← Book details Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 56 OF 102

Sashe 56

Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

in zuwa ta yi ta kuma i mai da masa da martani,don ta san duk rashin kunyar shi ba zai zo ya ce ta zo su kwanta ba tun da Bintu ba yarinya ba ce,kuma ko da ta zo irin yadda Zainab ta gabatar da ita ga Bintu a wala ance na matsayinta na ar aiki wacce ake so ta koya ma Bintu aiki ta maye makwafin ta. Suna zaune har arfe goma sannan suka kwanta amma ta kasa bacci tunanin sa ya hana ta bacci. Kamar yadda take juye-juye haka shima yake ta yawo akan gadon shi becouse he missed her a lot da ga arshe tashi ya yi,ya saka takalmin shi ya sauko ya na wasa ofa. "Juwairaah ina kike ki zo ki ha a min shayina." Ya ce da ita cikin aga murya ya na wasa ofar,amma ta kasa koda motsine saboda figita don ko ka an ba ta yi tunanin zai iya biyo ta ba. Jin ta yi shiru sai ya ci gaba da buga ofar ya na fa in."Na san ba bacci kike ba in kuma baki zo ba zan auko spare key na bu e duk kuma abin da na yi miki ba ruwana." A hankali ta mi e don kar ta tashi Binta da take tunani ta yi bacci ta fita cikin san Dariya ya saki ya ce." Matsoraciya da ki tsaya ki gani abin da zai faru." Juwairiy ta ha e rai ta ce da shi."Baka tunanin Binta za ta iya gaya ma matarka abin da ke faruwa " "Kin cika tsoro Zainab ba irin matan da za a gaya ma wannan ba ne, ta yadda yadda da ni babu abin da zai faru,kuma ya zama dole ta bar gidan nan wallahi." Hannunta ya kama suka haye sama duk yadda ta so ta dawo aki amma ya i ya kafe dole a can za ta kwana,tun ta na ganin wasa yake mata sai da ta ga ya sakin mata nauyin sa ya na ta shara baccin gajiyar hanya mai tsawo da ya auko,ya barta ta na ta karanta watsi ar jaki da juye-juye don ko ka an ba ta samu ta rintsa ba. Washegari da asuba ta so ta koma akinta amma da zai fita sallah sai ya saka makulli ya rufe ta,sai da ya dawo ya kasheta da zumar soyayyar shi ya kuma sa ta bacci wanda ta yi shi saboda rashin baccin da ba ta yi jiya. Sai misalin tara ya barta ta sauko cikin tsoro a hankali take taku don kunya kasa shiga cikin akin ta yi,sai ta zarce kicin kawai ta ora musu abin karyawa saboda kiran ciroma da cikinta yake yi. Juwairiya ta so ta fita daga kicin in hani Binta a kicin ta na an aikace-aikace." Anty sai yanzu kika tashi ai na gama ayyukan ma."Ta ce mata ta na mata wani irin kallo na zargi. Juwairiya ta sosa kanta ta na ya en dole." Ok sannu kin yi ari bari na ora mana girki." Ta ce da sauri ta na son ta kauce ma idanun Binta.Sai ta auki tukunya ta ora a gas.Sun yi nisa da aikin su babu mai ce wa komai ita Binta mamakin ganin irin zaman da Juwairiya take yi da mijin Anty Zainab bayan ta san ita ar aiki ne,yayin da Juwairiya kunyar kwana da ta yi a akin sa take ji saboda ta san Binta ta fahimci ba a akin ta kwana ba,duba ga irin maganganun da take mata na rashin tsoro ya hanata bacci saboda girman akin. " Uhumh." Abin da Juwariya ta ce kenan ta ji gaba da aikin ta." Anty bari na je na wanke bayi kafin ki gama abinci." " Ok." Ta ce ba tare da ta kalleta ta ba.Ta na aikin ta sai ta ji an rungume ta ta baya da sauri ta waiga ta kalle shi a razane.".Na lura so kake ka saka a karya ni a gidan nan kafin na bar shi." Ta fa a a raunane sai hawaye don tsoron Binta take yi sosai ita gani take Zainab ta ije ta ne don ta saka ido akan gidan. " Juwairiya sarkin tsoro don Allah tsoron ki zai cutar da rayuwar mu ne? Ita ba ta bani kulawa ba kuma na an shekarar ma ba za ta bari na huta ba." Ya fa a tare da shagwa e mata kamar zai yi kuka sai ya ba ta dariya suka yi duka."Ina dai jiye mana abin da zai je ya dawo ne ka san halin Anty Zainab kuma ko ma meye akai na zai are,tsorona kar ta illanta ni kaga mijin da zai aure ni zai yi asara a..." Hannunta biyu ya ha e da arfi har sai da ta yi ara da hawayen wahala."Ki sa aya a bakin ki kisan irin maganar da za ki yi dani,a gabana kike maganar wani ato zai mallake ki koma meye ai ni mijin ki ne kya bari auren ya are kafin nan,ko ba ki san ina kishin mijin da za ki aura ba saboda ki na da baiwar da dole mutum ko ba ya son ki ya yi