Sashe 73
Sakacina Ko Halin Maza Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*FIRST CLASS WRITER'S ASSO....* *Page 28* BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHEEM Zainab dake shatatan hawaye ta kar i acid in da ta mi a mata,tana jin wani irin tsanar Juwairiya a ranta kamar ta je ta watsa mata da kanta. Ganin Momy suka yi ta shigo tana murmushi a fuskarata ta zauna a gefen su. " Humh ta yaro kyau take yi ba ta arko." Ta ce tare da dafa kafa ar Zainab da har yanzu take igar hawaye,saboda gani take kamar a mafarki yake faruwa,ba ta ta a tunanin fuskantar haka da ga gare shi ba. Ajiyar zuciya mai arfi ta saka tare da rungume Momy sai ta ara fashewa da kuka. " Momy har yau na kasa yadda cewa A.m zai iya kula wata mace bayan ni,mace mara aji wanda ba ta da daraja a duniya duk cewar zargi nake yi amma in na tuna,sai na ji kamar na sha e kaina na mutu." Cikin kuka ta fa a da shagwaba gaba ki aya ta haye jikin Momy tana shagwaba,sannan ta ora da cewa. " Ke sheda ce irin wahalar da na sha kafin ya amince da soyayyata! Yanzu sai wata aba wacce ban auke ta da ima ba ta shiga tsakanimu.Abin da ya yi min na ji na ha ura da shi amma fa babu macen da za ta ra e shi,face na zama ajalin ta." "Na sani ba sai kin ata bakinki ba amm ni bana goyon baya akan acid in da zaku watsa mata,saboda in har da gaske yake son ta zai iya yin komai don ta samu lafiya daga arshe kin ga ke kika rasa,amma da za ki bar komai a hannuna da sannu za ta gane kuskuren shigowa rayuwarki da ta yi sa..." " Momy yanzu kina nufin na fasa watsa mata acid in?" Ta katse ta da tambaya tana magana da muryar kuka. " Abin da nake so kenan in har zai yiwu kar ki manta ke ce ata aya tilo da na mallaka, ta ya ya za ai na bar rayuwarki ta untata ki bar min komai a hannuna,mijinki kuwa sai ya gane bashi da hankali don wahalar da shi za muyi ki yale shi,zai gane ba irin ki ake wula anta wa ba." " Ai ni da nace ba zan kona gidan sa ba kawai ya sakeni na ha ura da shi."Ta ce cikin shagwaba tare da ri e hannunta. " Ba ki da hankali mijinki za ki bar ma wata banza ar aiki? Ashe kishinki na banza ne tun da har za ki hau dokin zuciya ki kyale ma wata mijinki." " Wannan karon Nabila ce ta kar e maganar da cewa." Momy ya kamata ta fahimci waye mijinta sannan kin san Zainab da ba in kishi,ni har yanzu na kasa gane gaskiyar lamarin dake faruwa,amma ya kamata ta gwara A.m ta nisan ta kanta da shi har sai ya gane kuransa. Zainab cikin zum ura baki ta ce." Ki bar shi da ni yake yi ba Anty Safna za ta tafi ingila ita da mijinta ba,bin ta zan yi na huta acan ba zan dawo ba sai na huta." Nabila da mamaki ta kalle ta ta ce." Ki bar shi da ar aikin na ki Zey?" " A''a na san cewa tun ranar da abin ya faru zai kore ta, so nake na gwara shi kin san yana masifar sona dole hankalin sa ya tashi." Dariya ta yi ta ce." Haka ne ai bai kyauta ba amma yanzu Momy zuwana bai da amfani an fasa watsa mata acid in?" warai kuwa Nabila ku bar min komai a hannuna ita Zainab ta fita waje ta huta kafin muga abin da zai faru." Haka kuwa aka yi washegari Nabila ta koma Abuja. A ranar da su A.m suka yi nasara Zainab ta fito musu sun ga rashin mutunci,don tun A k na saka baki yana ba ta ha uri ta dawo,har ya gaji ya koma gefe yana kallon A.m da ya yi kalar tausayi,kamar zai yi kuka yana ro onta. Cikin muryar sanyi ya ce." Ki fahimce ni tun lokacin da muka je asar waje aka yi miki aiki,na tambayi likita ya ba ni wannan maganin tunanina ko za ki iya haihuwa." Kallon mayaudari ta yi masa ba tare da ta tanka masa ba,domin gani take ya ci uwar rainin wayo. " Allah ki yadda da ni don Allah ki dawo akina zuciya da gangar jiki sun yi kewarki." Ya fa a a raunane kamar zai yi kuka tare da kama hannunta. Fisge hannunta ta yi ta harare shi tare da yatsina fuska." Ai ka gama tsarani wallahi gara ma ka fita harkata,domin zuwa gobe in sha Allahu na bar asar nan ba zan dawo ba saina huta iya son raina."Ta ce da shi tana kallon sa a yatsine Wannan karon murya a age ya fara magana." Kar ki sake ki fita wata asa don ba da izinina