Sashe 4
Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*FIRST CLASS WRITER'S ASSO....* *SHAFI NA UKU* Hannun Baba Sani ya sauka a irjin Juwairiya tare da wasu tagwayen hawaye masu tsananin zafi da una a fuska.Ta jin wani irin tsananin tashin hankali a zuciyarta yayin da take ji a cikin zuciyar ta tamkar za ta ha iye zuciya ta mutu."Da ma burin sa kenan a kai na ya hana rayuwata samun sukuni,kullum ya na bibiyata tare da da ile farin cikina?Me na yi masa wanda ba zai iya auke mugayen idanunsa a kaina ba,a matsayina na ar wansa wanda suka fito ciki aya?Wayyo Allah ina ma ace ranar mutuwa ta ce aka nuna min ba wannan ranar mai ba in gani da muni a cikin zuciya ta ba.Ihu ya kama ta na yi ya kashe ni kamar yadda yace ko na yi shiru ya ata min rayuwa?"Ta tambayi kan ta cikin tsananin ru ani dai-dai lokacin da ta ji saukar hannun sa a hurumin da ba na shi ba.Sai ta rufe idanunta ta na kiran sunan Allah tare da karanto duk addu'ar ta da fito daga cikin bakin ta. Da sauri Baba Sani ya janye hannun sa daga irjin ta tare da fasa abin da ya yi ninya,jin motsi daga waje."Sannu Malam ka yi a hankali jikin ka babu arfi."Suka ji muryar mahaifiyar Juwairiya ta na magana cikin tausayi. Hankalin Baba Sani ya tashi sosai ya da e ya na dakon wannan ranar tun lokacin da Juwairiya ta fara girma ya saka kwa ayin sa a kanta,gashi ya sami dama amma kuma kamar hakonsa bai cimma ruwa ba. Dai-dai saitin kunninta ya saita tare da ra a ma ta."In kika yi magana sai na kashe ki."Hakan ya sa Juwairiya kame bakin ta ta yi shuru sai hawaye dake zuba a fuskarta. Ya tsorata iya tsorata ganin sun shige cikin bayin ya bu e kofar ya fice cikin san a,Juwairiya ta fashe da kuka tare da fita daga cikin akin a ranta ta udirta ba za ta ara kwana a cikin sa ba.Fitowar ta ya dai-dai da lokacin da suka fito daga cikin bayin.Fa awa kan jikin Mama ta yi ta fashe da kuka ta na wani irin kuka mai arfi da ta da hankali ba ta damu da daren da ya tsula ba.Cikin tashin hankali da tsoro Mama ta rungume ta ta na fa in."Lafiyar ki aya Juwairiya dare ne fa?Ko kin yi gamo ne."Irin tarin tambayoyin da take mata amma ba ta kula ta ba sai kuka da take yi mai aukar hankali,ganin kukan na ta ba na arewa bane Mama ta ja hannunta suka shiga cikin aki lokacin Baba har ya shige ya kwanta,saboda gudawa da yake fama da shi ya kasa tsaya wa ya tambayi abin da ke faruwa. "Mai ya same ki lafiya?"Mama tace don zuwa yanzu kukan ya fara ba ta tsoro ta na ganin kamar Juwairiya gamo ta yi,yayin da ta wani gefen ta fara ba ta haushi bacci ne sosai a idanunta. Juwairiya ta kasa magana sai kuka haka Mama ta yi ta gaji ta koma ta kwanta yayin da ta barta zaune tamkar ta ha iye zuciya ta mutu. Washegari da safe Mama duk lallashin da ta yi mata akan ta gaya mata abin da ya faru,amma ta arshe sai dai ta yi mata aryar mafarki mara kyau ta yi.Mama ba don ta yadda ba ta yaleta amma zuciyar ta ta na gaya mata a kwai oyayyen lamari,kasancewar Juwairiya ba ta ta a kasa kwana ita ka ai ba.Hankalinta ya tashi musamman da Juwairiya tace mata ba za ta ara kwana a akin ita ka ai ba,sai dai a ha a ta da Ibrahim wanda Mamma bata iya kwana sai da shi saboda ciwon sa,gashi ta na da mugun bacci.Duk da jikin Baba da ya kwana babu da i amma haka nan ya shirya ya fita bayan ya sha magani. Wunin ranar Mama ta kasa gane kan Juwairiya duk irin tarin tambayoyin da take mata,don ko ruwan koko da ta dama ta i sha daga arshe wani arya sake yi mata tace ba ta da lafiya. ****** Gidan cike yake da mutane kai da gani kasan ana farin ciki a dalilin bikin an gata, ga kayan abinci da na tsotse-tsotse da a ke ta fita da shi.Bikin na yaran manya ne wa anda duniya take hannun su kuma ta yi na'am da zuwan su duniyar,suke rayuwa a yadda suka tsara kuma suke ar ruwan da i a cikin ta. Naira ta na tsala kuka tare da nai man taimakon agaji da son oyeta domin ta adana kanta ga masu bu atar ta.Ruwan ku i kawai yake tashi da jerin gwanon motoci wanda ba zasu irgu ba.Wannan biki ne wanda ya amsa sunan sa kuma ya bu aci a buga a jarida,wato bikin Muhammad Dawood Turaki da amaryar sa Zainab Abubakar mai shadda.Waye bai san wa nan hamsha an masu ku i da samu rayuwa mafi ololuwar da i a gare su ba. Muhammad Dawood a ne ga wani hamsha in mai ku i daga cikin turaki