Sashe 70
Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*FIRST CLASS WRITER'S ASSO....* *Page 27* BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHEEM Ta na ri e da wayar cikin tsananin tashin hankali yayin da jiri yake iban ta da yar take iya bu wayar idanunta. Sai dai duk iya iyakan arinta don ta gano pattern in da ta saka wayar,amma ta kasa har ta ha ura za ta kwa a wayar da asa sai kuma ta fasa,ta ara kwatantawa sau biyu cikin ikon Allah a na biyun wayar ta bu Bincike ta fara yi a wayar wanda iya yinta ba ta ga wani abu da zai dasa mata zargi ba,saboda Juwairiya ta adana duk wani abin da ya shafi A.m a cikin wayar ta oye shi. Ta yi nufin ta ije wayar sai kuma wata dubara ta fa o mata ta danna numbobin A.m. Tana fara danna numbobin sai ga numbar A.m ta fito aro- aro an yi saving inta da rubutun larabci,wanda iya wanta ta yi ta gane mai sunan yake nufi,amma ta kasa saboda rubutun babu wasulla,ga shi karatun arabin na ta an yi an cikin cokali. ushewa ta yi a gurin tare da saka wani gigitaccen ara,kamar wata mahaukaciya ta fara rotsa,duk wani kayan awa dake cikin gidan tana unduma ashar. "Wallahi ku dawo gidan nan nice ajalin ku sai na kashe ku duka mundin na gane cin amanata kuke." Gurin mai gadi ta nufa kasancewa yau Lantana ta na hutun arshen mako da take yi. "Kai ina A.m ya yi bayan gida a bu e sannan Juwairiya ita ma ba ta nan?" Jikin sa ya kama rawa dama tun da yaga Am ya fito da Juwairiya a hannun sa,ya sha mamaki ganin tana matsayin mai aiki ya auko ta. Sai ya ara kallonta ya ga yadda ta birkice kamar wacce aka kwanto daga turu, tana zare ido ai ba za a ji mutuwar Sarki a bakin sa ba. " Hajiya ban sani ba da yake na zaga bayi yau na tashi da motsawar ciki."Wani wawan mari ta sakin mishi. " Banza wawa kawai banga amfanin aikin ka ba." Ta juya saboda ba ta cikin yanayin da za ta iya wani dogon magana. ****** A.m da ya sha e ta tamkar zai kaita lahira yana jin zai iya kashe ta,saboda tsabar tashin hankalin da yake ciki.Ga baki aya idanun shi sun yi jajur tamkar garwashi wuta,ya canza kalar da ba ta ta a sanin yana komawa ba. yar take kakari saboda wahalar da ta sha,ga kuma A.m yana shirin kaita lahira ba tare da kwananta sun are ba. " Uban me na yi miki da za ki kashe min yaro?Da ku ina na siye rayuwarki a she ke kike hana ciki ya shiga jikinki? Na rantse yadda kika salwantar min da yaro sai na kashe ki." Juwairiya da take jan numfashi da yar idanunta sun yi gulu-gulu,domin A.m ya yi mata sha a ba na wasa ba. Likitan dake tsaye yana kallon A.m da ya zama mahaukacin arfi da yaji,tsoro yake ya matsa kusa da shi kar ya illata shi,amma da ya ga yana shirin kisa,sai ya matsa tare da ri e shi da arfi ya ce."Ma za ki tashi ki fita don ki ceci rayuwarki." Duk da ba ta jin arfi a jikinta amma haka nan ta ruga,daidai lokacin da A.m ya ture likitan ya fa asa ya bugu da bango,ya auki wani arfe dake gefe ya aga zai maka mata. Da sauri ta fice daga akin cikin tashin hankali, tana jin kamar ta sume jikinta babu da i,amma ya zama dole ta ceci rayuwarta,don yau ta ara tsoron A.m sosai a ranta. A.m da haushi ya ishe shi ganin Juwairiya ta gudu,ya san ko ya duba ta ba zai gan ta ba,saboda asibitin bene ne ga lungunan dake cikin asibitin, arfen da ya yi ninyar maka mata shi ya buga ma likitan,tare da ficewa da sauri yana neman ta. Sai dai ya nemeta sama da asa bai ganta ba ara ya saki cikin araji, ya rantse yau da ya ganta sai ya raba ta da numfashinta,sannan kuma sai ta gaya masa dalilin ta na zubar masa da ciki. Ya kai ma iska naushi cikin takaici yana dun ule hannun sa,ji yake kamar ita yake duka.Allah ne kawai ya taimake ta da ta gudu da yau sai dai wata ba ita ba. " Wayyo Allah dama ina haihuwa da gaske zan iya haihuwa?" Ya da e a gurin yana ganin kamar za ta fito daga arshe ya shiga motar sa,wanda Allah ne kawai ya sa ya iso gida. Sai dai yana shiga cikin gidan ya tsaya cikin tsoro ganin an yi ma gidan kaca-kaca,komai na gidan an fasa hatta tv dake manne plasma duk ta yi raga-raga da su. Ko da ya shiga cikin akin sa sai ya gwammace gara arnar falo da ta yi akan na cikin akin,saboda duk wani takaddu na shi na amfani sai da ta yaga su ta yi mi shi arna sosai. Tsayawa ya yi da mamaki yana kallon ta tsoro ma ta ba shi,ganin yadda ta wargaza gashin kanta ta zama