ba,kuma in kika sake kika je Allah saina ata miki rai" " Ai kin banza kawai a suwa ai ni yanzu duk abin da ka za a a aurenmu daidai ne in ba rabuwa za mu yi na fi son haka,da na zauna da fasi i wanda ba shi da aji ya rasa macen da zai kula sai ar aiki.." " Ya ishe ki Zainab sau nawa zan gaya miki babu wani abu da ya shiga tsa aninmu da ita kin i bani dama na yi miki bayani,ban ta a kallonta da nufin wani abu ba don ni ban ga abin da zan nema ajikinta ba,kar ki manta yawo take a cikin hijabi kamar wata onanniya.Yarinyar da ba ta da waye wa mai zan yi da ita...." Zainab tsaki ta yi ta wuce kawai gani zai tsarata ya bita kamar zai shige cikin akin ya na fa in." Na gaya miki kar ki bar asar nan ba tare da izinina ba." Garam ta kulle ofar saura ka an ta ha a da hannun shi da ya kai da nufin ya kamo ta ganin za ta shige. Bango ya kaima duka tare da kama kan sa ya ri A.k da ke zaune hankalin sa na kan waya amma a zahirin gaskiya yana jin bada alar da suke yi ne,mamakin aminin na sa yake yi saboda ya saki da yawa Zainab ta raina shi sama ba ta ganin darajar shi balle ta girmama auren su. Ganin ya nufi hanyar fita ya mi e cikin osawa shi kansa ya gaji da zuwa biko,yana ji a ran sa ba zai ara rako shi ba don ya gaji da ruwan rashin mutuncin da yake kwankwa a daga gurin Zainab da iyayenta. A mota suna tafiya shiru A.m ya yi uta ya kalli A.k da hankalin sa ya na kan tu i ya ce." Ka na jin wannan yar rainin wayon ko,wai wata asa za ta!Zainab ta raina ni matu a ban san yadda zan yi da ita ba,amma in dai ta yi gigin fita waje Allah sai na hukuntata." Shiru A.k ya yi ba tare da ya tanka mishi ba yana tu in sa a ran sa cewa ya yi." Kamar da gaske zai iya." aramin tsaki ya yi ganin haka sai A.m ya kama bakin sa ya yi shiru bai ara cewa komai ba,don maganar da yake masa kame-kame ne lamarin Zainab yana ba shi haushi sosai. " Har yanzu ban ji kayi maganar Juwairiya ba."A.k ya fa a ba tare da ya kalle shi ba. " Shiru ya yi ba tare da ya tanka ba duk da ya an daina jin zafin ta amma har yanzu yana jin haushin asarar da ta yi mishi. " Ka rabu da ni da wannan shiriritacciyar ina maganar matar so wake ta matar shige,sai ka bari na gama da wanda zuciyata take muradi ba wata can ba." Tuki A.k ya ci gaba da yi ba tare da ya tanka a bin da ya ce ba a ran sa shika ai ya san me yake tunani. Juwairiya ri e da waya a hannunta suna kokuwa da Hauwa da ta rantse ba za ta kira shi ba. " Hauwa ki taimake ni don Allah kada ki sa zuciyata ta fashe! Na san har yanzu A.m yana fushi da ni ne ha urin zan ba shi." Wani mugun kallo ta sakin mata ta ce." Wai ke ba ki da aji ne? Shi ya sa ya raina ki ya ke wula antaki,Allah ya halicci mace da daraja mai girma a gurin a namiji in kika ba shi lokaci da kan sa zai kira ki,don haka ba zan ba da wayata ba." " Wayata tana gidan sa babu ta in da zai kira shi kuma na san cewa ba zai ta a kirana ba,ko sau aya ki bani na kira shi don Allah." Ta fa a tare da marairaice fuska hawaye a kan uncinta. " Bari na tura masa da tsa on ha uri daga gareki in har yana bu atar ya kira ki zai neme ki,amma ba zan bari ki kira shi ba nuna son da kike masa ya yi yawa shi yasa yake gasa miki gya a a hannu. Sai ta koma ta zauna ta zabga tagumi da kalar tausayi har hanzu hawaye na turereniya a fuskarata. Yanayin da ta yi sai ya ba Hauwa dariya da takaici. Wayar ta auka ganin ta i cin abincin da ta ije musu ta fa a kogon tunani. on ha uri ta tura masa da basu wuce kalmomi biyar ba ta ije wayar. A.m dake kwance a kan makeken gadon sa da yake jin fa in sa ya kai fa in duniya.Filo ya jawo ya rungume da tare da jan tsaki. Tsananin acin rai yake auke da shi saboda ya ya je gidan su Zainab ta bar asar. yar ya iya dawowa gida ya kwanta yana jin wani irin zafi a ran sa.Tun ranar da tsa on ban ha uri ya shigo daga Juwairiya wanda yau kwana biyar da shigowa, bai ko karanta da kyau ba balle ya tura reply wani irin haushinta yake ji da yanzu ya fara irga ranakun da zai zama Daddy. Wayar sa ta yi ringing har sau uku sai a na hu un ya auka a kasalance ba tare da ya tanka