← Book details Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 49 OF 102

Sashe 49

Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

sha'awa. " Ke ni fa ba na aukar rainin wayo na yi ta miki magana kina sharewa,ki bu e baki ki yi min magana kuma ni ban ce ki yi min kuka ba." Ya fa a ganin ta yi rau-rau idanunta sun kawo ruwa. Kamar umurni ya ba ta sai ta yi arin mayarwa ta na son kallon sa. A.m ya saka hannun sa ya shammace ta kawai ya cire mata hijabin jikinta ya na fa "Ni fa yanzu ban ga abin oye- oye a tsakaninmu ba bayan kin san ke in matata ce,wanda aure ya ba ni damar mallakarki a gurin makwa aicin anin mahaifinki." Ta kauda kanta ba ta ce komai ba sai kuma ta saka kuka. ule hijabin ya yi ya jefar ya ci gaba da fa in."Anyway yanzu dai ni maigida na ba da umurnin in dai daga ni sai ke ne a gidan,to amaryar wucin gadi ar ta ara saka hijabi ki bari sai in wanda kike jin kunya ta dawo sai ki saka abinki,amma ni da ke ai ba kunya tsakaninmu ko." Ya gama maganar ya na tambayarta ya na wani irin murmushi mai kama da na mugunta ko ya na son shirya wani eta. Juwairiya ta ji wani irin sanyi a ranta karan farko ha uwara da A.m yau ne rana ta farko da ya yi mata murmushi,duk da murmushin na sa da wata manufa ya yi amma hakan ya ba ta matu ar citta a ranta. Ta matsa daga kusa da shi ganin irin are ma jikinta kallo da yake ta fara tafiya a hankali. "Juwairaah." Ta tsaya cak daga tafiyar da take yi amma ba ta jiyo ba,shi ya taho har in da take ya matsa kuda da kunninta ya ce " Ina zaki matar wucin gadi ai ban gama magana ba,kin san ya kamata a ora daga in da aka tsaya ko." Banza da shi ta yi tana mamakin wai haka yake mai ya sa yau ya ara zuwa da salo ne? " To shikenan tun da kin i magana da ma zan yi godiya ne na ranar nan gaskiya na ya ba sosai,wannan daren momerable and remarkable ne a gurina,Allah shi zai saka miki saboda ai ba ta ki da anin mahaifin ki ya yi." Ya fa a ba tare da kunya ba kuma ya na kallon wayar idanunta. Juwairiya ta ago ta kalle shi ba tare da ta shirya ba ta ji ta sakar mishi wani lalausar murmushin,har dimple inta suka losa ta ruga da gudu ta shige aki tare da rufo ofar. A.m ya saki dariya don kunyarta ta na matu ar burge shi matu ar gaske,saboda ya na son mace mai kunya juyawa ya yi zuwa waje jin shigowar motar Zainab,ya saki duk wani wula anci da yake son yi mata da tsanar ta da yake ji zai more abin sa kafin zuwa ranar rabuwar su,saboda tsakani da Allah ya ji wani girmanta a ranshi tun ranar da ya mallake ta,tsananin talaucin da take ciki bai saka ta zubar da mutuncin kanta ba. an'uwana mata don Allah mu kama darajarmu domin shine mutuncinki, don Allah an mata ka da son abin duniya ko jinkirin aure ya sa ki zubar da mutunci,don ki na tunanin kin da e ba ki yi aure ba ba zaki yi ba,ki tuna lokacin ki ne bai yi ba,kuma duk daren da ewa in da kina raye za ki yi,yayin da ki ka yi aure wula anci shi ne abin da za ki girba har arshen rayuwarki. Kuma ar'uwa da ki yi saurin aure ki fito gara ki da e ba ki yi ba,ki daure har ki samu wanda zai kula da ke emotionally,phisically financially,and mentally.Shawara ce. Juwairiya gado ta fa a tare da aukar filo ta rufe fuskarta da shi. " Mai ya sa yake min irin wa annan kalamai ne wai dama ba shi da kunya haka?Kai na rasa gane wa wallahi gabaki aya ya canza dariya fa ya yi min." Sai ta saki murmushi ta mirgina wani gefen ta na jin wani irin nisha i a cikin zuciyarta. " To ko ya fara sona ne?" Da sauri ta kori wannan tunanin a cikin zuciyar ta amma kuma ta na fatan haka ta kasance,da sai ta ce tafi kowace mace sa'ar miji duniya,don A.m wuta ne gurin kyau da tsari. Washegari Juwairiya ta na kicin abinci take ha awa hankalinta kwance cikin jin da in abin da ya faru,jiya tsakaninta da shi jiya saboda kwana ta yi muryar sa na maimaita godiyar da ya yi mata. A hankali ya shigo ba tare da ta sani ba don ta zage ta na ha a mishi abincin da zai ayatar da shi. Ji ta yi an rungume ta ta baya ba tare da ta lura ya shigo ba.Wani irin ihu ta saki tare da matsawa gefe,sai kuma da ta lura shi ne ta an saki murmushi. " Kai ki na da matsala Juwairaah!Yanzu