← Book details Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 99 OF 102

Sashe 99

Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

ta ce a wahale. " Wayyo Mama na ara girmama lamarin uwa a raina,na san ha in ki yake bibiyata tur da irin a kamata wacce za ta aikata wani abu ba tare da sanin mahaifiyarta ba!Tur da ni kaicona da na yi miki butulci na yi aure ba tare da sanin ki ba. A m ka auki kukana ka tura ma Mama ta yafe mini ko na samu salama a makwancina."Ta ce yayin da idanunta ke rufewa muryarta na asa- asa. " Inna lillahi wa inna ilaihir raji'un!"A.m ya fa a cikin tsananin tashin hankali yana jijjigata. " Da gaske mutuwa za ki yi Juwairiya! Don Allah kar ki mutu wallahi ban aure ki don na kashe ki ba,ki bu e idanunki Juwairiya ki tashi don Allah mai kike so na ce ma Mama da take zaman jiran ki?" A.m ya ru e sosai jijjigata yake amma tamkar babu rai a jikinta. Hawaye yake yi cikin tashin hankali a ransa yana tunanin dama haka mata ke haihuwa. Yana tsaye a kanta yana jijjigata ya rasa na yi zuwa can sai ta bu e idanunta, tana wani irin jijjiga kamar wacce ta kamu da tsin a-tsin a,sai jini ya fara zuba sosai kamar an bu e famfo. A.m ya mi e daga jikinta tare da sakin wani iri ara ya ce. " Juwairaaaaah!" Kawai ya zube asa babu numfashi. TO MASU KARATU KU DAI BIYO NI KU JI YADDA ZA TA KAYA A TSAKANIN SU YAU BAN YI TYPIND DA YAWA BA,SABODA BA NA JIN DA I KU YI HA URI DA WANNAN ANA TARE. KU CI GABA DA BIBIYAR LINTAFIN DON JIN YADDA ZA TA KAYA A CIKIN LINTAFIN NAN MAI FARIN JINI. BARI NA TUNA MUKU DA SUNAN SHI SAKACINA KO HALIN MAZA TAKU JAMILA LAWAL ZANGO JAMCY TALLAH!TALLAH!!TALLAH!!! INA AN MATA DA MATAN AUREN DA SUKA SHAYAR SUKE SON MARTAR IRJIN SU YA DAWO? INA MATAN DA SUKE FAMA DA RASHIN IBA KO INA A AME? MAZA GARZAYO KI SIYA INGANTACCEN MAGANIN GYARAN NONO DA IBA,MAGANIN AN RIGA AN GWADA KUMA YA NA DA AKYAU WARAI.BARI IN GAYA MIKI YAR'UWA DUK WADDA TA CE MIKI MARTABAR IRJINKI,ZAI DAWO MATU AR JIKINKI BAI MURJE BA,TO GASKIYA KU IN KI KAWAI ZA TA CI. IN HAR KINA SON MAGANIN YA YI AIKI A JIKIN KI SAI KIN DAURE,KIN SHA SAFE DA YAMMA.SANNAN MUNA AIKAWA KO INA SIYAN NAGARI MAIDA KU I GIDA. MAGANIN AKAN FARASHI MAI TSAU I IN KINA SO MAZA GARZAYO KI KIRA WANAN NUMBAR ( 07088268243) KO (08144072423) Kar dai ku manta sunan labarin "SAKACINA KO HALIN MAZA" Ga masu bu atar shiga cikin group ina na whatsapp ga numba 08144072423_. Kuma ofa a bu e take na orafi gyara ko arin bayani ga zakakuran marubuta,har yanzu ni mai koyo ce. Kar dai ku manta da wannan lintafin sadaukar wa ne ga za auran marubuciya,kuma awata (SUMAYYA NA'IGE) Allah ya ara fasaha ya sa ki fi haka,ina alfahari dake a cikin marubuta da irin taimakon da kike bani. COMMENT,READ FOLLOW AND COMMENT. SAKACINA KO HALIN MAZA?* *RUBUTAWA:-* *JAMILA LAWAL ZANGO* *SADAUKARWA GA:-* *SUMMY M NA'IGE* _(Aminiya)_
Chapter 99 · 0% Book details