Sashe 75
Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ara saboda zaba. " Kin san irin girman laifin da kima yi mini?Kin ata mini rai warai kuma saina miki horo mai tsanani,na rantse kika ara gigin ara zubar min da ciki saina illata ki sannan jikina ba zai yi wahala ba sai kin mayar da abinnda kika zubar. aryar iskanci kike ba ki san waye ni ba muje gidan za ki ga abin da zai faru dake." Tsananin tsoro ya cika mata zuciya ganin irin muguntar da ya yi masa,sai ta ji tsoron kar yazo ba kowa a gidan ya kashe ta a banza,saboda har yau tana tuna irin sha ar da ya yi mata. Ganin fuskar sa babu fara'a hankalinta ya ara tashi. " Ka yi ha uri na gane kuskure na insha Allahu ba zan ara ba kuma na yi hakan ne..." " Ban tambaye ki dogon surutu ba in har kina son na yi ha uri to ki arta ki mayar da abin da kika yi mini asarar shi a yau." Ya fa a ba tare da ya kalle ta ba hankalin sa na kan tu in da yake yi. Yanayin yadda ya ya nuna mata hankalinta ya an kwanta,domin ta yi tunanin fuskantar haka daga gare sa,ta auka dukan mutuwa zai yi mata kuma ya kore ta. Tun da ya fa i wannan maganar bai ara cewa uffan fa har suka iso gida lokacin a na kiran sallar isha'i,don haka parking kawai ya yi ya fice masallaci. Ajiyar zuciya ta saki mai arfi tana are ma gidan kallo wanda rabon ta da wata biyu kenan Da ta tuna Zainab sai da gabanta ya fa i ras! Duk da ta san ba ta gidan shi ya sa ya je ya auko ta,a ranta take tunanin ko ta yi tafiya zuwa waje. Bayan ya shigo tana zaune a falon gidan sai are wa falon kallo take saboda ganin ya canza,kallonta ya yi sai kuma ya auke kan sa zai haye sama. Da sauri ta ri e hannun shi." Don Allah ka yi ha uri ka yafe min wallahi na tuba kuma na yi nadama." Hararar ta ya yi tare da galla mata tsaki ya janye hannun sa sai kawai ta fa a jikinsa tana kuka sosai. " Ke fa matsala ce ta ko ina bayan asarar da kika yi min kukan banza za ki rarrashe ni da shi ko?Kawai zan ha ura ne in har kin yi al awarin yau za ki mayar min da asarar da kika yi min."Ya fa a cikin wata irin murya. ago kanta ta yi tana share hawaye ta kalle shi sai kuma kunyar abin da ya fa i ya sa ta sunne kanta tana murmushi. " Yunwa nake ji warai kin korar min matar so,sai ki maye makwafin ta kafin ta gama hutun ta dawo,sai ki yi arin mai da asarar da kika yi mini don ba zan wahalar da kaina ba. Da sauri ta tashi ta walalo masa ido tana dariya sai kuma ta nufi kicin,wanda dama kafin ta yi alwala sai da ta ora masa abu mai sau i wanda zai ci,don ita yau murna ba zai barta ta ci komai ba. Mamaki ta yi da ta ga ya biyota kicin in duk da orafin abin da ta yi masa yake yi,da kuma yi mata garga in kar ta ara sai ta ji sanyi sosai a ranta ,saboda yana da saurin fushi zai kuma iya yanke komai ba tare da tunani ba,amma kuma yana da saurin sauka. aramin mamaki ta yi ba da ya nuna mata shifa da gaske ita za ta mai da asarar da ta yi masa Hakan ya sa ta dage sosai don ta faranta masa saboda ya manta komai.Daga arshe da kan sa ya kar i jagoranci komai,saboda bai san ya yi missing inta alot haka,a haka bacci ya yi ya kasheta da aunar sa da take sakata hauka a kan sa,sai ya fake da duk a cikin horo yake mata wanda so yake ya maida asarar da ta yi masa. Sai da suka makara sallar asuba ita ce ta farka ta zare jikinta sannan ta tashe ki,kan dole a gida ya yi sallah,ya kuma sawa suka koma bacci. Ba su tashi ba sai misalin sha biyu na rana kiran wayar da A.k yake yi ya tashe shi. Tsaki ya saki zai kashe wayar sai dai da sauri ya mi e ganin kira rututu a wayarsa,da ya kalli agogo salati ya fara yana an buga bayanta ganin sha biyu har ta gota. e wa ta yi ita dama tuni ta farka ba ta so ta farkar da shi ne,ya sa ta ci gaba da kwanciya amma yunwa take ji matu " Hello hala yau mutuwa ka yi ne ana ta kiran waya ka san muna da ba i sai ka zo ka bu e mini falon ka ina waje ba i na ta jira. Da sauri A.m ya sauka asa shaf ya manta da client din sa da za su zo yau yana fa in." Ki sauko ki bani abinci mai sau i fita zan yi." A.k ya dogare a bakin ofa yana kallon sa ganin sa da kayan bacci." Wai hala rashin matan na ka ya sa ka fara shaye-shaye ne? Haba bacci