Family,wanda duniya ta san shi har da asashen waje don ma yafi gudanar da harkokin sa a can.Tsarin rayuwar su irin na turawa da zallar boko.Gida ne na anci da rayuwa babu ta urawa da samun kwanciyar hankali.Suna da matu ar kyau da asali mahaifin sa haifaffen garin Zariya ne.Ya gina katafaren gidan sa mai kyau a unguwar Zangon shanu,gida mai kyau na bene da tsari.Matan sa biyu Hajiya Khadija wato mahaifiyar A.m sai amarya Hajiya Binta Yaran sa bakwai Muhammad shi ne na farko wanda aka fi sani da A.m,sai kanin sa na miji sauran mata ne guda biyu sai kuma bangaren amarya ta na da uku.Suna zaman su lafiya kuma kan su a ha e yake. A.m mutum ne mara da in sha'ani ga rashin ha uri ga saurin ulewa,ba ka ta a gane in da ya sa gaba shi kullum mutum a gurin sa bai iya ba kuma ba a yi mishi gwanin ta ba.Kannin sa suna shan fa a shi ya sa basa aunar ya zauna a gida in kayi magana,yace ka faye surutu in kayi shuru yace ya na magana an raina shi.Shi komai a gurin sa laifi ne sannan ba shi da fara'a ko wasa ba ya yi dasu.Fa in halin A.m abu ne mai wuya domin ya na da mur en hali baka gane in da yasa gaba,wannan dalilin ne ya sa ba shi da wasu abokan sai A k wanda ya jure halin sa duk da wani lokacin shi ma hutsu ne,amma ya san yadda yake tafiyar da shi.Muhammad an gata ne a gurin mahaifin sa ga shi fari kyakykyawa dogo mai aji da tsafta.Wan mahaifin sa Alhaji Sama'ila ya na matu ar ji da shi domin a hannun sa,ya tashi ya ma fi Daddy sa ku i sai dai shi Allah bai ba shi haihuwa ba. Ya na matu ar son yaga ya haihu saboda ya samu magaji har asar waje ya kai matan sa uku a ka yi musu dashen kwai,amma Allah bai nufa cikin zai tashi ba, arshe daga baya kan dole ya fauwala ma Allah lamuran sa ya na addu'ar Allah ya sa ya na da rabon haihuwa a duniya. Tun kafin a haifi A.m mahaifin sa ya yi ma Yayan sa al awarin ba shi duk abin da ya haifa,saboda haka ana yaye shi aka mi a ma matarsa Karime.A.m ya taso cikin gata da shagwaba bai san damuwa ko a kasin haka ba.Duk karatun sa a asar waje ya yi in da ya karanci (Economis)bayan ya kammala ya dawo gida Nigeria amma ba ya wata yake fita waje. Family in Turaki mutane ne da ba ruwan su da harkan talaka ba sa hur a dasu,kuma ba sa shiga sha'anin su.A.m da ya tashi auko tsanar talaka sai yafi kowa a cikin Family in na su,don shi tunanin sa laifin sa ne da ya i tashi ya nema ya tsaya lalaci.Saboda mugun tunanin sa akan talaka ya sa ya tsani ma'aikatan gidan su kullum cikin hantara da mari yake musu laifi ka an zai kai duka,musamman masu aikin cikin gida. Zainab Abubakar ar gidan wani an majalisa ne da yake tashe a yanzu kuma hamsha an kasuwa.Yarinya mai tashen kyau da uruciya ta na ji da kanta tare da alfahari da kyan da Allah ya yi mata,ga agawa da son nuna ita ma wata ce mai ilmi da kuma nera.Sannan ra'ayin ta yazo aya da A.m na in talaka ba ta da kirki sosai,amma in baka shiga sabgar ta ba ba zaka gane hakan ba.Zainab likita ta karanta a asar indiya.Mahaifinta ya na ji da ita don ita ka ai ya haifa,sukai hatsarin mota ya samu na asa ba zai ara haihuwa ba. Saboda haka yake ji da ita ba ya son ya ga acin ranta komai take so shi take yi,gara mahaifinta ya na an jan ido akan lamuran ta musamman shigar ta da ya tsana,amma mahaifiyar ta Hajiya Mariya ba ta barin ya tsawa ta mata a cewar ta in basu ba ta gata ba wa zasu ba. Zainab mace walisa da gayu ga amshi a kwai son turare masu tsada da kamshi,ga son kwalliya ta na ata lokacin ta akan kwalliya ita rayuwar ta tafi ba ta hamimmanci akan kwalliya da charting,sai ta wuni ta na kalle-kalle a waya ko aukar hoto.Kullum rana na duniya Zainab ta yi wanka sai ta auki hoto ta yi posting in shi ko da wankan kwanciya ta yi.Bayan kwalliya da take so a rayuwar ta sai waya ko da yaushe wayar ta ya na hannun ta. Wani lokacin mahaifin ta ya na tonon ta ya na kiran ta suna mai aljanar hoto ta na son aukar hoto ta tura a Social Media a yi mata comment da liking a na zuzuta kyawun ta,ko ta ora a tiktok. Zainab mace ce mai son jiki da hutu duk da ba ta da iba sai dai jiki na mata,amma a kwai son jiki ko waya a kace ta auko sai tace wash!Ta mi o ta na ya mutsa fuska ko alamar gajiya. A ta aice ba ta cas ko as akin ta kullum mai aiki za ta shi ga ta share,sannan mai wanki ta kwashi kayan