← Book details Abokin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 172 OF 177

Sashe 172

Abokin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

ya kama hannayenta yana kallonta with so much emotional. "Qalbina, ni zan miki albishir, kuma ni zan baki goro, fada min me kike so? Ko me kike so a duniyar fada min zan miki" Ta zama confused. "Me ya faru?" "Komai ma ya faru, fada min" Ta tsaya tunani mai zurfi. "Ina son ma tafi makka" "An gama, sai kuma me?" "Ina son na tafi Europe" "Bayan shi?" "Ina son ka so ni har abada" Ya matsa da fuskarsa ya hade da tata. "Sonki har abada wajibina ne, kaunarki ciwo da ba zan taba warkewa ba, na gode Ayusher da kika ba ni damar zama mijinki, kin hada duk wani abun da nake so, kuma yanzu ta hanyarki Allah yayi min wata babba kyauta da ba zan taba iya biyanta ba har abada" "Minene?" "Babena you had my baby in your tummy... Daman na san haka zai bayyana tun da kika zo gidan nan ina kirgawa baki yi period ba" Ta bude baki da dan mamaki, daman ita ma ta zargi haka. "Ciki ne kawai, kake ta wannan abun?" Ya zauna kusa da ita ya rike fuskarta kana ganin tasa fuskar kasan yana cikin farinciki marar misaltuwa. "No... Jinina a jikinki Ayusher i got everything i wanted... Kin maida namijin da ya fi kowane gata da farinciki a duniyar nan, to ni yanzu me zan bukata kuma? My dream Girl" Hawaye ya sauko mata. "Wasu mazan ba su min haka ba" "Wasu mazan kika ce, a yanzu kina auren namiji, ina kaunarki Ayusher ina kaunar abun da abun da yake cikinki fiye da tunaninki, hasken da ke haskaka duniyata, ke ce komai nawa, we're family now... Alhamdulillah" Ya kwantar da ita kirjinsa a hankali ya rumgumeta kamkama kamar za a kwance masa, kuka sosai take tana jin wani yanayi da bata saba ba. [9/7, 7:58 AM] : https://chat.whatsapp.com/HGRV2NYIoaCF7SIvPOIv08?mode=ac_t ABOKIN RAYUWA
Chapter 172 · 0% Book details