← Book details Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 29 OF 102

Sashe 29

Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ita matar wani ne na rantse,a yau zan aura mata aure ba sai an jima ba don ina zargin ku za ku iya sace ta.To ni sai in ce kamar an yi maka baki kamar ka mai zai saka ka auri Juwairiya uban ta har ya mutu faskare yake yi, a gurin faskaren ya sara ma kansa ya mutu shi ne za ka ce ka na sonta. " Nima ba son ta nake ba ban ta a jin ina son wata a mace bayan matata ba,kai ma in ka furta ina sonta ka yaudari kan ka don duk fa in unguwarku ban ga macen da zan ji ina son ta ba." Kawai sai ya yi galala ya na kallon shi a ransa tunani yake to uban me zai yi da ita,koma dai mene ne ba za ba shi ba in ma ya na son ya yaudare shi ne ya ba shi aurenta,yadda ya rantse Juwariya ba ta ba jin da i a duniya tun da ta kange kwa insa a kan ta gara ya ba ma wannan tsohon ya wula anta rayuwar ta. " Ku fa i ko me za ku ce ni ba yaro ba ne kuma ba zan baku auren ta ba yanzu ma zan aura mata aure don haka ku cire wanann tunanin." A.k ya karkace ya zaro makullin mota ya ije masa a gaban sa sannan ya janyo cek da ga aljihun sa ya ije na kimanin miliyan biyar. Wayyo Allah zo ka ga ido sai ya zare ido can kuma ya fara mitsinan kansa ya gane ko mafarki yake." Ka bar cutar da kanka ta hanyar mintsnin kanka ba mafarki ba ne a zahirin gaskiya lamarin ke faruwa,in har ka bamu ha in kai har gida zan canza maka rayuwar ka ta dawo sabuwa in har zaka ba ni auren ta." A.m ya ce da shi ya na kallon sa yadda ya ru e kamar zai zare." Ikon Allah don Allah in mafarki nake ku dake ni sai na farka wai ni ne zaku ba wannan ku in don ku auri Juwairiya an ya ku ba an cin kai ba ne?" Ya fa a ya na arewa A.m kallo tunanin sa shi ne babba a wurin cin kai saboda ya fi A.k jiki da fa i."Ko ma duniya muke ci ba ruwan ka in mun cinye ta tunna ba aunarta kake ba." A.k ya ba shi amsa amma kuma sai A.m ya kalle shi ya ce. "Ka daina danganta mu da wannan mu mutane warai ne kawai fatanmu ka amince da bu atarmu." Ga mamakin su sai suka ga ya tattara ku in ya saka a aljihun wandon sa har da makullin motar ya fara zare ido. " Duk da cewar na tsane ki saboda wani udiri na wa ba na fatar in da za ya huta ta ji da in aure,amma ba zan bari wannan damar ta wuce ni ba Juwairiya sai dai wallahi ina tsananin ba in cikin faruwar lamarin da na aya daga cikin ata kuka nema Allah bari na kira ta sai dai Juwairiya ta nuna mata kyawun halitta amma ta na da hali." ewa ya yi sai A.k ya kamo hannunsa ya zaunar da shi." Ka barshi ba bu ata ita dai Juwairiyar ya gani yake son ya aura na wucin gadi,shekara aya tak za ta yi zai rabu da ita don a cikin sirri za' a aura auren." an kalle su a fakaice ya tabbatar da gaske suke yi ko fim suke son shirya wa suka yaudare shi haka." Tabbas haka maganar abokina yake ni zan aureta na shekara aya matata ce ba ta haihuwa,shi ne nake son ka aura min ita bayan ta haihu zan auke ana na sake ta ita ma zan biya ta kamar yadda da na yi maka." Wani irin da i ya cika mishi rai ya kama hannun A k ya ri e ya na fa in." Kasan Allah ko auren kwana aya kake son yi da ita zan baka, kai duk abin da za ka yi da rayuwar ta ba nida matsala in har za ka bani ku i sai dai da shara in komai ya din ga biyo wa ta hannuna." " Wannan kuma ba zai yiwu ba za mu baka duk jin da i na rayuwa,amma Juwairiya na cikin wani hali a yanzu ina da labarin mahaifiyarta da ba lafiya kuma za 'ayi mata aikin zuciya ka i ka taimaka,ga aninta da yake da matsala tun mahaifinta na raye yake da burin a yi mishi aiki don haka zamu fitar da shi da mahaifiyarta,ita ma mu saya mata gida,sannan ba su da cin yau bare na gobe ka ga ya dole mu inganta rayuwarta wanda da shi zamu ci arfin ta har ta amince da auren." Baba Sani take ya ha e rai jin baza a ba shi na Juwairiya ba da ya rantse ba zai ba ta da yawa ba,amma sai ya an saki fuska ya na ce wa." Ni ma ki yi min uzuri ba ni da shi ne da na taimaka mata,wannan