria na ke son bu
ewa, at least daga yanzu zuwa
arshen shekarar nan na ke fatan ha
a ku
in.
Wannan shine babban burina.
Watanni shida da suka wuce account
ina na Instagram ya tafi viral, wannan ya sa na fara samun 'yan chanji daga tallace-tallace da nake yiwa
ananun 'yan kasuwa irin masu siyar da spices da kayan kitchen haka.
Duk wanda ya ga numbers
in social media accounts
ina zai
auka na fara samun wasu ma
udan ku
e, irin na BLOW
innan.
Amma gaskiyar shine, ZIYADA SADIQ HARUNA a.k.a CHEF ZEEY bata blow ba.
Followers
ina dai sun
aru, amma ku
in fa sai a hankali, musamman saboda masu kawo tallace-tallacen sun mugun rena ni.
Dan kawai sun ga abincin gargajiya ka
ai na ke yi, kuma bani da fancy kitchen irin na manyan Food bloggers da suka yi fice sai suke ganin ko nawa suka bani kawai in kar
a in yi godiya.
Ba laifinsu bane, Instagram gidan aesthetic ne, gidan kwalliya, gidan gayu, gidan
arya, so babu wanda zai
auki ma
udan ku
i ya bawa wata
aramar Chef da ke girki da murhun itace ta yi mata tallen kayanta.
Sun fi son masu fancy kitchen.
Chef Zeey bata da fancy kitchen.
Ni da nake zaune da 'yar tsohuwata muna fama da kanmu ina na ga ta fancy kitchen.
Amma Alhamdulillahi,
an abinda na ke samu yana rufa mana asiri, ba ga ni ka
ai ba, har da mutanen gidanmu.
"Adda Ziya, wai inji Mamana wai ki bata aron dubu
aya idan kina da shi"
A fusace na
aga idanuna na kalli yarinyar da ta shigo min
aki hanci duk majina tana sanye da wani babban zani babu ko riga a jikinta.
"Yanzu dan iskanci Atika kike ko waye..."
"Assima'u..." ta gyara min tana wani zazzare idanu.
Hannuna na kai na kwa
a mata biron da nake rubutu da shi
"Ban hanaku shigo mana
aki babu sallama ba.
Ana koya muku tarbiyan da zai gyara muku rayuwa amma sai shegen taurin kai"
Yarinyar ta wani zuba mini idanu ko a jikinta.
"Koma ki je ki yi sallama!" Na daka mata tsawa.
"Jibeta fiska duk majina, za a tashi da safe iyayenku ko fiska ba za su wanke muku ba"
"Salaama Aleekumm" ta fa
a da
arfi sannan ta shigo
akin
"Bakinki ne Salama Alekum
in ai.
Wai waya aikoki nema?
Eh?"
"Mamana"
Na kalli yarinyar da kyau ko zan gane daga wani balbali ta fito.
Yaran da ke gidanmu sun yi yawan da ba iya ganesu nake ba, musamman ma
ananan.
"Mamanki ita ce, Amaryar Baffa Zakari?"
Sai da ta ja hancinta ina ganin green
in majina da ya ma
ale mata a
ofar hancin ya koma sannan ta ce "eh"
"Zo zo zo ki wuce ni bana son
azanta" na jawo purse
ina na cire gudan dubu
aya na mi
a mata.
Na san idan dubu
ayan nan ta fita ta fita kenan.
Kaf matan gidan wacce ta ke da
arin biyan bashi idan ta kar
i aron ku
i a wajena Anty Hafsah ce, amma duk sauran idan zan fara lissafin
ari biyu yau,
ari biyar gobe, dubu
aya jibi da suke kar
a aro ba sa biya, ina ga sai ya cika littafi.
A yanzu haka a FaceBook page
ina ina da followers dubu saba'in (70k followers) FaceBook shi nafi samun followers saboda a nan na fara food content
ina.
Sai kuma Instagram da nake da followers dubu talatin da takwas (38k Followers).
Kar ku sha mamaki idan na ce muku a cikin wata shida na tara followers dubu talatin
innan.
Na yi shekara biyu ina posting a Instagram, ina samun followers ka
an-ka
an da
yar na ha
a 8k followers.
Then, Boom!, wani video dana posting ni da Kaka muna yin kwa
on rama da zogale sai ya tafi viral.
Ban san mutane na son abincin gargajiya ba sai a wannan videon.
Shikenan Instagram
ina daga 8k followers sai ga shi wai video guda
aya tak ya kawo min mutane dubu talatin, har yau ina mamakin abin nan.
Shi kuma YouTube na bu
e shi last year ne lokacin dana lura duk manyan food bloggers dana ke bibiya sun koma can kuma kowa na fa
in YouTube suna bada ku
i sosai.
Kai!
YouTube ya bani wahala, sai na
aura video ya yi wata ban samu 1k views ba.
A haka dai na yita gurgurawa har na samu 2k subscribers a shekarar amma kuma ban zama monetized ba saboda haka bana samun ku
i.
