Sashe 35
Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
za ta raba su,saboda ha urin abin da yake mata wanda sakamakon hakan ya sa zuciyarta ta buga. Juwairiya ta shiga tsananin mamaki gani Mama ba ta ara ce mata komai ba ta takure gefe zuciyarta cike da tashin hankali,wani irin zazza i ya rufe ta sai makyarkyata take hawaye ya na zuba a uncin ta. Mama ta yi jim da kofi a hannunta bayan ta ba ta magani tasha." Ni fa hankalina ya tashi Juwairiya ke ma kin yi gangancin kar ar wannan kwangilar duk da hakan ya tseratar da ke da ga auren wannan tsohon,amma kin manta irin wula ancin da dukan da kika sha a dalilin aikatau." Juwairiya ba ta ce komai ba sai hawaye da suke shatata fuskarta. Mama tace ta rasa wani irin tunani za ta yi akan maganar aikin Juwairiyar da za ta yi,kuma da ta nemi sanin waye hatta ita Juwairiyar ba ta gaya mata ba sai wani lullu in biri suke yi wa kare an ya? Akwa lauje cikin na i!Ta fa i a zuciyarta cike da shakku. Ta zauna a gefen gadon da take kwance tare da janyo mata bargo." Allah ya baki lafiya."Ta ce tare da zabga tagumi. Wa su irin zafafan hawaye suka wanke mata fuska sai ta canza kwanciyarta saboda ta juya ma Mama baya." Ki yafe min Mama na san ban yi miki adalci ba,amma na yi hakan ne saboda na ceci rayuwar ku duk da hakan ni zai kai ni kushewata saboda ara kusanci da na yi da shi,shi zai jagoranci ruhina zuwa mutuwa.Allah na ro e ka ka cire min son sa a cikin zuciyata." ***** A.m zaune a tan amemen falon sa da remote a hannun sa gefe kuma Zainab ce take aiki da computa da ta ora a cinyarta,saboda gwanancewa da aiki da ita da ta yi ba tare da ta kalle abin da take daddannawa ba take aikin ta,yayin da hankalinta ya na kan A.m da yake ta jan tsaki ya na juyi a kujerar. Talatu mai aiki wacce take sabuwar ar aikin da Mominta ta kawo mata saboda halinta sam ba ta da ewa da me aiki.Ita ce ta yi sallama ta shigo idanunta akan A.m saura iris ta yi ari amma sai ta ije ta ci gaba da kallon shi. A.m wanda da ma hanya yake jira mi ewa ya yi ya kwasa mata mari ya ce." Wai ke wace irin mayyar yarinya ce ba na hanaki kallona ba!Banza atuwa da ke maza fice min daga falo! Kuma yau zaki bar gidan nan." Da sauri ta ruga ta na shafa gurin da ya mare ta don ta ji zafi sosai jikinta har rawa yake saboda ita duk ta gan shi,sai ta ji ta na son ya kula ta duk da ta san shi ba san ta bane amma ya na da kyan da duk mace za ta yi mafarkin samun shi. Zainab kuwa tsaki ta yi a ranta ta ce." Haka kawai duk ka tsani an aiki kullum cikin canza masu aiki muke wannan karan sai dai ka yi ha uri amma ba zan canza ba." Juya wa ya yi ya kalli Zey da ta daina aikin da take yi ta na kallon shi ya ce." Allah na tsani yarinyar nan ke duk masu aikin ki dangin mayu kike auko wa,gaskiya ki sallame ta ni sam ma abincin ta ba ya min da "To ni ya kake son na yi ko ni kake son na dun ga yi maka girkin?"Ta an saki dariya ta ci gaba da magana ta na ce wa." In haka kake tunani gara ma ka cire har na yi aure ban ta a shiga kicin da nufin na yi girki kai ko ruwan zafi ban iya dafawa ba,ka ga ya zama dole ka ci na ta in ba so kake ka auko kuku namiji ba wanda da ma kafiyarka na tsiya da ba in kishi ya hana ka,amma ni ban ga dalilin da ya sa ka za ka aukar kuku namiji ba a gidammu su suke girki ni kai na na gaji da cin abincin masu aiki." Wani kallo ya watsa mata ya ce." Zainab ki kiyaye ni da maganar kuku a haka yadda kike zama kusan naked ne zan auko kuku,matan ma da suke kallon ki ni na san ba in cikin halin da nake shiga sai dai na lura shashasha ce ke kin auki rayuwar yahudu da nasara ba ki san darajar kan ki ba." "To aiko ka na ruwa wallahi tunna duk yawon duniya da ka yi baka waye ba ni ban ga dalilin da zai saka kasa na din ga oye kai na ba kamar wata onannniya." Ta ba shi amsa cike da gatsali ta na girgiza afa. aryar iskanci kike tunna kin nuna ba za ki canza ta ba sai dai ki za a ko aikin ko ki zauna ki rin a dafa min abincin da kanki,tun da na tashi na ga iyayena suna girki a gidammu amma ke saboda