aikin wahala kawai nake yi ai nima abin a taimaka min ne." A.k tsaya wa ya yi ya na mamakin sa ya sani ce wa a kwai mutane masu son ku i amma wannan ya wuce tunanin sa an ya na da imani kuwa. Yauwa a matsayin ar aikin gidana za ta zo wanda za ka gaya ma mahaifiyarta za ta aiki na tsawon shekara aya ta koya wa matata girki,wanann dalilin ya sa na ingamta rayuwar ta haka."Ba ka da matsala in ma a matsayi ar gadi za ta zo ai wallahi sai an yi auren,na san yadda zan yi da su duka hatta mahaifiyar ta tunna ka ba ni ku i ba ka da matsala. Yace ya na tare da zaro makullin motar ya kalla sai kuma ya maza ya mayar lokacin da A.m ya mi e a tunanin sa wacewa zai yi don ya ga ba shi da kirkin aya. " Oh Juwairiya ban sani ba a she ke jarina ne mahaifin ki ya mutu ya bar min dukiya nima na yi ku i!Ai wallahi an mata biyu zan gallo a rana aya wayyo Allah!Ashe dama zan yi ku i Wallahi mutane za su ga rashin mutunci ehe." " Yauwa ina motata kuma a ina gidan yake sannan kamar yadda ba ka son matar ka ta sani haka iyayenka kenan ni ne waliyin ku duka ba matsala in ma ka na son a aura yanzu ba matsala." Tsabar takaici ya sa A k ya i ce wa komai don ya fahimci jahili ne ku kuma son ku in ne ya rufe mishi ido yake fa in ya zama waliyin su duka,sai shi ma ya mi e ba tare da ya ce mishi komai ba A.m ne ya mi a mishi takadda ya ce ga shi duk abin da kake son ka sani ya na ciki. Zai fita A.k ya kalle shi ya ce " Ai ya kama ta a kira Juwairiya mu gaya mata ko in ce ka yi mata bayani ka san wa a a bakin me ita tafi da A.k ya ce mishi cikin gatsali shi har ya fara jin kunyar ta tun kafin ta fito haka kawai daga ha uwa sau aya sai su zo mata da wanann tatsuniyar. " Baku da matsalar ga ya mata ita in banza ai gaba ta kai ta."Ya an matso ya na cewa." Dama wannan an iskar tsohon ba ya bani wasu ku in kirki yau zan mayar mishi da kayan tsiyar shi,ana harkar ku i me za' ayi da tsiya ai ni mutuwar mahaifin ki gaba ta kai ni gobarar Titi a Jos." " Ga ra dai ka kira ta shi ya sanar mata."A.k ya ce shi dai A.m bai ce komai ba sai dai ya ji wani iri lokacin da Baba Sani ya fita daga akin ya na fa in bari na dubo ta shegen yawo ne da ita ai kai da zama za ka yi da ita sai ince baka dace mata ba." Juwairiya ta na du une a murhun gawayi ta hira wutan yafi sau ba adadi amma da ta hura sai ya mutu mu is,kusan kuka take son ta yi don har ta fara hawaye ganin wutar ta ta i kamawa ta mi e tsaye tare da zura mata ido,ji take kamar ta ora hannu aka ta yi ta ihu. Ta takaici ta kalli ledar taliyar da take son ta dafa ma Mama ba ta jima da dawowa daga asibiti ba take son ta ora musu abinci da ruwan zafi ta kai musu. Kawai sai ta ki muryar Baba Sani ya na magana tare da arin shigowa duk da ba ta ji me yake fa i ba,amma ta tsorata matu a gani take kamar zai ce ta dafa taliyar ya aura aurenta. " Juwairiya ina kike ashe dama ke jarina ne?Oh ikon Allah dare aya Allah kan yi bature."Oya maza biyo ni kika abin mamaki aike kin samo mana can jin rayuwa Juwairiya yarinya iyar albarka." Cikin rashin hayyaci ta tsaya ta na kallon shi sam taka sa fahimtar wai yau Baba Sani yake ce mata ar albarka,sai ta fara shakkun ko ya zare ne jikinta ya fara rawa ta matsa nesa da shi,ta na karanto duk addu'ar da ta fito bakinta. " Ke ban san hauka maza wuce kina da ba i a falona kuma wallahi in kai min hauka,zan iya ajalin ki kin san bani da wasa akan ku i gara ma ki kiyaye!Maza wuce." Da sauri ta ruga zuwa shashinsa jikinta na kyarma haka kawai jikinta ya ba ta Alhaji Taminu ne ya zo,sai ta rintse idanunta ba ta son ganin shi a haka ta fa akin tare da sallama wanda na yi tsammanin a zuciya ta yi,don ko ita kanta ba na tunanin ta ji. Tsayawa ta yi a akin ta kasa bu e idanunta sam ba ta son ganin fuskar sa mai kama da biri. Wani amshi wanda ta sha e shi a rayuwarta wanda ba za ta ta a manta mamallakin amshin, ba har iya tsawon rayuwarta,tun daga ranar da ta sha e shi take jin amshin a jikinta har zuwa yau da
Chapter 29 · 0% Book details