Sashe 20
Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yi yadda ta shigo Mama ta tsorata. Bayan ta yi mata bayani tana kuka Mama sai da ta zubar mata da hawaye ganin halin da take ciki.A alla sai da ta yi sati ta na jinyar jikinta don har sai da ta kwanta ciwo. Haka rayuwa take tafiya musu yau ba i gobe tsummma ga ciwon Mama ya yi tsanani.Wani abin arin tashin hankali Ibrahim da dama can ba lafiyayye bane,saboda sikila ne shi jikin sa da ya yi sauki amma a cikin kwana biyun nan jikin ya tashi. Ciwon shi sai yake son ya danne na Mama amma duk wanda ya ganta ya san ta na cikin tsananin ciwo.Ga kuma Baba Sani da ya sanar da Juwairiya ya yi mata miji wato Alhaji Tanimu. A ranar da Baba Sani ya gaya mata sumewa au ta yi don ya tabbata Baba Sani ba ya aunarta,don ita da ya aura mata shi gara ta zauna ba aure ko ace mutuwa ta yi. Waye a fa in garin be san Alhaji Tanimu ba wanda ya mai da mace tamkar rigar sawan shi.Mutum ne mara addini ga shi kamar wani hor.Kusan duk shekara yake sakin mace ya ara aure bayan ya tabbatar sun sami ciki,don baya son haihuwa a tunanin ta shi kan shi be san iya yawan yaran shi ba,duk da wasu ya na ba ma iyayensu mata kyauta wasu kuma ya kai su almajiranci. Sannan an sha kama shi ara anana ya na musu ya lalata musu rayuwa irin mutumin da Baba Sani yake son ya zama mijinta kenan.Ai Juwairiya aramin hauka ta yi don gara yace ta shiga duniya. Shiko Alhaji Tanimu se inkirama Baba Sani ku i yake yi hankalinsa kwance ganin zai mallaki wannnan zu iyar,shi ya sa be damu ba ko sanda ya zo zance ta i fitowa tallar ta fa aka kawo mishi har gida. Rayuwa a wannan karan tafi yi wa su Juwairiya illah ga aba abinci sannan dukkanin su ba lafiya,ga Baba Sani da yake ta shirye-shiryen bikin ta don har an kawo kayan sa rana watan gobe biki. Mama ta shiga tashin hankalin ciwonta ya ninku ga yunwa har takai sai su wuni ba su saka komai a bakin su ba. Juwairiya ta tsara ma kanta ta gudu amma in ta ga halin da su Mama suke ciki sai ta ji kamar ta kashe kanta ta huta,ita kanta ba lafiya take da shi ba don ta na ganin har tafi su Mama jigatuwa saboda zuciyarta da take ji kamar za ta fashe. Ganin yunwa zai kashe su sannan duk ku in da Baba Sani yake kar a bai ta ba ba su koda na sabulu ba,ta je gurin Mariya ta ara mata naira dubu biyu ta fara jarin gyada.Da wannan suke samun abinci. ******* Zaune yake cikin damuwa sai kuma ya mi e don a yau jin sa yake duk shawarar da amininsa ya ba shi zai iya auka saboda halin da yake ciki.Makullin motar shi ya auka ya nufi gidan A.k. Sai dai cikin rashin sa'a ba ya nan don haka bayan sun gaisa ya fice daga gidan ya samu wani guri mara hayaniya ya tsaya,tare da ciro waya ya kira A.k. Ba'a fi minti goma ba sai ga A.k akan mashin ya sauka ya bu e gaban motar ya shiga ya na share zufa."Am sorry aboki motar da ka siya min na kai ta service ba'a gama ba kan dole na baro motar na hawo mashin.Are you under the weather?"Ya tambayi aminnin nasa ganin yanayin sa. Yace ya na kallonsa bai tanka ba illa ajiyar zuciya da ya yi ya kauda kansa gefe guda,ganin yadda aminin na sa yake ya san yauma ba lafiya to ko dame yazo oho don ya san dai zancen. Suka an yi shiru ba tare sun ce uffan ba na tsawon lokaci sannan A.k ya katse shirun da cewa." Lafiya na gan ka wani iri in ce ba mutuniyar bace ta ha a maka zafi." "Akan maganar da na nemi shawarar ka yau ma na ara bijiro maka da ita.I really need your advise pleese help me out."A.k ya kalle shi yadda idanunsa suka ka a suk yi ja ga mamakin sa sai ya ga hawaye ya na sauka da ga uncinsa. Ya kama hannunsa ya ha a da nasa ya ri e sosai ya na kallonsa ya ci ga ba da cewa."I know my wife she is a woman of raging jealousy.Bazan iya ha a ta da wata mace ba kuma ba yan haka na yi mata al awari,amma ina jin zafin rashin yaro da ba ni da shi wanda hakan in ban auki mataki ba zai iya ta a lafiya ta,domin a yanzu ya kai matsayin da ba na iya bacci. Tun da ya fara magana A.m ya yi shiru ya na kallon sa a ransa tunani yake to ko amininasa ya ci kai ne ko kuma rashin haihuwar ya ta a tunanin sa, kamar yadda