← Book details Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 44 OF 102

Sashe 44

Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*FIRST CLASS WRITER'S ASSO....* *Page 19* BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHEEM A.m ya shiga cikin tsananin tashin hankali ya juya ya kalli Juwairiya da take jin duk abin da yake faruwa,ga jikinta sai kyarma take yi har ta fara ha a ha ori kar-kar! Sai tashin hankalin sa ya nunku ya kuma rasa tunanin da zai yi.Hannunsa ya sa ya tallafe kan sa can kuma ya shiga shafa sumar kan sa ya na tunanin mafita,don shi babban tashin hankalin shi da Zainab ba ita ka an za ta dawo ba ya san ce wa ta ce su zo ne su rarrashe shi. Wayarsa ya zaro ya yi kiranta ringing aya ta auka ta na kashe murya ta ce." Hello Habibina ai mun kusa arasowa gidan..." Wata uwar tsawa ya daka mata da ya firgita ta ya ce." Ni ko Zainab wallahi in kika shigo gidana na da wa annan dabbobin sai na yi miki mugun rashin mutunci,don haka ki ce musu ko wace banziya ta kama gabanta tunna su mahaukata ne.Kuma zaki dawo zaki ga abin da zai faru! Allah ya sa su yi gangancin shigowa gidan." Da fushi yake magana tamkar ta na gaban shi don iya abin da zai yi kenan ya hana su shigowa cikin gidan. Zainab ta yi shiru da waya sororo a hannunta, ta rasa ya za ta yi ga shi ta gama ko a kanta ta isa da shi,don sun nuna in zuwa saboda sun san halinsa ba kamar mazajen su yake ba. " Kai direba tsaya wallahi Zauji yau rashin mutunci yake ji kun ji abin da ya ce." Ta fa a a kunya ce ta na kallon su. "Mai ya ce an rashin mutuncin?" Anty Fati ta tamabaya don ta san za'a rina sanin hali."Gaskiya ko wace mace ta tafi gidan ta ku sauke ni anan kawai ina ga an iskan an uwansa sun zuga shi ne,amma da amincewar sa na tafi Dubai yanzu ya na fa a min kar ku zo mishi gida ." Ta fa a a kunyace don ya ba ta kunya ga shi ta gama zuga musu arya." Kar ki yadda Zey ya ha a ki fita kin ga dai irin ribar da muka samu,ki nuna mishi turjewar ki." Anty Fati ta fa i cikin maganar zuga ta na son ta ara zuga ta don ta shirya duk abin da yake ji. " Ke ma kin san halina kawai ba na son ya wula anta ku ne ku je kawai ni wallahi akan sana'ta zan iya ha ura da aikin gwannati bare kuma ya ce zai kawo min cikas." Anty Maryam da ba ta ce komai ba ita ma ta na tunanin abin da za ta tarar,in ta koma sai yanzu ta yi magana ta ce." To ki rabu da shi mana yadda kike da kyan nan ai kin san ki na fita za'a wawushe." Wani mugun kallo ta yi mata tamkar za ta kai mata duka ta ce." Ka ji Anty Maryam da maganar banza ni da Hubbi ai mutu ka raba takalmin kaza! So kike na kashe aurena na je na auri mai mata ko wanda zai yi min kishiya nan gaba,hakan ma ba zai yiwu ba don ni da kishiya ko a lahira ba na fata kuma zan iya yin komai a kanta ni da ita ya i ne tsakaninmu." "To ki tafi mana ga shi har yanzu ana yayyafi kuma kin bu e mota kin tsaya ki na zuba,don kawai an miki maganar kishiya duk da family in mu ba'a mana kishiya, amma Zey ki rage kishin ki to ke da mijinki ba ya haihuwa wace mace za ta zauna da shi ai sai ke ar wahala." Dariya ta yi ta na aga musu hannu ta ce da arfi ta yadda za su ji ta don motar su ta fara tafiya." A huta gajiya a haka nake son abina kuma sai mutuwa za ta raba mu.Kayana zan shigo na kar Sannan ta juya da nufin ta shiga gida yayin da gabanta yake dukan tara!Tara!! Don ta san ba za su kwase da sau i ba. A.m ya juya da nufin ya yi ma Juwairiya magana amma sai ya ga ba ta a cikin akin har ya fara taku zai bita sai kuma ya dawo,jikinsa na rawa da shi kan sa ya kasa gane kansa ya na jin wani canji a jikinsa. Sai kawai ya nufi cikin bayi don ya tsarkake kan shi ya yi salla amma sa ya fasa jin ana bu e gida da alamun Zainab ce ta shigo,da sauri ya arasa gurin windo ya bu e ilai kuwa ita ce ta shigo da gudu saboda ruwa da yake dukanta. Girgiza kan shi ya wuce cikin bayi da sauri don ya san in Zainab ta same shi a haka za ta fahimci wani abu,kuma rashin mutunci yake son ya yi mata sai dai yanayin da yake ciki na rashin arfi ba zai ba shi damar yin hakan ba. Ya jima a cikin bayi