sakarci ki ce ba ki iya ba.Ki na ganin annina duk sun iya girki ke na rasa wani irin tarbiya kika samu. " Ta katse ta hanyar aga masa hannu ta ce."Ka dakata kar abin ya zama cin fuska kuma da kake wannan maganar ai ka san wacce kake aure da matsayin ubana." "Dallah rufe min baki ke ma kin san sai dai ki yi min gori na mahaifin ki ya ri e mu ami,amma ba wai ko kun fi mu ku i ba iya tarbiya ne kawai da muka hora su da shi, saboda arzikin da muke da shi bai saka ya sa mun yi watsi da al'adarmu ta yi ma miji girki." Tsaki ta saki ta ci gaba da aikinta ta na fa in." Ai sai ka yi ba ka da aiki ne ni ina da abin yi kamar yadda ka gani."Ta ara sakin aramin tsa i a hankali ta ce." Jarababbe kawai." Ya kalle ta ya na ba in cikin halin ta don shi bai yi tunanin halinta haka yake ba."Mu zuba da ni dake tunna baki da mutunci kuma da ga yau in kika ara zuwa wani guri bayan akin ki Allah y...." Da sauri ta tashi ta waurgar da ar mini system in dake hannunta tare da fa awa jikin shi ta rufe bakin shi jin zai kafa mata dokar fita,in ta bari hakan ya faru ita kuwa ya za ta yi da zuwa pati da yawaon da suke da awayen ta. " Haba mai sanyina don Allah ka yi ha uri karka fa i haka kai ma ka san wallahi ban saba zaman gida ba,in ka hanani fita ya zan yi kuma ka san kai ma zaka saka Allah ya yi fushi da ni ne,amma na riga na saba da yawo ba zan iya zama guri aya ba ko da ka rantse." Ya kalleta da mamakin abin da ta ce ba yan Allah ya jarabce shi da sonta ya riga ya rufe mishi ido da sai ya ce bai yi dacen macen warai ba,amma so makoho har zuciyarsa ta sauko ya kalleta da shauki ya ha a hannunta duka ya na murxawa da hannunsa don ya na ganin damar sa ne yanzu ya ce. " Na lura don kin ga ina son ki shi ya sa kike wahalar da zuciyata Zey amma ba komai ina fatan Allah ya saka miki irin son, da nake miki a zuciyarki nawa zaki gane halin da na ke ciki."Ya fa a ga mamakin ta sai ta ga yana hawaye. Hankalinta ya tashi ta ara ma alewa a jikinsa ta na share masa hawaye saboda jikinta ya mutu murus da son sa. " Ni ma fa ina sonka hubby kai in ne ka cika fa a ba ka min uzuri duk da orina da nake kuma ka san yanayin aikina. Janye hannunta ya yi akan fuskarsa aran sa ya na fa in." Na sani amma kuma hakan bai hana ki fita ba." A fili kuwa sai ya saki an murmushi kamar ba shi ya gama hawayen ba in cikin Juwairiya za ta shigo duniyar auren su ba wanda ya ora laifin duk akan Zainab amma sai ya ce. " To ki canza me aiki ni bana son wancan yarinyar k..." atse shi ta na fa in ."Na ji zan canza amma kuma Momi ta ce in dai muka kori wannan ba za ta ara ne mo mana mai aiki ba tunna ba ni da ha uri." " Kar ki damu dama tuntuni nake son na tambaye ki na yi ma Atine mai aikin gidammu ta kawo mana macce matashiya wacce ta iya girki sosai,in kin bani dama sai na gaya mata ta nemo mana kuma ba za'a da e ba, za ki ga ta kawo mana tunnna ita ma ta na irin kawo su kusan family mu ita take kawo musu masu aiki." Ya ce tare da rungumeta ya na goga fuskar shi a na ta."Ok ba komai sai ta kawo mana amma ba za mu kore ta ba sai an kawo mana wata." A.m hamkalinsa ya kwanta ganin bai sha wahalar samun ha in kanta ba mi ewa ya yi ya shige akin sa,ya gallah wanka ya fice kai tsaye gidan su ya wuce ya sami Atine mai aiki ya ce." Ina son in kika tashi zamu fita da ke zuwa wata unguwa amma ya zama sirri a tsakanimmu in kika yi min hakan zaki samu alkhairi." "Ka fa i ko mene ne in sha Allahu zan yi maka." Ta ce cikin mamakin in da za su ku i ya zaro masu yawa ya ba ta.Atine jikinta na rawa ta kar a ta na kallon shi." Wata yarinya nake son na nuna miki ki kaiwa Zainab a matsayin ar aiki.Shikenan bu ata ta kuma ba na son kowa ya sani kawai ki bar shi a matsayin ke kika kawota." Duk da mamakin maganar da ta yi amma tunanin ta bai kai ko ina ba,ta amince masa akan sai ya zo daga arshe watsar da tunanin ta yi don ta san ya wuce arfin ya kula ar aiki ,kasancewar yadda ta ga ya na hantarar su bare ma ta yi tunanin wani abin. ******** A ranar da Juwairiya za ta