Sashe 62
Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
in za ayi aiki tazo ta far e ta inke. Zainab ta na da matu ari a gurin aikin ta shi ya sa kullum take ara samun aukaka ta ko ina. Irin ku in da take samu ta zama babbar mace yar lukuta duk da ba ta son ta yi iba, aikuwa saboda ku i ya zauna ta cika ta batse tamkar za ta fashe,ta yi wani irin kyau sosai abin ka da farar mace alkyarbar mata. Duk yadda A.m ya so ya kafa mata doka dole ya watsar da makaman sa ya auki addarar sa,bayan ya fahimci matar sa mai aji ce kuma mafi aukaka a cikin matan duniya saboda tarin ilmin da Allah ya yi mata. Saboda arin girmar da ta samu haka ya rage zuwa aiki da take yi,sai dai in yawon ta ya tashi ta fice, sai hakan ya i ba A.m damar kasancewa da amaryar wucin gadi kullum su na tare da Zainab, in dai ba fita ta yi ba wanda kwana biyu ta rage yawo. Rashin fitar ta sai ya takura su duka musaman A.m da kwana biyu ba su ha uwa sai a waya. Saboda warewar Zainab mahaifinta ya yi mata al awarin gina mata asibiti na ta mallaki wanda har an fara aikin gini. Wata tafiyar ta kama A.m a kan kampani da suke arin bu ewa na sarrafa fata,Daddy ya ora A.m akan kayan da za ayi amfani da su. A.m ya shirya viza tare da Juwairiya domin ya yi matu ar kewarta,ba tare da ta sa ni ba sannan ya na son a duba lafiyarta don ya matsu da ta samu ciki su rabu. Zuciyar sa ta kan buga daram! A duk lokacin da ya tuna zai rabu da ita,saboda ya sha u da ita sosai sai dai ya san dole watarana za su rabu. A.m da yake ta tunanin hanyar da zai bi ya samu ya tafi da ita,amma ya rasa ko da ya yi musu viza bai sanar da ita ba. Ranar talata ya kirata bayan ya gaya mata za su tafi sai hankalinta ya tashi matu a,don ita ba aryar da ya ce ta yi ba ne yake tada mata da hankali. Tunanin ta yadda za ta bayyana masa abin da ke faruwa ne,saboda ta san muddin ta gaya masa sai ya kaita kushewarta,ganin yadda A.m yake nuna mata tsantsar damuwar sa akan rashin samun cikin ta. Kamar yadda A.m ya gaya mata akan ta yi aryar Mama ba lafiya, ta yadda zasu samu su tafi,haka kuwa aka yi bayan ta shirya kayan ta akan za ta je ta yi sati biyu saboda ta yi jinyar Mama. A jirgi hankalinta ya yashi warai ta ame shi cikin tsananin tsoro ta na jin kamar numfashinta zai auke,kasancewar ta na tsoron hawa jirgi sosai ko lokacin da ta raka Mama haka ta din ga auyanci. A.m kuwa sai dariya yake mata ya ciro wayarsa ya na musu bidiyo, ganin yadda ta tsorata ta na auyanci,sam bai damu da kallon su da ake yi ba. Juwairiya ta shiga cikin sabuwar duniya ta din ga zuba ido ta na auyanci,yayin da zuciyarta take yabawa da asar. Bayan sun sha baccin gajiya ita kuwa sai da ta yi an zazza i, shi ya riga ta tashi ya na arin cire kayan jikin sa ya shiga bayi don ya watsa ruwa. Kallonta ya yi ganin ta tashi suka zuba ma junan su ido,na tsawon lokaci can kuma sai suka kwashe da dariya. Hannu ya mi a mata ya na fa in."Matar wucin gadi zo mu je ki taya ni wanka." Dariya ta yi tare da no e kafa arta ta mi e za ta fita daga akin, ganin ya taho zai kamata kan dole sai ta taya shi wankan. " Don Allah ka cika ni kunya nake ji." Ta fa a ta na oye fuskarta da murya na son jan hankalinsa,shi kan sa bai yi tunanin ta na da irin wannan muryar ba,saboda cikin salo da jan hankali ta furta har da an yi mishi fari. " Kin san Allah dole yau sai kin taya ni wanka ko da kuwa muryar ar baby za ki yi don na gaji matu Hannunta ya kama ya na son ya ja ta zuwa bayi amma ta i cikin salo take magana da muryar kuka akan ya yaleta. Ganin za ta ata mishi lokaci cak ya auke ta bai direta ko ina ba,sai cikin bayin ya tsunduma cikin ruwan da ta ji sanyin shi matu Saboda tsa ar shagwaba kuka ta saka mishi da gaske,wanda hakan ya bashi dariya ya watsa mata ruwa a fuskarta. "Sarkin kuka dama mai hali baya fasa halin sa na manta fa matar wucin gadi auye ce sam ba ta san soyayyar turawa.Allah sarki Zainab sai na tuna lokacin da muka zo cin amarcinmu mun yi soyayya sosai saboda ita mai aji ce." Wani irin hajijiya na kishin abin da ya fa a ya kamata,amma ba ta son