kamar wata mahaukaciya. Tashin hankalin da yake ciki yasa ya kasa tambayarta abin da yake faruwa,duk da zargi da yake yi akan ta gane komai. Zainab ta araso gurin sa cikin tashin hankali,ta sha e shi idanunta sun canza kala,tsabar kishi cike a idanunta ji take kamar ta kashe shi,kawai ta huta domin ya cuce ta. " Munafuki azzalimi mayaudari yau Allah ya tona asirin ka,dama amanata kuke ci kamar yadda Lantana ta fa a min ka arya ta? A.m anka kake son ya fito ta zina ?Ba na haihuwa mai ya ha a ka da maganin aukar ciki da wuri." Duk da cewar ya ji maganar ta dake shi amma sai ya sauke ajiyar zuciya da ya tsaya iya nan ta sani. " Zainab ki fahimce ni wallahi ba na zina kuma ba zan ta a yi..." "Rufe min baki mazinaci kawai? Yau Allah ya tona asirin ka na gama yadda da kai.Ni da ba haihuwa nake ba,in fact ba ni da mahaifar da zan au ciki kake shan wayoyin aukar ciki da wuri." Ta ja numfashi da sauke nauyayyar a jiyar zuciya,tana gumurzun kuka gaba ki aya ta fita hankalin ta. A.m da ya rasa abin yi arasawa kusa da ita ya yi yakai hannu zai ta a ta,da sauri ta janye jikinta tana mishi wani wula antaccen kallo. " Ni Allah ya tsare ni na ara barin ka ta a ni da hannun zina ai..." " Zainab!" Ya katseta cikin araji sannan ya nuna ta da an yatsa." Kar ki ara kirana da mazinaci in ba haka ba jikinki ne zai gaya miki."Ya ce cikin acin rai. " To meye kai in ba mazinaci ba ko fasi i kake son na ce maka,wallahi na tsane ka ba na son ko kallon mayaudariyar fuskar ka,dole ka sake ni ba zan zauna da mazinaci ba." Ta ce tare da ara cikwikwiye shi sannan ta ora da cewa." A.m yar aikina fa kake nema!Na shiga uku Juwairiya ar matsiyata mai take da shi wanda ba ni dashi?" Girgiza hannunta yake yi akan ta sake shi,ya fara magana da muryar sa da yake sace mata zuciya,amma sai ta aga mishi hannu dare da daka mishi tsawa,kamar wani aramin yaro tana masa wani mugun kallo. "Sake ni na ce ka bani takadda ta kuma na rantse maka,sai na maida Juwairiya kalar da duk wani a namiji ya ganta ba zai yi sha'awar ta ba.Ai ni ka gama tsara ni da kalamanka na yaudara matsiyaci kawai." wace jikin shi ya yi yana hararar ta ji yake kamar ya kai mata bugu,ganin ta ara masa tashin hankali. " Ki san maganar da za ki gaya mini mijinki ne, ni in har kika ara zagina zan miki hukunci,yanzu jikinki zai gaya miki ba tare da na yi nadama ba." ara cakumo shi ta yi ta kama gaban rigar sa ido cikin ido ta ce."Na fa a kuma abin da ya fi haka zan fa a banza mai zan yi dakai sake ni na ara fa i mazinaci azami!" Mari ya kai mata amma sai ta goce da sauri tare da fisgo rigar shi,ganin ya na son ya fita a akin ta kama ta sai da dire ta har asa. Duka ya kawo ma hannunta da arfi ta saki jikin shi tare da sakin ara,amma kuma sai ta yi kukan kura ta kama shi da dambe. A.m da yake jin zuciyar shi a wuya ba tare da tunani ba,ya shiga jibgar ta kamar ya samu jaka don iya arfin sa yake dukan ta. Da fari ta biye mishi tana kokuwa da shi,amma da ta ji kasheta zai yi,da gudu ta ruga aki ta auko gyale sai gida. A.m ya dur ushe a gurin cikin nadama tare da kai ma bango naushi." Tabbas na gasganta cewa ke in ba alkhairi ba ne a rayuwata!Juwairiya na tsane ki kuma wallahi sai kin yi nadama sosai,don sai na illata rayuwar ki yadda kika sa na doki matata mafi soyuwa a gare ni." Juwairiya da take jin rashin arfin a jikinta,amma haka take gudu don ta tseratar da rayuwar ta,saboda yau ta ara gasgantawa A.m ba shi da imani kashe ta zai yi. Hawaye yana zuba a fuskarta da ta tuna irin tashin hankalin da A.m ya shiga,saboda jin ta zubda ciki nan take tsananin nadama ya shige ta sosai. Tsayawa ta yi cikin tashin hankali ta rasa in da za je,gidan Hauwa ya fa o mata a rai sai ta tari an mashin. Tana shiga ta rungume Hauwa da ta fito daga cikin aki jin muryarta tana kuka. " Juwairiya lafiya mai ya faru?"Ta tambaye ta cikin tashin hankali. " A.m ya yi fushi da ni na shiga uku! Wallahi ya tsane ni baya sona!"Ta ce tare da sakin wani irin kuka. " Don Allah ki daina kuka ki yi mini bayani mai ya faru." Ganin ta kasa magana sai kuka take na fitar hankali. Zaunar da ita ta yi sannan ta ba ta ruwa tasha sosai ta kama hannunta ta ri e." Don Allah ki gaya min mai ya faru." Zubbur ta mi e tare da aukar hijabinta.Hauwa ta ri e mata hannu ta ce." Wai mai ke faruwa ina