har sha biyu da an mintina sai ka ce wanda ya yi sabon aure. Shafa kansa ya yi ya ce." Kai fa banza ne bari na watsa ruwa mu tafi." Yana arin hawa Juwairiya ta fito da nufin ta shiga kicin ta ora girki kanta a sunkuye ta gaishe da A.k da ya yi tsaye yana kallon Am da yake shafa kansa. " Kai amma ka ci uwar an rainin wayo ka bar ni ina can ina ta neman ta,Baba Sani ya tasa ni a gaba ashe kana nan ka na cin amarci har da makara." Tsaki ya yi ya harare shi daidai lokacin da ta shige kicin ya sausauta murya ya ce."Nima ganinta na yi ta dawo." Ya na ta e baki ya yi maganar ya auki remote ya kunna tv bari na yi sauri na watsa ruwa ka rage zama. " Allah ya yi munafuki anan ka yi sauri ka fito kai ka sani da gulmarka." Dariya ya yi ya bugi bayansa." Da babu ai gara ba da i."Ya ce tare da haye wa sama. Kusan sati biyu tun da Zainab ta tafi Lantana ba ta zoba,sakamakon yarta da take aure ta haihu an yi mata aiki ta tafi jinya.Hakan ya ba su damar sakewa suna jutawar su. Kullum ranar duniya sai A.m ya kira Zainab amma ba za ta aga ba, kuma yana ta biko gurin iyayenta,sai wula anci suke masa daga arshe mahaifinta da kan sa ya kira Daddy A.m a kan ya daina zuwa gidan shi Zainab sai ta huta za ta dawo.Da zarar ta dawo za ta dawo akinta don haka ya daina damunsa. A.m ya yi fushi sosai sai ya yi zuciya ya yaleta musamman da ga matar wucin gadi,ta dage tana faranta masa ko ba komai zai yi maleji kafin ta dawo. Juwairiya ta yi amfani da wannan damar ta saka rayuwarta a cikin ta A.m duk da irin gwasaleta da yake yi, yana yabon Zainab amma da ya fita zai kira ta yana gaya mata ya yi missing hawayenta na banza don Allah ta yi mishi kukan zai siya. In ya fa i haka dariya take mishi ta ce ashe kukan banza ya ara matsayi tun da har siye ake son ayi.Haka dai suke zaman su cikin girmama juna da kulawa. Washegari Zain ab ta kira lantana aka ta je ta gyara mata gidan ta,saboda tun da ta tafi kewar sa ya dame ta ko bacci kasa yi take yi,duk kiran da yake mata rungume wayar take yi tana kuka,amma shegen girman kai ya hana ta aukar wayar in ta tuna kuma da abin da ya yi mata sai ta ji duniyar ya yi mata zafi.Ita tunanin ta A.m zai biyo ta asar ne. Sai dai tana tunanin yadda za ta iya danne zuciyarta,ta zauna da Juwairiya bayan ta gane amanarta suke ci,duk da A.m ya yi mata rantsuwar yana shan magani ne saboda ita, amma kuma bai aryata numbarsa a wayar Juwairiya ba,sai dai ya nuna sam bai san zancen ba wata ila son sa take don kwanaki ana kiran sa da ba uwar numba,bai dai ta agawa ba ne shi yasa bai fahimci komai ba. Zainab ta gane sam ba za ta iya rayuwa babu shi ba,amma dole ta canza zaman su domin sai ya gane kuran sa,ita kuwa Juwairiya Momi ta ce ta bar lamarinta a hannunta don sai ta yaba wa aya za inta. Lantana ta shigo gidan da mamakin ofar a bu e duk da ta ga motar A.m a gidan,amma ta san ba' abarin ofar falon a bu Tura ofar ta yi ta shigo tana arema gidan kallo yadda yake tashi da amshi da gyara komai tsaf,jikinta ya bata a kwai mace a gidan. Tsaye ta yi tana an tunani sai kawai taga Juwairiya ta rugo da gudu daga sama tana dariya,jikinta daga ita sai yar bes fara da wando fari tirikwata wa da A.m ya siyo mata da suka fita,saboda shi yana koyi da hadisin ma'aiki wanda yake mana koyi da saka fararen kaya. Da gudu take saukowa tana dariya shi kuma ya biyo ta cakulkuli yake mata wai kan dole sai ta yi mishi kuka yaga hawayen banza. Kamar yadda Lantana ta yi tsuman tsaye tana kallon su haka suma suka zuba mata ido cikin firgici. TO FA NIMA IDANU NA ZUBA MUSU TARE DA BASU LOKACI DOMIN NA GA REACTION IN SU KU CI GABA DA BIBIYAR LINTAFIN DON JIN YADDA ZA TA KAYA A CIKIN LINTAFIN NAN MAI FARIN JINI. BARI NA TUNA MUKU DA SUNAN SHI SAKACINA KO HALIN MAZA TAKU JAMILA LAWAL ZANGO JAMCY Kar dai ku manta sunan labarin "SAKACINA KO HALIN MAZA" Ga masu bu atar shiga cikin group ina na whatsapp ga numba 08144072423_. Kuma ofa a bu e take na orafi gyara ko arin bayani ga zakakuran marubuta,har yanzu ni mai koyo ce. Kar dai ku manta da wannan lintafin sadaukar wa ne ga za auran marubuciya,kuma awata (SUMAYYA NA'IGE) Allah ya ara fasaha ya sa