Sashe 37
Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*FIRST CLASS WRITER'S ASSO....* *Page 17* BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHEEM Juwairiya ta yi tsuru da jakarta ta na kallon Mama da ke tsaye a gefen ta ri e da hijabin ta a hannu ta na arin saka wa a kanta sai ta ji hawaye sun ara wanke mata fuska,ta share da sauri domin Mama tun azu take mata orafin kuka yanzu ma da taga ta na hawaye sai ta yi tsaki ta ce." Gaskiya kukan nan na ki ya fara si e ni Juwairiya na ga ke da Baba Sani kuka shirya hakan,amma kin bi kin dame ni da kuka in da kin san ba za ki iya ba uban wa ya ce ki amince." Sai ta rungume Mama ta ara fashewa da kuka ta na jin wani irin ba in ciki da fargaba ga gabanta da yake fa uwa a kai akai don ji take kamar ta ce a ta fasa. "Mama akan ki sami lafiya na amince amma ki yafe min in na ata miki na ga kamar ran ki ba ya son na tafi."Ta ce da ita cikin hawaye fuskarta ta tura shi a jikinta. " Ki na ganin in da bai yi wa rayuwarmu halacci ba wallahi Baba Sani bai isa ya saka ki ara wani aikatau ba,don kullum na yi sallah sai na ro i Allah ya raba ki da shi saboda irin cin mutuncin da kika fuskan ta." Share hawayenta ta yi ba ta ce komai ba ta shafa kan Ibrahim tare da ri e hannun sa suka fito tare. " Mama ji nake kamar kar na tafi sai kun tare a sabon gida."Ta fa a tare da fuska. Mama ta kalle ta ta ce " Gara ki tafi Juwairiya saboda yau aka yi zaki tafi kuma kin ga mutumim nan ya yi ma rayuwarmu hallaci wanda dalilin haka ina matu ar girmama shi." " Humh." Ta ce a cikin zuciyarta sannan ta ora da ce aranta jin abin da Mama ta ce." Da kin san abin da ya ulla da ba ki girmama shi ba,shi in macuci ne sosai ya fiye son kan sa da rayuwar matar sa da kin san dalilin da ya sa ya yi mana wannan abubuwan da kin tsane shi har iya arshen rayuwar ki." A lokacin da suka yi nisa mama ta kama hannunta ta ri e sai hawaye ta ce." Juwairiya ki ri e mutuncin kan ki a duk in da kike kuma, duk abin da ki kai kin san Allah ya na kallon ki mutunci na a mace shi ne zai zama ado a rayuwarki,ba wai ina zargin ki ba ne a' a ina miki nasiha a matsayina na uwa wacce arta za ta yi nesa da ita,sannan ya zama dole na saki a hanyar daidai don kar ki ga mutum zai aikata abu a oye,ya na tunanin ya kauce idon mutane bayan ya manta mahaliccin sa ya na ganin duk abin da ke" Jikin Juwairiya ya ara sanyi kamar ara haka kawai sai ta ji ta fara tsarguwa yadda Mama take ta mata wasu irin maganganu, wanda take shan jinin jikinta don in ta yi mata irin wa annan maganganun ko kallonta ba ta iya wa. Yanzu haka ta kasance ta yi asa da idanunta ta ce."Mama an ya ba zan." Katse mata hanzari ta yi tare da taran an mashin ta kar i jakarta da ta ri e da ta yi tsumu ta ora a kan mashin in sannan ta kalle ta ta ce." Ma za ki tafi Allah ya tsare da kin sami lokaci ki le Juwairiya ta haye mashin jikinta babu karsashi hawayen fuskarta sun ci gaba da kwaranya yayin da an mashin in ya fara tafiya a kan titi. Wani arin abin da ya ara zubar hawayenta cikin unar rai da ta tuna yau gidan mijinta za ta akan mashin da ullin kaya a jaka, ba tare da an kawo mota kamar yadda ko wace mace mai gata wacce mijinta yake son ta ake mata,duk lokacin da ta tuna wannan sai ta ara sakin kuka har an mashin in ya juyo ya kalle ta ya na fa in." Lafiya Hajiya?" Amma ba ta kula shi ba kuka sosai take har suka isa gidan Atine,a lokacin da ta isa ba ta nan sai da ta jira ta sannan ta dawo sallah ta yi suka kama hanya. Wani irin fa uwar gaba take yi har sai da ta dafe irjinta.Kasancewar a kwai tazara sosai da gidan Atine sai da suka hau nafe. A lokacin da suka iso ofar gidan da Juwairiya ta saka a ranta na A.m ne hankalinta ya yi matu ar tashi matu a gaya.Kawai sai ta ji asa ba za ta iya aukar ta ba ta sani A.m suna da ku i amma ko ka an ba ta ta a tunanin haka gidan sa yake ba. " Dole ka ce baka sona kuma ba zaka ta a sona ba saboda ba mu dace ba ni kai na sheda ne." Ta furta cikin karayar zuci don ta san ya fi arfinta na har abada.Gaskiya fasalta gidan sa abu ne da zai au lokaci saboda gida ne mai matu ar girma, da tsari ga