← Book details Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 72 OF 102

Sashe 72

Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

ni ka ai a cikin gidan nan ba,ni da nake da zu a zu an mata biyu yanzu na koma babu ko aya.Gashi yaunwa make ji wunin yau ko ruwa ban saka a bakina,saboda matsalar da damuwata ta saka ni." " Ya rage naka sai ka san in da zaka je kaci abinci amma ba'a gidana ba,don matata ba kukun ka ba ne,ko da ka ga ada ina baka abinci saboda babu wanda zai baka ne,amma yanzu tun da a kwai Juwairiya sai ka je ka yi biko."Tsaki ya saki take fuskar sa ta canza. " Na rantse har yanzu ina kan bakana sai na hukunta ta za ta san da wane irin namiji take zama,da na je na kirata gara na kwana banci abinci ba."Ya ce da A.k da ya auki makullin motar sa. " Ok fine ya rage naka da na yi tunanin za ka yi bikon matar wucin gadi,ka huta kafin matar so ta dawo,saboda iyayenta sun yi fushi sosai kuma dole sai ka danne zuciyar ka akan duk abin da iyayenta za su yi maka, ar su kake aure kuma kai ka dakar musu " Na ji don Alkah ka tafi babu abin da kake yi sai ara tafarfasa min zuciya,da na so na gaya ma mahaifiyarta magana amma kuma na gode da ka hana ni da na yi kato ara." " Ok bari na tafi tun da ba za ka dawo da matar wucin gadi ba,sai ka ci gaba da cin abincin Lantana,sannan kar ka yi gigin zuwan min gida mai mata biyu ya zama gwauro." Ya ce yayin da A.m ya fito don ya raka shi ba tare da ya bashi amsar sha iyancin da yake mishi ba. Ya shiga cikin mota ya zauna tare da ri e sitiyarin ya kalli A.m da yake ri e da murfin motar yana jiran ya shiga,ya rufe mishi ofar motan. " Ya kamata ka yi tunani A.m lokaci yana wucewa lamura canzawa,suke yi ka sanar da iyayen Zainab komai ka bayyana Juwairiya a matsayin matar k,tun kafin lamura su kwa e maka.Na tabbata da kai ne ba ka haihuwa Zainab ba za ta zauna da kai ba." Rufe mishi motar ya yi ganin ya shigar da afafunsa ciki,saboda fahimta da ya yi maganar da yake masa ba ta tasiri a zuciyar sa. " Na riga na yi wa Zainab al awari ina sonta ba zan iya ha ata da wata a mace ba.Na san cewa Juwairiya na sona sai dai ba ta san irin namijin da ya kamata ta so ba,duba ga ni ba ajin aurenta ba ne kuma babban goro ai sai magogin arfe!Don haka ina kan baka na." A.k ya ja motar sa ya fice ba tare da ya ara ce masa komai ba. Zainab zaune a aki ita da awarta Nabila suna hira,wacce ta yi takakkiya ta taho Zariya tun daga Abuja,saboda kiranta da ta yi tana kuka ta gaya mata abin da ya faru. Nabila da ta gaji ta auko gajiyar hanya tana zaune akan gadon Zainab abinci take ci. Wayar Zainab ta yi ara kusan sau goma na kiran ta,amma sai ta aga wayar daga arshe kashe wayar ta yi ta wurgata can gefe a fili ta furta. " Maye kawai mazinaci." Ko da ba ta gaya mata ba ta san wanda yake kiranta. " Yanzu kin tabbata abin da na ke gaya miki ko kin yadda namiji buhun aya ne? Wai ki gaya min ta ya akai kika gane suna cin amanarki?" Zainab ta saki tsaki ta kalle ta da acin rai ta ce." Ni ba wannan ba ina acid in da nace ki taho min da shi?" " Karki damu tsa