Sashe 39
Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
kallo. " Hubbina sabuwar mai aikin da Atine ta kawo mana ne,Allah ya sa ta yi maka sai dai na ganta kamar gidahuma ce ko ina yawo da hijabi,amma haka zamu yi ha uri da ita don gaskiya na gaji da aukar masu aiki." A hankali Juwairiya ta ago idanunta ta ara su akan A.m duk da ba ta son hakan,amma ta na son ta ji mai zai ce mata. Ga mamakinta sai ta ga ya ta e bakin sa ya kalle ta kamar ya ga kashi ya ce." Uhm na gan ta sai dai ki yi mata magana ta kiyaye sosai in kuma ta i dole ki canza wata don kin san halina."Ya ce a ta aice sai kuma ya canza maganar ya na kallon Zainab ya ce." Na yi missing in ki babyna sati aya da na yi kamar na yi shekara,yanzu haka ma ban gama abin da na ke yi ba na baro A.k a can na dawo na ga kyakykyawar fuskar ki." Ya fa a kamar zai yi mata kuka yayin da idanunsa suka bayyana hakan ga Zainab da take kallon sa da wani irin murmushi ta na kashe masa ido. " Allah ko zauji ka san ni da kai kamar hanta da jini ne azu ina ma wani operation, ka san Allah saura ka an na yanka sa ba in da ya kamata ba kuma fa kai na ke tunani." Dariya suka yi duka ya ri e hannunta ya ce." Na san za ki yi fiye da hakan akai na amma ki kula rai ya wuce wasa." " Ke banza wawiya!Ba ki da tarbiya ko?Ko baki ko ya a gida ba in ma'aurata suna magana ki ba su wuri maza wuce daga nan stupid kawai!" Juwairiya da ta yi mutuwar tsaye tun lokacin da A.m ya shige ta nemi hankalinta ta rasa ji take kamar ta ruga da gudu ta fa a jikinsa. Gabaki aya ta manta a wace duniyar take wasu irin zafafan hawaye ta ji ya wanke mata fuska, saboda tsananin son da take masa wani irin kishin sa ya tokare mata ma ogaronta, har ta ji ta na son ta yi aman sa don ta na jin acin sa ya na hawowa bakinta. Muryar Zainab da ta daka mata tsawa ya fargar da ita halin da take cikin da sauri ta ruga da gudu,ta shige akinta har ta na bugewa da bango um!Amma ba ta kula ba don tsoron Zainab take yi sosai a ranta. Ta na shiga cikin akinta ta fasa kuka sai kuma ta toshe bakinta tuna ko a ina take daga arshe toleit ta shige, ta kulle ta ara sakin kuka ta na buga kanta a bango amma ba ta kula ba ko ka " Na shiga uku a haka zan rayu a gidan nan? Na tabbata zuciyata ta kusan kamuwa da hawan jini!Allah na ro e ka ka yafe min laifin da na yi maka ka ha a ni da A.m wanda da ma burin sa ya kawo ni gidan sa kishin sa ya yi ajalina!" TO FA JUWAIRIYA AN YA DAI? GARA DAI KI TSAYA A MATSAYIN KI KISAN KE FA AUREN GWANGILA CE AKAN KI AMMA BA MATAR SO BA.INA JIRAN COMMENT TSAKANIN FANS IN ZAINAB DA JUWAIRIYA. TAKU JAMILA LAWAL ZANGO UBBIN GAISUWA GARE KU SABODA COMMENT IN KU YA NA SAKA NI NISHA MAMAN SUDAIS AISHATU MINNA FATIMA ZARA JOS SAHURA NURA RABIN RAINA NABILA MAMAN SAFWAN HAMDIYA UMMU ABDULHAKIM Kar dai ku manta sunan labarin "SAKACINA KO HALIN MAZA" Mu ha u a shafi noma sha shidda.Ga masu bu atar shiga cikin group ina na whatsapp ga numba 08144072423_. Kuma ofa a bu e take na orafi gyara ko arin bayani ga zakakuran marubuta,har yanzu ni mai koyo ce. Kar dai ku manta da wannan lintafin sadaukar wa ne ga za auran marubuciya,kuma awata (SUMAYYA NA'IGE) Allah ya ara fasaha ya sa ki fi haka,ina alfahari dake a cikin marubuta da irin taimakon da kike bani. COMMENT,READ FOLLOW AND SHARE. *SAKACINA KO HALIN MAZA?* *RUBUTAWA:-* *JAMILA LAWAL ZANGO* *SADAUKARWA GA:-* *SUMMY M NA'IGE* _(Aminiya)_