ran sa ya ace ko ta ata na ta,sai ta kalle shi ta yi dariya har da kashe mishi ido ta ce." Allah ko duk da ni matar shige ce ba matar so ba amma ka rubuta ka ije,zan nuna maka soyayya wanda ba zai ta a gogewa zuciyar kaba ko da kuwa mutuwa na yi ba rabuwa mu kai ba." Ta bashi amsar abin da ya fa a duk da ranta bai yi mata da i ba. " Allah ya sa ni dai na san tsabar shagwa arki ba zai baki damar haka ba, matar wucin gadi domin ke ma bu ata kike a lallashe mai hawayen banza. Jin abin da ya ce sai ta saka kuka sosai ta na arawa har da diddire afafunta a cikin ruwan. "Na rantse ka rubuta ka ije watarana wannan hawayen da kake kira na banza,sai sun zama abu mafi daraja a gurin ka wanda zubar su zai zama guba a cikin zuciyarka kuma da hawayen ka za ka rarrashe su." Lakuce mata hanci ya yi tare da shiga cikin abin wanka ya ara dannata cikin ruwa ya ce." A kwai kuwa tabbas ranar da kika haifa min yarona kina kukan rabuwa da shi,ni ma zan zubar da nawa saboda tausayin ki da na ana wanda ba zan ta a gaya masa ya na da wata uwar bayan Zainab." Da sauri ta du ar da kanta cikin abin wankan lokacin da ya saka hannun sa ya na arin yi mata wanka,hawayen dake zubo wa a fuskarta suka ha e da ruwan suka gauraye ba tare da sanin ta yi kuka ba. Wata irin kula A.m yake ba ta sosai sun sha yawo kusan babu ai da bai kai ta ba,ya yi yawo da ita ko ina tare da yi mata siyayya har ya na tonon ta da kayan lefe ya yi mata tunna bai yi ma matar wucin gadi ba. Irin rayuwar da A.m ya nuna mata a asar ta ha ance ma kanta tabbas ya na sonta,kuma kafin su bar asar za ta ara gaya masa ta na sonsa a karo na biyu,don har yanzu ba ta yadda ba ya son ta ba. Bayan sun dawo daga yawo Juwairiya ta na kicin girki take yi,wanda A.m ya takura mata sai ta yi mishi tuwon ta mai da i na shinkafa da miyar taushe. Tare suka je suka yo cefane ko da ta shiga kicin in bin ta ya yi da wayar sa,ya saita ta na girki ya na mata video,hakan sai ya yi matu ar burgeta ta na ara son A.m,saboda namiji ne wanda ya iya kula da mace ko da baya sonta,amma yanayin kular da yake mata ya isa ya nuna mata cewar ya na sonta. Ko da ta gama abincin a ranar cewa ya yi shi zai ba ta a baki sa anin da da ita take ba shi. Haka ta zauna ya din ga ciyar da ita ya na aukar ta hoto. Da suka zo gun kwanciya A.m ya rungumota ko mai ya tuna,sai ya mi e ya tsaya a bakin windo tare da zuge labule ya na kallon waje. Hakan da ya yi sai ta gane a kwai magana a bakin sa, ba ta mi e ba amma ta tattara dukkan hankalinta ta na kallonsa. "Juwairaah gobe za mu je akan maganar dashen ciki da za'a ayi mik, likita ya ce za ayi miki gwaje-gwaje kafin ayi." Gabanta ne ya fa i jin abin da ya ce ba ta ce masa ala ba,amma ta ji sanyi matu a da ta ji ya ce sai an yi gwaje-gwaje kafin a farke ta,ta san likitan ba zai yi mata in ya gwada ya ga lafiyarta alau. Dawowa ya yi kan gadon ya kama hannunta ya ri e cikin murya mai sanyi ya fara magana.Na san ce wa ban kyauta miki ba don ba mu yi da yi miki aiki ba,amma ki taimake ni wannan ne kawai damata na yi miki al awarin ba ki duk wani jin da in duniya, in har za ki yadda a yi miki dashe ki haihu ." Wasu zafafan hawaye suka wanke mata fuska wato har yanzu ya na kan bakan sa,abin da yake yi mata ya na yi ne don ta yarda a farke ta ba soyayya ba ne. Jikinta ya yi matu ar yin sanyi kamar ruwa ya cinye ta ayau ta yi ninyar ta gaya masa ta na son sa,amma ta cire ran A.m zai so ta a rayuwa ta na son a karo na biyu,kawai sai ta yanke shawarar gara su je Allah ya saka likitan ya ce ba ta haihuwa ya yi mata aikin,fatan ta a ce shi zai zama sanadin numfashinta ta huta da tarin ba in cikin da take fuskanta. "Na amince in dai hakan zai saka ka farin ciki saboda burina kenan,na saka ka a cikin sa ko da ace ni zan fuskanci akasin haka." Hannunta ya ri e kam sai ya rungumeta." Na san cewa duk ranar da muka rabu zan yi kewar mace,mai ha uri da hali na gari ina miki fatan Allah ya baki rayuwa ingantacciya,kuma na miki al awari zan bawa anki kulawa." Komawa ta yi ta kwanta ba tare da ta amsa ba ta na zubar