on ki yana ije a jakata amma don Allah ki gaya mini,ya akai kika gane bayan duk kin ana musu tarko sun tsallake?" "Wani magani na tsinta a cikin drower ta A.m ya na sha na aukar ciki da wuri." Ta ce cikin damuwa yayin da idanunta suka kawo ruwa. " In yana shan maganin haihuwa to meye hujjarki ko kina tunanin,A.m zai so ya haifi ansa ta zina bayan ga matar sa ta sunna?Sannan ni ban ga abin da kika fa a a matsayin shedar suna cin amanar ki ba." Ta fa a da tana kallon Zainab da ta yi tsuru-tsuru ta manta cewar,ba ta ta a gaya ma kowa ba cewar ita ce ba ta haihuwa,sai ta shiga in da in da daga arshe hannunta ta kama tare da fashewa da kuka cikin kuka ta ce " Yau zan gaya miki wani sirri amma don Allah ko sauran awayen, ba na son ki gaya musu cewar na gaya miki ni ce bana haihuwa ba A.m ba,domin ya yi min al awarin ba zai fa a wa kowa ba kuma ba zai ara aure ba." Gwalalo idanu ta yi cikin mamaki jin abin da ta fa i da gaske ita ce ba ta haihuwa ba A.m ba. Sai tsananin mamaki ya kamata ta shiga ka a kai kamar wata adangaruwa zuwa can ta nisa ta ce." Har yanzu wannan ba hujja ba ce Zainab saboda wata ila A.m ya na shan wayoyin ne don yana tunanin ila wayoyin Zai taimaka miki." "Haba akan me za ki ce haka bayan na gaya miki cewar mahaifata aka yi min aiki aka cire.Kuma idan haka ne mai yasa ka bai gaya min ba"Ta fa a cikin osawa jin bin da ta ce. " Wannan ma ba hujja ba ce har yanzu ba ki da hujja Zainab.Kina abu kamar ba likita ba bayan kin manta mahaifa takan ti o a jikin mace ko da an cire ta,mata nawa ne suka haihu bayan a n cire musu mahaifa?.Musamman ke da baki ta a haihuwa ba." " Wayyo Allah kin sani a ru u in kin ce duk wannan ba hujja ba ce,to numbar A.m da na gani a wayarta shi kuma mene ne?"Ta ce da ita tana kuka sosai. " Ba zan ata bakina gurin fa a miki irin son da nake masa ba.Na ro e ki kamar yadda kika yi min al awarin za ki watsa mata acid ki taimake ni ki yi yadda muka shirya,ga bayanin in da take gidan kawunta wanda na samu labarin mahaifiyarta ta ata." "Ok tun da haka kike so zan yi amma na so a ce mun ara lokaci,mu samu wararan sheda, yau in nan zan cika aikin ki na koma Abuja bari na gama cin abincin.Ni abi zan saka na watsa ma shegiya ki huta. BARI NA YI NAN DON YAU BANI DA TACE WA LAMARIN YAFI ARFINA. KU CI GABA DA BIBIYAR LINTAFIN DON JIN YADDA ZA TA KAYA A CIKIN LINTAFIN NAN MAI FARIN JINI. BARI NA TUNA MUKU DA SUNAN SHI SAKACINA KO HALIN MAZA TAKU JAMILA LAWAL ZANGO JAMCY Kar dai ku manta sunan labarin "SAKACINA KO HALIN MAZA" Ga masu bu atar shiga cikin group ina na whatsapp ga numba 08144072423_. Kuma ofa a bu e take na orafi gyara ko arin bayani ga zakakuran marubuta,har yanzu ni mai koyo ce. Kar dai ku manta da wannan lintafin sadaukar wa ne ga za auran marubuciya,kuma awata (SUMAYYA NA'IGE) Allah ya ara fasaha ya sa ki fi haka,ina alfahari dake a cikin marubuta da irin taimakon da kike bani. COMMENT,READ FOLLOW AND SHARE. *SAKACINA KO HALIN MAZA?* *RUBUTAWA:-* *JAMILA LAWAL ZANGO* *SADAUKARWA GA:-* *SUMMY M NA'IGE* _(Aminiya)_
Chapter 72 · 0% Book details