← Book details Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 58 OF 102

Sashe 58

Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*FIRST CLASS WRITER'S ASSO....* *Page 23* BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHEEM Cikin tashin hankali ta kama shi ta ri e ta na kuka sosai kamar ranta zai fita ganin hankalin sa ba shi a jikin sa. "Na shiga uku A.m so kake ka yi kisa?". Ta fa a cikin muryar kuka ta na girgiza shi gabaki aya ta ru e gani take kamar zai ara yankar ta. Wani mugun kallo ya watsa mata ya sake ta ya na huci."Allah ya sa ki ara gigin aibata aurena sai na zama ajalinki." Binta da ta ji ma ura da gudu ta ruga aki tare da kulle kanta ko ka an ba ta a tunanin mahaukaci ba ne ganin zai illata ta. A ranta ya zama dole tabar gidan domin ba za ta zauna ba ya kashe ta. Ta shiga cikin tsananin mamaki da ya ce Juwairiya matar shi ce,to mai hakan yake nufi bayan Anty Zainab ta gaya mata yar aiki ne. Sam ba ta kawo cewar zai iya ije matar shi a gidan ta zama ar aiki ba,shi ya sa ta auka kawai ya gaya mata hakan ne don ya kawar da tunaninta aka suna zina. a kayanta ta shiga yi domin dole in Anty Zainab ta dawo za ta bar gidan ba yan ta tsegun ta mata. Juwairiya kuwa kuka ta saki ta ara fa awa jikin sa." A.m ka na cutar da zuciyata mai kake tunanin zai faru in har ta fa a ma Anty Zainab abin da yake faruwa,kawai gidan nan zan bari ayau in ya so duk abin da zai faru ya faru,amm na gaji da wahalar da rayuwata da kake yi. arfi ya janyo ta jikin shi ya na huci. "Juwairaah ki saurare ni ba ni da nufin na cutar dake kawai ki fahimci abin aya.." Juwairiya ta katse shi ta na fa in cikin kuka da murya mai arfi. " A.m ya ishe ka ba ka sona ka tsane ni wannan dalilin ya sa kake wahalar da zuciyata da gangar jikina,kullum sai dai ka yi min maganar ka na son jikina halina da kyawuna shin ni bani da zuciyar da za.." "Juwairiya." Ya fa a da arfi tare da girgizata ya na zare idanunsa. "Karki kawo min maganar banza kin san dalilin aurenki so ban ga dadilin da za ki kawo min maganar banza ba." Fisge hannunta ta yi ta na kallon sa ta na ja da baya har ta kai bakin ofa da gudu ta fice. Ko da ta shiga aki halin da ta ga Binta sai ta ba ta tausayi kar ar tsummar da ta ga yaga cikin kayanta ta na arin aure gurin yankar. Hannu ta saka ta kar i tsummar ta aure mata hannun yayin da hawaye yake kwaranya a fuskokin su duka. " Ki yi ha uri haka rayuwa take tafiya a ko da yaushe talaka shi ne a asa ko da shi yake da haskiya." Ta fa a ta na kallonta idanunta na ara zubar hawaye. Binta ba ta ce komai ba sai share hawaye da yake gangarowa a uncinta da ta yi. A ranta ta saka ba za ta ara kallon kowa daga cikin su ba balle ta yi magana ta tono ma kanta tsuliyar dodo,ganin abin da ya yi mata ya sa ta fara tunanin ko bashi da imani ne amma har yanzu ba ta amince da fa in cewar Juwairiya matar shi ce,sai dai in za su yi mata badda kama don kar ta gaya wa Zainab. Kallonta ta ara yi ta na jin tausayinta matu a ganin yankan da ya yi mata ya shiga ciki sosai. "Anya A.m ya na da hankali?" Tambayar da ta yi ma kanta kenan amma ta rasa amsa sai ta ago ta ara kallon Binta a karo na biyu. "Wannan dalilin ya sa na ce miki ba za ki fahimci komai ba." Ta fa a tare da juya mata baya sai dai ta ji a jikinta kamar babu kowa a akin ko da ta juyo wayam ba Binta ta fice daga akin. Duk yadda ta so ta yi magana amma Binta ta i tanka mata sai in ta ga za ta takura mata ta saka mata kuka,hankalinta ya tashi matu a ta yi zuru ta na kallonta. Binta ta saka a ranta ba za ta ara mata magana ba balle ta tanka a kan cin amanar da suke yi ita da shi,Allah Allah ta ke gobe ya yi Zainab ta dawo ta saka mata kukan ta kaita gida. A.m bai shigo gidan ba sai misalin bakwai bayan ya dawo daga masallaci kamar yadda bai neme ta ba,haka ita ma domin ko kiranta ba ta son ya yi saboda hankalinta ya tashi jin ya fa i za a yi mata dashen wan haihuwa. Sai ta fara nadama matu a ta na ji kamar ta gudu daga gidan don ta san mundin ta fa a mishi to ita ma yanka ta zai yi ko ya kasheta,saboda