kishin ki." Ya ce yayin da idanunsa suka nuna arara abin da yake nufi,hakan sai ya bama Juwairiya mamaki sosai ta saki baki da hanci ta na kallon shi. "Yes gaskiya ne abin da na fa a bacin na san wace ce ke sai nace da gaske ne ki na yin abin da Zainab ta fa a,don haka ina son jikinki da halayen ki matu Ya ce da ita tare da lakuce mata hanci ya ara rungumeta.Juwairiya ta ji wani iri lokacin da ya furta hakan ta so ace ita ya ce ya na sonta ba jikinta ba,sai ta ji hawaye na sauka a uncinta. " Ni fa ba ni da lokacin ganin hawayen ki ba kuka na ce ki yi min ba,duk da kwana biyu na yi kewar su ki kawo min abincina ina falo." Da sauri Juwairiya ta ture shi daga jikinta gani Binta tsaye ta shigo ta na kallon su ta furta." A'uzu billahi minash shai anir rajiim." A.m da ko ka an bai razana ba ya daka mata tsawa ya ce." Don ubanki aljanu kika gani da za ki yi ta'awizi maza fice daga gurin nan." Ya kalli Juwairiya da ta kalli ofar da Binta ta ruga da gudu ta fice,sai hawayen ta ya aru bai wani damu ba ya ce."Ki kawo min abincina." Ya fice ya barta cikin tashin hankali da kunyar Binta. A haka dai abubuwa sukai ta faruwa Juwairiya na jin kunya matu a A.m kuwa ya samo hanyar da zai kori Bainta daga gidan,don tun da ta shigo Juwairiya ta dai na sakewa da shi ko son ganin shi ba ta son yi gashi kuma ba haka ta sabar mishi ba. Ana gobe Zainab za ta dawo Juwairiya sun sha aikin soye-soye ta gaji matu ar gaske ta na zaune ita da Binta,wanda yanzu suke zanan kurma a tsakanin su. Da sauri ta tashi ta auko kur'ani saboda ta manta yau ba ta yi karatun da take yi ba wanda ta ibar ma kanta kullum. Binta ta yi zuru ta na kallon yadda take rera ira'ar hafsi cikin murya mai za i,sai ta kauda duk wani tsoro ya ce. "Anty." Cikin sanyi Juwairiya ta ije kur'anin ta na kallon ta yayin da gabanta yake fa i sosai,don ta san Binta magana za ta yi mata ganin yadda ta natsu. Ba tare da ta amsa ba ta zura mata ido ta na kallonta. "Na yi mamaki kasancewarki mace mai addini da hankali kika biyewa mijin Anty Zainab kuna alfasha bayan kin manta duka abin da namiji ya yi ado ne,ita kuwa mace ya na zama tabo da miki a rayuwarta kuma ya ci gaba da bibiyar zuriyarta." Jikin Juwairiya ya yi sanyi jin abin da ta ce amma ta kasa koda motsi bare ta yi tunanin za ta amsa mata.Ganin haka sai ta ora da ce wa. " Mahaifiyata kafin ta rasu ta ja layi sosai tsakanina da duka wani a namiji wanda ba muharramina ba,saboda suna tsotse za in da ke cikin rake su yada diddiga.kuma koma me ya faru Anty ke ce a ruwa saboda Anty Zainab ta na da kishi kuma ba ta da hali za ta iya komai ga ku i,yayin da kike talaka mara arfi sannan kamar kin ci amanar tarbiyar da mahaifiyar ki ta baki ne." Hawaye suka wanke mata fuska ta kama hannun Binta ta rungume ta na kuka ta ce." Ya zan yi na fahimtar dake har yanzu da uruciya a kan ki,kuma wasu maganar sun yi ma walwar ki nauyi ban san yadda zan yi ki fahimci acin da ke zuciyata ba." Janye jikinta ta yi ta ce."Ina da hankali na san me nake yi,kuma na san ke mai aikin Anty Zainab ce kamar yadda ta gaya a gaban ki,sannan wanda kike kwana a akin sa mijinta ne to mai kike so na fahimta in ba zina kuke yi ba?" Juwairiya ta gwalalo ido jin abin da ta fa a daidai lokacin da suka ji muryar A.m ya daka tsawa da arfi ya nufo kan Binta ya na fa "Ke baki da hankali matar ta wa ta sunna kike fa in muna zina! Allah ya tsare ni ban ta a ba kuma ba na fatan na yi." Binta da ba ta fahimci komai ba ta ji dai ya kira Juwairiya,da sunan matar sa wanda ta saka a ranta ta yi kuskuren jin abin da ya fa a ne. Ganin ya nufo ta ta mi e tare da saka kuka ta ame Juwairiya da ta razana saboda yadda ya canza lokaci guda. Ga mamakin Juwairiya sai ta ga ya ciro wu a a aljihun sa wanda ta tabbata da ita ya shigo,da ma da shirin sa ya zo kenan kuma ya samu hanya. Hannun Binta ya samu ya karta sai ga jini tar yarinyar ya saki wani irin kukan azaba tamkar numfashinta zai auke ta na ro on ya yafe mata,amma ina A.m ya yi nisa baya jin kira idanunsa sun ka a sun yi jajur ba in cikin ce wa da ta yi suna zina da matar sa na sunna ya sa
Chapter 56 · 0% Book details