Sashe 22
Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*FIRST CLASS WRITER'S ASSO....* *SHAFI NA GOMA SHA BIYU* Juwairiya ta na acewa ganin sa ta tsaya ta tsuguna tare da sakin wani gigitaccen kuka sosai wanda ba ta san dalilin yin hakan ba,sai bayan tasha kuka sosai zuciyarta ta fara jera mata tarin tambayoyi." Me ya sa nake kuka ga mutumim da na san ba zan ta a samun shi a cikin rayuwata,na sa ni cewar dariya ba so ba ne.! Maganar da ya yi min ba ya nufin zai iya sona a cikin ransa,sannan na tabbata ya yi aure har ma da iyali saboda kamalar shi ta nuna na cikakken mutum me iyali." Ta tallabe fuskarta da hannunta wani sashi na gefen zuciyarta,ya na ara jaddada mata da cewar ko da ya nuna ya na sonta Baba Sani ba zai ta a ba shi auren ta ba,mutane wanda ba su kai shi matsayi ba sun nemi auren ta amma ya hana bare shi da ga ganinsa kasan ya ji u da nera,da duk wani ababen more rayuwa. Sai ta share hawayenta tare da aukar tiren jiri na jiri ya na iban ta ta na ji kamar ta ha iye zuciya ta mutu in ta tuna wannan tsohon ze mallaki jikinta. Gizo-gizon hoton sa da murmushin da ya yi mata lokacin da ya tabbayi sunan ta idanuwanta suke hasko mata,ta rintse idanunta da arfi ta na son su da ile mata ganin ta ga mutumim da take jin kamar ya saka ta a aljihun sa su yi ta yawo. Bayan ta dawo gida ta na zaune jingine da bangon akin su idanunta a sama ta na aikin tunanin da ta aura amara da shi tun lokacin da idanunta suka yi tozali da shi. Mama dake tsaye ta na karantar yanayin ta tun da ta kawo mata ku i tace wani mutum ya siye,ta zauna a gurin ta na kallon sama sai hakan ya tabbatar mata da a kwai lauje cikin na " Juwairiya lafiyar ki kuwa."Mama ta kalleta lokacin da ta dafa kafa arta,amma ba ta ji ta ba har sai da ta maimaita sau biyar ba ta ji ba sai ta juyo da fuskarta. Ga mamakin ta sai ta ga ta juyo tare da saka hannunta ta rungumeta ta fashe da kuka,hankalin Mama ya ara tashi dama tun safe take jin wani irin zafi-zafi a irjin tare da sauke wani irin ajiyar zuciya mai kama da zai tafi da rayuwarta. e me kama da murmushi ta yi tace." Akan maganar auren ki ko Juwairiya ya za mu yi da addarar ubangiji,komai kika ga ya faru Allah ne ya addara." Ta sauke irin wannan ajiyar zuciyar da ke barazanar auke numfashin ta sai kuma hawaye suka fara turereniya a kan uncinta. Ta bu e baki da nufin ta yi magana amma ta kasa sai ta rufe bakin tare da sakin kuka wanda ya fi na Juwairiya sauti. Hankalin Juawairiya ya tashi matu a!Tun da lamarin ke faruwa Mama ita take kwantar mata da hankali amma yau ha urin ta ya gaza. " Don Allah ki de na kuka wallahi na ha ura ba zan ara nuna damuwata ba,in dai akan auren nan ne kin san yanayin ciwon ki. Ta fa a ta na share hawayen ta don ta na tsoron kar ciwon Mama ya tashi,ga shi aure za ta yi babu wanda zai kula da ita sai Ibrahim wanda ba cikakkiyar lafiya gare shi ba,don har ingishi yake yi kafar sa aya ba lafiya. Mama ta mi e ba tare da tace komai ba ta fice daga akin ta na jin matu ar tausayin ta kasancewar ba ta sami bango abin jingina ba.Tanimu ba mutumim aure ba ne ita kuma mace ta na zama zinariya ce in har ta samu miji na gari,ta fauwala ma Allah lamuran sa saboda Allah na iya can za lamuran sa iya addu'ar da take yi wa Juwairiya rayuwar ta ba za ta ta e ba. Buta ta auka ta shiga bayi ta tsarkake kanta ta fara kai kukan ta ga Allah Sarki gwani gagara misali! Ganin haka Juwairiya ta mi e tare da sakin kuka ta toshe bakin ta bayi ta shige ta saki bakinta ta na kuka mai tsuma zuciyar me sauraro." Me ya sa ka shigo rayuwata a lokacin da nake jin duniya ba ta da muradina a cikin ta gyambo biyu kake so na yi ta jinya a cikin rayuwata! Na rashin ka da auren mutumim da na tsana a rayuwata!"Kuka sosai ta yi sannan ta fito ta yi alwala tabi sahun Mama. Wunin ranar ta yi shi ne a suku-suku tamkar wacce ba ta da lakka a jikinta,ta kasa cire shi a ranta.Da daddare ta na kwance sai mutsu-mutsu take ta na jin Mama na ajiyar zuciya ut! Wanda hankalinta ya tashi kwarai ba ta rintsa ba sai kusan asuba ta ji arawo bacci ya kwashe ta. Da asuba bayan ta yi sallah ta na karatun alkur'ani ta yi mamakin da Mama ba ta tashi ta yi sallah ba,sai ta mi e dai-dai lokacin da Ibrahim ya shigo ya dawo