← Book details Abokin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 135 OF 177

Sashe 135

Abokin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

zan auki zuciyarki idan bazaki iya da ita ba, tare zamuyi arfi, za mu fuskanci duhu, ke ce duniyata a yanzu, wata da tauraruwa da ke jagoranta ta" Ta bude ido ta kalleshi, kalamansa na ratsata da tsuma zuciyarta, ashe dai ita ma tana da muhimmamci, a yau Aliyu ya karanta mata abun da ta dade tana musunsa a zuciyarta. "Kowane hawaye da kika zubar, kowa rauni da kika bayyana zan kasance a tare da ke, abun da ke tsakaninmu a yanzu ya wuce tausayi kawai, wata katangar karfe ce da bata rusuwa, wani kololon nauyi ne wanda ni da ke muke dauka da baya zai taba yiyuwa mu aje ba, every time you fall I'm breaking too, amman ina kokarin na ga na tashi saboda ke, so I'm here to take you home karki ce min A A" [8/1, 1:58 PM] : https://chat.whatsapp.com/GATlsEHRyd2HW1OjrdF5AL?mode=ac_t ABOKIN RAYUWA
Chapter 135 · 0% Book details