da matar gidan na nan mai kike tunanin zai faru?Ke akan komai sai an ga gazawar ki?" Ta yi shiru kawai ta na murmushi ba tare da ta ce komai ba,don ita ba ta san Zainab in ta fita ba. "Kawo min abinci yunwa nake ji." Ya fa a tare da saka hannun shi a daidai gurin dimple inta ya fita. Bin sa da kallo ta yi har ya acewa ganinta ta yi ajiyar zuciya sannan ta shirya masa abinci. Bayan ta ije masa abinci ya na zaune da remote a hannunsa ya ce ba tare da ya yi duba gareta ba."Amaryar wucin gadi zo mu yi hira tunda matar so ba ta nan,na lura kamar kina da ciwon rashin magana." Sai ta tsaya ta na kallon shi da ya yi fuska kamar ba shi ya yi maganar ba. " Ki zauna mana kika yi min tsaye haba sai kace wata soja." Namma zama ta yi ba ta ce masa ala ba don ta lura so yake ta tanka. A.m da ya kasa controling in kan sa ya matsa kuda da ita ya na mata wasu irin abubuwa. " Don Allah ina ro on ka bu aya.". Ta ce yayin da idanunta suka fara zubar hawaye tsayawa ya yi ya na kallonta zuwa can ya nisa ya ce da ita."Ina jin ki Juwairaah." A hankali ta yi arin saita muryar ta ta fara magana cikin sanyi. "Ka ce kar na saka soyayyar ka a zuciyata ni ma ina ro on ka da ka dai na arin kusanta kan ka da ni mu tsaya daga iya shara inmu,saboda ina tsoron kar zuciyata ta kamu da sonka duk da na san kai in ba sa'ar soyayya da ni ba ne,kaddara ta ha a mu ina jin tsoron ranar da zan tsinci kai na cikin soyayyar ka don na san ka yi min nisa na har abada,amma soyayya ba arya ba ne kuma zuciya ba ta da ashi,A.m babu wata mace da za ta yi tozali da kai ba tare da ta fa a cikin kogin son ka ba. Jikinsa ya yi sanyi matu a ganin maganar da take yi daga cikin zuciyarta ta fito. "Juwairaah kin ta a ganin an yi zaman aure ba tare da haka ba?Duk auren da kika ga ya ginu to hakan ya gina shi.Bani da nufin na cutar dake ki yadda da ni ki yi arin ya ar zuciyarki daga son jefa ki cikin wahala da take son ta yi,kafin na aureki sai da muka yi shara i babu so a cikin tsarinmu don ba zan ta a zama dake na har abada ba ,amatsayin matata.Kuma karki manta uban ma udan ku i na sa na auro ki". Ya numfasa ya na kallonta ganin kukan da take yi hannunsa ya saka tare da tarar hawayen da yake zuba kamar an bu e famfo. " Ki adana sauran hawayen ki a kwai ranar da zaki bu ace su kar fa su are,na tabbata ranar da kika haifa min baby in na baki abin da na yi ninya Juwairiya zaki nemi hawayen ki ki rasa bayan kin arar da su akan banza,don ni banga abin kuka a nan ba.Ki tuna mahaifiyarki na cikin kwanciyar hankali da jin da i shin hakan bai saka ki saka ni a cikin farin ciki ba?" Ya tambaye ta idanunsa a kanta hawaye suka ci gaba da zuba ganin ta i magana sai sai ya mi e ya fice daga gidan. "Humh ba na tunanin a kwai abin da za ka ba ni na yi farin ciki fiye da ka sani a cikin zuciyarka.Am ka i ka gane abu ne na zuciya Allah ya jarabce ni da sonka tun kafin ka bijiro da manufar ka a kaina,na yi burin kar mu ha u tun ranar da na yi tozali da kai a kundin rayuwata." Kuka take kamar wata zararriya ta na maganganu sosai daga baya mi ewa ta yi,bayan ta fahimci ya fice daga gidan ta ci gaba da aikinta. A haka rayuwa take wucewa A.m ya na more amaryar wucin gadi duk da ya osa su rabu,amma ya na girmama lamarin Juwairiya a zuciyar sa. Tun ta na ari- ari da shi har ta saki sosai da shi domin ya bada duk wata ofa da zai saka ta saba da shi,har ta kai ga A.m ya na waya da Juwairiya a oye su sha hira ya na tambayarta ko ya jefa wallon a raga. Duk sadda ya yi mata wannan maganar hankalinta ya kan tashi matu a ita gani take irin abubuwan da yake mata son ta yake. Juwairiya ta saba da A.m ta na jin sa a ran sa kullum sai sun ha u da juna ranar da Zainab take gida kuwa,dole sai ya kira ta a waya sun yi hira wannan ya ara saka ma Juwairiya son shi na mutuwa ta na jin duk ranar da ya rabu da ita mutuwa za ta yi. Amma idan Zainab ta na nan ko kallon Juwairiya ba ya yi,har yau in zai yi maganar ta ko Zainab ta yi mishi nuna yake bai ri e sunan ta ba,sai dai ya ce wancan ko wa ta ke da suna. Tun Zainab na mata orafin ta rin a cire hijabinta har ta gaji,ta dai na
Chapter 49 · 0% Book details