yace shi dai ya san ta aure ake samun haihuwa ya ba, shi shawara ya i bi saboda wani al awari na shi na banza to amma bari ya ji me yake tafe da shi. Ganin ya yi shiru ya dafa kafa arsa ya na cewa."Try to be patient ka san zuriya kake bu ata kuma dole a aure za ka same shi,ba zaka so ka sami anka ta zina ba wanda na san ba halinka bane,amma ni banga dalilin da zai sa ka ara aure ba bai ita ta ata mahaifinta da kanta ba?"Ya an fa a da zafi kuma da tsigar tambaya. " Haka ne." Ya ba shi amsa sannan ya ci gaba da cewa." Duk akai na ne ta samu wannan matsalar gaskiya i can't make up my mind ko zan iya cin amanarta." arin takaici maganganunsa suka ara ba shi gani yake ba shi da tsayuwa a gidan sa,amma shi bai ga yadda matar shi zai ta da hankalin shi ba,don kawai zai ara aure kuma duk laifin tane. Ya ka a kafa unsa yace."It is up to you ni dai na gama baka shawara."Yace amma sai kuma ya ga hankalin aminin nasa ba shi a gurinsa wata ila ma be san me yace ba. A hankali ya bi gurin da yake kallo shima Juwairiya ce da tiren gya a a kanta da ga ganinta ka san ta na cikin wani hali, kusan ma ta na tafe ta na share hawaye saboda har Alhaji Tanimu ya kawo kayan auren ta na jin gara ta ha ura ta aure shi,wata ila shi Allah ya tsara ya zamo mijinta ta san bawa ba ya wuce abin da Allah ya tsara mata,sai dai yanayin halin da Mama da Ibrahim suke ciki ya sa ta zagaya wa da gya ar da yau ba ciniki ta ha a da ku in da Mariya ta ba ta ta kai su asibiti. A.m da ya zuba mata ido ya na kallonta bai ta a ganin mace me sanyi da wani irin shauki a tare da ita ba sau,haka kawai ya ji ta kwanta mishi a rai ba wai son ya na son ta ba irin zai iya magana da ita har ya ba ta lokaci su yi wasa da dariya,kuma ya nemi shawarar ta kuma zai iya yin komai don ta yi farin ciki,zai iya cewa yau ne rana ta farko da ya ga wata mace bayan Zainab har ya na jin zai iya mata magana. Wato in ya fahimci zuciyar shi awa yake son ya mai da ita ko anwa." To amma duk tsanar talaka da na yi sai ace na yi awa da ar talaka kuma antacciya ar talla kai an ya da wuya.". Yace a zuciyar a cikin zuciyarsa ya na me arin kauda idanun sa daga gareta don jin hakan bai dace ba ace duk matsayin shi.Sai-dai idanunsa sun kasa auke kan su daga kallonta ya na ara za ulo kyawunta. Ta na tafe cike da damuwa har tazo ta gaban su za ta wuce." Me gya a." Kalmar da bakinsa ya furta ba tare da ya ba shi umurni ko tunanin hakan ba. Juwairiya ta ji wani irin sansanyar murya mai kama da sarewa ta kira ta ta na son ta juya amma sai ta da ile kanta da juyawar,don ila in ta ga mamallakin wannan muryar ba ta san halin da za ta shiga ba sai kawai ta ci gaba da tafiya yayin da aranta take addu'ar Allah ya sa karya ara kiranta, don ta san in ya ara kiran ta ba za ta iya tursasa zuciyar ta da in juyawa ba. A.m ransa ya matu aci azama da ita ta na talaka zai kira ta ta i waigowa ya so yaje ya yi watsi da kayan tallar,ya ga uban wa take ta ama da shi ta i amsa kiransa amma da ya yi tunanin ko kurma ce sai ara kiran ta a karo na biyu. Cak! ta tsaya amma ba ta wai go ba ta na addu'a a cikin ranta yayin da idanuwanta suka za u da suga wannan mamallakin muryar.A hankali ta tako ta iso gun motar su ta tsaya ta kasa magana kuma ta kasa aga ido ta kalle shi. Kusan minti goma ta na tsaye ba tare da ya kalleta ba me ya gani oho ganin ita ma ba ta da ninyar ta yi mishi magana kuma ba ta tafi ba A.k dai ya na zaune ya na kallon ikon Allah. A.m ya bu e motar da nufin ya yi mata wula anci dai-dai lokacin da idanuwan su suka tsar e da na juna. Kyansa yanayin jikinsa idanuwansa da yadda yake kallonta suka ru a ta ta yi kamar za ta fa i, amma sai ta dafa jikin motar sa ta na kallon shi cikin wani irin shauki,lokaci guda ta ji abu me kama da guduma ya sauka akanta! Yayin da wani irin shokin na soyaryarsa suka dinga ana mata son shi a cikin ranta,har ta ji za ta iya mutuwa in ba ta same shi ba. Idanun su da suka tsar e da juna sai ya tsinci kansa da kasa mata rashin mutuncin da ya yi ninya a yatsine yace."Nawa-nawa gya ar." Ta zuba mishi idanunta sai kuma ta janye