duk da kiran da Zainab take kwa a masa bayan ta shigo ganin ba ta gan shi ba,amma hakan bai sa ya ko aga kan sa ba ya na ta tunanin da shi kansa in aka tsare shi ba zai ce ga dalilin tunanin ba. Ikon Allah dama Baba Sani arya yake yi wa Juwairiya mace ce mai nagarta da kamun kai?Haka kawai sai ya ji tsanar mutumim ya kama shi har ya na jin zai iya komai don ya taimaki rayuwarta. Ko da ya fito faga akin bai ga Zainab ba wacce ya tabbata ta ga ji da zaman jiran shi ila ita ma ta na bayi ta yi wanka. Sallah ya yi da sauri don yau ne karon farko da ya rasa jam'i shi lokacin ne ya wuce gani yake yau gari ya yi saurin wayewa. " Hubbyna oyoyo zuciya ta yi kewar ka da gangar jiki." Ta fa a lokacin da ta bu ofa duk da cikin tsoro take amma sai ta daure ta kauda tsoronta ta furta hakan,don ita a shirye take koma mai zai faru ya faru in dai akan fita ne saboda ta ji da in fitan sosai. Wani irin mummunan kallo ya watsa mata wanda ya sa ta firgita ta tsaya tare da fasa rungume shi da ta yi ninya. A.m da yake a zucuye da ita ya mi e tare da fasa shafa addu'ar ya gaura mata mari ji kake kau! " Banza mara mutunci ni zaki maida an tasha ki tafi wata asa ba tare da sanina ba ki dawo ki na min ilinbo ko.To wallahi sai dai ki za a ko ni ko fita zuwa waje." Zainab ta saka kuka iya arfinta kamar yadda ta san ya tsani kuka tare da watsi da kayan shafar shi da suke jere a madubi ta ce. " Ai wallahi ka mari auren ka ba sai na za a ba dama na sha gaya maka duk ranar da ka ara marina sai na bar maka gidan ka!Don kawai na fita zuwa waje saboda ba ka wayewa ba za ka mare ni,da ka zo nai man aurena da ka yi bincike ba'a gaya maka Momina ta na fita zuwa waje saro kaya ba,ai kai ma ka san dole na yi sana'ar ta kuma in baka manta ba har jari Daddy ya ba ni lokacin da za'a kawo ni gidanka." Da takaici ya kalleta ganin arnar da tayi mishi ya matsa kusa da ita daidai lokacin da ta ruga za ta fita don ganin yanayin sa ta san dukan ta zai yi,amma sai ya yi nasarar kamota ya ri eta kamar zai allata. " Zainab ba cin son ki da nake yi da rabuwa zan yi dake saboda baki da tarbiya ni kaina na yi kuskure da ban yi bincike ba,saboda mun ga Daddyna na tare da mahaifin ki ashe ar mace na aura.To bari kiji wallahi ba zan zauna dake a haka ba maza ki fice min daga gida mara mutunci kawai."Ya ce zuciyar sa na tafasa kamar za ta fito. Ya saketa cikin rashin tsoro ta tsaya ta kuma kauda duk tsoron da take ji na sa tuna hu ubar da Yayyinta,suka yi mata cewar su ma duk sai da suka sha artabu da mazajen su sannan suka ha ura suka bar su. " Na gode da cin mutuncin da kake yi ma uwata amma ka sani yadda ba ka daraja mahaifiyata ba ni ba babu wani da banza da zan daraja, kuma Daddyna zan kira na gaya mishi dukana kake yi mugu azzalimi mai dukan mace."Ta ce ta na kuka da arfinta. Wani marin ya kawo mata ya na fa in ." Ok haka kika ce to bari na ara miki sai kiji da in fa in kashe ki na yi,kuma yanzu zaki bar min gidana ba sai an jima ba ki je can ki sami shashasha irin ki ki aura,amma ni ba zan bar mace mafi soyuwa a gare ni ta na cu anya da wasu mazan ba ke ko kishin kan ki ba ya yi ...." Katse shi ta yi ta na fa in."Babu in da za ni wallahi ai nasan atun banza kake yi,amma ba zaka iya rabuwa da ni ba." A.m ya zaro bell in shi ya na kallonta ya ce " Tunna haka kika ce zan nuna miki halina baki san wane ne ni ba,amma sai kin tafi gidan ku in ya so in iyayenki suna son ki yi zaman auren sa hana ki tunna ni kin raina ni." Zainab ta yi mamaki sosai ganin duk abin da za ta yi mishi ta yi amma ya kafe kan dole ta tafi,hankalinta ya tashi sosai domin in har ta tafi an'uwanta za su din ga mata dariyar a she dama ba ta fi arfin mijinta ba. Sai dabara ta fa o mata lokacin da ya janyo mata akwatinta ya tura mata ta auki waya za ta kira Daddynta, sai ta canza shawara ta kira Daddyn A.m ta fashe da kuka ta ce. " Daddy A.m zai kashe ni da duka mun samu sa ani na kuma bashi ha uri,amma kuma ya i dukana yake sosai.Don Allah Daddy ka zo ka taimake ni!Ga shi nan da bell ya nifo ni."Ta ce tare
Chapter 44 · 0% Book details