A YouTube dai videon dana yi na Alalen gwangwani shi ya jawo na samu 6k subscribers a wata shida, ya zamana ina da 8k subscribers kenan kuma na shiga YouTube Partner program amma har yanzu saboda bana samun views ban samu adadin ku
in da za su fara biyana ba.
TikTok kuma gidan rikici ne, har kirana suke da 'yar Talakawa a comment section, ko su kirani da 'yar gargajiya.
A can followers
ina yanzu haka sun kai 52k followers.
Tare na bu
e da YouTube amma shi gudu yake kamar me.
Ya ma fi Instagram saurin samun followers.
Amma taron yu-yu-yu ne a can, dan wani lokaci har rufe comment nake saboda jarrabarsu.
A TikTok har hashtag
in #Chef
inTalakawa aka bani, da ka saka Chef
in Talakawa a TikTok videos
ina zaka fara gani.
Ban damu ba, dan ni
in Talaka ce, ni
in marainiya ce dana taso a hannun Kakata...
Ina cikin buga lissafi Kaka ta kwala min kira daga tsakar gida
"Ziyadatu, ba za ki fito ki wuce makaranta ba?"
"Kaks, Ina zuwa" na fa
a ina rufe littafin dana ke lissafin ku
i a ciki.
Can
asan akwati na saka saboda 'yan gulma da
arayin cikin gida.
Idan kana zama a babban gida komai za ka yi sai kana taka-tsantsan.
Idan aka san ina tara ku
in restaurant ai labarina sai ya shiga kowani balbali a gidan nan, sannan masu kar
an aron ku
i duk za su bi baya su zo su kar
an abin dana tara.
Dama tunda aka ga na fara samun alkhairi a social media shikenan kowa ya saka mini ido.
Black handbag
ina da ke rataye jikin
usar da ke kusa da window na
auko sannan na ciro handouts
ina a
ashin pillow na sa a jakar.
Jiya ina cikin karatu na yi bacci.
Allah na gani ba zan iya tuno komai cikin abinda na karanta ba, komai ya gudu.
arfe goma muke da test
in so na san dai ko a cikin Keke ne kafin na isa school zan
an yi bitar wasu abubuwan.
Tunda na samu carryover biyu a shekarar farko na yi al
awarin ba zan sake wasa da karatuna ba.
Jarrabawar soyayyar dana fa
a a lokacin ya sa na samu Carryover biyu a Level One, ban ma
auka zan cigaba da karatun ba saboda yadda na lalace a lokacin.
Amma dana farfa
o daga ciwon so sai na yiwa kaina karatun ta nitsu, babu ni babu soyayya har sai na cimma burina.
Babban burina a rayuwa a yanzu shine: 1- na gyara shashin Kaka. 2- na bu
e restaurant. 3- na kammala Degree lafiya.
Sai dai at this point komai ma is proving to be difficult.
Karatuna na shirin
wace mini, ku
in restaurant ya
i ha
uwa, gyaran gida kuma... na gyara mana ban
aki daga pit zuwa water system, at least na
an yi wani abu ai...
Lokacin dana fito daga
aki sai na tarar Kaka tana tanka
e garin Masara a tsakar gida.
"Kaks, Tuwo za ki mana ne yau?"
"Garin da Ladidi ta aiko tun kwanaki ne na ce barin yi tuwo da shi kar ya lalace"
"Kaks, lallai a gaishe ki, kusan wata hu
u fa kenan da Umma ta aiko miki garin nan"
"Lah! na manta inda na ajiye ne.
Sai jiya da yamma na gani a cikin jan Fantekan da ke
asan gado"
Wani tsumma da ke saman igiyar shanya na jawo na
isa ruwa daga butan Kaka da ke bakin
ofar
aki na fara goge ba
in flat shoe dana saka dan ya yi
ura sosai.
Ina gama gogewa na yar da tsumman dan sai wani mai
o-mai
on datti ya ke min a hannu, ko uban me ma aka gobe da shi sai Allah.
Na wanke hannuna da sauran ruwan da ke butan na yiwa Kaka sallama.
"Kaks na tafi" na fa
a ina
aga mata hannu.
"A dawo lafiya, Allah ya bada nasara ya kuma ka
e fitina"
"Amin, Kaka" na amsa ina ficewa daga sashenmu...
JAY-KAY
A hankali ya ke saukowa daga matakalar da zai sadaka da babban falo.
Meeting ya ke da shi da wasu investors
arfe tara na safe.
Hajiyarsu ce a falon ita ka
ai tana shan green tea.
"An fito" ta fa
a lokacin da ya gaisheta
"Yes"
Zama ya yi a kujera yana saka agogo yace "Ina Janan?"
"Ai ina ga bata tashi ba" Hajiya ta fa
a tana kur
an tea
inta.
"Bata tashi ba?" ya duba agogon hannunsa,
arfe takwas ne na safe har da minti bakwai
"Kaima ka san halinta ai" Hajiya ta fa
a tana ajiye mug akan saucer.
ewa yai zai tafi ta kira shi "Jamal"
Tsayawa yai cak ya kasa motsi yayinda
irjinsa ya fara cunkushewa yana masa wani suka.
"Afuwan!