Sashe 50
Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
don ta fuskanci ko mai za ta yi mata ba za ta dai na ba,kuma ina ruwanta tun da ta fahimci Juwairiya a kwai tsafta da kula da kai. Juwairiya ta goge ta waye ta ara wani irin kyau jikinta ya ciko ko ina,ita kanta mamakin yadda ta goge take yi,sai dai ko hoda ba ta saka wa bayan kwalli duk da Zainab ba ta hana ta ba. To ina ma take da lokacin kanta daga aiki sai chert,don in dai ba ta gurin aiki ta na ri e da wayarta,ko magana take hankalinta na kan wayarta. Duk lokacin da Juwairiya ta samu tsarki sai ta samu lemun tsami da ruwan gishiri ta sha,ita burinta ko a matsayin mai aiki za ta zauna in dai ya na nuna mata irin wannan soyayyar za ta rayu da shi na har abada. Kimanin tsawon wata bakwai A.m ya na jiran ya ji ta ce mishi ta na da ciki,amma shiru kake ji malam ya ci shirwa,har ya fara tunanin to ko shi ma baya haihuwa. Hankalin sa ya fara tashi sosai gashi A.m har ya kasa daurewa ya tambayi Juwairiya shi fa ya osa,lalla asa take yi ta na fa a mishi Allah ne bai kawo ba,amma a ranta ta san abin da take yi. Ya na zaune a falo zuciyar sa na tafarfasa da ya tabbatar Zainab ta ara tafiya ba tare da ta sanar mishi ba,ya ji a ran shi tunna ya na da Juwairiya zai ci gaba da ha uri har zuwa sadda za su rabu,amma duk da hakan dole ta auki mataki saboda ya kamata ta sanar mishi ko da bai amince ba,ba wai ta kashe wayarta tafi ba. Wayar A.k ya katse masa tunanin da yake yi sai dai bai auka ba wayar ta katse ya bi,amma ba network sai a ka ce wayar a kashe. Wani irin bugu ya ji ana yi mishi wanda ya tada hankalin sa da sauri ya fita don shi a zaton shi arayi ne suke so su shigo mishi,duk da ce wa arfe hu u da rabi ne na yamma. Ya na isa get in maigadi ya she o da gudu ya na fa in." Ka yi ha uri ina bayi na zaga.Wannan wa ne mahaukaci ne yake wasa ofa Allah ya sa lafiya." A.m bai kalle shi ba ya bu e kofar sai kuma ya ame cikin tsananin mamaki ganin Baba Sani a tsaye ya na ta mazurai. NI MA NA YI MAMAKIN GANIN SA SABODA NA SAN BA ALKHAIRI YA KAWO SHI BA NA IJE BIRONA DON NA HUTA. KUCI GABA DA BIBIYAR LINTAFIN KAR KU GAJI BARI NA TUNA MUKU DA SUNAN LINTAFIN. SAKACINA KO HALIN MAZA TAKU JAMLA LAWAL ZANGO TUNATARWA DON ALLAH AN'UWANA MATA KADA KARATUN LINTAFI YA AUKE HANKULANMU MU MANTA DA BAUTAR UBANGIJI,KU TUNA ALLAH YA HALICCE MU DON MU BAUTA MASA NE. YAU TAKE JUMA'A KAR A MANTA KARATUN SURATUL KAHAFI ALLAH YA BA MU ALKAIRUN DA KE CIKINTA AMIN Kar dai ku manta sunan labarin "SAKACINA KO HALIN MAZA" Mu ha u a shafi noma sha shidda.Ga masu bu atar shiga cikin group ina na whatsapp ga numba 08144072423_. Kuma ofa a bu e take na orafi gyara ko arin bayani ga zakakuran marubuta,har yanzu ni mai koyo ce. Kar dai ku manta da wannan lintafin sadaukar wa ne ga za auran marubuciya,kuma awata (SUMAYYA NA'IGE) Allah ya ara fasaha ya sa ki fi haka,ina alfahari dake a cikin marubuta da irin taimakon da kike bani. COMMENT,READ FOLLOW AND SHARE. *SAKACINA KO HALIN MAZA?* *RUBUTAWA:-* *JAMILA LAWAL ZANGO* *SADAUKARWA GA:-* *SUMMY M NA'IGE* _(Aminiya)_