daga masallacin dake kusa da su. " Mama ki tashi ki yi sallah." Amma shiru ba ta amsa mata ba da sauri ta ara jijjigata sai dai ta ga Mama idanunta sun ance jikinta ya saki da yar take janyo numfashin dake barazanar ku ucewa gangar jikin ta. " A'a Mama don Allah karki mutu ki bar mu kin ji Mama!"Kuka take sosai ta na girgiza Mama da ta asa bu e idanun ta saboda nauyin da sukai mata,a jikin ta ta na jin wani irin zafi me kama da rushi ya na zagaye ilahirin jikinta don har huci yake ya na fitar da tiriri me zafin gaske! Jin ihun Juwairiya ya sa matar Baba Sani ta shigo wanda hankalinta ya tashi matu a ta na tausayin su sosai,sai dai ta san halin tijararren mijinta zai iya shuka mata rashin mutunci koma ya sake ta bare yanzu da yake mata rashin mutunci zai ara aure. i ta mi a ma Juwairiya ta saka yaron ta ya nemo me keke napep aka saka Mama a ciki zuwa asibiti. ********* Bayan A.m ya fita gidan iyayen shi ya nufa don ya an kwana biyu be le a su ba,ya na shiga ya ga ana ta murnar matar aninsa ta haifi an biyu gidan ya cika sai murna ake,saboda daga asibiti nan aka wuto da ita. Jikinsa ya yi sanyi ya irga yaransa yanzu hu u kenan sai kawai ya ji zuciyar sa na bugawa,bai ara shiga cikin tashin hankali ba sai da aka ora masa yaran masu kama da larabawa a kan cinyarsa. Gidan gabaki aya sun ru e suna ta aukar yaran waya kamar zasu arar da jikin su saboda aukar hoton,har sai da ya tsawatar da su bari sannan suka dena suna ta kallon yaran. Hawaye yaji suna bin uncinsa ya kasa aukar yaran ya na kallon su gunun sha'awa kamar ya kwace yace wansa ne shine ya haife su. Ganin ya na hawaye sai dukannin su jikin su ya yi sanyi suka koma suna rarrashin sa,amma ya kasa tsaida hawayen da ke kwaranya kamar an bu e famfo. " Zainab an ya kin yi wa rayuta adalci kuwa?" Ya tamabayi kansa dai-dai lokacin da mahaifiyar sa ta dafa kafa un sa ta na rarrashin sa.Bayan ya sawa yaran albarka ya fice daga gidan kai tsaye kampanin su ya wuce tare da jiran A k su ha u da shi farfajiyar kamfanin. A.k ya sanar mishi ya na kampanin in ya iso ya kira shi kawai,amma sai A.m ya nuna ya fito kawai ya jira shi saboda yanayin da yake ba zai iya ara kiran waya ba. Ya na isowa ya same shi tsaye da waya a hannun sa da alama waya yake sai kuma ganin shi ya sa ya kashe wayar,tare da maida ta cikin gabar rigar sa ya arasa gurin da A.m ya yi parking in motar sa. Ina ga muje farfajiyar da Daddy yake hutawa abin zai fi ko a bisa mu yi magana don nima ina da maganar da nake son mu tautauna akai."A.k yace da shi bayan ya nufi hanyar gurin ba tare da ya ji amsar da ya ba shi ba. Ganin haka sai shi ma ya bi bayan sa ba tare da yace komai ba.Bayan sun zauna shirun na su na an mintoci ya biyo baya wanda sai da nabi dindigi na gano dalilin shirun na su a duk lokacin da suka ha u kafin su fara maganar da ta kawo su,wanda suna yi ne don su sami natsuwa tare da nazarin maganar da zasu tautauna a tsakanin su. A.k ya bu e baki da nufin zai fara magana amma sai A.m ya hana shi ta hanyar taran numfashin sa tare da gyara zama yace."Abokina ka fara bani dama na yi magana domin na samo mafita a kan damuwata,na yi tunani sosai kan maganar da muka yi da kai na Juwairaah.Tabbas yarinyar ta kwanta min a rai kuma na yaba da hankalin ta amma saboda al awarin da na yi wa Zainab,kuma ita ka ai nake son takasance matata zan auri Juwairaah mu yi auren kwangila da ita shekara aya,kamar yadda ka bani labarin anin mahaifinta ni kuma zan siya shi da ruwan ku i ya fasa auren da zai yi mata da wannan tsohon." Ya numfasa ya na kallon sa ko zai fahimci yadda ya kar i zancen,amma sa ya ga ya na mishi kallo kamar irin amma ka zare ko! Bai damu ba ya a kansa yaci gaba da cewa."Tunna ka gaya min ta yawon aikatau sai mu auketa akan za ta koya wa matata girki da kula na tsawon shekara guda,kaga a wannan lakacin in ta samu ciki zan auke ta daga gidan na kai ta wani guri,na san yadda zan tsara Zainab ta amince ta kar an burina na ga ana kafin na mutu. "Amma baka da hankali ko na auka alkhairi ya sa ka kira ni nan,ashe ka je ka bugu ne ka zo ka ata min lokaci."A.k yace tare da mi ewa yayin kamar zai fice daga gurin bayan ya mi e sai ya dawo ya ara zama ya na kallon sa yace." Aikin banza kawai