← Book details Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 102

Sashe 23

Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

na auka auren ta za ka yi na ata lokaci na gurin sanin tarihin rayuwarta! Abin takaici sai ga shi kazo ka na min maganar banza. Shin baka da zuciya ne a irjinka har ka kasa tausayawa rayuwarta na halin uncin rayuwar da take ciki? Ko yamar talaka da kake yi ne ya sa kake son ka cutar da zuciyar ta. ara mi ewa don ji yake kamar ze rufe shi da duka ya na jin zai iya gaya mishi duk maganar da ta zo bakinsa,saboda tun jiya da ya ji halin da take ciki Allah ya saka mata tsananin tausayinta a ranta. A.m hannun sa ya kama shi ma sai hawaye ya na fa in." A tsakanina da ita waye yafi kusanci da kai ina cikin wani hali bani da nufin na cutar da Juwairaah wallahi tsananin son ganin ana ya sa nake jin zan iya komai.In har ka amince ka bani goyan baya mukai auren sirri da ita na yi maka al awari rayuwar Juwairaah sai ya canza daga talauci zuwa mafi ololuwar jin da i na rayuwa.Kuma ko banza aurena zai zamo katanga a tsakanin da tsohon mutumim nan, anin mahaifinta da yake takurawa rayuwarta duk ha uwana da ita zai saka ya dena saka mata ahon zu " Rufe min baki nace! Shashasha!Kawai ka san yadda zuciyar mace take da rauni kan soyayya.Kai fa namiji ne da ko wace mace za ta yi mafarkin samu,ka na tunanin in ka auri Juwairiya za ta iya ha uri da rashin ka ne,a kan maganar soyayya ku i ba ya tasiri mace za ta iya baka rayuwarta kuma ta sadaukar da rayuwarta duka gabaki aya in har ta na sonka,ba za ta ta a damuwa da halin rashi ko ba in cikin da za ka saka ta Ya saukar da zazzafan huci ya ja numfashi sannan ya kalle shi da idanunsa da suka ka a suka yi jajur." Ina tunanin yaudarar Zainab kake da kake fa in ka na sonta don da ka san yadda soyayya take tasiri da baka bu aci auren Juwairiya na wucin gadi ba, don na tabbata kafin ku rabu sai Juwairiya ta fa a kogin son ka koda yankan namar jikinta kake yi anye,bare kuma za ka raba ta da abu mafi girma a rayuwarta kawai za ka rabu da gangar jikinta ne amma zuciyar da da ruhinta duk za ka raba ta da shi.Ba ka san yadda uwa take zama akan yaron ta ba,saboda ba ka haihu ba shi ya sa baka san soyayyar da Allah ya saka tsakanin a da mahaifi b..." "Ya ishe ka! Rufe min baki nace banza mara mutunci! Har ni za ka yi ma gorin haihuwa na rantse tunna ka yi min gori sai na aureta kuma na raba ta da yaran na kai ma matata,na yi al awarin sai kaga waina a duniya." Ya matso tare da ta irjin shi da an yatsa yace." Saboda nace zan aure ta ka wani tada jijiyar wuya'duk na gane kauce-kaucen ka don ta na talaka ba ka son na aureta.To siyan ta zan yi da ku ina kai ma ka san in ka yi tunanin zan aure ta na yi rayuwar har abada ka yaudari kan ka, me zan yi da ar talaka wanda basu da komai sai tsiya,kuma ka sani ko ban aure ta ba ina da ku in da inna ce zan auri an mata wa anda suka fi ta kyawu da aukaka zan iya auren goma in ana yi." "To kaje ka auri an matan duniya duka in kana son aruna amma ba zan ha a hannu da kai na saka rayuwar ta a cikin matsala." Ya fa a tare da arin barin gurin rigar sa ya jawo ya juyo da shi gaban sa ." Ko ka sa min hannu ko ka i sai na aure ta ita ka ai ce na ji zan iya rayuwar aure da ita ba yan masoyiyata Zainab,don haka in dai ku i na aiki ka ba ni sati biyu za ka gan ta a gidana kuma a matsayin me aikin matata za ta shigo gidan." Ran sa ya ara aci da ya tuna ya sha zuwa gidan ya ga Zainab ta daki me aiki,hakan ya na nufin in ranta ya ace za ta dake ta kenan aiko in dai haka ne a kwai zalinci. " Ai kin banza kawai sai dai in zaka auki numfashina ma'ana ba ni a raye,amma ni da kai na zan tona asirin ka kuma na ga uban da zai kar ar maka auren tunna ba ar tsana ba ce,sai da waliyin ka za'a baka.Yace a fusace. " Ok haka kace ko zan nuna maka true color ina dama duk abin da aka ha a da jaki sai ya ci kara,ka ha a hul a da talaka matsiyaci da be da komai sai tsiya na yi dana sanin tarayyata da kai don bi amfana min komai ba,duk halaccin dana yi maka ni da dangina muka anta rayuwarka shi ne zaka