Sashe 21
Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
ta lumshe su tare da kauda ganin ta gare shi ahankali da sanyaryar murya tace.Hamsin gwagwani aya." ura mata ido haka kawai kyawunta da muryarta yake ru an shi a kanta."Duka buhun nake so nawa."Yace tare da barin kallonta lokacin da ta ora idanunta akan sa. Zare ido ta yi " kwai yawa fa kusan na dubu uku da ari biyar ne.Tace mishi hakan sai ya burge shi ya tsinci kansa da yin murmushi. "Ok bari in ci Allah ya sa da da i."Da sauri ta saka hannunta da baya rabo da lalli ta mi a mishi ta na fa in." A kwai da i kaci kaji." Yabi hannunta da kallo ya kar i gya ar ya are tare da taunawa,lumshe idanunsa ya yi yace da ita."Gaskiya a kwai da i zuba min a leda sauran kiyi sadaka da shi." Da sauri ta zuba mishi sannan ta kalli gefen A k da ya yi mutuwar zaune saboda tun tarihin rayuwarsa da A.m yau ce rana ta farko da ya siyi abu a gurin masu talla,sai ya yi lakato ya na kallon A.m da ke cin gya a har ya na fa in ta ara mishi ya yi da " Yayana kai fa ba ya cine."Ta kalle shi sai kuma ta mai da maganar da tsigar tambaya ta na kallon A.m,ka a kafa unsa ya yi ya na kallon shi ya ma manta da shi yace."Ba ya ci." Juwairiya tace " Ka tambaye shi ne?"Sai kuma ta kalli A.k tace."Wai haka Yayana?" "Yes Am ok."Yace da ita ya na kallonta. Zuba gya ar ta yi ta mi a mishi ta na fa in."Kaci a kwai da i."Ya a tare da fa in."Thanks sis." A.m ya zaro ku i da yawa ya mi a mata. Gashi sis ki cire ku in ki sauran ki ara jari."Zare ku in ta ta yi tace."Siyan da ka yi na gode." Hakan sa ya yi matu ar birge shi ya na ta kallonta har ta yi nisa ya le o ta cikin murfin motar yace." Manene sunan ki." aga muryarsa yadda za ta ji don ta yi nisa,waigowa ta yi ta kalle shi tare da sakar masa murmushi ta tabbata wannan kyakykywa gayen ya yi mata sata mafi girman abu a rayuwarta,wanda ta san ba zai dawo mata da shi ba kawai za ta ci gaba da renon gi in rashin abin da ya auke mata har iya tsawon rayuwarta! " Sunana Juwairiya Ahmad."Tace tare da arin ullewa a ranta ba ta son ta ara ha uwa da shi don ta san babban goro sai magogin arfe. A hankali ya kwantar da kan shi akan jikin kujerar da ya saukar da kansa ya na murmushi ya furta.Juwairaaah! Da wata irin murya ya ja sunan ya yi mishi wasali sosai." Ta na da kyau haka kawai sai na ji ta burge ni." Ba tare da wani shakku ba A m yace."Bayan kyau a kwai hankali da natsuwa .Rayuwarta a kwai tarin tausayi ka aureta kawai ta haifa maka yara. Da sauri A.m ya bu e idonsa ya ora akansa wani irin acin rai da takaici ta ya ya zai ha a shi da ita ar talaka me talla ita yake nufin ta haifa mi shi yara!Ina imposible wasa yake yi. Ya bu e baki zai yi magana sai kuma ya figi motar tamkar zai zubar da su,A.k dai bai ce komai ba koma kashe su zai yi, ya yi amma iyakan shawarar da zai iya ba shi kenan kuma in dai bai auka ba to ba zai ara kula shi akan damuwar sa. ofar gidansa ya ije shi ba tare da yace komai ba bayan ya fito daga motar ya le a ta tagar motar yace.Allah ya bamu alkhairi ka yi tunani shawarar da aka yanke ina sauraranka." Ba tare da ya tanka mishi ba ya ja motar a guje dariya ya saki tare da girgiza kan shi ya shige gidan sa. A.m da ya koma gida sai yaji wani tashin hankali game da maganar da ya yi mishi,amma ya kasa amincewa wanka ya yi ya kwanta don baya so ya yi tunani akan maganar,sai dai bayan baccin ya kwashe shi sai ya yi mafarkin ga Juwairiya ta na kuka ta mi o mishi yara guda biyu shi kuma ya na cikin aton rami ya fito da ninyar ya a sai ta ace ta na wani irin ihu,ihun da ya fargar da shi ya mi e a zabur! Ya na salati don har yanzu bai daina jin sautin kukan a cikin kunninsa ba. " Ita za ta haifa min yara amafarkin da na gani kenan amma a kwai matsala.Tabbas matsala babba don ko ni auren ta zan yi cikin sirri ba tare da sanin kowa ba wato auren wucin gadi,na anta mata rayuwa na ba ta jin da i amma mu yi aure na tsawon shekara aya tazo a matsayin me aikin gidana bayan ta samu ciki, na auke ta na kai ta wani gurin in ta haihu na biyata na karbi yarona na kawoma matata masoyiya Zainab." Tofa masu karatu kun ji A.m abin da yake so. *Hakan zai yiwu? *Ta ya ya A.k zai kar i lamarin shin zai bashi goyan baya kuwa? *Wani irin aure yake son yi? *Shin ya zai yi da Baba Sani da ba shi da buri sai dai rayuwar Juwairiya ta wula anta,zai amince mutum me daraja da matsayi ya aureta? *In ma ya amince taya za'ai Juwairiya ta yi rayuwa a gidansa a oye a matsayin matarsa amma kuma azahiri ar aiki? *Ta ya ya za ayi auren sirri ba tare da sanin Mama ba? Ku dai biyo ni a shafi na gaba"SAKACINA KO HALIN MAZA" NAGA RUWAN COMMENT IN ANA SO NA CI GABA. TAKU JAMILA LAWAL ZANGO Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/G0J8rS0cxTtCCC38iwA3B9 *SAKACINA KO HALIN MAZA?* *RUBUTAWA:-* *JAMILA LAWAL ZANGO* *SADAUKARWA GA:-* *SUMMY M NA'IGE* _(Aminiya)_