← Book details Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 79 OF 102

Sashe 79

Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

yake yaudarar ta. Ta bu e baki za ta yi magana sai amshin turaren A.m da ya canza ya daki hancinta,wani irin amai ya taso mata duk yadda ta so ta mai da shi ina ta makara! Da sauri ta ruga zuwa bayi amma tun kafin ta kai ta fara amai tamkar za ta amayar da an hanjinta. Sai Zainab ta din ga kallon A.m da ya tsaya tamkar gunki ta bu e baki za ta yi magana,ta kasa sai ta ji kamar babu harshen ta a cikin bakinta,yayin da kanta ya aure iya aurewa kuma ya yi mata nauyi,jin kanta take ya yi nauyi, tamkar an yi mata gammo an aura mata duniya da abin da ke cikinta. Matsawa ta yi gurin A.m sai kuma kamar an tsikare ta,ta ruga da gudu cikin akin Juwairiya da take ta she a amai tamkar ba za ta yi rai ba. Allah sarki tsayawa ta yi ta kasa komai kamar jira take ta gama ta fito ta yi mata sannun a yadda ta nuna,amma iya tashin hankali da take ciki ya sa ta yi mutuwar tsaye,har ta kasa banbance wace rayuwa take ciki tsa anin ta duniya da lahira. A.m da ya araso da sauri don bai fahimci wainar da ake toya wa ba,ya yi tunanin ko Zainab ta biyo ta ne da dake ta. Abin tausayi amai take yi tamkar ba za ta daina ba,kuma A.m ya yi mamaki har ta gama amai ta fito bayan ta wanke bakinta,Zainab ba ta tanka ba,sakamakon suman tsaye da ta yi. Wani irin ajiyar zuciya ta saki tare da firgita kamar wacce ta dawo daga doguwar suma. Duk da cewa ita ba likitar mata ba ce,amma a iya zaman ta cikin asibiti ta san yadda ake gane mace mai ciki. Hannu Juwairiya ta kama tare da duba tsakiyar hannun,sannan ta aga wayar idanunta. Gabanta ya buga da sauri sabo da fahimci abin da Zainab take dubawa,lokacin da ta je asibiti ita da Hauwa abin da likitan ya duba kenan ya ce mata ta na da ciki. Sam ba ta yi tunanin ciki ne da ita ba saboda wancan ba ta yi amai ba sai kwa ayi. " Na shiga uku ya Allah karka saka mafarkin da nake yi ya zama gaskiya!Ka sa na bu e idanuna tun kafin na aikata abin da duniya za ta yi tur da ni a cikin mafarkin. Juwairiya take da ciki wa ya yi mata?" Ta fa a cikin araji tamkar wata zararriya ta na ihu gabaki aya kamanninta ya canza Juwairiya da A.m har ma da Lantana da ta yi la e a bakin ofa ta na jin mai ke faruwa!Suka ha a baki gurin fa " Cikiiii." Sai kawai na ga Lantana ta hantsila ta yi waje cikin tashin hankali,ba tare da na yi wani tunani ba na bita a guje,saboda ba zan iya ganin wannan bada alar ba. KU CI GABA DA BIBIYAR LINTAFIN DON JIN YADDA ZA TA KAYA A CIKIN LINTAFIN NAN MAI FARIN JINI. BARI NA TUNA MUKU DA SUNAN SHI SAKACINA KO HALIN MAZA TAKU JAMILA LAWAL ZANGO JAMCY Kar dai ku manta sunan labarin "SAKACINA KO HALIN MAZA" Ga masu bu atar shiga cikin group ina na whatsapp ga numba 08144072423_. Kuma ofa a bu e take na orafi gyara ko arin bayani ga zakakuran marubuta,har yanzu ni mai koyo ce. Kar dai ku manta da wannan lintafin sadaukar wa ne ga za auran marubuciya,kuma awata (SUMAYYA NA'IGE) Allah ya ara fasaha ya sa ki fi haka,ina alfahari dake a cikin marubuta da irin taimakon da kike bani. COMMENT,READ FOLLOW AND SHARE. *SAKACINA KO HALIN MAZA?* *RUBUTAWA:-* *JAMILA LAWAL ZANGO* *SADAUKARWA GA:-* *SUMMY M NA'IGE* _(Aminiya)_
Chapter 79 · 0% Book details