ya gaya mata duk abin da ke tsakanin su ba da wata manufa yake yi ba burin sa ya samu baby shi ya sa yake mata haka don haka ta saka a ranta abin da ya fi na Binta zai yi mata. Kwanciya ta yi ba wani karsashi a tare da ita saboda duk yadda ta so ta zo su kwanta amma ta i sai ta samu guri a akin da Baba take zama ta kwanta. A.m da ya gama shirin baccin sa shiru ba ta zo ba dama bai saka ran za ta zo ba kuma shima ransa babu da i don sun yi an tanka-tanka da A.k akan nemar shawarar sa da ya yi na dashen da yake so ayi mata,amama sai ya nuna rashin amincewar sa akan ya ara ha uri har Allah ya kawo. A.m ya ji ba da i don ya gaji da jiran gawon shanu don haka ya nuna ma A.k rashin amincewar shi in da har ya ji zafi ya gaya masa magana,yayin da ya saka a ranshi kawai za su tafi ai shi ba uban shi ba ne da duk a bin da zai yi sai ya nemi shawarar sa. akin da take kwance ya nufa tare da saka cocilar wayarsa ya haska fuskarta,ba bacci take ba amma ta yi maza ta rufe idanunta jin shigowarsa. Ta yi mamakin da bai tashe ta ba ya juya ya fita. Hankalin shi ya an tashi ya shiga tunannin ko ta gudu ne don bai ganta ba,sai kuma ya duba akin da ya san Baba ta na zama ilai kuwa ta na akin ta takure a guri taya ta na baccin wahala, don ko numfashi ba ta saukar wa ta da i ganin yadda ta takure kanta. Sai dai ya yi mamaki warai ko da ya matsa kusa da ita sai ya ga ta mi e zubbur ta na salati,wanda ya saka a ranshi mafarkin shi take yi. "Inna lillahi na bani don Allah karka cutar da ni mahaifiyata ba ta da rai." Ta fa a da muryar kuka ta na ro onsa amma bai kula ta ba sai ya saka hannu a aljihun wandon sa ya zaro bindiga ya ora mata a goshinta. Ta bu e baki za ta yi ihu amma sai ya saita daidai bakinta ya ce da murya mai sanyi."In kika yi ihu sai na kashe ki.". Ya fa a da wata irin murya da ta ara tsorata ta wanda ya sa ta yi sauri ta rufe baki ta tare da mai da kukan. Ganin ta yi shuru ta na kallon sa har fitsari ta yi a wando. A.m ya kalleta tare da watsa mata harara ya fara magana da ce wa."Gobe Zainab za ta dawo Allah ya sa ki fa i wani abu a tsakanina da Juwairiya kashe ki zan yi." Wani irin kartawa cikinta ya yi ta ara toshe bakinta ta na tunanin yau Allah ya kawo ta gurin jidali gashi mai gida na son ya kasheta. "Wallahi ba zan ce komai ba babu ruwana ka taimake ni karka kashe ni." Ganin ta tsorata ya sauke bindigar ya na shafawa ya ce."Good in kunni ya ji gangar jiki ya tsira ina fatan kin gane." Da da sauri ta aga masa kai sannan ya fara taku zai fita wanda Binta ta fara addu'a Allah ya raba ta da shi lafiya. Ganin ya kuma jiyo sai hankalinta ya unduma ya tashi ta ara firgicewa ta na tunanin mai ya saka ya dawo." "In Zainab ta dawo ina son ki yi aryar aljanu a mai dake in da ka auko ki in kuma ba haka ba wannan zan saka na kashe ki." Ya fa a ya na nuna ta da bakin bindiga sannan ya juya ya fice daga akin. A ranar kasa bacci ta yi ta na ta kuka daga arshe dole ta koma akin da suke kwana don gani take kamar zai dawo ya kasheta. Washegari gidan ya kacame sai gyara ake yi kasancewa da misalin sha aya Zainab za ta iso shi kan shi gogan bai je ko ina ba ya na zaune a falo ta iso. Tun da suka shiga aki ba'a ara jin uriyar suba sai da aka kira sallar azahar sannan A.m ya yi wanka ya fito yayin da Zainab take biye a bayan sa don ta fito ta ba ma cikinta ha in sa. Binta da take jiran fito ba ta jima da jin fitowarta ba lokacin ta na waya ta fito da gudu ta ruga zuwa waje sai ta dawo ta kalli Zainab ta ara rugawa waje,tun Zainab ba ta damu ba sai ta an firgita tare da daka mata tsawa amma ba ta dai na ba arshe fashewa da kuka ta yi ta kama suratai. Zainab da ta matsa ne sa da ita ta na fa in."Na shiga uku ke Juwairiya fito ki ga abin da take yi dama Anty Fati ta san ba ta da hankali ta kawo min ita?" Ko da ta fito ta ga halin da take ciki sai hankalinta ya tashi matu a yayin da tsoro ya shigeta gani take kamar ta yi hakan ne don ta tona asirin su. "Gida za ni amai da ni gida a kwai dokin da nake hawa ni Sarkin ljanu a can
Chapter 58 · 0% Book details