shukoki masu kyau wa anda suka ara awata gidan,don haka mai karatu na bar maka aikin tsara fasalta iya tsaruwan gidan,A.m a hannun ka don in na ce zan yi zan auki lokaci ni dai na yi wa gidan suna da aljarnar duniya. Lokacin da suka shiga cikin falon Juwairiya ku san neman numfashinta ta yi ta rasa, don barazanar shi ewa yake yi saboda tsaruwar falon da ke auke da ku san set hu u na kujeru mabambanta. Duk lokacin da ta ara taku a cikin falon zuciyarta karaya take da son A.m da ya shige zuciyarta saboda ta ha ance ma kanta da yaudarar kanta take yi A.m babu abin da zai yi da ita. asar kafet in dake zagaye a tayas in da ya sha guga ya na ta yalli da aukar ido ta zauna tare da rintse idanunta,hakan ta ji ba ta son idanuwarta su yi tozali da matar A.m don ta san zuciyarta za ta buga. Atine ta zaro wayar ta ta yi kiranta sai dai cikin takaici ta ije wayar ta kalli Juwairiya ta ce." Ba ta dawo aiki ba amma ta ce mi jira ta za ta duba patient ta dawo." Sai Juwairiya ta sauke idanunta daga kallon Atine saboda kiran sunan ta da ta yi,ta ci gaba da kallon asa yayin da zuciyarta yake bugawa tamkar za ta fito. Kusan waya biyu suka shafe suna zaune a falon sai kowa shiru jefi-jefi Atine take sakin tsaki,amma Juwairiya iya tsawon lokacin ko tari ba ta yi ba sai sautin bugun zuciyarta da yake ta ara tsanantuwa. was! was!! was!!! Suka ji sautin takalmi wanda Juwairiya ta sada ar da matar gidan ce ta dawo,bayan iya tsawon lokacin da ta auka ta shanya su zaman jiran ta kamar wasu dussa. Bugun takalmin Zainab ya na tafiya tare da bugun zuciyar Juwairiya da take jin tamkar za ta fito,ta rintse idanunta ta na burin a ce ba Zainab in ba ne take arin shigowa,domin tsoro ya bayyana a fuskarta sai take ganin kamar za ta gane dalilin shigowar ta gidan. Koda ta shigo waya take yi zama ta yi ba tare da ta ce musu komai ba ta ci gaba da wayar ta. Juwairiya ta kasa ago idanunta ta ga matar mijinta na wucin gadi wanda take cikin zuciyar sa yake fifita ta fiye da komai har ya za i ya cutar da rayuwarta duk akan ya farnta mata. Amma idanuwanta sun kasa ha a ido da ita hasalima ko agowa ba ta yi ba, duk da ta fahimci ta gama wayar da take yi bayan ta auki rabin awa. " Am Atine na ata miki lokaci ko?" Tambayar da ta yi mata kenan ta na kallon matar da ta kusa jika da ita a yatsine. " Ba komai Hajiya dama me aikin ne da muka yi magana da megidan ki na kawo miki."Ta ce mata ta na kallonta. " Ok." Abin da tace kenan ta janyo wayarta ta kunna data yayin da tsa wanni suke ta shigowa ta na duba wayar har na tsawon lokaci,daga bisani ta kashe ta kalle su duka daidai lokacin da Juwairiya ta yi sa'ar ya ar idanunta, na tsoron ha a ido da ita da suke ta kalle ta, don ta ga wannan mace mai ji da kanta da wula an ta mutane. Karab ida nun su duka suka ha u da juna Juwairiya da yar ta yi nasarar da ile gangar jikinta da yake shirin tashi da zura da gudu ganin kalar matar da A.m yake aure. " An ya ar Nigeriya ce?" Ta tambayi kanta cikin tsananin mamaki domin yanayin ta da kyanta surar ta gabaki aya ya tsorata ta,saboda hasken ta har wani kashe ido yake yi sosai da ta yi duba ga kalar fatar jikinta sai ta ga ta yi ba a wuluk kamar gawayi,duk da ya ba kyan fatarta da awayenta suke yi. Zainab kuwa wani irin tsanar ta ya shiga ranta haka kawai sai ta ji ba ta kwanta mata ba,ba wai kuma kyan da ta gani ba ne ya tsorata ta a'a ita sheda ne akan A.m ko an mata larabawa za ta kawo mishi ba zai yi dubi garesu ba, duba ga yadda ta sha wahala kafin ya amince da ita sannan tun da su kai aure ba ta ta a jin ya yi maganar wata ko wata ta kira shi ba. Amma sam Juwairiya ba ta yi mata ba saboda daga ganin ta za ta yi munafunci ganin yadda take du ar da kanta asa- asa. " Atine an ya wannan arinyar kina ganin ta yi?Kin san A.m a kwai shi da yani ji yanayin shigar ta da wani zumbulelen hijabi kin san ya na da tsafta, kar ta zo ta na ma na girki ya na shiga sannan wallahi zubin ta bai yi min ba don ni na daina aukar an aiki gidahumai auyawa,bai gaya miki akin sa da komai na shi ita za ta din ga gyarawa ba?A can zo wata kawai." Juwairiya ta yi asa da