saka min da haka!" To fa ran A.k ya ace matu a kawai sai hawaye ya kalli A.m da yake ta ga ya mishi maganganu mara sa da i da ba an ta rai,don shi in dai ran shi ya ace bai iya magana ba." " A she haka kake dama na da e ina tunanin wannan ranar za ta zo,saboda a gaba na kasha wula anta talawa irin na na gode in sha Allahu daga yau ba ni bakai,ba zan ara hul a da kai ba kuma na bar muku aikin ku ka sana ni ba jahili ba ne ko yau na yanke ala a da ku sai kun yi jimamin rashina."Yace ya na me tabbatar da hakan a ran sa. Kai in me kai in banza me kake da shi kaje a kwai wa anda suka fika ilmi da zasu bu aci gurbin ka.". Lamarin fa ya yi tsamari gabaki ayan su kowa ya hau dokin zuciya duk da zo mu sa a zo mu zauna,amma ba su ta a samun sa ani irin na yau ba. Ko da A.k ya nufi hanyar fita A.m jawo kwalar rigar sa ya yi tare da dawo da shi ya hau shi,da dambe don gani yake ya ma rai na mishi wayo ya na karkashin sa,sai ya manta abokantakar su ya dawo kan matsayi. Aiko A.k a zuciye ya kai mishi mari ya kauce shi ma ya kai mishi suka rikice da dambe kici-kici.Me ba ma fulawa ruwa ya zo ya gan su da gudu ya ruga ya yi kiran mutane,su raba don ba zai yi gigin shiga tsakiyar su ba su bar shi da jinya yadda suke ji da karfi. yar mutane suka raba su sai huci suke tamkar wasu zakuna.Faruwar lamarin sai ya yi matu ar bawa mutane mamaki,tuna yadda suka sha u kamar wasu an'uwa suna ta jimamin lamarin me ya ha u ko ma dai mene ne lamarin me girma ne,amma da suka tuna tsakanin harshe da ha ori ana sa awa sai suka ba su ha uri tare da auko musu ruwan sanyi,domin ya sanyaya zu atan su saboda she an da ya yi nasara haddasa fitina a tsakani aminnan ko nace an'uwa. A.k da ran sa ya ace ko jiran wanda ya nufi zuwa cikin kampanin ya auko musu ruwa bai yi ba ya fice ya na jin a ran sa ya tafi na har abada. Ko da a ka alle murfin gorar ruwa aka zuba mishi ruwan wurgi ya yi da kofin tangaras in ya nufi motar sa,ya shige tare da figar ta kamar zai tashi sama. Ko da ya iso kofar gidan ya shiga sakin hon ba autawa.Allah Sarki Audi direba dake cikin bayi da cikin sa ya mur a ya shiga kenan ya ji hon wanda ya tabbata matar gidan ne me shegen yawon tsiya,amma da ya tuna ya ga ta fito azu sai ya yi maza ya fito ba tare da ya gama abin da yake ba sai dai hon in da ake saki na rashin hankali. Ya na wangale get in sai yaga megidan sa ne yake ta zuba wannan hon,hankalin sa ya tashi kwarai don a tunanin sa ba lafiya ba. Ya na shiga ko parking bai yi ba ya fito ya arasa gurin Audi direba dake mishi sannu ya na son ya kulle get in ya ruga bayi,don har lokacin cikin sa bai dai na mur awa ba. Mari ya zabga mishi." Kai wane irin banza ne matsiyaci kawai gidan ubanka ne da zan auki lokaci ina hon baka amsa min ba? Ko ku in da nake biyan ka da shi ha o su nake!" "Allah ya baka ha uri ina bayi ne cikina ya lalace." Bai saurare shi ba ya shige cikin gidan falo ya shiga gibbiyar ta na kwance a doguwar kujera me cin mutum uku da remote a hannunta ta na kallo. Ba tare da kallon in da take ba ya shige cikin akinsa ruwa me sanyi ya dinga kwankwa a har sai da ya cika cikin sa,amma bai ji zuciyar sa ta dai na tafarfasa ba don ji yake kamar za ta fito. Ya yi cilli da robar ruwan dai-dai lokacin da ta shigo ta na mishi kallon ko ya ta u ne? Tsaki ta yi kawai ta fice ta san in ta tambaye shi zai iya gaya mata ba a ita kuma sai ta rama,don haka ba ta tanka mishi ba ta auki wayar ta dake kan gado ta fice a ran ta ta na fa in." To wa kuma ya ta o wannan kububuwan?Ba zan yi mishi magana ba ya are a kaina bari na bari ya huce."Ta koma ta yi kwanciyar ta ta na kallo. Tofa masu karatu kun dai jin yadda ta kaya game da wa annan aminan juna.Ku ci gaba da bibiyata na gode da yaba lintafina da kuke. UBBIN GAISUWA GARE KU SABODA COMMENT IN KU YA NA SAKA NI NISHA MAMAN SUDAIS AISHATU MINNA FATIMA ZARA JOS SAHURA NURA RABIN RAINA NABILA MAMAN SAFWAN HAMDIYA UMMU ABDULHAKIM Kar dai ku manta sunan labarin "SAKACINA KO HALIN MAZA" Mu ha u a shafi noma sha uku.Ga masu bu atar shiga cikin group ina na whatsapp
Chapter 23 · 0% Book details